Sashe 11
Qiyayya Saganin Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Innalillihi wa'inna ilahi razi'un”cewar Nuratu, tana mai mi'kewa daga kwanciyar datayi kan gado, baki d'aya Nana da Rahma suka dubeta da fad'in “lafiya ”“dan Allah kuzo kurakani wajen ya Nura wallahi namance yace inje, nashiga uku”tafad'a tana zaro ido game da dafe 'kirji, suka sanya dariya “a'a kije babu ruwanmu, salan muje ya had'a damu”cewar Nana, Nuratu ta girgiza kai tare da kwafa, tafice da sauri daga d'akin
“A'a Nuratun Ammy ina zuwa kuma yanzu?”cewar Khaleel daya gamu da ita aharaban gidan tana sauri, “d'akin Ya Nura zanje yace inje, na mance sai yanzu natuna, dan Allah kad'an rakani kada ya dake ni”tafad'a tana lankwa'be kai,“wuce kije abinki babu abinda zauyi miki, indai kin bashi ha'kuri, kuma saura ki murgud'a masa bakin”Nuratu tad'an harareshi tare da murgud'a masa bakin tawuce, Khaleel yayi dariya yana fad'in “Nuratu kenan, anriga ansaba da wannan murgud'a bakin, naga ranar dainawa”,ya fad'a yana mai wucewa zuwa cikin gidan.
A hankali tamurd'a 'kofar d'akin takuwa jita abud'e, ta tura tashiga tana sand'a kamar mai shirin kama 'barawo, d'akin sai buga 'kamshi yake, ga wani sanyi mai dad'i dake ratsa jikin mutum, Nuratu ta'karasa cikin d'akin taje dai-dai kujerar dayake kwance ta tsuguna tana fad'in “gani ya Nura” tayi furucin can 'kasan ma'koshi, yajita bai jitaba oho, illa dai ko motsi baiyiba, ita kuwa ta gyara zama abinta, tayi ta gumi tana dubansa, tsoro take kada ta kuma magana yatashi ya rufeta da duka, hakan yasaka kawai tazauna tana dubansa, sai da ta'kare masa kallo daga sama har 'kasa, sannan tayi tsaki tana fad'in “mugu kawai, abu bakyauba sai mugunta” ganin da tayi yamotsa ya juyo da fuskarsa gabanta yasanyata rufe baki tami'ke da sauri, tunaninta tashi zaiyi, sai kuma taga idanuwansa arufe, hakan yasaka tasaki wata ajiyar zuciya, jitayi ana turo 'kofa alamun za'ashigo, sanin da tayi batasan waye zai shigoba, kuma ta fahimci barci yake, tana tsoron ya farka ya ganta, yasa ta gudu bayan kujerar dake gefansa mai zaman mutum biyu ta'buya.
Haby ce taturo 'kofa tashigo, taci wani uban make-up, gawani takalmi mai shegen tsini kamar idan tataka zai iya karyewa, kara sowa tayi cikin takun 'kasaita tazo dai-dai kan kujerar dake kwance ta zauna, tana shafa sajen fuskarsa, jin da yayi and'an matseshi sannan ana ta'bashi yasashi bud'e ida nuwansa tar akan Haby, ajiyar zuciya yayi yatashi zaune yana dubanta, hannunsa takamo tasanya anata cike da shagwa'ba take fad'in “haba My...laifin me nayi maka ne? tun randa katashi kabarni acikin gaiden baka kuma bi takainaba, babu kira babu nema haba dan Allah”tahau sharar hawayen 'karya, Ya Nura ya dubeta “ke dai zan tambaya da kika d'au fushi dani”“haba dai kawai nidai naji haushine naga kafi bawa waccan kwailaar muhimmanci akaina”tafad'a tana mai zama kan cinyarsa, Nuratu dake bayan kujera tana kallon abinda sukeyi ta zaro ido, Ya Nura zaiyi magana tarufe masa baki da tafin hannunta, takai bakinta saitin nasa da zummar yi masa kiss, ai kuwa Nuratu ta kwala ihu da fad'in “innalillahi wa'inna ilahi razi'un ya Nuraaa...!”tafice da gudu kafinma yayi 'ko'karin kamata.
Da sauri suka mi'ke baki d'aya, Ya Nura yakoma yazauna yari'ke kansa, Haby tadawo daga kallon 'kofar da nuratu tafita zuwa kansa, tayi tsaki tana fad'in “ni wallahi natsani ba'kar yarinyarnan Allah jibafa abinda tayi mana muna cikin soyayyarmu, gaskiya kad'auko mataki akanta”ya Nura yad'ago idanuwansa yana dubanta, sai da ta tsorota ita kanta da yanda kalar idanuwansa suka canja daga fari zuwa ja, cikin d'aga murya da tsawa yake fad'in “gate out in my side Habiba”ta tsaya tana kallonsa da mamaki, cikin 'bacin rai yasake d'aga murya yana nuna mata hanyar fita “gate out nace da ke”Haby na'barin jiki, tad'au takalminta ahannu tafice daga d'akin, Ya Nura yakoma yazauna, ya dafe kansa dake sara masa yana fad'in “duk ke kika jamin Haby, mai yasa bana iya hanaki aikata komai akainane?, bayan hakan ba halina bane”sai kuma yahau tunanin yanda akaima Nuratu tashigo masa d'aki bai saniba, “anya kuwa bata da aljannu kamar yanda Khamis yafad'a”ya tambayi kansa, sai kuma yayi saurin kau da zancen da fad'in “no...tsabar iskanci ne kawai, da raina mutune da tayi”yayi maganar afili, mi'kewa yayi yafito zuwa cikin gida, domin jikinsa nabashi Nuratu nacan nashirya masa wata tsiyar.
Nuratu kuwa nashiga gida da gudunta, ta gamu da Aunty a tsakar gida zata shiga kitchen, tana haki takama fad'in “Aunty kin kuwa san mai Ya Nura yayi yau tab....!”“ke...yimin shiru bana son shirman zancenki mara kan gado, wuce kiban waje ” Nuratu ta zunguri baki tawuce tana fad'in “ita Aunty komai sai tayiwa mutum fad'a, baza'a fad'i laifin Ya Nura ba”“ehh ni bana son ji”Aunty tafad'a tana wucewa kitchen, Nuratu tanufi falo tana fad'in “bari ni insanarwa Mama nasan sai tayi masa fad'a wallahi”tashiga falon tana kwalawa Mama kira
[02/12/2017, 16:51] Nana Sales Aliyu Fbk Mai Quratu Group: 🌈🌈🌈QIYAYYA SA GANIN LAIFI🌈🌈🌈Book 1
mallaka....QURRATUL-AYN
14
sai kuma yahau tunanin yanda akaima Nuratu tashigo masa d'aki bai saniba, “anya kuwa bata da aljannu kamar yanda Khamis yafad'a”ya tambayi kansa, sai kuma yayi saurin kau da zancen da fad'in “no...tsabar iskanci ne kawai, da raina mutune da tayi”yayi maganar afili, mi'kewa yayi yafito zuwa cikin gida, domin jikinsa nabashi Nuratu nacan nashirya masa wata tsiyar.
Nuratu kuwa nashiga gida da gudunta, ta gamu da Aunty a tsakar gida zata shiga kitchen, tana haki takama fad'in “Aunty kin kuwa san mai Ya Nura yayi yau tab....!”“ke...yimin shiru bana son shirman zancenki mara kan gado, wuce kiban waje ” Nuratu ta zunguri baki tawuce tana fad'in “ita Aunty komai sai tayiwa mutum fad'a, baza'a fad'i laifin Ya Nura ba”“ehh ni bana son ji”Aunty tafad'a tana wucewa kitchen, Nuratu tanufi falo tana fad'in “bari ni insanarwa Mama nasan sai tayi masa fad'a wallahi”tashiga falon tana kwalawa Mama kira, tana shiga falon taga Mama bata nan, sai Hilal da Rahma dake zaune gaban tv suna game, gefe guda kuma Nana ce kecin abinci, bata kulasuba tawuce abinta duk da kiran da Nana kemata, d'akin Mama ta nufa, tana zuwa tatura 'kofar da sallama.
Mama dake zaune tana duba wasu kaya nata, ta amsa mata sallamar da fara'a, Nuratu ta'karasa tazauna gefanta tayi tagumi tayi shiru, Mama tace “lafiya dai Nuratu kike ta gumi haka?” Nuratu tad'an ta'be baki, tare da ajiyar zuciya, kamar wata babba tana fad'in “Mama kin kuwa san abinda yafaru? kinsan abinda ya Nura ya aikata...?”sai kuma tayi shiru, Mama cikin fargaba tace “fad'amin mai kuma ya faru? ”“Mama ganinsa nayifa, tare da Aunty Haby, ta zauna akan 'kafarsa ta......”kafin ta'karasa aka turo 'kofa da 'karfi, hakan yasaka Nuratu mi'kewa da gudu tahau kan gado ta'boye bayan Mama.
ko lura da Mama ya Nura baiyiba tsabar 'bacin rai yanufi Nuratu zai kamota, jin muryar Mama yayi nafad'in “kada ka fara”ya Nura yatsaya ya dawo da dubansa wajen Mama, kallon da Mama ke watsa masa shine yasanya jikinsa yin sanyi, Mama ta dubi Nuratu “tashi kifita”Nuratu ta'kara 'kan'kame Mama abayanta tana fad'in “Allah dukana zaiyi Mama”“jeki abinki, babu abinda zaiyi miki kinji, ai gani azaune”tafad'a tana jawo Nuratu daga bayanta taturata hanyar fita, Ya Nura yawatsa mata wani irin mugun kallo, hakan yasa Nuratu ficewa aguje.
Mama ta dubi Ya Nura, ya Nura yayi 'kasa da kansa Mama tasoma magana da fad'in “kaji tsoron Allah Nura, kada kamance Allah na duban bawa da dukkan abinda yake aikatawa, sabida tsabar abin naka yabun'kasa, agaban wannan 'kanwarkama yi kake wai kai d'an zamani ko?”“A'a Mama wallahi ba haka bane nidai bana aikata abinda kike tunani akaina Allah, kidaina yarda da maganar Nuratu”Mama tayi ajiyar zuciya “bawai ina zarginka bane Nura, kasan nafikowa sanin kai waye da sanin halinka, kawai dai ina fad'ane kaji tsoron Allah aduk inda kake, sannan idan auren kake so yanzu saika sanar da Abbanka, ahuta ai daman ina lura da kai kwanakin nan kanka rawa yake sosai”ya Nura yad'an sosa sumarsa“Allah Mama ba haka bane, nibansan ya akaima Nuratu tashiga d'akinaba”Mama harara ta watsa masa, kafin tace “nidai zansanar da Abbanka kawai ayi biki katafi da matarka can malesian ku 'karata, sannan na fahimci baka addu'o'i ko? azkar d'innan da karatun al'kur'ani duk kawatsar”ya Nura yayi murmushi “ana 'ko'karin yi Mama”Mama tad'auke kanta daga kallon Ya Nura domin tausayi yake bata ayanzu, tasan cewa angama cutarsa 'karshe, domin kuwa Haby ba matar aure bace, mace babu tarbiya, babu ilmin addini, bokonma ya aka 'kare, ita dai kawai angama da ita da d'anta, afili kuwa murmushi tayi da fad'in “to dai 'kara daurewa sosai kaji, domin rayuwarnan kana addu'ama yaka 'kare, bare kuma mutum bayayi”“insha Allahu Mama zandage, sannan kada kimance dayiwa Abba zancen bikin”yafad'a yana ficewa da sauri, waishi a dole kunya, Mama sakar baki tayi ta bishi da kallo kawai, tana girgiza kai tare da fad'in “d'an yau kenan”.
Nuratu na fita, bata tsaya falonba ta fice zuwa gidansu wajen Ammynta, domin tsoro take kada ya Nura ya fito ya tad da ita.
Da shigarta gidan, kai tsaye kitchen ta nufa, mai zatayi oho, sai fitowa tayi da gudu tana kiran Ammy, idanunta arufe, Ammy ta fito da sauri tana fad'in “lafiya kikemin wannan kira haka,mai makon sallama”turus Ammy taja ta tsaya ganin Nuratu tayi jikinta duk yaji, takamo hannunta takarkad'e mata yajin tana fad'in “haba Nuratu, mai ya kaiki kitchen yanzu, har kika 'baro da wannan uban yaji, rabin kwano nefa, na bayar aka dakomin d'azu aka kawoshi”“Ammy flat fa naje d'aukowa abinci zanci”Ammy ta doke mata baki, “anan flat d'in suke, inda na ajiye yajin ina duk kayan dake-dake nane agun, kice dai kinje fitinar taki baki samuba shine kikazo kikayi awajena ko?”“A'a Ammy wallahi bansan yaji bane”Ammy ta cikata tsabar takaici ta nufi kitchen taga yanda yajin yayi, ta tadda dashi baza-baza, babuma halin kwashewa, babu inda yajin bai shigaba a kitchen d'in, Ammy tama rasa mai zatace da Nuratu.