Sashe 23
Qiyayya Saganin Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A bakin gate yafaka motar, Hilal yashige gida, su kuma suka tsaya suna d'an tattauna magan-ganunsu, Nuratuce tafito da saurinta daga gidansu zata shiga gidansu Ya Nura, ganin Khamis yasanyata daka tawa da fara'arta ta gaishe da Khamis, haryana tsokanarta ta girma anyi hankali, cikin ido da ido suka dubi juna da Ya Nura, tad'an harareshi tad'auke kai, Ya Nura kuwa murmushi yad'anyi, danshi yanzu Nuratu dariyama al'amuranta suke bashi.
Nuratu ta wuce tana fushi, Khamis ya bi Nuratu da kallo, ya dawo da dubansa kan Ya Nura, ya Nura yace "kai saika dinga shiga harkar wannan yarinyar kana jamin raini ko?" Khamis yasanya dariya kafin yace "banganeba?, nifa wallahi yarinyar kawai burgeni take, ga kyau ga tsari, ga nutsuwa da ilmi, rashin kunya kuwa ai sai dai mutum yakulata, koya shiga harkarta, amma indai zakabita yanda takeso nafahimci babu raini atare da ita..." Ya Nura yad'anja tsaki yana fad'in "to ya isa haka naji, inkana ciki ai saikayi magana tun da wuri, bawai katsaya kame-kameba"
Khamis murmushi yayi yana duban kwayar idon Ya Nura, yace "mai da wu'kar, ni banshirya aureba, amma da ace na shirya itace matar"
"zancen kakeso, kaga tafiyata muyi waya kawai"
Ya Nura yafad'a yana mai shigewarsa gida, yabar Khamis tsaye
murmushi Khamis yayi yana fad'in "master kenan, narasa dalilin dayasa baison yarinyarnan, nikam banga aibu agaretaba"
yafad'a yana mai shigewa motarsa yaja yatafi.
《MALESIA》
Haby kuwa ko da Ya Nura yakashe wayar, tsaye tayi da wayar ahannunta tana kallon screen d'in cike da firgici.
Sholy ta dafa kafad'unta tabaya tana fad'in "yadai, kafiya kuwa?"
Haby tazauna da'bas abisa kujerar dake kusa da ita tadafe kanta tana fad'in
"shikenan Sholy, shikenan asirina yana daf da tonuwa"
Sholy tayi mata duban rashin fahimta tana fad'in
"kamarya asirinki na shirin tonuwa?"
"Nura yana nigeria yanzu haka, acan yakwana"
cikin takaici da damuwa tabata amsa, Sholy tazaro idanuwa waje, tana duban Haby, har tsayin wasu da'ki'ku, kafin tayi ajiyar zuciya tana fad'in
"Dolene ayi zama na musamman akan matsalolinmu wannan watan, domin abubuwa sunfara kwancewa, Nabeel ya gudu, sannan kuma Nura ya tuna da 'yan uwansa heeeyyy da sake gaskiya" ta 'karashe maganar tana girgiza kai
ta cigaba da fad'in "ki kira 'yar shila, shugabar 'kungiya tunyanzu musan abinyi, asaka mana ranar zama na musamman"
Haby tace "sosai kuwa, kin kawo magana, bazan ta'ba bari asirina yatonu akan Nuraba, dole a gaggauta zartarmin da aiki akansa, dama ni aurensa yagama fitarmin arai, tunda namallaki abinda nake buri meye yarage kuma, iyakaci muyi zaman makokin kwana uku mushare hawaye mud'ora daga inda muka tsaya, amma babu wanda yasan silar mutuwarsa"
suka sanya dariya suna tafawa, Haby tazaro waya, tananna takara akunnanta, tana fad'in "bari inkirata, abari yahuce shike kawo rabon wani".
[14/01, 01:52] Nana Sales Aliyu Fbk Mai Quratu Group: *《《《《《QIYAYYA SA GANIN LAIFI》》》》》*Book1
mallaka-----QURRATUL-AYN
31
zaune suke dukansu acikin falon Abba, anayi masa sannu da zuwa, domin dawowarsu kenan daga umara, Inna har da kukanta domin farincikin ganin Nura, Abba 'kara godewa Allah yake sosai domin amsa addu'arsa dayayi, domin sabidashi sukaje umara gashi kuma yadawo yatadda Ya Nura agida gashi gabansa kuma.
wayar Khaleel tayi 'kara yatashi yafice domin amsa wayar.
Inna tad'ago jajayen idanuwanta tana duban Abba kafin takira sunansa
"Aminu...!"
Abba ya d'ago ya dubeta yana fad'in "na'am Inna"
Inna ta gyara zama tare da gyaran murya tana fad'in
"ayau zansanar da kai, wani 'boyayyan al'amari dake raina, daman kuma irin wannan ranar nake jira naganku baki d'aya, naga ranar da jikana zai zama mutum, duk da nayi nauyin baki har wani abu ya gilma kafin nayi maganar, amma nasan hakan bawani abu bane"
Inna ta cigaba da fad'in
"wannan abu zanfad'eshine gaban kowa, gaka ka Mamansu ga Amarya da Momyn Haby, ga kuma,uwa uba Ammy, ku zaku zama shaida akan wannan magar, ba wata magana bace illa inason Aminu kahad'a auren *NURA DA NURATU*"
baki d'aya kallon kallo aka hauyi afalon, Abba yace "Inna kikace ahad'a auren Nura da Nuratu kuma?"
"ehh haka nace, indai kanason ganin farincikina, wannan shine kad'ai ragowar burina aduniya, domin banaso GIDA BAI 'KOSHI BA ABAIWA DAWA"
Ya Nura kuwa dake zaune gefe yafi kowa kad'uwa da al'amarin, jin zancen yake kamar amafarki, har wani 'kara karkad'a kunnuwansa yake.
Abba yace "amma Inna nake ganin kamar yin hakan zai bada matsala"
"kayi abinda nace kawai Aminu, indai kanason ganin farincikina" cewar Inna, Abba ya maida dubansa kan Ya Nura yace "to kajidai da kunnanka ko Nura?"
Ya Nura yace "Abba wai ni in auri Nuratu, haba Inna Nuratufa kikace?"
yafad'a yana girgizakai, Inna ta kama gefan mayafinta tafara sharar hawaye tana fad'in
"babu komai, akan wannan maganar shine zaku tsaya kai da mahaifinka infad'a kufad'a, shikenan ai kushirya mai dani jigawa, nagama zama daku"
Abba yace "a'a Inna,baza'ayi hakaba, munason zamanki tare damu, dan haka wannan magana angamata"
ya Nura zaiyi magana, Abba yace "umarni nake baka, matsayina na mahaifinka, idan har nina haifeka kuma na isa da kai"
"Abba bawai ban'ki jin maganarka bane, amma duka duka yaushene akai aurenmu da Haby, kuma,nasan bazatayardaba sannan..."
"da kata..!"
Abba ya dakatar dashi game da d'aga hannun, yacigaba da fad'in "sanda nahad'a aurenka da Habyba bakaimin wannan musunba, dan haka yanzuma inaso kayi min biyayya a matsayina na mahaifi agareka"
"Abba amma Nuratufa kace? guda nawa take kuma kasan halin yarinyar sannan ai Haby tafi Nuratu kuma.."
"kai...!ya isa nace" cikin tsawa da 'bacin rai Abba yayi maganar yanzu, wadda sai da dukkan falon sukad'an razana, ya cigaba da fad'in
"nagama magana Nura, sai dai idan kanason nunamin iyakata"
yana kaiwa nan yatashi yashige bedroom nasa, yabarsu nan zaune, Ammy da Mama kuwa,kasa cewa komai sukai, Aunty ce dai taketa murmushi, kamar maganar tayi mata dad'i ma, Momyn Haby cike da 'bacin rai tami'ke tana fad'in
"ina bazai yuyuba wallahi, yaushe har akai auren da Haby da Nuran, da har za'a 'ka'kaba masa ala'ka'kay ayiwa Haby kishiya wallahi da sake" tafice daga d'akin tana sababi, Inna kuwa,murmushi tayi tana fad'in
"babu wanda zai gane wannan had'in nawa, inaji araina akwai alkhairi aciki, kuma kowa zaiyi farinciki da hakan, domin nasan babu wanda zai iya ri'kemin marainiyar jikata Nuratu da amana kamar Nura, domin bahaushe yace NAKA SAI NAKA"
Inna tami'ke tafita tanufi zuwa d'akinta tabarsu nan zaune, haka Ammy ma tayi musu sai da safe ta nufi gida, Mama da Aunty kowacce d'akinta ta nufa, akabar ya Nura nan zaune yadafe kansa dayaji yana saramasa, baki d'aya yaji duniyar tayi masa zafi, har wani duhu-duhu yake gani, baisan irin zaman da yayi falon Abba ba, kafin yami'ke ya nufi d'akinsa.
Ammy kuwa jiki babu kwari tayi sallama falonta, lokacin Nuratu nazaune gaban TV tana kallon wani girki da ake koyawa Ammy tayi sallama, Nuratu ta amsa tana fad'in
"har kindawo Ammy banjeba, nayiwa Abba da tsohuwa sannu da zuwa, so nake akammala koya girkinnan inje, inason iyawa wallahi, kuma gashi kintaho"
Ammy bata kulataba, illa zama d tayi kan kujera ta dafe kai, tana hasko yanda Nuratu take a gida da yanda al'amuranta da Haby suka dinga tafiya, tasan akwai matsala sosai domin Nuratu da Haby ko kad'an basa jituwa, bare kuma ace yanzu suyi zaman kishi yakenan?.
Ganin Ammy tayi mata banza yasata matsowa tana tambayarta lafiya ?, Ammy tace "babu komai kaina ked'anmin ciwo, zanje ind'an kwanta ad'aki"
"to kisha paracetamol ko Ammy, kafin ki kwanta, dakin tashi zaki d'anji sau'ki"
ta'karashe maganar tanami'kewa tafita, anjimakad'an sai gata d'auke da cofi da paracetamol, koda tadawo Ammy tawuce d'aki, har can tabita tamatsa mata akan tasha maganin, kan dole Ammy takar'ba tasha, don bawani ciwonkai da takeji tadai fad'i hakanne, don sanin halin Nuratucwajen nacin tambaya.
Ya Nura kuwa yana shiga d'aki, kan doguwar kujera yakwanta, kansa na kallon silling, baki d'aya yaji duniyar tayi masa duhu, har yakejin dama baizoba, domin Inna da Abba sun'ballo masa tashin hankali, tayama zai iya tunkarar Haby da maganar 'karin aure?, sannan taya zai sanar mata cewa Nuratu zai aura?, sannan shi dai yasan bayason Nuratu ko kad'an aransa, abinda yasani kawai yama tsaneta, taya zai iya zama da ita matsayin matarsa?, anya zai iya kuwa?, anya zai iya yiwa Abba biyayya akaro na biyu?,
wad'annan tambayoyin sune yadinga yiwa kansa, sai dai babu amsa haka yayita juyi akan kujera, ranar barci sai dai 'barawo.
To 'bangaran Mama ma haka abin yakasance, bawai bata son auren bane a'a, kawai tanajin tausayin za'ajefa Nuratu cikin garari, za'a cuci rayuwartane kawai, sannan ayanda tasan Nuratu da yanda suke da Nura tasan zai wuya Nuratu ta amince da auren ta dad'i, gani take kamar za'a tauyewa Nuratu rayuwar tane kawai.
Amma 'bangaren Momyn Haby da shigarta d'aki, takasa zaune takasa tsaye zarya take kamar mai hauka sabon kamu takai takawo, baki d'aya taji ta'kuntata ad'akin tunaninta mafita kawai yanda zata wargaza komai, domin bazataso ace ayiwa 'yarta mafi soyuwa aranta kishiyaba, hakan yasanya hankalinta baki d'aya 'kin kwanciya, sai surututai take ita kad'ai.
Aunty zama tayi gefan gadonta fuskarta d'auke da murmushi, gani take tamkar asirin Nuratu ya tonune indai Nuratu tashiga gidan Nura, domin tasan zata koyawa Haby hankaline, dan Nuratu ba 'kyalle bace turmin zanice har da d'ori, tanaji ajikinta had'in da Inna tayi zai zamo abin alfahari a cikin family baki d'aya, duk da tasan kafin hakan tasamu sai anjure 'bacin rai da damuwa sosai, domin akwai jan aiki agaba.
TOFA...! WAI SHINMA NURATU ZATA AMINCE DA WANNAN AUREN?
HABY ZATA AMINCE DA NURATU MATSAYIN KISHIYARTA?
IDAN HAR NURATU TA AMINCE DA AUREN, TA KUMA SAMU DAMAR SHIGA GIDAN YA NURA MATSAYIN MATARSA WACCE IRIN CAKWAKIYA ZA'A BUGA AGIDAN?
ZAMAN NURATU DA HABY ZAIYI DA'DIKUWA?
MAMA ZATA BADA GOYON BAYAN AUREN?
MOMYN HABY ZATA CI GALABA AKARO NA BIYU?
YAYA AL'AMURAN HABY DA ZULY, SHOLY, BABY ZAI KASANCE ?
INA NABEEL YAKE?
WAYE ZAICI GALABAR NEMOSHI? KHAMIS NE KO SU HABY ?
Domin jin amsan dukkan tambayoyinku kubiyoni nidin dai QURRATUL-AYN
*ALHAMDULILLAH*
SAI KUMA KUNJINI CIKIN LITTAFI NA BIYU INSHA ALLAH
*GARGADI*
banyarda wata kowani yajuyamin littafiba kota wacce hanya idan bada izininaba duk wanda yayi hakan za iya cewa Allah ya isa ban yafeba.
GODIYATA TA MUSAMMAN AGAREKU
HASSAN ATK TANKO
HUSSAINI ATK TANKO
AUNTY MAIJIDDAH MUSA
*SADAUKARWA*
KARKI MANCE WANNAN LITTAFIN NAKINE
*HAFSAT XOXO*
*KUNA RAINA*
ANEESAH A. RIMI
HAFSAT RANO
ZAHRA BUKAR
SHAFA'ATU UMAR
UMMU ABRAR
DA SAURANSU AM SORRY KUNA DA YAWA AMIN UZURI
MASOYANA
DUK INDA MASOYANA SUKE INA MI'KO GAISUWA AGAREKU ALLAH YABAR 'KAUNA KUNA RAINA.
*NAGODE*
NURATU FANS INA GODIYA SOSAI