← Book details Jinin Abba Na Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 23

Sashe 5

Jinin Abba Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kwance yake shi kad'ai a d'akin mom taje gida ta dawo doctor kuma yana office , tuno abubuwan da suka dinga faruwa dashi yayi a club inalilahi yadinga mai _maitawa wayo Allah na garinya gariya wayo mom!!! lokacin mom da hajiya sun taho suka dingajin hayaniyar sa da sauri suka k'arasa , yaci gaba da cewa wlhi sai Allah ya sakamin Allah baya azzalu mai Allah kayimin sakaiyya da gaggawa , hawayen da mom ke k'ok'arin 6oyewa ne suka zubo a fuskar da bata gushewa da zubarda hawaye , kujeru suka samu suka zauna suka fara kwararo masa adu'a, yunk'urin mik'ewa yakeyi yakasa , hajiya ce ta rik'o shi ya mike yana salati , bud'e idanunsa yayi ya saukesu a kan na momy da sukayi ja jawu kamar gauta , tausayin mahaifiyar tashi ne ya kamashi yanajin sonta na dad'uwa a cikin zuciyar shi , doctor ne yashigo d'auke da wata takarda a hanunsa da alamu ta sallama ce "cewa yayi dama tashinsa muke buk'ata to yanzu kubiyoni office saboda ka'idojin shan maganinsa , hajiya ce ta nemi guri ta zauna momy kuma tabi doctor , doctor ne yace ”kullum zai dinga shan maltina da madara sau uku a rana , mom ce tace ”wanan ba matsalar su , okay doctor yace tare da ciro magungunan daya sanyasu a leda , kinga wanan yana shansa zaiyi amai please kukiyaye dokokin insha Allah zai sami sauk'i godiya mom tayiwa doctor suka fice sbda komai mahaifin mom ne zai biya , tattarawa sukayi suka koma gida ."

Da isar Bash shida wata tantiriyar yarinya mai suna Bahijja ,Bahijja yarinya ce y'ar shekara ashirin da biyu ,ta taso cikin gata da nera batasan babu ba a rayuwarta , kasancewar iyayenta y'an boko ne yasa sukace bazatayi aure yanzu ba harsai ta kammala komai , hakan yasata fad'awa harkar karuwanci , kuma a mazan ma ba da kowa take hurd'a ba setaga mutum ya iya d'aukar wanka kuma wayayye ajin k'ar she bugu da k'ari mai bud'a d'en ido wanda kunya bata gabansa ...✍️.

Muje zuwa 🥰karku manta da salon alk'alamin✍️marubuciyar taku kudai kubiyoni karkuce ina jamuku rai a kowanne page 😉hakan shizai sa kudingajin sha'awai bibiyar page d'in gaba ,dafatan kungane ko🤙.

♦️♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️♦️.

_Labari mai d'auke da tsan tsar zalunci cin amana dakuma nishad'i_

*Story and writing*
*By*

*ZAINAB HABIB*
_(Mom Islam)_

Zainabhabibu713 @gmail.com

Wattpad momislam2020

Whtsapp group. https://chat.whatsapp.com/CehHXDP6kjk9GTiqw3BVfk

Telegram
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2

*_Masu sharhi naga sharhin ku 🤙kuma ina godiya da soyayyar da kuke nunamin👏kuyi hak'uri jiya babu wanda na kula am sorry 🙏wlh kuna raina kuyimin uziri please 🥰.

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

EPISODE 13 & 14

__Wata k'awar Asma'u wace suke watse warsu tare ta shigo gidan su da sauri , Asma'u dake gyara d'aurin zaninta tace lafiya Rumaisa ?infa lafiya cewar Rumaisa , kujera yar tsugunno , Asma'u tabawa Rumaisa , ganin umma batanan yasa Asma'u cewa to wace gulmar kika guntso ?" cikin rad'a Rumaisa tace ”wlh Allah Bash yatafi k'asar waje , eeeh cewar Asma'u data dafe k'irji , k'asar waje fa kikace ?"wato ni yabarni nan ga shegiya ko , kuka ne ya ku6ce mata itako , Rumaisa ficewa tayi tunda tayi abinda ya kawota , zama Asma'u tayi tafara sak'a da war wara ."

Kwance Harun yake da wayarshi a hannunshi , watsapp ya hau yana kunna data sak'onni ne suka fara shigowa , wani video ne yaja hankalin sa ganin number babu suna , bud'e videon yayi , ganin shi aka fara nunowa sai kuma wata budurwa tsirara , haka shima tsirara , gyra zamansa yayi yafara tuno abubuwan da suka faru dashi dakuma fuskar wanda ya daukoshi sai dai ba lallai ya ganeshi ba kasancewar , fuskarsa a rufe take idanunsa da bakinsa ne a bude , a razane ya tsayar da vidion yana tunanin to da yaushe har ya aikata zina!!!?" innalilahi wayo Allah na ,dayake bashida wuyar kuka aikuwa yafara kamar k'aramin yaro , sak'one yakuma shigowa ta number me vidieon dubawa yayi ,yafara karantawa ...

_Barka dai maijin tsoron fad'awa halaka to gashinan yanzu saika nunawa danginka kazamo mazinaci , dan wanan yarinyar tace ”a kawo mata kai yanzu , kuma bazamu sa6awa umarninta ba , zaro ido harun yayi tacigaba da karantawa , waanan video da kake gani kana bijire mana saimun watsashi a social media , blocking number Harun yayi yana tunanin yin hakan shine hanyar datafi dacewa ,yakuma goge sak'onin duka , gaban shi na dukan uku _uku_

Bash ne kwance a gurin shak'atawa na k'asar waje ,k'afafuwan sa sanye suke cikin ruwa swimming pl.. yayin da Bahijja take gefensa ,tana sanye da pant da bra ,kasanceawar babu ruwan kowa da kowa ,kuma kowa kagani shek'e ayarsa kawai yakeyi babu mai kallon shi , kallonta yakeyi tana yimasa wasu abubuwa 'amma bai kulata ba , tasowa tayi ta zauna a kan cinyarsa tana hura masa iska a kunne , kawar da kanta yayi gefe , tunani yakeyi karfa Asma'u ta tona masa asiri sbda batasan ya taho ba , Bahijja ce ta dubeshi itama fuskarta da alamun damuwa tace ”da alama kana cikin damuwa amma inba komai ka fad'amin kozan iya temaka maka , Bash ne yayi dariyar gefen baki , kana yace ”wanan ba matsalar da ta shafeki bane just ki k'yaleni but yanzu bansan mgna okay Bahijja tace ”tare da tashi tabar gurin , tana cikin tafiya tana kar kad'a k'ugu ta bugi wani k'aton mutum , rungumeta yayi , yana murmishi itako Bahijja turarensa ne yasata k'ara ruk'oshi , d'agota yayi yana yimata dariya , ware idanunta tayi tace am sorry... hannu ya d'aga mata yace , zomuje room d'ina , kasa yimasa musu tayi yana rungume da ita suka wuce wani tsararen gida suka shiga , da shigarsu yace ”zo kiyimin wani aiki , tasowa tayi cikin yanga , ganin wani jan zane tare da kan mutum a d'aurin d'an kwali a k'irjinsa yasata mutuwar tsaye ,nunfashinta ne ke barazanar d'aukewa sbda inbazata manta ba.....

Mik'ewa Harun yayi ya shiga wanka bayan ya shirya ne ya nufi part d'in mom , samunta yayi kan sallahya tana adu'a zama yayi nesa , shima ya d'aga hanunsa , a tare suka shafa adu'ar , juyowa tayi tace ”son barka ykk sunkuyar da kai yayi yana gaida mom cikin kulawa ta amsa tare da cewa inason zamuyi wata magna dakai dumm!!! yaji gabansa ya fad'i , cikin zuciyarsa yace ”kardai mom tasan abinda yafaru na shiga uku, k'are masa kallo mom tayi cikin hikima da tausayawa tace ”Harun ? na'am mom ,inason sanin me kasha haryayi sanadiyar rashin maganarka , ka koma kamar me maye ?" karfa ka manta ko kayimin k'arya zan gane , Harun ne ya nutsu yace ”mom wlh Allah ina zaune wani mutum ya kirani yace ”wai yanason ganina shi manajan company d'inmu ne to shine ya yimin kwatancen , gunda zamu had'u , shine naje tun daga lokacin bansan meya faru ba , tausayin shine ya kama momy tasani sarai Harun bayason mai yin k'arya bare har shima yayi k'ok'arin yi , kuma tasan yanada mak'iya gaba da baya , hakan yasa tadage da yimasa adu'a , bayanin WhatsApp da ya hau aka turo masa video yayi wa mom , gumi ne ya wanke mata fuska tace wanan wane irin mutum ne ?"amma babu komai mu had'ashi da Allah kawai, kuka Harun ya fara yana cewa dama ba'a haliceni ba , shiii momy tace ”akan wanan zakayiwa Allah butulci to karna k'ara ji , am sorry mom Harun yace ”yana share hawayen fuskar shi , mik'ewa yai yaje part d'in Hajiya ya gaisheta ,ya dawo d'akinsa dan a halin yanzu baya sha'awar fita waje , kwanciya yayi ya fara tunani iri _iri kirane ya shigo wayarsa dubawa yayi , yana ganin number yagane mai kiran Basma ce , kuka takeyi babu k'a k'autawa , Harun ne yace ”ina tunanin kinyi wrong number ne Basma na tsoron karya kashe wayar tace ”Harun wulak'anci bashida dad'i wlh , dan nace ina sanka dan Allah ka kar6i soyayya ta na rok'eka ko kanaso in rasa rayuwata ne ?shiru Harun yayi baice komai ba , magana ta k'arayi da muryar kuka tace ”kodan kana tunanin Kyan da Allah yayi maka shine zakayi amfani dashi ka cutar dani , Harun da bama Basma yake saurara ba ya kashe wayar duka."

Jefar da wayar Basma tayi tafara kuka tana ihu , momynta dake shirin fita wani taro da zasuyi ta shigo da sauri , tace ” my daughter what happen ?" juyawa momyn nata baya tayi tacigaba da rera kukanta , janyota tayi kamar yarinya ta rungume ta tace ” please kifad'amin meke faruwa?"momy wlh ina ganin kun kusa rasani , zaro ido momy tayi tace ”bana san kina irin wanan maganar meyafaru ?"momy Harun na neman tarwatsa ratuwata , momy ce ta dafe goshinta tace ”wai shi wanan yaron a ina yake , tsnanta kuka Basma tayi tace ”nima bansan gidansu ba wlh momy ce tace ”bari ina dawo zamuyi maganar nida dadynki , rungume momynta tayi tana murna , momy ta fice ."

Number Asma'u Bash ta lalubo ,danna kira yayi Ring d'aya ta d'auka cikin masifa tace ”wato ka maidani jaka abincin ka ko ka d'uramin ciki katafi ka barni ko ?kuka kasa nida mahaifina munje munyiwa iyayenka k'arya akan Harun ne yayimin ciki hmmm , yanzu dawowarka nake jira , Bash ne yace ”kome zaki fad'a ki fad'a ,danayi miki cikin ta k'arfi nayi miki ? shegen son kud'inki ne ya janyo miki kuma koda wasa nak'arajin maganar wai nine nayi miki ciki to wlh sekinyi dana sani banza yar malm mtsw, kuka Asma'u ta saki mai ban tausayi shiko Bash kashe wayarsa yayi , lokacin cikin asma'u yana wata hud'u dan yanzu bata fita ko nan da can saboda cikin ya fito...✍️.

Comments and sharhi👏
♦️♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️♦️.

_Labari mai d'auke da tsan tsar zalunci cin amana dakuma nishad'i_

*Story and writing*
*By*

*ZAINAB HABIB*
_(Mom Islam)_

Zainabhabibu713 @gmail.com

Wattpad momislam2020

Whtsapp group. https://chat.whatsapp.com/CehHXDP6kjk9GTiqw3BVfk

Telegram
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2
Chapter 5 · 0% Book details