Sashe 2
Jinin Abba Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwance Harun yake a madai dai ciyar katifar sa wayace a hannunsa yana chart a whtsapp , jin kira ya shigo wayarsa yasa shi duba sunan mai kiran babu suna , saida aka kuma kira sanan ya d'aga cikin sanyayyar muryar sa yace ”Aslamu Alaikum , wow budurwar tace ”amincin Allah yatabata a gareka Harun , amen yace ”tare da cewa dawa nake magana ?"daya can 6angaren tace ”Basmah ce d'iya ga Alhaji Hamisu mai nera , smile Harun yayi yace ”to ina tunanin kinyi wrong number ne , no Basma tace ”nasani kai nakeson muyi mgna , ohk inajinki a gur guje dan inada abin yi , maganar ta daki Basma 'amma itace mai so dole ta daure , am Harun gaskiya ina sonka , what!! soyayya ?Harun ya mai _maita ,oh am sorry ko baka soyayya ne , eh Harun ya bata 'amsa dakin adana kalamanki wata k'ila suyi miki amfani kuma kiyi hak'uri ni ba soyayya nazoyi makaranta ba , runtse ido Basma tayi idanunta sunyi ja tace ”amma bai kamata kadinga gayamin magana ba koda yake nice na zubar da class d'ina da har nake neman ka amshi soyayyata ta kashe wayar , rik'e kai Harun yayi yanajin zuciyarsa babu dad'i to shi y'amma tan da suke bibiyarsa ya gaya musu soyayya yazoyi , shikad'ai yake surutun sa , ya mik'e yashiga madai _daicin toilet d'insa ya watso ruwa ya dawo , ganin kayan abincin sa sun k'are kuma bashida isasun kud'i a hannunsa yasashi niyar zuwa gida yau , motarshi ya shiga driving yakeyi amma tunani ya 'addabi zuciyar sa ,to yanzu mezan cewa dady gashi komai nawa ya k'are banida isashen kud'i a account d'ina , ganin yashigo anguwar tasu yasashi kawar da tunanin yayi horn megadi ya bud'e masa , parking yayi a parking spice yafito ya nufi cikin gidan ."
Direct part d'in Dady 'ya nufa a hankali yake tafiya kamar wanda k'wai ya fashewa a ciki ,jiyo wata muguwar dariyar da dady keyi ne yasashi.k'arasawa da sauri , la6ewa yayi a k'ofar d'akin yana jiyo maganar da dady 'yakeyi , a razane ya dire guwai woyinsa a k'asa cikin tashin hankali ya fara nuna k'ofar d'akin , can kuma ya mik'e yana layi ya nufi part d'inshi , gado ya fad'a tare da sakin wani mahaukacin kuka yana buga bango ,jiyayi duniyar tayimasa k'unci to shi yazaiyi da rayuwarsa ina zesa kansa wayo ya ilahi , tashi yayi ya d'auko ruwa mai sanyi yasha bacci mai nauyi yayi nasarar d'aukarshi makarkai yakeyi iri_iri , tun karfe biyu na rana bashi ya tashi ba sai k'arfe hud'u ,mamakin tashin hankalin da yaji ne yake kuma mamakin baccin da yayi hoton mahaifiyar sa ya kalla wanda yake a jikin bangon d'akin ,mik'ewa yayi yana murmishi ya shafo gefen fuskarta ya mik'e yaje yayi alwalah yazo ya gabatar da sallah , yana idarwa ya sauya kaya zuwa shadda mai ruwan toka ,ba k'aramin kyau tayi masa ba dama shid'in kya_kyawa ne , agogonshi ya d'aura ya sanya turarukansa ya fice ,kasancewar d'akinshi yanacan nesa da sashin mutanen gidan shiyasa wani lokacin basa sanin shigowarshi bare fitarshi , wayarshi yasa a aljihu ya d'auki key d'in motarshi ya nufi gurinda ya ajiyeta da bismillah ya shiga mai gadi na d'aga masa hannu , ya fice daga gidan ." titi ya hau yafara sharara gudu ,wata anguwa naga ya iso da batada yawaitar mutane my lovely mom ya dannawa kira ko 3mins ba'ayi ba naga mom d'insa ta fito , mai gadin gidanne ya bud'e masa gat d'in ya shiga da motarshi , mom na dariya tace ”manya ashe ana ganinku ?"cikin fara'a yace ”mom karatu ne yasamu gaba kinsan munzo k'arshe , fatan alkairi mom tayi masa ta mik'e domin kawo masa abin ta6awa , Hajiya ce tashigo wato mahaifiyar mom , rik'e da plet a rufe sai kashi ke tashi , da sauri Harun ya isa gurinta ,yace ”toke wayace miki yunwa na kwaso , yana shirin kar6a yana tsokanar ta , Hajiya ce tace ”wato karramakan danayi da dambun naman shine kake gwaleni ko ? a'a Hajiya ba haka bane niyau hira ma nazo ko kinyi ajiyar manshanu ki zubomin dan inasn shi wanda kika bani ya k'are , mirgud'a masa baki Hajiya tayi hakan ko ba k'aramin dariya yabawa Harun ba to menene haka kina abu kamar wata k'waila , cewar Harun ,wabce plet d'in Hajiya tayi ta shige ciki tana cewa kajira uwarka ta kawo maka nidai kabar cin nawa."
Mom ce tafito d'auke da k'ato tire da aka cikashi da kayan ciye² ta saukeshi a dining , to shugaba ga abinci najiku kuna rigima da hajiyata ko ?"dariya Harun yasa ya mik'e ya nufi dining , saida ya cika cikinsa sanan ya sauko ya zauna suka fara hira ,mom ce tace ”kasamu aiki fa , fara'a ce ta baiyyana a fuskar Harun yace ”da gaske mom ?"Allah kuwa , a company ne na kayan sawa kakusa zama alhaji , wow godiya nakeyi baisan sanda ya rungume momy ba , cikin jin kunyar Hajiya ,tace ”sakeni man , Hajiya ce ta ta6e baki tace ”bokon naku ya motsa ko ?jibeka jibgege d'an shekara ishirin da biyar amma kana wani rungumeta , Harun ne ya sake momy yafara rawa yana wak'a , Hajiya ko shigewa tayi tana cewa yahudu sun gama daku mom na dariya jin kiran sallahr magrib yasashi mik'ewa yace ”to sai gobe natafi ina dady yo mom ce ta dake fuska tace ”mahaifin nawa ne dady yo ko yayi kyau ,yana dariya ya fice ."
Bash daya sha azaba yace ”yau hukuma ce zata rabani dake shegiya ,wani marin yakuma ji an kwasa masa akace ba Asma'u bace , nine nan uban y'an taurin kai kozaka jada nine mara kunya , shiru Bash yayi yace ”bangane ba , wani gurnani da yaji yabashi damar sakin futsari a wando , ka danne mata Hak'inta to dagayau babukai babu zaman lafiya , jin haka yasa Bash bud'e wani akwati yaciro kud'in da baisan adadin su ba ya durk'usa ya mik'a cikin wata firgi tacciyar dariya akace katsira , kwai Bash yaga Asma'u tayi atishawa , zaro ido yayi yaga kuma ga kud'i a hannunta , yana tsoron magana a wanka masa mari ta sanya hijab d'inta ta rataya jakarta ta tura kud'in acikin jaka tace ”B S ko kiss babu ne yau ? wata uwar harara ya watsa mata yace ”kificemin dan Allah kokin ganni a hanya bana bukatar kinuna kinsanni please, cikin tuhuma tace ”to menayi maka? bakomai Bash yace ”yana nuna mata hanyar fita , ficewa tayi 'itadai a iya saninta tasan tasha fanta tayi bacci kuma yabata kud'inta bayan nan batasan komai ba ."
Sadiya na zaune a gida tana gurin flawoyin da suke sanyata nishad'i kafa fuwanta na cikin ruwa tana wasa dasu , number Harun ta dannawa kira , lokacin yana kwance yana bacci dan tun baccin asbh daya koma bai tashi ba gashi yanzu k'arfe shabiyu , ring wayarsa ne ya tadashi baisan number ba yasan dai baya wuce y'anmata tunda yanzu kunyarsu ragaggiya ce lol....✍️.
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
EPISODE 7 & 8
____Zaune suke a baban palorn su da Momy da Fauziyya da Bash , Fauziyya na kwance a cinyar Momy tana yimata shagwa6a , yarinyar da a k'alla zatakai shekara goma sha takwas 18yrs , cikin shagwa6a Fauziyya tace ”Momy nifa banga Harun ba , tsaki Bash yayi yace ”to menene damuwarki dashi ? tunda ba san mutane yakeyi ba , murmishi Momy tayi tace ”ai yakoma makaranta da zama rabona da ganinsa nima na dad'e , Fauziyya ce ta tace Momy bani number sa , mik'a mata wayar Momy tayi ta d'auki number Harun ta mik'e tayi bedroom d'inta , fad'awa gado tayi tafara k'ok'arin kiran sa , Harun dake kwance yana kallo a TV kasancewar yau baije ko ina ba , janyo wayarsa dake ring yayi , wata murya yaji amma yana tunanin kamar yasan mai muryar ,kawar da tunanin shi yayi yana saurarar mai kiran , cewa tayi d'an saurayi yakk kasan jiya nayi missing d'inka ? zaro ido Harun yayi yace ”ina tunanin kinyi wrong number ne , k'ara mak'ale murya tayi tace ”katsaya ka saurareni , anjima dai ina zuwa , Harun ne yace ”karki kuskura kikara ran wanan number ni ba kalar y'an iskan nan bane , dariya Fauziyya tasa ta katse wayar , tafara rawa tana cewa wlh sai na jefaka cikin masifa shege mai farin jini kawai ."
Asma'u ce zaune a gida tana tsincewa umman ta shinkafa wani amai ne ya taho mata da gudu ta mik'e taje ma kwarari tayi tasami ruwa ta d'auraye bakinta ta dawo ta zauna , umma dake yanka latas ta kalle ta irin kallon tuhuma , sunkuyar da kai Asma'u tayi , umma ce tace ”dama bakida lafiya ne ?"gaban Asma'une ya fad'i tafara in ina tana cewa um am ...dakatar da ita umma tayi , tasa aka siyo mata abin gwajin ciki saboda , ganin haske dakuma nononta dasuka ciciko ga k'iba datayi tashi daya , umarni umma tabata akan taje tayo fitsari a wata k'aramar kwalba , seda umma tasata yin fitsarinne tafara dana sanin zargin y'arta datakeyi da abinda ko a mafarki bazata aikata ba , sun san sunbata tarbiyar mai inganci , kawar da tunanin Umma tayi ganin Asma'u tadawo da fitsarin , gwadawa umma tayi ganin result din yasata....