Sashe 36
Ƙiyayyar Jini Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri ya daga labulen jin ta ƙara tsandara ihu. Cikin fusata ya buɗe kofar ya fice. Saboda muguntar har sauri yake yi, don ya isa ya yi ball da ita.
Daidai lokacin da ya ƙarasa, Daddy ya fito kamar ya san za a rina."Aliyu!" Ya daka matsa tsawa da sauri yana zare ido.
Cikin takaici ya fasa haurin ta da ya yi ninya. Kallonta ya yi cikin tsananin ƙyama musamman kayan da yake jikinta.
"Karka ƙara gigin kai mata duka, saboda in har ka ƙara zan ɓata maka rai." Daddy ya ce cikin fushi daidai lokacin da ya ƙaraso.
"Daddy this girl is stupid! Doguwar tafiya na yi, amma ta zo saitin windona tana kuka."
"Jimmalo, rashin kakarta ta yi wacce take komai a gurinta, baya haka akai tata wani guri ta yi rayuwa. Dole sai mun yi haƙuri kafin ta saba da mu."
"No I cant tolerant her nonsense. It either to keep quiet ko na yi mata shegen duka." Ya faɗa cikin zafin rai yana hararta.
"Koma dakinka I will talk to her."
Watsa mata harara ya yi, sannan ya juya tamkar kububuwa.
To Captain Aliyu da Jimmmalo a inuwa ɗaya. Ko ya ya zamansu zai kasance? Ku ci gaba da bibiyar littafin ƙiyayyar jini.
Tsokaci
Ƙiyayyar jini tsuke yi wa junansu tun kafin haɗuwarsu, domin sun kasance tamkar mage da ɓera, saboda bambancin rayuwar da suke ciki. Haƙiƙa rayuwa tana zuwa da ababen al'ajabi da ruɗani. Ruɗanin da yake sanya mu cikin wasu wasiku abin da zai faru a gibenmu. Duk da cewar akwai wasu burika da kuma sirrin da yake ɓoye a xuciyoyinmu, wadanda Ubangiji kawai ya sansu, sai mu da muke aikatawa. Haka ya kasance ga rayuwar Captain Aliyu, da ya ɓoye sittin da ya saya shi zama fuska biyu, wanda bayyanuwar sittin ya canza linzamin ƙaddarar rayuwarsa, daga farar takadda zuwa baƙa. Shin kun taɓa ganin inda aka haɗa zuma da maɗaci guri ɗaya, ko kuma kun taɓa ganin inda mage da ɓera suka yi rayuwa a guri ɗaya? To duk ya faru a cikin littafin "Ƙiyayyar Jini!" Wanda faruwar hakan ya sanya zuciyoyi cikin dana sani da alhini. Akwai wani irin rikitacciyar soyayya, da kuma tsana, cin amana, yaudara har da ban dariya da sanya nishaɗi. Maribuciya duk ta yi shiri ta wasa ƙwaƙwalwaarta kuma ta feƙe alƙalaminta don ta nishaɗartar, fadakar har da sanya zuƙata cikin tausayi. Ka da ku sake a baku labari domin wannan tafiyar salon sa daban ne.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/I4eCFpcg1htLIH4Iavlhw0
*ƘIYYAYYAR JINI!*
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(Jamsy)
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
Wasu mazan
And now
Ƙiyayyar jini!
08144072423
PAGE 18
*Nace Wai baki da labarin S D Y COLLECTION AND KITCHEN bane Hajiya to maza maso kusa kar ayi* *babu ke*
*Domin kuwa S D Y COLLECTION AND KITCHEN tazo muku da duk akan abinda kuke so*
*ba anan suka tsaya ba suna siyar da data akan farashi me rahusa*
*MTN 1gb 650*
*2gb gb 1300*
*Iya adadin da kuke so muna turawa*
*"" Ina mata 'yan gayu masu san ƙure kwalliyar su da mayafai na 'yan gayu, muna siyar da hijabai na 'yan gayu muna sai da yadin Hijabi din mutum yana so, akwai kuma takalma da kayan kitchen duk akan farashi me rahusa*
*Arabian oud*
*Lamsa oud*
*Black oud*
*Da Duk wane oud da kake nema*
*Muna siyar da data, muna bada sari ga masu siyarwa*
*Duk wandan abubuwan zaki. Same su a gurin*
*S D Y COLLECTION AND KITCHEN*
*Adress ringi road, na dorayi, kano*
*muna tura kayanmu kowane gari da yardar Allah*
*Karki samu damuwa, tun tube a wanan layin ta whatssap*
👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾
*08130902505*
Aliyu
Ya ce "No I cant tolerant her nonsense. It either to keep quiet ko na yi mata shegen duka." Ya faɗa cikin zafin rai yana hararta.
"Koma ɗakin ka I will talk to her."
Watsa mata harara ya yi, sannan ya juya tamkar kububuwa ya shige cikin ɗaƙinsa. Wayarsa ya ɗauka da makullin mota ya fice daga gidan, domin ya gwammace ya tafi bikin da ya zauna.
"Jimmalo,ki taso don duk abin da zaki yi ba za ki koma ƙauye ba. Yau zan je na yi miki rigistar makaranta. Ya zama dole ki sami jikinki, saboda ke da ƙauye har bada."
Jin abin da ya ce sai ta ƙara sautin kukanta. Zuwan Aliyu ya sanya ta miƙe, ta nufi cikin gidan, tun da ya zo sai ta ji sanyi, domin ta san cewa abu ɗaya za ta
Saboda ganinta da ya yi, sai bikin bai yi masa armashi ba, domin ko da ya je duk ransa a ɓace yake har sai da abokanansa suka gane.
Adil ya zauna kusa da shi bayan an ɗaura auren, domin daga gurin ɗaurin auren walima suka wuce. Ya san cewa Captain ba ya cin abinci a gurin biki sai drinks, amma yau ko drinks ɗin ya kasa sha, sai juya ruwan faro yake yi yana tunanin yadda zai ɓullowa Daddy Jimmalo ta bar gidan, saboda da ya tuna ta sai ya ji ransa ya ɓaci sosai.
"Ya ne Captain? " Ya furta daidai lokacin da ya zauna kusa da shi.
Tsaki ya yi ya ce,"Am good."
"No, you seems moody, don ko a gurin ɗaurin auren sam ba ka walwala." Ya ce masa yana kallonsa.
"Am ok." Jin ya faɗi haka sai ya yi dariya ya ce,"Kai ne ka ƙi aure Captain. At this age na ka You need a wife da za ta rinƙa kore maka damuwarka. Yarana biyu, amma up to now you are steal single."
Ƙaramin tsaki ya ja, ba tare daya ce masa komai ba, domin gabakiɗaya ba ya jin daɗi. Ganin haka sai ya tashi ya zuwa wani gurin.
Captain ya daɗe a zaune yana tsaƙawa da warwara. Daga ƙarshe ya yanke shawarar in har ba su mayar da ita ba, zai koma Abuja kuma ba zai ƙara zuwa ba.
Bai dawo gidan ba, sai dare ko da ya dawo babu wanda ya nema ya ci abincin da ya yi oder a yatsine ya kwanta, saboda komai na gidan ƙyama yake ba shi. Ya daɗe bacci bai kwashe shi ba har zuwa karfe biyu na dare.
Daddy da Mommy sun yi tunanin fushin da ya yi wasa ne, amma ganin ya dawo bai neme su sai hankalinsu ya tashi, musamman da ya sanar musu in har yana nan sai ya shigo an yi addu'a, sannan ya yi musu sallama ya kwanta.
Mommy ta kalli Daddy da yake aiki a Laptop ɗinsa."Yaron nan ya yi fushi sosai haka za mu barshi? Ga duk abincin da aka yi masa bai ci ba."
Waiwayo wa ya yi ya kalle ta ganin yadda ta nuna damuwarta sosai. Ganin haka ya kashe laptop ɗin ya zauna kusa da ita.
"Kar ki damu zai haƙura dole ya sauko. A yanzu Jimmalo ba ta da waɗanda suka fimu. Ina tausayinta sosai ina son na ba ta kyakyawar rayuwar da watarana za ta yi alfahari damu."
"Shikenan, na damu ne ganin yadda ya ɗauki fushi."
"Mune iyeyensa dole ya sauko ya bamu haƙuri."
"Ba matsala Allah ya bamu ikon canza rayuwarta." Ta furta tare da kwanciya.
"Amin," Ya ce sannan ya bi bayanta ya kwanta.
Jimmalo, kamar yadda ta sanya sai tayi abin da zai mayar da ita gida. Tun safe tana tashi sai ta nufi daidai windonsa ta zauna.
Captain da bai samu bacci da wuri ba sa da ya dawo sallar asuba, sannnan wani irin bacci mai daɗin gaske ya kama shi, domin har ya ɗauki wayarsa ya kunna Qur'an yana karantawa, sai bacci ya ɗauke shi waya ta faɗi kan kirjinsa.
Kamar a mafarki ya ji an tsanadara ihu tare da cigaba da kuka. Da sauri ya buɗe idanunsa lokaci guda kansa ya sara.
Fitowa ya yi daga gadon,cikin zafin mama ya ɗauki bel ɗin wandonsa. Jimmalo da take kuka tana faɗin,"A mayar da ni Damagaran, banzan zauna a birni..." Ta kasa ƙarashe maganar sakamakon dukan da ta ji ya rufe ta dashi.
Wani irin ihu ta saki, kawai sai ta yi kuka kura ta yi kansa ta cakume shi. Ganin abin da ta yi ya sanya ƙafarsa babu imani ya tokari bakinta ya fashe jini yana zuba. Ganin abin da ya yi mata ta ƙara kukan kura ta yi kansa. Idanunsa ya rufe, ya fara dukansa kamar yana dukan ɓarawo.
Maigadi ya ji kukanta da sauri ya fito yana salati tare da kurma ihu yana faɗin,"Jama'a ku fito za a yi kisa."
Mommy da take kicin tana girki, Daddy kuma yana falo yana karatu, suka ji muryar da kukanta sama-sama. Labule ya ɗaga daidai lokacin da Mommy ta fito a sukwane tana faɗin,"Na shiga uku Aliyu zai yi kisa."
Da gudu ya bi ta zuwa waje ransa a ɓaci. Yana zuwa ya wanka masa mari, wanda ya sanya ya yi mutuwar tsaye, saboda zai iya cewa tun da ya girma bai taɓa dukansa ba.
"Ka wane irin mahaukaci ne kashe ta za ka yi?" Ya yi masa tambayar yana kallon sa, sai ya juya gurin Jimmalo da bakinta ke zubar da jini sosai tana ihu, amma idanunta ba hawaye.
"Na rantse sai na kashe shi tun da ya buge ni, saboda an ga Kakata ta mutu shine za a kashe ni. Wayyo Kaka Tani ki dawo duniya ki ga ni ana cutar dani babu mai rama mini. Kaka Tani don Allah ki zo ki rama mini duka da ya yi mini." Ta ƙarashe maganar tare da ka tsalle ta faɗi ƙasa tana birgima.
Ganin haka duk sai jikinsu ya yi sanyi. Daddy ya kalle sa da yake huci kamar mesa ya ce,"Aliyu in har ka ƙara ɗora hannunka a jikinta ban yafe maka ba." Ya ƙarashe maganar da muryar da ya bayyana
"Wacce irin mahaukaciya ce za ki zo daidai windona tana mini kuka, amma ba ka gani ba Daddy ka mare ni?"
"You need to settle with her she is you sis..."