← Book details Qiyayya Saganin Laifi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 23

Sashe 12

Qiyayya Saganin Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

komawa d'aki tayi tabarta tsaye atsakar gidan tana ihun yaji, Ammy tayi banza da ita, da ta gaji da ihunta ta cire kayanta atsakar gidan taje ta tara jikinta a famfo, sai sa tagaji dan kanta takashe famfon tashiga d'aki tasanyo wasu kayan, lokacin duka jikinta yahau rad'ad'in dayafi na da ma, nan tasaka Ammy gaba taci kukanta ta'koshi, wuni guda babu inda taje, abinka da faarar fata kuma babu kwari, nan da nan jikin yayi jajur, yayi rud'u rud'u, amma kokad'an Ammy bata tausaya mataba, sai ma cewa da tayi tagama kukan taje ta gyara mata kitchen d'inta, nanfa Nuratu ido ya raina fata, tazaro idanuwa waje😳🤣
[29/12/2017, 11:27] Nana Sales Aliyu Fbk Mai Quratu Group: 🌈🌈🌈《《《《QIYAYYA SA GANIN LAIFI》》》》🌈🌈🌈Book 1

MALLAKA__QURRATUL_AYN

15

。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。。

(Am sorry masoyana kunjini shiru, hakan yafaru ne sanadiyyar rashin lfy data kamani, amma yanzu alhmdlh, insha Allah zaku dinga jina any time indai bada wani uzuriba, sannan duk mai so 4rm begining yayiwa admin group nasu magana dan Allah ko kuma wanda yake dashi a grp yataimaka ya tura idan ana nema, nagode sosai masoyana Allah yabar zumunci da kauna, naga call &message naku ina qara godiya sosai espicially HAFSAT XOXO godiyata bazata yankeba agareki ngd da kauna😍😘)

*** *** ***

Ganin da Nuratu tayi Ammy tashiga bedroom nata hakan yabata damar mi'kewa tafice daga gidan, tana kuka, kai tsaye gidansu Nana ta nufa, da shigarta bata tsaya ko inaba sai falon Mama tayi sa'a tana shiga Mama nazaune falo tana kallon tashar arewa 24, da gudunta tafad'a kancinyar Mama tana kuka, Mama tad'agota da sauri tana fad'in "lafiya kuwa Nuratu"?,ganin da tayiwa jikin Nuratu yayi rud'u_rud'u shine ya tsorata tahau fad'in "menene yasamu jikinki Nuratu, lafiya kuwa?" cikin kuka Nuratu tahau fad'in "yajine yazubomin bansaniba Mama, shine Ammy tace sai na gyara mata kitchen d'inta kuma ni ban iyaba" Mama tad'anyi murmushi kawai, domin tasan fad'ar Nuratuce kawai, wannan zancen ba gaskiya bane, Mama tajawota jikinta tana rarrashinta, taji jikinta yad'au zafi sosai, har tafara tsumar sanyi, Mama taja hannunta zuwa d'akinsu, takwantar da ita kan gado, tarufeta da bargo, sannan tafito tana mai janyo 'kofar d'akin, tadawo falo, tad'auki wayarta tana neman number Khaleel yazo ya dubata, yaga abinda yake damunta.

Ko da Ammy tafito falo, ta tarad babu Nuratu, murmushi tayi aranta, domin tasan antafi kaita 'karane.

Khaleel na zuwa aunata yayi, yafahimci fever ne ajikinta kawai, sanadiyyar wankan da tayi a famfo yajamata hakan, magunguna yaje yasiyomata, da lallashi da komi sannan aka samu Nuratu tad'ansha maganin, domin aduniya magani yana d'aya daga cikin abinda Nuratu ta tsana arayuwarta.

sai da Nuratu tayi kwana biyu akwance kafin ta war_ware, cikin kwanakin kuwa, kowa hidima yake da Nuratu, kai kace ita kad'aice d'iya a family d'in, kowa Nuratu, amma banda Ya Nura, dominshi ko zancenta bayayi, bare kuma yaje yayi mata sannu, domin aganinsa babu wani ciwo da take kawai freetndeng ne irin nata, domin ta ta'bayin hakan, tayi 'karyar ciwon ciki, ta tsorata kowa a gidan, 'karshe tami'ke tana yimasu dariya, ai kuwa sai da Ya Nura ya zaneta sosai.

。。。 。。。 。。。 。。。
Ansanya bikin Ya Nura da Haby sati hudu masu zuwa, kenan ana kammala bikin da sati biyu zasu d'aga zuwa malesia, kowa cike yake da murna a gidan, musamman su Nuratu manya wanda yake takura masu zai tafi, sunfi kowa murna aganinsu.

wani had'add'an falone, dayasha kayan alatu kala_kala na more rayuwa, kai da ganin falon kasan ba'karamin 'barnatar da naira akaiba domin 'kawata falon, ga wasu had'add'un manya_manyan kujeru dake gewaye cikin falon, wani kyakykyawan matashin saurayine zaune a d'aya daga cikin kujerun, dagashi sai best da wani guntun gajeran wando, yana zu'kar shisha cikin 'kwarewa irin tasa, gefe guda kuma Haby ce kwance bisa cinyarsa daga ita sai wasu lalatattun kaya ajikinta wanda dasu da babu duk d'aya, mi'kewa tayi zaune ta kar'bi shisha daga hanun saurayin, tasanyata abakinta tayi mata wata muguwar zu'ka ta fesar da haya'kin tana mai fad'in "haba Nabeel, mene abin tashin hankali akan wannan maganar, yin aurena ba shine zai rabamuba, haka zalika tafiyata malesia bazai rabamuba to mene abin saka damuwa arai kuma?".
Nabeel yayiwa Haby wani irin kallo wanda ita kad'ai tasan ma'anarsa, ya furzar da wata iska mai zafi kafin yace ‘’tunaninki rabuwa dake shine damuwata?‘’ yayi murmushin da baikai cikiba, ya dubeta yakai hannu bisa fuskarta yad'an shafeta yana duban 'kwayar idanunta yace "da muwata itace zakiyi tarayya da wani 'kato baniba, kinsan ina kishinki sosai Baby na inasonki sosai, domin ke ta dabance, ke kanki kinsan hakan" Haby tayi murmushi, wani dad'i na ratsata saboda jin kalaminsa agareta, tad'anyi dariya tana fad'in "wai shin ma kasan dalilin da yasa zanyi auren nan, ko kuwa kasan ummul'aba'isin yin auren?" Nabeel bai ce komaiba dubanta kawai yake yana girgiza kai, alamum a'a, Haby tami'ke tayi taku biyu zuwa uku agabansa cike da kwarkwasa, tad'an sunkuyo da fuskarta dai_dai fuskarsa, har nimfashin su yana had'uwa ta furta "sabida kai zanyi auren nan NB nawa...!"
[29/12/2017, 11:51] Nana Sales Aliyu Fbk Mai Quratu Group: 《《《《QIYAYYA SA GANIN LAIFI》》》》Book 1

MALLAKA__QURRATUL_AYN

15

(Am sorry masoyana kunjini shiru, hakan yafaru ne sanadiyyar rashin lfy data kamani, amma yanzu alhmdlh, insha Allah zaku dinga jina any time indai bada wani uzuriba, sannan duk mai so 4rm begining yayiwa admin group nasu magana dan Allah ko kuma wanda yake dashi a grp yataimaka ya tura idan ana nema, nagode sosai masoyana Allah yabar zumunci da kauna, naga call &message naku ina qara godiya sosai espicially HAFSAT XOXO godiyata bazata yankeba agareki ngd da kauna)

*** *** ***

Ganin da Nuratu tayi Ammy tashiga bedroom nata hakan yabata damar mi'kewa tafice daga gidan, tana kuka, kai tsaye gidansu Nana ta nufa, da shigarta bata tsaya ko inaba sai falon Mama tayi sa'a tana shiga Mama nazaune falo tana kallon tashar arewa 24, da gudunta tafad'a kancinyar Mama tana kuka, Mama tad'agota da sauri tana fad'in "lafiya kuwa Nuratu"?,ganin da tayiwa jikin Nuratu yayi rud'u_rud'u shine ya tsorata tahau fad'in "menene yasamu jikinki Nuratu, lafiya kuwa?" cikin kuka Nuratu tahau fad'in "yajine yazubomin bansaniba Mama, shine Ammy tace sai na gyara mata kitchen d'inta kuma ni ban iyaba" Mama tad'anyi murmushi kawai, domin tasan fad'ar Nuratuce kawai, wannan zancen ba gaskiya bane, Mama tajawota jikinta tana rarrashinta, taji jikinta yad'au zafi sosai, har tafara tsumar sanyi, Mama taja hannunta zuwa d'akinsu, takwantar da ita kan gado, tarufeta da bargo, sannan tafito tana mai janyo 'kofar d'akin, tadawo falo, tad'auki wayarta tana neman number Khaleel yazo ya dubata, yaga abinda yake damunta.

Ko da Ammy tafito falo, ta tarad babu Nuratu, murmushi tayi aranta, domin tasan antafi kaita 'karane.

Khaleel na zuwa aunata yayi, yafahimci fever ne ajikinta kawai, sanadiyyar wankan da tayi a famfo yajamata hakan, magunguna yaje yasiyomata, da lallashi da komi sannan aka samu Nuratu tad'ansha maganin, domin aduniya magani yana d'aya daga cikin abinda Nuratu ta tsana arayuwarta.

sai da Nuratu tayi kwana biyu akwance kafin ta war_ware, cikin kwanakin kuwa, kowa hidima yake da Nuratu, kai kace ita kad'aice d'iya a family d'in, kowa Nuratu, amma banda Ya Nura, dominshi ko zancenta bayayi, bare kuma yaje yayi mata sannu, domin aganinsa babu wani ciwo da take kawai freetndeng ne irin nata, domin ta ta'bayin hakan, tayi 'karyar ciwon ciki, ta tsorata kowa a gidan, 'karshe tami'ke tana yimasu dariya, ai kuwa sai da Ya Nura ya zaneta sosai.
*** *** ***
Ansanya bikin Ya Nura da Haby sati hudu masu zuwa, kenan ana kammala bikin da sati biyu zasu d'aga zuwa malesia, kowa cike yake da murna a gidan, musamman su Nuratu manya wanda yake takura masu zai tafi, sunfi kowa murna aganinsu.

wani had'add'an falone, dayasha kayan alatu kala_kala na more rayuwa, kai da ganin falon kasan ba'karamin 'barnatar da naira akaiba domin 'kawata falon, ga wasu had'add'un manya_manyan kujeru dake gewaye cikin falon, wani kyakykyawan matashin saurayine zaune a d'aya daga cikin kujerun, dagashi sai best da wani guntun gajeran wando, yana zu'kar shisha cikin 'kwarewa irin tasa, gefe guda kuma Haby ce kwance bisa cinyarsa daga ita sai wasu lalatattun kaya ajikinta wanda dasu da babu duk d'aya, mi'kewa tayi zaune ta kar'bi shisha daga hanun saurayin, tasanyata abakinta tayi mata wata muguwar zu'ka ta fesar da haya'kin tana mai fad'in "haba Nabeel, mene abin tashin hankali akan wannan maganar, yin aurena ba shine zai rabamuba, haka zalika tafiyata malesia bazai rabamuba to mene abin saka damuwa arai kuma?".
Nabeel yayiwa Haby wani irin kallo wanda ita kad'ai tasan ma'anarsa, ya furzar da wata iska mai zafi kafin yace ‘’tunaninki rabuwa dake shine damuwata?‘’ yayi murmushin da baikai cikiba, ya dubeta yakai hannu bisa fuskarta yad'an shafeta yana duban 'kwayar idanunta yace "da muwata itace zakiyi tarayya da wani 'kato baniba, kinsan ina kishinki sosai Baby na inasonki sosai, domin ke ta dabance, ke kanki kinsan hakan" Haby tayi murmushi, wani dad'i na ratsata saboda jin kalaminsa agareta, tad'anyi dariya tana fad'in "wai shin ma kasan dalilin da yasa zanyi auren nan, ko kuwa kasan ummul'aba'isin yin auren?" Nabeel bai ce komaiba dubanta kawai yake yana girgiza kai, alamum a'a, Haby tami'ke tayi taku biyu zuwa uku agabansa cike da kwarkwasa, tad'an sunkuyo da fuskarta dai_dai fuskarsa, har nimfashin su yana had'uwa ta furta "sabida kai zanyi auren nan NB nawa...!"
[29/12/2017, 23:53] Nana Sales Aliyu Fbk Mai Quratu Group: 《《《《《QIYAYYA SA GANIN LAIFI》》》》》Book 1

mallaka_QURRATUL_AYN

16

Haby ta cigaba da fad'in "zanyi aure dominka ne NB, domin 'karuwar muce, zakayi ar'zi'ki sosai da Nura, domin ahankali saina kwashe dukiyarkisa, inkawo maka sannan mukashe banza, muzo muyi aurenmu, wannan sirrin ko momy na batasan da shiba, domin itama burinta kawai dukiyar, sabida idan nabawa momy dukiyar dole sai yanda tayi damu, amma idan tana hannunmu fa?" ta 'karashe maganar tana d'agawa Nbeel gira, Nabeel yayi wani shu'umin murmushi yajawota zuwa jikinta, nanfa salon yacanja xxx (Allah ka tsaremu da aikin dana sani amin).

****** BAYAN SATI 'DAYA*****
Chapter 12 · 0% Book details