Sashe 14
Qiyayya Saganin Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suna fita su Nuratu aka hau labarin abubuwan da sukayi a gidan Aunty Hafsa, Mama tace "shiyasa ai bana so kuna zuwa gidan, gidan iya babu kwa'ba, ace abinda kuke so zakuyi" Nuratu tad'an zunguri baki, Nana da Rahma suka sanya dariya.
mintuna kad'an Ya Nura yadawo, yazauna akan kujerar da yatashi, domin babu wanda ya zauna, Mama tace "ya tafi ko?" "ehh" ya Nura yabata amsa ata'kaice, Nuratu da rawar jikinta ta nudi ledojin da suka zo dashi zata bud'e ya Nura ya kar'be, ta koma tazauna tana zungure-zungure, Mama tace "zaka fara ko?" "A'a Mama tayasu gani zanyi", yafad'a fuskarsa taf murmushi, yafara fiddo da kayan daga sweet sai choculate da buscuit, sai kuma kayan Make-up, da gani aikin Aunty Hafsa ne, sai da yagama fiddo da komai yamayar ya d'auki choculate d'aya yasanya abakinsa kafin yace "duk kumatso nan" ba musu suka matsa, Nuratu ce ta'ki zuwa, yace "zo mana 'kanwata" sannan ta'karasa tana mai turo bakin nata, wanda da dukkan akamu hakan yazame mata tamkar jiki ne.
ya Nura yakama hannuwansu 'kam yari'ke, ya had'e fuska tamkar bashine ke dariyaba d'azu ba, sannan yafarafad'in "shine kuka shiga d'akina ko?, kuka cikamin shi da ruwa, waye acikinku ya kunnamin shower da famfo?" nanfa suka hau kallon-kallo, "nace waye bazaku fad'aminba" cikin tsawa yake magana yanzu, haknne yasanyasu razana sosai, Hilal harya fara d'an kuka, sabida zafin ri'kon da ya Nura yayi musu, su Mama najinsu basuce komaiba, illa hiransu da sukeyima, Hilal yace "wallahi bani bane Yaya,Nuratuce da Rahm sukace zasuyi wanka, mu bamu shigaba ni da Nana" Ya Nura yabisu da kollon tuhuma d'aya-bayan d'aya, kafin yace "yanzu kowa zaimin tsalle sau goma, sannan wannan kayan babu wanda zai cishi" ya kalli su Mama yaga hankalinsu baya wajen, sannan ya sunkuyo dai-dai kansu,"saura kuma kusanarwa Mama nahanaku kayan, dukanku harbeku zanyi kunsan halina, bana magana biyu" atare su gyad'a kai, cike da tsoro, ya mai da kansa kankujera yana kallonsu sunata faman tsalle, sai da sukagaji sosai, sannan yace suje sukwanta, Mama tatafi d'akin Abba tuni dama, domin girkintane, Aunty ma tawuce d'akinta, Khaleel kuwa tuni yashige d'akinsa dake falon yakwanta, hakan yabashi daman tafiya da kayan nasu, yasan yin hakanne zai samu yawuce, domin duk abinda zaimusu baji zasuyiba.
[01/01, 14:07] Nana Sales Aliyu Fbk Mai Quratu Group: 《《《《《QIYAYYA SA GANIN LAIFI》》》》》Book 1
mallaka------QURRATUL-AYN
18
******RANA BATA 'KARYA******
Duk wani shirye-shirye daya kamata ayi na auren Ya Nura da Habiba anyishi, 'kawayen amarya dubu d'ari biyar suka nema abasu, Khamis yayi musu da, amma Ya Nura yace babu matsala abasu, ita kuwa amarya dubu d'ari biyu da hamsin tace yabata kud'in gyaran jiki kawai, duk da komai Abbansu yace zaiyi, amma hakan bai hana Haby wankar Nuraba san ranta, sabida tasan tariga takamashi ahannu, komai tace babu musu zai mata.
zaune take kan cafet yayin da Nabeel ke zaune bisa kujera yana aikin zu'kar sigari, Habi ta zuge jakarta ta fiddo da bandir-bandir na 'yan dubu bugun abuja ta watsa kan center table dake gaban Nabeel, tayi masa wani kallo mai d'auke da guntun murmushi, tana fad'in "gashinan dubu d'ari biyar ne, naka kason kenan tunyanzu, ni zanyi amfani da dubu d'ari biyu" Nabeel yayi murmushi yana mai kashe sigarin, yami'ko mata hannu alamun tazo, ba musu tami'ke zuwa gareshi, yajanyota tafad'o bisa cinyarsa, yasa bakinsa bisa fuskarta yana kiss nata, tad'an janyeshi ahankali tana fad'in "no Nabeel babu wannan harkan yau, ka jira bayan biki kawai, domin ina cikin kintsa kainane kaji, kasan matsalar da hakan zata haifar idan ban shirya kainaba ko?" Nabeel da idanuwansa suka kad'a sukai ja, yabita da wani mugun kallo, amma kasa furta ko kalma d'aya, yana kallonta tagama gyara kanta, tarataya jakarta tayi masa kiss a goshi tajuya tana yimasa byee-byee.
tana fita kekenapep ta tara takoma school, cike da tsoro domin sunyi da Ya Nura zaije d'aukantane, shiyasa tayiwa Nabeel 'karya tafito, domin idan tasanar masa Nurane zaije d'aukanta tofa ransa zai'baci, ita kuma ta tsani 'bacin ransa.
Inna tun saura sati guda ta sauka agarin kano gari mai albarka, domin bikin d'an jikallenta, sai nan da nan ake da ita musamman ma Abba da take uwa agareshi, tare da Maman Jigawa tazo, wato Suwaiba 'kanwar Abba, dayake aurenta ya mutu kwanaki, akan dai matsalar rashin haihuwar tata, mijin yace yagaji da ci da ita tatafi gidansu, kasancewar Jamila kishiyarta tahaifa masa yara biyu duka maza, Inna da Abba sunso amai da auren amma tace ita tagama aurensa, domin bazata iya da wula'kanci da cin mutunciba.
Nuratu ce tazo da gudunta tafad'a bisa cinyar Inna tanayi mata oyoyo, kasancewar sanda suka zo basanan, Inna tace "ke d'agani kada ki'ballani, tsofai-tsofai dake" Nuratu ta tura baki tana fad'in "ai gara mu'ballakin, daman kin ishema kin kafe akan sai kinci zamaninmu" aka sanya dariya baki d'aya, Inna tace "nadaiji amma ad'agani, duk falonnan kancinyar tawa kikaga tafi burgeki, kikazo kika zauna" Nuratu tami'ke takoma cinyar Maman jigawa tana fad'in "mai zanji acinyar tsohuwa ban da 'kashi" Abba yace "a'a da alamu yau zamu 'bata Nuratu, Innar tawa" Ya Nura yayi sallama da fara'arsa yake fad'in "a'a tsohuwa,mai ran 'karfe saukar yaushe" nanma dariya suka sanya, Ya Nura yazauna anata hira da bandariya.
"wai ni wanne irin gyara zanyine zuly da Nura bazaigane koni waceceba" Haby tayi maganar fuskarta cike da damuwa, wacce takira da zuly tayi dariya da fad'in "haba dai amaryanmu kada kidamu, nagama shirya maki komai, koda Nura yasan mace bazai ganekiba, bare kuma ina tunanin baho ne shi" suka sanya dariya baki d'ayansu, wata budurwa doguwa siririya tashigo falon da wasu lala tattun kaya ajinkinsa, da alamu abuge take ma, Zuly tace "A'a Baby na, yadai naganki hakan" wacce aka kira da baby tad'anyi murmushi da fad'in "babu komai nazo ayi da nine" Zuly da Haby sukatafa, zuly tace "wannan kyawunfa Amarya, gaskiya yau kintafi da nifa, Baby tad'an 'kara matsowa garesu da fad'in "gaskiyane zuly, kinrigani afili na rigaki a zuci" zuly takai hannunta bisa cinyar Haby, yayin da Baby tajanye d'an kwalin dake d'aure bisa kan Haby, nanfa shed'an, yadinga kid'a akunnuwansu, yana ingizasu busa aikin masha'a (wa'iya zubilla Allah katsaremu da aikata zina, kakaremana zuciyoyinmu, karabamu da sharrin 'kawaye amin)Zuly macace gajeriya ba'ka 'yar duma-duma, bawani kyau garetaba amma sai bariki fal ciki, domin itacema asalin gur'bacewar tarbiyyar Baby da Haby.
sun had'une tun a scondrym school har zuwa jami'a basu rabuba, aganinsu bazasu iya rabuwa da junaba, kasancewar abinda suka san suna aikatawa, kuma agida babu wanda yasan Haby tana bariki, sabida iya taku nata, babu wanda yasan gaskiyar Haby sai zuly da Baby, ko Nabeel zirashi kawai take akwalba, domin biyan wasu bu'katu nata, Zuly da Baby kuwa ahalin yanzuma basa gaban iyayensu, shiyasa suke son janyo ra'ayib Haby akan itama tabijire tadawo zaman kanta, domin zasufi jin dad'in harkokinsu acewarsu kenan, kasancewar Haby tafisu kyawu aji da d'aukar wanka, ita suke turawa wajen manyan Alhazai da Hajiyoyi, take wanko masu su, yanzu a'kalla account d'insu nad'auke da kusan millon goma cikin shekaru uku, kawai suka tara wannan, burinsu kawai kud'i, da rayuwar holewa su suka sanya agaba, yanzu haka harsun tsunduma kansu cikin wata 'kungiya sabida kud'i kawai, a tsarin 'kungiyar kuma babu aure, sai dai harka da mazan banza kawai, duk wanda zuciyar d'aya daga cikinsu yaraya zaiyi amfani da wani to tabbas mutumin sai ya amince akan dole, kuma hakan kud'i kawai zai kawomusu da 'kungiyar tasu, wannan shine asalin ainahin wacece Haby da Zuly da Baby.
(WAI SHINMA MASU KARATU KO KUNSAN ASALIN GASKIYAR DALILIN DAYA SANYA HABY AMINCEWA DA AUREN NURA, DUK DACEWAR A 'KUNGIYARSU BABU AURE) kudai biyoni sannu ahankali zakusan asalin gaskiyar komai .
Amarya da 'kawayenta sungama shirya komai da za'a gudanar abikin 'kawarsu, dinner za'ayita har sau biyu, sai party shima da za'a gudanar sau biyu, sai kamu walima da yini da d'aurin aure, kowanne kuma rana daban za'ayishi, ankon kowacce rana daban, kuma kowanne gurare daban za'ayishi angama shirya komai gidansu cike yake da al'umma mutan jigawa da dangin mahaifiyar amarya dana babanta duk sunzo, gidan ko ina kashiga mutanene, shikanshi angon dan dai d'akin waje yakene, Khaleel ma d'akin Nura ya koma.
ba'ki har gidansu Ammy, sai hidima ake kala-kala, kowa kagani fuskarsa cike da annuri na farinciki, domin abinda ba'a ta'ba agidan gashi yazo za'ayishi.
Haby kuwa gidan Zuly ta tare, acewar gidan 'kawayen tane, duk wani gyara da taimako sunnema dan kare mutuncin 'kawarsu, acewarsu kenan, 'kungiyarsu tabasu tabbacin babu abinda zai gane, Zuly kuwa tabata shawaran koda yagane, ta nuna masa dabarunsu na'yan bariki mana.
gefe guda kuma Nabeel yamatsawa Haby akan dole tazo gareshi, shine yakamata yafara kwasar garar ango, acewarsa zai tona asirinta idan bata zo, hakan yasanya Haby mi'kawa zuly wayarta takar'bi ta zulyn take amfani da ita, nan suka shirya yanda zasu raina masa hankali, su tura Baby matsayin Haby tare da taimakon 'kungiyarsu, domin shima abinda bai saniba amfani ake dashi a 'kungiyar.....!
***BIKI BIDIRI BIRI'DI*** inji masu iya magana
Amarya da angonta sunyi kyau sosai awannan rana, domin kayan da suka sanya kansu abin kallone, gashi daman Nura ba bayaba wajen kyau, anko sukai Amarya tasanya leshi blue mai ratsin pink, shi kuwa ango shadda yasaka blue sunyi kyau sosai, a layi aka shiga wajen, amarya da ango na gaba ri'ke da hannuwan juna, yayin da aka jere su Nuratu manya abayansu, sukuma suna sanyene da dogwayen riguna pink, and'aure masu gashin kansu da ribon sunyi kyau sosai musamman Nuratu da dama ruwa biyuce tafi kowa d'aukan hankali awajen.
nanfa wajen yakaure da tafi da shewa, bayan bud'e taro da addu'a da d'an jawabai sai kuma ango da amarya suka yanka cake nan waje ya hargitse aka fara kad'e kad'e can nahangi Nuratu sai rawa take d'iba, masu hotuna da bidio kuwa gunta suka koma suna d'auka, sai da Aunty Hafsa tahanjenta, sannan aka samu lafiya, ba'a tashiba sai 11pm na dare , sannan aka fara mai da kowa gida, sai kuma gobe idan Allah yakaimu
[03/01, 01:35] Nana Sales Aliyu Fbk Mai Quratu Group: 《《《《《QIYAYYA SA GANIN LAIFI》》》》》Book 1
mallaka------QURRATUL-AYN
19
***** *** *****