Sashe 22
Jinin Abba Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da isarsu hospital , aka fara d'aukar jinin su Bash, banda zaro ido babu abinda bash keyi , jinin Harun aka d'auka aka d'auki na yaron daga baya aka d'auki jinin Bash , zuka koma suka zauna kowa na jiran sakamako , cikin lokaci k'alilan ,sai ga doctor nan ya fito ta result , mai d'auke da sunansu , mik'awa Alhaji yayi yayinda d'ayan momy ta rik'eshi , mik'ewa Alhaji yayi yafara duba , takardar ,Alhaji ne ya dubi Bash ya kuma duban jinjirin dake hannun Umma yace ”tabbas biri yayi kama da mutum , Bash da fuskarsa ta nuna rashin gaskiyarsa , Mom kuwa hamdala tayi tace ”k'ai k'ayi koma kan mashek'iya , Allah mungode maka , dama mutum yadinga kwatanta adalci shine dai dai ,
Daga hospital suka koma gida kowa na alhinin abinda yafaru."
Haidar na isa anguwar ya fara k'arewa anguwar kallo , anguwace ta masu kud'i batada hayaniya , kiranta yayi ,babu 6ata lokacin sai gata nan ta lek'o , tace ”k'araso ciki , cikin sigar jan hankali , murmishi yayi ya shiga da motar kana yayi parking , fitowa yayi ,yana k'arewa Asma'u ,da gidan kallo , tsararen gida ne mai kyau komai na cikinsa abin burgewa ne ga wasu flawoyi masu kyau , hmm Haidar yace ”tare da bin bayan gimbiyar suka shige ciki , mazauni ya yiwa kansa batare da izini ba , kitchen ta wuce da zumbulelen hijab d'inda tasa gurin taryar Haidar."
Fitowa tayi da wata fitinaniyar riga wace komai na jikinta ana kallo hatta pant d'in jikinta bobs d'inta da cibiyarta duk a waje , kawar da kansa gefe yayi , cikin zuciyarsa yace ”ba abinda ya kawoni ba kenan , abincin ta jera masa a dining tare da lemu iri iri ga dambun nama , izini tayi masa , shikuma yanason ita da kanta ta kai kanta gurin hukuma , jin ring d'in wayarsa yasashi kallonta ,bashi take kallo ba danne danne takeyi a wayarta hakan yasashi ficewa , jinayi yace ” okay ya Hajj karmu kaisu office ?okay zamuzo amma nafison tazo cikin rwan sanyi , ya kashe wayar , komawa ciki yayi yasami ,Asma'u ta kuma baza turare mai saukarda kasala , wanan shu'umin turaren inhar Allah yasa mutum ya fad'o hanun Asma'u to sai wani ikon Allah shine zai iya ku6utar da mutum amma yanada matukar tada hankali ,musaman ga maza masu yawan Sha'awa."
K'in komawa dining yayi ya zauna a kujera yana kallon shirin da akeyi a TV , mik'ewa tayi ganin baizo ya zauna cin abincin ba yasata , zuwa gabansa ta kai hanunta zata kamo nashi ya dakatar da ita kana yace ”zomuje kasuwa , muyi siyayya so kinga daganan sai muje mu d'auki photo , cikin murana ta koma d'akinta ta canza shigar da tayi zuwa wandon jeans da t sheet fara , tasa k'aramin gyale tayi rolling kanta dashi ."
Tana shirin rik'e masa hannu ya kauce , tunani tafara anya wanan bashida nufin cutar da ita kokuma da aure yake sonta gaskiya bata gane ba , motarshi suka nufa ,jin ya sanya karatun Alqur'ani mai girma suratul bak'ara yasa jikinta yin sanyi sosai ,wai shin meke damuta ne , shiko Haidar yana kallon duk wani sauyinta , bacci ne yai awon gaba da ita dan haka ya cigaba da tafiya zuciyarsa fal farinciki zai cikawa Alhaji alk'awari ."
Horn yayi aka wangale masa get d'in , ya shige da motarshi dake Alhaji yayi masa kwatancen gidan da zai kawota , zuwansu yayi dai dai da shigowar wata mota wace aka d'auko Zuby a ciki tana ihu , Haidar yarasa yazaiyi ya d'auki , Asma'u kwai ya wuce ciki , samunsu dady da su Bash da Harun da Malm da momy yai a palorn gaishesu yayi kana yace ”gatacan a mota , da gudu Umma ta mik'e fuskarta d'auke da fara'a ta nufi motar , tashin Asma'u tafarayi ,kamar a mafarki Asma'u tajiyo wata murya mai kamada ta umman ta , a zabure ta mik'e idanunta sunfara fitar da hawaye , sosai take kuka kamar ranta zai fita duk wanda ya kalli fuskarta zaiga alamar nadama ta gaskiya ."
Umma baki na rawa tace ”Asma'u ashe zamuga juna ¿"ashe. zamu gana ?"fitowa Asma'u tayi ta rik'e Umma tana kuka ,Zuby ma fitowa tayi ta rungumi Umma da Asma'u sukaci gaba da kuka , kaf y'an parlorn sun fito babu wanda bai zubarda hawaye ba sai malam da , ko gezau bai yi ba ,hatta Alhaji saida ya share hawaye."
Malm ne yaje gabansu ,Asma'u ya janyota yafara dukanta da k'afa yana cewa "gara in kasheta walh gara mutuwarta da rayuwarta , janyeshi Alhaji yayi yace ”wanan wane irin sa6o ne , Allah ya shiryeta ta tuba kuma shine kakeson ka dawo da hanun agogo baya , haba Allah ma muna yimasa laifi ya yafe mana bare d'an Adam , kukan Umma ne ya tsananta ,Harun ya durk'usa yana share mata hawaye shima kukan yakeyi , Asma'u da rayi tozali da Bash ta watsa masa harara tace ”mugu macuci ma yaudari ma ha'inci insha Allah k'arshenka bazaiyi kyau ba wlh sai kayi nadama cikin k'an k'anin lokaci , ta d'aga hanunta sama tace ”.
Ya Allah ka kar6i tubana Allah ka yafemin Allah natuba asragfirullah Allah kasa mucika da imani Allah ka shirya masu shirin shiga harkar da muka fito , Allah wanda suke ciki kuma Allah ka ku6uto dasu hanya ma dai dai ciya ,kowa ya shafa adu'ar ,Zuby da kuka yak'i tsaya mata tazo gabansu , Umma tace ”umma na tuba Ku yafemin nice silar watsewar Asma'ua karo na biyu ,na farko bani bace , amma dan Allah Ku yafemin , Umma cikin kuka ta d'ago , Zuby tace ”ta yafe mata , kowa ya waiga baiga momy ba ko ina tayi oho."
Da haka sukayi adu'oi masu yawa kan Bash na k'asa ya kasa had'a ido da kowa , Alhaji shida Malm suka shige parlorn da zai sadaka da d'akin dady , ganinshi sukayi kwance a gurin kamar wanda baya nunfashi komai nasa ya sauya bakinshi na fitarda jini sosai hanunshi sunyi ja , malm ne ya girgiza kai suka nufi d'akin da mahaifin Harun yake , sutura sukayiwa abin kana aka yi masa sallah suka nufi mak'abarta....✍️.
♦️♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️♦️.
_Labari mai d'auke da tsan tsar zalunci cin amana dakuma nishad'i_
*Story and writing*
*By*
*ZAINAB HABIB*
_(Mom Islam)_
Zainabhabibu713 @gmail.com
Wattpad momislam2020
Whtsapp group. https://chat.whatsapp.com/CehHXDP6kjk9GTiqw3BVfk
Telegram
https://t.me/joinchat/IaKr804dfndik1e2
*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*
EPISODE 57 & 58
____ Suna dawowa daga kai Dadyn Harun ,suka sami dady rai yayi halinsa babu wanda yayi ko d'arr sai dai dole rasa rai za'aji babu dad'i , Bash tunda dadynsa ya rasu yasan gatansa ya k'are ,gaban momy yaje ya nemi gafara da gaban su Alhaji da malam , kowa ya kar6i tubansa , amma Asma'u tace ”sai dai a warware alk'awarin aurensu da Harun dan ba Harun ne yayi mata ciki ba , shidai Bash baice komai ba , Haidar ne yazo yace ”ni zan auri Asma'u saboda Allah , kana ya tuntsire da dariya ya kalli ,Zuby yace ”nifa ba yaron gwamna bane ,ni jami'in tsaro ne , ware ido , Zuby tayi dan a yanayinsa kai kace ”yaron gwamna ne , sukasa dariya komai yanzu yayi normal a familyn , Haidar yace ”zai rik'e yaron Bash , da yardar Allah Bash ya zamo mutumin arziki , ya durk'usa gaban Harun yace ” dan Allah ka yafemin d'an uwana kayimin gafara dan Allah ,kamo hanunsa Harun yayi yace ”d'an uwana ni ban rik'eka da komai ba na yafe maka Allah ya yafe mana , momy data shigo yanzu tasamu fuskar kowa da walwala."
Haka aka yiwa dady sutura aka kaishi , momy bata nuna halin damuwa ba amma jikinta babu k'wari sosai , haka suka koma parlor kowa na farinciki ."
Bayan watanni , cikin Basma yanada wata hud'i ,ya fito kowane a cikinsu yana iya k'ok'arinsa waje farantawa d'an uwansa , shirin fita sukeyi zasuje , gidansu ,Bash Harun ne ya kira Bash a waya yake gaya masa gasunan zuwa , Harun ne ya d'auko sark'a da d'an kunne ya sanyawa , Basma , ya ciro mata jaka ,ta k'arasa sa shauran suka fito parlor , material ne a jikinta milk color mai adon black stone , ba k'aramin kyau tayi ba , shikuma boyel ne a jikinsa bak'i sai shek'i yakeyi ,da milk d'in hula , turarensu kala d'aya ne basa sa daban , bak'ar jaka da takalmi da gyale ta ciro , rik'e da hanun juna suka fito ,Harun ya kullo musu k'ofa suka fice , da isarsu gurin ajiye motoci ,Harun ya ciro fara , kasancewar aikin da Alhaji ya nema masa akwai Alkairi sosai , da shigarsu mai gadi ya bud'e get tare da ficewa da motar , suka d'auki hanya , sai da suka tsaya sukayi siyayya mai yawa sanan suka nufi gidan su momy , yana horn mai gadi ya bud'e get tare da washe hak'ora , 1kk Harun ya ciro ya bashi , yai parking d'in motar ,suka k'arasa ciki ,da shigarsu momy ta rik'o hanun Basma cikin murna ta zaunar da ita a kujera , Bash ne yace ”my bro kayi sa'a da yanzu nakeson tafiya hira , dariya sukasa momy tace ”ko kunyata ma ba'aji ?", gaisawa sukayi cikin mutunci aka cika musu gaban su da kayan motsa baki ."
Sai da Basma ta taya momy wanke plets da gyra gidan ,misalin k'arfe hud'u bayan sunyi sallah suka yiwa momy sallama , turaruka ta ciro masu k'amshi da turaren wuta ta bawa Basma , godiya tayi mata suka tafi ,suna fita daga gidan suka d'auki hanya , suna hawa titi ,Hatun ya hango Sumaiya rik'e da hanun wani ,ga k'aton ciki a gaba , tafiya ya farayi a hsnkali yana rage tsayin glass d'in , hakan yasa Sumaiya hangoshi , dariya tasa tace ”Harun ashe rai kanga rai , ko cigiya babu , murmishi Harun yayi ya sauka suka gaisa da Khalid cikin fara'a ,basu tsawaita hirar tasu ba suka tafi , bayan Basma tabawa Sumaiya adreshin gidansu ,da number ta...