Sashe 19
Ƙiyayyar Jini Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙare mata kallo ya yi a wulaƙance, wacce ba ta san ya shigo ba. Gabakiɗaya hankalinta yana kan tibin. "Ye wallahi ya kashe shi ka amma wannan sojan ba shi da imani mai zuciyar kafurai." Ta furta tare da lailayo ashar ta danna masa.
"Ke!" Ya daka mata tsawar da ya sanya ta juya da sauri tana kallonsa.
Miƙewa ta yi da sauri tana maƙonsa domin ta razana, amma sai ta dake saboda da fari ta yi tunanin yawan zaginsa da tunanin ranar da Allah zai haɗasu ta yi mishi rashin mutunci ne, ya sanya yi mata gizo, amma kuma da ta tuna zai iya zuwa inda take, sai ta ɗauke fuska tana kallonsa.
Captain Aliyu sai ya toshe hancinsa yana watsa mata kallo. Ya rasa duk lokacin da ya ganta dai ya ji amai zai zubo masa. A yadda yake jin tsanarta da ƙyamarta ko mutuwa zai yi da yunwa, in har tana gurin ba zai iya kai abinci a bakinsa ba.
"Uban me ya kawo ki gidan nan?" Ya furta yana ƙoƙarin ƙarasawa inda take sai kai mata mari.
"Kai dakata!" Ya ji muryar Kaka Tani a bayansa tana faɗin haka, amma saboda baƙar zuciya sai da ya kai mata marin. Kafin ya sauke ta ɗaya hannunta za ta mayar masa da na ta. Ƙafarsa ya sanya ya yi ball da hannun. Ta ji zafi amma sai kawai ta ƙara kai hannun cikin fusata
Kaka Tani ta shiga tsakiyarsa ganin zai kashe ta. "Kai dakata wane irin zuciyar kafurai kake da shi?"
"Ki bari na nuna miki irin zuciyar, domin na rintse sai na kashe wannan jikar ta ƙi."
"Wayyo na shiga uku! Hajiya ki fito wannan mara imanin zai yi kisa!"Kaka Tani ta fasa kuka ganin ya kai mata hauri.
Hajiya da take bacci tana ƙudundune cikin muryar ɓacci ta ji kukan Kaka Tani. Da sauri ta duro hankalinta a tashe. "lafiya Tani?" Ta yi mata tambayar dai kuma ta tsaya turus tana kallonsa da yake huci.
"Ina da lafiya wannan mara imanin ne zai kashe mini jikalle."
"Aliyu, wai mai ke damunka, kuma tashe ka shigo gidan nan?" Ta yi masa tambayar tana ƙarasawa gurin sa.
"Hajiya don me za ki ɗauko wannan ƙazamiyar kika ije ta a gidanki?"
"Alhamdulillah da ka ce gidana ka ba wa kanka amsa." Ta furta masa tana harararsa, sai kuma ta ɗora da cewa,"Ko so kake kar na yi zumunci saboda kai?"
"Na tsani yarinyar nan, sam ba ta da tarbiyya. Ban taɓa ganin ƙazamiya irin ta ba.
"Ni ma na tsane ka, saboda ba ka da imani mai zuciyar kafurai?" Mamaki sosai Hajiya ta ji ganin yadda take masa magana babu tsoro.
"Ke Jimmalo ki kiyaye ni Yayanki ne. Tani ki shiga da ita ciki." Ta furta tana kallonta.
"Allah ya tsare ni ya zama yayana, saboda ba ni da maƙiyi kamarsa masu kashe mutane kawai." Ta ce tana murguɗa masa baki da galla masa harara.
Hannunsa ya sanya ya kai mata bugu, amma sai ta ƙwace tare da yi masa daƙuwa.
Daƙuwar ya fusata shi ya bita zuwa ciki. Da sauri Kaka Tani ta sanya ɗan makulli."Ki bar shi ya shigo wallahi na fasa masa kai. Koɗaɗɗe kawai mai kama da zabiya." Ta furta tana ƙara aika masa da daƙuwar duk da ba ya gani.
"Jimmalo, wancan sojan sam ba shi da imani. Dubi yadda yake kallon ki zai iya kashe ki. Na tsorata kawai mu koma ƙauye."
"Babu ƙauyen da zan koma sai na gama kwanakina. Ke ma kin san daidai na ke da shi, don wallahi yana soja ba zan ji tsoron sa ba. Don ma ban zo da gwafata ba, da sai na sauti ƙeyarsa zan ɗana masa." Sai kuma ta,ce,"Na manta ashe na zo fa ita."
"Mu dai koma ƙauye kawai." Kaka Tani ta ce cikin tsigar rarrashi.
"Babu inda zamu sai na gama kwanakin da zan yi."
A falo kuwa Hajiya ta kalli Captain Aliyu da yake huci ta ce,"Saukar yaushe Aliyu, ba ka gaya mini za ka zo ba?"
"Bazata na so na yi miki, amma sai dai zuwana sam bai yi amfani ba, domin na ga abin da na tsana a rayuwata."
"Ka yi haƙuri yarinyar ba ta da kunya amma zan yi mata magana."
"Kar ki yi mata zan kowa mata hankali don wallahi saina ƙaryata."
"Ba za a yi haka ba baƙuwace tafiya za ta yi, duk da na yi shawarar na karɓe ta na sanya ta a makaranta, saboda yariyar ko karatun sallah ba ta iya ba. Ga ƙazanta tun da ta zo gidan nan na ke ƙyamar gidan. Ko sau ɗaya ta ƙi wanka."
"Please Hajiya ki kore ta a gidan nan, kuma kar ki yi gigin cewa ta zauna dake saboda ba ta tarbiya ga ƙazanta. Wallahi tun ranar da na haɗu da ita na ke yi mata ƘIYAYYAR JINI. Da zarar na ganta sai na ji tsigar jikina yana tashi, jinin jikinsa yana tafarfasa."
"Tafiya za su yi ni kaina ba zan iya ba." Ta ce masa don ya kwantar da hankalinsa ganin yadda ya harzuƙa.
"Yauwa matata kar ki sanya wa kanki yawan jini."
"Tafi can ja'irihar yanzu ina jin haushin ka Aliyu. Ƙiri-ƙiri ka ƙi zaɓin matar da na yi maka."
"Hajiya ki kwantar da hankalin ki. Duk ranar da na kawo miki matata sai kin ga amfanin jinkirin da na yi."
"Jinkirin ba shi da amfani musamman ku sojoji,"
Wai ya ne da comments 🙄🙄🙄 ina ga tafiyarta hutu zan yi tun da bakwa comments
Ƙiyayyar jini tsuke yi wa junansu tun kafin haɗuwarsu, domin sun kasance tamkar mage da ɓera, saboda bambancin rayuwar da suke ciki. Haƙiƙa rayuwa tana zuwa da ababen al'ajabi da ruɗani. Ruɗanin da yake sanya mu cikin wasu wasiku abin da zai faru a gibenmu. Duk da cewar akwai wasu burika da kuma sirrin da yake ɓoye a xuciyoyinmu, wadanda Ubangiji kawai ya sansu, sai mu da muke aikatawa. Haka ya kasance ga rayuwar Captain Aliyu, da ya ɓoye sittin da ya saya shi zama fuska biyu, wanda bayyanuwar sittin ya canza linzamin ƙaddarar rayuwarsa, daga farar takadda zuwa baƙa. Shin kun taɓa ganin inda aka haɗa zuma da maɗaci guri ɗaya, ko kuma kun taɓa ganin inda mage da ɓera suka yi rayuwa a guri ɗaya? To duk ya faru a cikin littafin "Ƙiyayyar Jini!" Wanda faruwar hakan ya sanya zuciyoyi cikin dana sani da alhini. Akwai wani irin rikitacciyar soyayya, da kuma tsana, cin amana, yaudara har da ban dariya da sanya nishaɗi. Maribuciya duk ta yi shiri ta wasa ƙwaƙwalwaarta kuma ta feƙe alƙalaminta don ta nishaɗartar, fadakar har da sanya zuƙata cikin tausayi. Ka da ku sake a baku labari domin wannan tafiyar salon sa daban ne.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/HKTsxAVvVlw2b9mPcAPKke
*ƘIYYAYYAR JINI!*
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
(Jamsy)
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
Wasu mazan
And now
Ƙiyayyar jini!
08144072423
PAGE 10
Tallah
Shin y’ar uwa, kin daɗe ana cin miki kuɗi saboda kina siyan maganin nonon da ba kyau ganin result ɗin sa? Kina cikin matan da suke mafarkin ganin sun zama masu cikowar ƙirji, in suka sanya kaya su yi kalar madara zubin ajebota? To maza ki garzayo kar ki ji ƙyashin siyan ingantaccen maganin gyaran nono don daga yau kukanki ya ƙare, in sha Allah. Kin gama kashe kuɗinki gurin maganin gyaran breast
Kizo kisamu ingantaccen maganin gyaran breast ɗinki a gurin Maman Sayyid collection, ta wannan numbar 08063114606 kisha hankalinki kwance maganinmu herbal ne wato na gargajiya bashi da side effects babu wani abun bature acikin maganinmu zallar saiwoyine da ganyayyaki da tsirrai na gyaran nono wanda babu cutarwa saidai su inganta miki lafiyarki inkina shayarwa yaronki zai samu isasshen ruwan nono maganinmu kowa na iya sha 08063114606 ina zaune a kano
"Tafi can ja'iri har yanzu ina jin haushin ka Aliyu. Ƙiri-ƙiri ka ƙi zaɓin matar da na yi maka."
"Hajiya ki kwantar da hankalin ki. Duk ranar da na kawo miki matata, sai kin ga amfanin jinkirin da na yi."
"Jinkirin ba shi da amfani musamman ku sojoji, da wasu suke bibiyan mata, ko da ace ba ka da wannan halin abokai za su iya koya maka."
Gabansa ne ya faɗi jin abin da ta ce."Ki kwantar da hankalinki sam ba haka jikan ki yake ba."
"Na yarda da kai Aliyu, ban taɓa ganin soja wanda ya kama addininsa yake riƙe kansa kamar ka ba."
"Haka ne Hajiya in Sha Allahu zan ci gaba da kulawa." Ya furta cikin jin kunyar fuska biyu da ya zama yana shafa kansa.
"Bari na kawo maka mutumin ka kamar nasan za ka zo, na yi kunun gyaɗa da yawa."
"Allah ya kyauta! Na sha wani abu wancan ƙazamiyar tana gidan. Zan tafi kawai, saboda ina son na shiga Zariya, kuma duka kwana biyu zan yi na koma Abuja."
Kallonsa ta yi, ganin yadda ya gasganta abin da ya ce ba zai sha ba."Ok tom gara ka je ka yi zumunci, musamman da an yi biki ba ka samu zuwa ba, sannan Lawan ma ya yi zazzaɓi."
"In sha Allahu zan je a yau. Muje ciki na yi hira da matata sai na tafi." Ya ce tare da kama hannunta. Dariya ta yi suka shiga cikin bedroom ɗin ta.
Jimmalo tana zaune, tana tunanin abin da za ta yi masa ta baƙanta masa. Buɗe labulen ta yi sai ta yi arba da motarsa mai kyau. Murmushin muguntar ta yi, sai ta fice daga cikin ɗakin ba tare da ta kula da Kaka Tani da take cewa,"Ina za ki Jimmalo, kin ga ki bari wancan mai zuciyar fir'aunan ya tafi, domin wallahi ya dukan mini ke rashin mutunci zan masa.
Ka tsaye kicin ta shiga, ta samu wuƙarta mai ƙaifi da ƙarfi. Gurin motarsa ta je ta samu ƙaton dutse ta rinƙa bugawa tayar motar sai da ta sace masa tayar. Da sauri ta ruga cikin gidan, tana murnan don ta san sai yaji haushi kamar zai kashe kansa.
A daidai falo suka haɗu Hajiya ta rako shi suna hira. Kallonta ya yi ganin yadda ta ɗan razana na ganin shi