Sashe 19
Qiyayya Saganin Laifi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
zaune yake cikin wani katafaran office, kai kace wani had'ad'an gidane, kansa na jingine abisa kujera tana jujjuyashi idanuwansa kuma arufe, yad'auki tsayin mintuna ahaka, kafin yabud'e idanuwa ahankali ya janyo wayarsa dake kusa da laptop d'insa, yana daddannawa can yakara akunnansa, takama ringing daga can 'bangaran aka d'aga da fad'in "hellow" Ya Nura yayi murmushi, kafin yace "assalamu alaika, kana lafiya Khamis?" Khamis yace "kaine Master, nayi zaton kamance mune ai" Ya Nura yayi 'yar dariya da fad'in "a'a wallahi yazanyi namance daku, ayyukane sai aslow, amma yanzu alhmdlh, yanzudai bama wannanba dan Allah kamin sending number mutan gidanmu" Khamis yasanya dariya "wato numbet kowa kana nufin kamance ko ince ka goge" "ba hakabane wallahi bansan ya'akayiba, narasa dukkan contact nawa anyi formating wayar tawa baki d'aya, takanma yanzu nayi searching brain d'inane wallahi" ya Nura yabashi amsa, Khamis yace "ok zanyi maka sending dazaran munkammala waya, yakake fatan dai lafiya?" "lafiya 'kalau, yi katuromin dan Allah Mama nakeson kira, nasan tayi fushi dani" Khamis yace "to d'an gidan Mama" sukai dariya baki d'aya, Khamis yakashe wayar.
[08/01, 16:09] Nana Sales Aliyu Fbk Mai Quratu Group: 《《《《《QIYAYYA SA GANIN LAIFI》》》》》Book1
mallaka----QURRATUL-AYN
25
《NIGERIA》
Mintuna biyar da kashe wayar text d'in Khamis yashigo, da sauri Ya Nura yabud'e ciki da d'auki, number Mamace sai ta Abba da aunty Hafsat, Mama yafara kira, tayi ringing kamar zata tsinke aka d'aga cike da tsiwa da fad'in "waye yake damunmu haka?" muryar Nuratu tadaki kunnuwansa , kafin ya bud'i baki yace wani abu ya jiyota tana fad'in "lahh Mama, anya kuwa number mutanece, kinga numbarfa wallahi kamar ta 'yan yankan kai da ake fad'a" Mama tace "kinga baninan, ke bakya gajiya da shirme" Mama takar'ba takara akunnanta tare da fad'in "salamu alaikum, wake magana?" jin muryar Mama yasanya Ya Nura dai-daita nutsuwarsa yafara fad'in "amin wa'alaikassalam, Mama...!kuna lafiya?" "Nura...! kaine kuwa nakeji yau?" "ehh nine Mama, yakuke yasu Ammy?" "lafiya 'kalau, amma mai mukai maka haka kamance damu" "a'a Mama kada kice haka, wallahi bayin kaina bane, baki d'aya narasa contact nawane, yanzuma Khamis nasanya yaturomin, ina fatan bakiyi fushi daniba?" "a'a fushi name kuma?, kawai dai munyi kewarka sosai, ga 'kannanka nanma, suna kallona jin kaine, kullum sai sunyi zancenka" murmushi ya Nura yayi, yace "akira Auntyna mugaisa, basu mugaisa suma" nanfa aka fara rige-rigen kar'bar wayar, Mama Hilal tafara bawa, sannan Rahma, sai Nana, Nuratu Mama ta aika kiran Aunty, tare suka dawo da Auntyn, Mama tami'ka mata wayar sun gaisa sosai kafin yakashe wayar cike da jindadi, haka suma su Maman, Nuratu kuwa fushi tayi ganin kowa angaisa dashi amma,banda da ita, hakan yasanya ta'kara jin haushin ya Nura da tsanarsa aganinta baya sontane, yafi son 'yan'uwansa, ranar kuwa barin gidan tayi tatafi wajen Ammynta.
Ko da Abba yadawo gidan yaga Mama nata wal-wala yagane dalili, domin Ya Nura yakirashi yana gun aiki, shikanshi jinsa yake cike da nishadi bama suba, ranar anyitane cike da hirar Ya Nura dayi masa addu'a.
"Ni gaskiya Momy dubu hamsim nake so, idan babu kawai ko gwal d'inkine kibani insiyar" Momyn Haby baki sake take duban Kamal, kafin tayi tsaki tad'auke kanta cike da takaici tana fad'in "wai kai wanne irin yarone, mai kake da kud'i haka?, naga jiya-jiyannan dubu goma kakafe nabaka, amma kacemin kacinyesu yau kuma hamsin ma sabida ta'barar taka tabun'kasa" Kamal yad'an cije le'be yana fad'in "haba Mom idan ba wajenkiba wajenwa zannema, please Momcy na" "sai kayi kuma" Momy tafad'a tana mai maida kallota bisa tv, zai sake magana Khaleel yayi sallama a falon, Momy ta amsa masa awuka'kance, tana harararsa, ya dur'kusa ya gaishe da ita, ta amsa kamar dole tana fad'in "soko kawai, wanda yarako mata, sai yanzu aka baka izinin zuwa gaisheni?" Khaleel yayi murmushi yana fad'in "a'a Momy nad'anyi wani aikine, yanzuma office zanwuce, ankiranine ankawo wasu marasa lafiya yanzu" Momy tayi ajiyar zuciya tana fad'in "to ina bu'katar dubu hamsin yanzu" Khaleel yad'anyi murmushi "yanzu babu awajena, sai dai idan nadawo aiki zanje banki inciromiki" "a'a amfani zanyi dasu yanzu, baga 'kaninka nan zauneba, kabashi ATM card d'in yaciromin yanzu mana" Khaleel yad'an dubi Kamal, kafin yace "a'a Momy nayi miki al'kawari zantawo miki dasu" "nice baka yarda daniba ko d'an'uwannaka, kafita daga idona wallahi Khaleel, yazanyi tunda anriga anshanye minkai, waya sanima ita uwar taka nawa kake bata" Khaleel yace "a'a Momy haryanzu Mama kwandala bata ta'ba tambayataba wallahi.." "kai da Allah rufemin baki, zaka bani card d'in ko inha'kura?" "a'a zanbaki bari ind'auko a d'aki" yami'ke yafita.
Momy tabishi da kallo, kafin ta dawo da dubanta kan Kamal tana fad'in "bazan baka hamsin ba, sai dai ka kar'bi talatin" "haba Mom birthday d'in wani best friend nawanefa haba dan Allah kiban hamsin d'in, bayanma ATM za'abaki sai yanda kikaga dama zaki cira" momy tace "hakane kuwa d'annan tunani mai kyau" Khaleel yasake sallama yashigo, yami'ka mata card d'in yafice, Kamal yabishi da harar yana fad'in "wai Mom mai nayiwa Khaleel ne duk yabi yatsaneni, da alamu ko ganina baya sonyi" Momy tace "kada kad'au fushi dashi bayin kansa bane ai, aikin wad'ancen mubafukan matanne, sunrabani da d'ana mai 'kaunta, nima dandai kurwata tafi 'karfinsune" Kamal yayi dariya kawai, yana fad'in "kawo inje indawo dawuri zuwa anjina za'ayi birthday d'in kada namakara" Momy tami'ka masa tare da fad'in "dubu d'ari zaka d'auko" Kamal yace "to yafice"
Khaleel nazaune cikin office, yaji 'karar alert, ya duba yaga anciri dubu d'ari, girgiza kai kawai yayi, yana yiwa Momyn tasu da 'yan'uwannasa fatan shiriya, domin yafahimci son abin duniya ya rufe masu ido.
Kamal kuwa dub hamsin d'in yad'auka, yabawa Momynsu hamsin, nan ta'karashi fad'anta tagama, taha'kura, domin tasan halin Kamal ba bata zaiyiba.
Zaune suke babban falo bayan sallar isha'i, Khaleel ne yatara yaran gidan suna hira, duban Hilal yayi yana fad'in "yanzu zantambayi kowa abinda yakeso yazama bayan kammala karatunsa idan ya girma" nan da nan yaran suka nutsu, takan Hilal yafara yace "to Hilal gaya mana abinda kakeson zama?" Hilal yad'anyi shiru, kafin yace "nafiso inzama professor" dariya su Nuratu suka kama yimasa, suna fad'in "kafin kazama, sai ka koma mai 'kafa uku"aka sake sanya darita sosai, har Hilal yayi fushi, ya Khaleel yajawoshi zuwa jikinsa yana rarrashinshi yabashi chocolate, sai akace ,saura Rahma "mai kikeso kizama kema, bayan kammala karatunki?" Rahma tace "inason zama 'yar jarida" nanma Nuratu har da tuntsurawa dan dariya, Nana tace "bakinki yagaji da surutu kuwa" Mama tace "babu komai Rahmata rabu dasu, su ai maji mai zasuce" Ya Khaleel yace "to Nanan mufa mai kikeson zama?" Nana tad'an karya kai cike da nazari kafin tace " Doctor, domin taimakon 'yan'uwana mata" ya Khaleel yace "woww Nanata, kece yakamata,nabaiwa kyauta yau" Aunty dake gefe ita da Mama tanajinsu tace "inda Nana ke burgeni kenan wallahi Nutsuwa, komai nata ba irinsu Nuratuba" Mama tace "akwai nutsuwa kuwa, badan tana biyewasu Nuratunba" sukayi murmushi,Ya Khaleel yace "to saura Nuratu, gaya mana naki burin ke kuma" Nuratu ta gyara zama tafara lissafi "nidai komema nazama inason taimakawa marayu da talakawa, sannan inason kai Mama Ammy da Abba saudiya, sannan duk wani d'an'uwa,nawa zan kaishi sannan kuma...." sai kuma tayi shiru, "sai kuma me?" Ya Khaleel yatambaya, su Mamama shiru sukai suna dubanta, murmushi tayi kafin tace "indai nayi arzi'ki ina da burin kyautatawa rayuwar duk wani na'kasa dani, naga yanzu masu kud'i basa zakka bare sadaqa, inason cika wannan burin, amma buri d'aya kuwa nabarshi araina" Ya Khaleel yace "ku tafa mata" nan yaran sukahau tafi, Mama tace "a'a kice Nuratun tawa ashe akwai hankali, nake kallon kinfi kowa wauta" suka sanya darita baki d'aya, nan kuma suka hau wasansu suna kwatanta yanda zasuyi rayuwarsu idan sun girma, Ya Khaleel yakwantar da kansa bisa kujerar dayake jingine ajikinta yana nazarin magan-ganun Nuratu domin sunratsa kunnansa sosai da zuciyarsa.

mallaka-----QURRATUL-AYN
26
Yau su Nuratu amakare sukaje school, cikin su Rahma yacika da ruwa ita kuwa uwar garin ko ajikinta, tunkafin a'karasa tace asaukesu, suna sauka Nuratu tace "mubi ta baya muhaura sai kowa ya nufi class d'unsu, kunsan halin Uncle bilya wallahi da mugunta" sukace "to" ta bayan makarantar suka shiga, Hilal suka fara turawa da jakunkunansu, kafin su tura Rahma sai Nana, sannan Nuratu tad'ane katanga kamar biri, tana sauka sun sunkuya suna d'iban school bag d'insu, ai kuwa suka jiyo ana "kaiii daman abinda kuke kenan, kune kuka fasa bilo ko, dan kuji dad'in haurowa, yau na lahira sai yafiku jindad'i kuwa" tuni jikinsu yafara rawa ganin Uncle bilya ne, nan tahad'a kawunansu sai office d'in principal, principal yace "ai daganin wannan aikin Nuratune, dan haka yau babu duka, babu kiran kowa agidanku, tsalle zakuyitayi abakin office d'ina" Nuratu kuwa tacika tabatse abinta, kamar zata fashe Uncle bilya yasanyasu gaba sunata aikin tsalle har akatashi daga school d'in, sannan aka barsu suka tafi gida.
ko da sukaje gida basu fad'aba, kashe gari kuwa ko da suka tashi daga barci, 'kafafun Nuratu 'kintakuwa sukai, sai lokacin Mama ta tsaresu sannan suka fad'a mata abinda yafaru, ranar Nuratu ko falo bata takoba, tasha kuka kamarme, har sai da Abba yakira principal yayi mai tatas, acewarsa zasu illata masa yarinya, principal yayita aikin bada ha'kuri, Ammy kuwa koda tazo dubata cewa tayi sunyi mata dai-dai, rashinji na Nuratu ai sai da hakan, nanfa ta'kara sanya kuka wai Ammy bata sonta.
《MALESIA》
zaune suke falo suna kallo, Haby nabisa carfet, shi kuma yana kan kujera, Sholy tazo tawuce zuwa d'akin Haby zata share, ai kuwa Haby tafara amai, Ya Nura yami'ke da sauri yana fad'in "lafiya, mai yasameki?" ganin da yayi zata galabaita yasanya Sholy ta taimaka masa ya gyarata suka fito da ita zuwa hospital, baki d'aya yagama tsorata, kasa zama yayi sai zarya yake, doctor nafitowa yabashi result na tabbacin tana da shigar ciki wata uku, habawa karkuso kuga murna wajen Ya Nura, tun a hospital d'in yafara kiran mutane yana sanar musu, har su Mama yakira da Aunty Hafsat, tuni gida yakaure da murna, Momy cewa tayi yakamata tatawo gida ai, ya Nura yace insha Allah, tarema zasu tawo, su Nuratu kuwa sai lissafin partyn da zasuyi suke, Mama tace "duk ba wannanba kuyi addu'ar dawowarsu lafiya, ta kuma haihu lafiya sai kuyi koma mene".