Sashe 21
Jinin Abba Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dady dai yak'i amsa lefinsa , dan haka Alhaji ya kira police , suka wuce dashi mom da Harun da Hajiya da tunda tazo batace komai ba sai kuka da takeyi ,suka nufi mota Basma dake bacci tsabar zazza6i ta fito tana rawa sanyi ta shiga mota ,duk cikinsu fuskar su babu wal wala."
Sumaiya na kwance tana bacci, Khalid ne ya shigo da cokali da plet a hanunshi , had'awa yayi yafara ganga , dan dole Sumaiya ta tashi tana mita , Khalid na dariya yace ”oh ashedai babu dad'i ,jiya nadawo na gaji sosai inason hutawa kika isheni da kuka kikace sai na ciyo miki cin cin ko kin manta ?"uhm uhm nikam kabarni nayi bacci please my Honey, Khalid ne yasa dariya yace ”yawwa zoki bani hak'ina dan walh nayi hak'uri , kuka Sumaiya tafara tana shure shure ,dole ya fice ya k'yaleta , yana fita ta tuntsure da dariya , yana fita kitchen ya nufa abubuwan da ta ajiye zataci duk ya kwashe yakai d'akinsa✍️.
[26/02, 10:58 am] Mom Islam ce💃: ♦️♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️♦️.
_Labari mai d'auke da tsan tsar zalunci cin amana dakuma nishad'i_
*Story and writing*
*By*
*ZAINAB HABIB*
_(Mom Islam)_
Zainabhabibu713 @gmail.com
Wattpad momislam2020
Whtsapp group. https://chat.whatsapp.com/CehHXDP6kjk9GTiqw3BVfk
Telegram
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2
________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w
_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
EPISODE 53 & 54
____ Tana tashi daga bacci ta je toilet ta wanke baki ta nufi kitchen , dube dube tashiga yi amma bataga abinda take nema ba , Khalid na d'akinsa yana kwance a bed yana chart da abokansa , shigowa tayi tana bubuga k'afa , d'ago kai yayi yakai idanunsa kan cikin nata daya fara fitowa , ya kashe mata ido d'aya , my gimbiya ya akayi ne ?"ni ni wlh kazo ka dubomin kayana ,tafad'a cikin shagwa6a , oh mom twins wai yaushe zaki dena rigima ne , kin girma kuma kinkusa bamu yara ,toshe masa bakin tayi da hanunta ta kwanta saman k'irjinsa tace ”please ka tashi , ta kwantar da kanta a kan cinyarsa , kasala ce ta saukar masa da har yasashi ....zanfa wuce nan kasancewar Khalid nayimin nuni da inbasu guri ."
Mik'ewa tayi cikin mutuwar jiki tana kuka tace ”daban zoba ma wlh , ko tausayi na bakaji ko , Khalid ne ya janyota kana yace ”nine abin tausayi bakya gudun in fad'a wani halin ,please kidinga dauriya , ganin yana mata wasa da gashin kanta yasata mik'ewa da gudu shiko yana dariya."
Umma ce zaune itada Malm , indomie takeci da k'wai , ga shayi da yaji madara , malm ne yakai loma bakinsa yace ”wai ni bazamu bada cigiyar wanan yarinya Asma'u ba ?6ata rai Umma tayi tace ”tunda bata damu da damuwarmu ba mai zaisa mu bada cigiyarta ?"kaga malam dan Allah wanan zancen ya wuce ”jibi zamu d'auki yaronnan mu kaishi gidansu saboda muga dawa yayi kama tunda yanzu kamaninsa sun fito sosai , eh gaskiya kam tun wuri gara a nemi ubanshi ."
Tunda su mom suka dawo gida kan kowa yad'au zafi kowa ta kansa yakeyi , mom na d'akinta a kwance sunyi sa'a bacci ya d'auketa , Basma kuma na d'akin hajiya itama baccin takeyi Alhaji da Harun suna falo kowanne fuskarshi cike take da bak'in ciki , Alhaji ne ya dubi Harun yace ”zomu koma gidan wancan azzalumin , karya gudu ."
Harun na driving , Alhaji na gefe , da isarsu babu mai gadi a gidan ya gudu yana gudun shima kar a had'a dashi , kutsa kan motar Harun yayi suka wuce ciki , yana parking Alhaji ya fito shima Harun d'in ya fito , tun daga nesa suka farajin hayaniya , da sauri suka k'arasa cikin gidan , hango dady a cukuwai kuye sukayi kamar wanda aka d'aure , gashi kuma babu igiya a jikinsa , Beauty dake zaune a kujera tace ”yawwa sun iso , Alhaji ya kali Harun shima ya kalle Alhaji , beauty ce tace ”kai zoka tambayeshi duk abin da yayi maka na cutarwa kai da mahaifinka , wani mugun kallo Harun yai mata , kana yace ”ke wacece ?"dariya beauty ta shek'e da ita mai sauti kuma marar dad'in saurara tace ”ku bil adama kun fiya raini , ina tausayinka dana nuna maka koni wacece "Alhaji ne yashiga bada hak'uri sbda ya lura da kofaton k'afar beauty , doguwar riga bak'ace a jikinta har k'asa , cikin kid'ima Alhaji yace ”ayi masa afuwa kai Harun bata hak'uri."
Bash dake raku6e a gefe guda ya gallawa Harun harara tare da dariya marar sauti dan yasan beauty bazata barshi ba tunda yayi mata gardama batada hak'uri ko kad'an ?"jiyo muryar Beauty sukayi tana cewa ,kai ta nuna Alhaji da yatsanta tace ”waye ya fara shan jinin wanan yaron ta nuna Harun , cikin wahala dak'yar yake magana yace ” videon da aka yiwa Harun yana tsirara nine sila kuma jininsa muke d'iba lokacin da , jini yake fita ta k'afarsa da yatsun hanunsa , kuma duk ciwon da yakeyi mune nabadashi a k'ungiyarmu , sunce yafi k'arfinsu , inaji ina gani suka d'auke Fauziya , momy dake gefe zazza6i ya rufeta tace ”mugu azzalumi Allah bazai barka ba , bayanan mekuma yafaru , dady na fitarda nunfashi kamar mai shirin shid'ewa yace ”muntari yazamo kud'i a gurina dan ya zamo arziki dalilin sa nasami aiyuka a k'asar waje kuma bana talauci , dodo yasha jininsa , nikuma anbani gangar jikinsa ."
Na rufewa kowa baki da maganar Yusuf , babu mai tambayar menene ya kasheshi sai yau da wanan shed'aniyar kuma hatsabibiya ta takurawa rayuwata , menayi miki ya tofawa beauty yawu , mari yaji daga inda baiga hanun marin ba ,Harun da yake ganin lamarin kamar almara yafara ,tuno abubuwan dasuke faruwa wanda ada bazai iya mai maita tunaninsu ba , tabbas shine ,Harun ya shiga nuna shi da yatsa , ana cikin haka , saiga malam da Umma tana goye da Muhammad ."
Hankalin kowa yayi gaba babu wanda yaji salamar su momy ce kawai hankalinta yakai gurinsu , zama sukayi a kan ragowar d'ayar kujerar da babu kowa a kanta mai zaman mutum uku , Umma ta kunto ,Muhammad tare da gaisheda mutanen gurin amsawa sukayi kowa hankalinsa ya koma gurinsu Umma Beauty ta 6ace ,Dady na gefe haryanzu babu halin tashi ,hakama Bash babu damar mik'ewa , Umma ce tace ”munkawo muku yaronku ne a tan tance kamaninsa ,na wanda Asma'u zata aura ne kokuma na wani ne yakamata yabar hanunmu , malm yace ”gaskiya kam, zama Alhaji yayi harun kuma ya zauna ,a k'asa gefen Alhaji ."
Kar6ar yaron Alhaji yayi ,suka had'a ido da Bash , yana hararar yaron , murmishi Alhaji yayi yace ”hospital zamu nufa yanzu , momy dai babu bakin magana , tamik'e dukansu da sunayen Allah aka samu Bash ya tashi suka shige mota banda dady da anyi anyi ankasa d'agashi a gurin haka suka kulle gidan suka barshi shi kad'ai a gurin ,yana zaro ido."
*BAYAN WASU WATANN*
Asma'u , ta goge ta kuma k'warewa a harkar bariki yanzu kam tamafi Zuby manyan samari , kowa kaji yana cewa Asmy kowa Asmy , yanzu fad'a sukeyi da Zuby kasancewar ita tazamo tsohuwar yayi kuma har yau bata rasa masu 6arin kud'i ba ,sai dai Asma'u tafita kud'i yanzu , tama siya ginannen gida mai kayan more rayuwa komai tsadar abu inhar tanaso bata shayin siyansa."
Wata rana yaron gwamna yazo neman Asma'u saboda yaji labarinta akwai iya sarrafa ...😫 dayake yanzu ba gidansu d'aya ba , tunda sukayi fad'a kowa ya kama harkar gabansa , uhm damafa haka barikin take , Zuby tunda taji labarin tayi bak'o tak'ara komawa bedroom d'inta ta k'ara janbaki da turare da powder ,ta fito da wasu matsatsun kaya sai k'ar kad'a jikinta takeyi."
Ta isa gurinshi yana kusada get ko sauka beyi daga motar ba , tunda ta taho yakejin anya zai iya da wanan kuwa?" inhar itace Asmy to ya hak'ura , bud'e motar tayi zata shiga gaba yace ”toh babu sallama? kuma kinsan dai ban baki izini ba ko ?"nasan kinsan koni waye dakuma tushena , zaki iya shiga back side , cikin dauriya Zuby ta shige sbda kalamansa basuyi mata dad'i ba , tana zama k'ofar ta rufe da kanta , murmishi yayi irinna gefen baki yace ” you're well come Asmy , wata fargaba ce ta dirar mata tare da fad'uwar gaba tace ”ni Zuby ce ”wani irin kallo✍️."
*💦🌹MASOYA MASU KARANTA LITTAFINA INA YIMUKU ALBISHIR DA SABON LITRAFINA MAI ZUWA MAI SUNA🌹💦*
*💦🌹LAMARIN K'ADDARAR AURE NA*🌹💦
Zai fito a 10...3....2021
Da abaki labari gara kibayar , a lokacin ne zangane masoyana💃💃
Please share👏
Vote me on wattpad
♦️♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️♦️.

EPISODE 55 & 56
____ kina nufin bakece Asmy ba ?"eh Zuby tabasa amsa , to bani number ta ,kwarjinin da yayi mata ne yasata bada number Asmy batare da ta shirya ba, godiya yayi mata , kana ya ciro bandir d'in y'an d'ari biyar , ya bata godiya tayi masa ta fice ,zuciyarta babu dad'i , ficewa yayi da motarshi dan ko address d'in gidan bai kar6a ba , number ta yafara gwadawa ,cikin sa'a tashiga , muryarsa ce ta bugi dodon kunnen Asma'u , sunana Haidar , ni yaron shugabar k'asar kd ne dafatan zan sami kar6uwa so yanzu dai kiyimin kwatancen gidanki , cikin rawa jiki Asma'u tabashi adireshin gidanta jikinta na rawa , juya motar yayi ya d'auki titi , kasancewar anguwar da nisa , wayarsa ce tafara ruri cikin nutsuwa yace ”nasa sojoji su zagaye gidan ...