← Book details Jinin Abba Na Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 23

Sashe 1

Jinin Abba Na Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

♦️♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️♦️.

_Labari mai d'auke da tsan tsar zalunci cin amana dakuma nishad'i_

*Story and writing*
*By*

*ZAINAB HABIB*
_(Mom Islam)_

_MARUBUCIYAR_

*ZAINABU ABU*
*ZAZZAFAR KISHI*
*LADIDIN KAUYE*
*NANCY YAR KARYA*

_AND NOW_
👇
*♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️*.

Whattpad Momislam2021

[email protected]

_INA MIKA GODIYATA GA ALLAH DAYA BANI IKON SAKE RUBUTO MUKU WANAN TAK'AITACCEN LABARIN ALLAH KAYAFE MANA ZUNUBAN MU AMEN_

WANAN LABARIN K'IRK'IRA NE BANYISHI DAN CIN ZARAFIN KOWA BA ,INYAZO DAI _DAI DA LABARINKI KO LABARINKA TO HASASHE NE KAWAI 👌.

*GARGA'DI*
_BAN YARDA WANI KO WATA SU JUYAMIN LABARI BA WLHI DUK WANDA NAKAMA BADA IZININA BA TO ZAN'DAU MATAKI MAI TSAURI_

*JINJINA*
_INA MIK'A GODIYATA GA MASOYANA ABIN ALFAHARI NA ALLAH YABAR ZUMUNCI._

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________

*BISMILLAHIR RAHMANI RAHIM*

EPISODE 1 & 2

📖______Zazzau ne suke shida mahaifinshi da mahaifiyar shi , suna hira cikin jin dad'i momyn Haruna ta mik'e ,domin d'auko plet a kitchen, fitarta keda wuya ,su dady suka jiyo k'arar alamun ana harbi , da gudu momy ta dawo ,dady yace ”barin lek'a momy na kiranshi amma ina yatafi ,yana zuwa aka harbeshi a k'irjinsa , daganan ya kwanta ciwo tundaga ranar yazamo bashida lafiya."

Gidane babba kai dakaga gidan zakasan nera ta zaune , 6angare biyu ne a cikin gidan kuma duka komai nasu kala d'aya ne, wa da k'ani ne a cikin gidan ,wato da Alhaji Haruna da Alhaji Bashir ,suntaso cikin kulawa da tarbiya mai kyau , Alhaji Haruna shine babba yaro ne ga Alhaji muntari shikuma Alhaji Bashir d'ane ga Alhaji Yusif , Alhaji Muntari yayane ga Alhaji Yusif , y'a y'an nasu suntaso cikin wadata da k'aunar junansu a fili kenan ,komai 'iyayen zasuyi tare suke yimusu haka iyayensu mata ma basa ban banta komai nasu a tare suke yimusu , wata rana Alhaji Yusif ya kwanta rashin lafiya ashe cutar ajali ce , Allah ya k'ar6i abinsa , yabar Haruna ,a hanun Alhaji Muntari , kulawa Alhaji Muntari kebawa y'ay'an duka biyu , sai dai 'iyayen mahaifiyar Haruna sun ,buk'aci da koma gida tunda ta tafi bata sake wai wayar gidan ba ,dukansu suna zaune a Kano unguwa uku , Alhaji Muntari yanada budurwar y'a fara kya_kyawa da wuya ta wuce bataja hankalin jama'a ba y'ar gata kenan kome ta fad'a shiza'ayi babu tangard'a , mahaifin Haruna yafi na Bashir kud'i dan haka ,maman Haruna da rasuwar mahaifinshi ta dank'awa Mahaifin Bashir komai hakan ba k'aramin dad'i yayi masa ba saboda yana facaka da dukiyar d'an uwan 'nasa."

Tun da mahaifin Haruna ya rasu rayuwa tayi masa k'unci bashida walwala a cikin gidan bare yasake suyi wasa da Bashir , tsangwama harara kyara babu wanda bai saba dashi ba , shine yake yiwa wanan budurwa mai suna Fauziyya wanki ko pants da bra ta cire shine meyi mata wanki tun yana kuka haryazo ya saba , lokacin da yacika shekara goma yafara bijirewa umar ninsu, a lokacinne daga uwar har y'ar suka tsiro da wata azaba ta musamman da suke gallaza masa."

Yanzu kam banbanci ya wanzu tsakaninsa da d'an uwansa yasan ba d'aya suke ba , yafara sanin hankalin kansa ,shiyasa yafara ja baya da komai na gidan baya zuwa inda ba'a kirashi ba ,hakan da yakeyi yasa suka fara kiransa magulmaci a cewarsu yayi gadon munafurci , bashida bakin magana sai dai yabisu da ido ,hatta makarnta an ban bantasu boko da islamiya kowa da tashi ."

Alokacin da Haruna ya cika shekara goma sha takwas ,baya barin bashi ,amma ya maida hankalinsa ga karatunsa , baya wasa ko kad'an gashi Allah ya hore masa ilimin islama dana boko ,bashida mugunta ko k'an amma yanzu yafara koya kasancewar ya taso cikin rashin jin dad'in rayuwa..✍️.

♦️♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️♦️.

_Labari mai d'auke da tsan tsar zalunci cin amana dakuma nishad'i_

*Story and writing*
*By*

*ZAINAB HABIB*
_(Mom Islam)_

Zainabhabibu713 @gmail.com

Follow me on wattpad Momislam2020

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mun gode

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

EPISODE 3 & 4

_____Kwance yake a k'ayataccen gadon sa ga sanyin AC dake k'adawa Bash kenan baban yaro baya harka da y'ay'an talakawa ,wayarsa ce tafara ring ,d'agawa yayi murya mai kamada na mai bacci yace ”yane ? kinwani dameni nacemiki 'inna fito zanmiki transfer ko? daga d'ayan 6angaren budurwar tace ”ai kagama 'aikinka dole kadinga k'osawa da bani hakki na , dariyar mugunta Bash yayi yace ”ke y'ar tasha niba talaka bane kuma bamuyi gadon talauci ba, so kizo guest hause d'ina kizo ina jiranki , Bash ne yayi wata razana niyar dariya lokacin da yaji ta kashe wayar , k'wayoyi ya 6allo har guda uku ,ya sanyasu cikin fanta ta roba , dan yasan tana zuwa ,saitasha fanta ,kasan cewar tabashi labarin dad'in da fanta take yimata , bayan ya zuba ,wanan magani ya gir giza ya maida fridge , yakoma bedroom d'insa ya kwanta ,jin alamun an danna door bell yasashi mik'ewa sbda gidan babu masu gadi , da Sauri ya fice yana killer smile ya bud'e mata gate d'in , ganinta yayi tayi shiga gunin ban sha'awa 'amma a zuciyar babu tsoron Allah , hijab ne a jikinta har k'asa ga nik'af data sanyawa fuskarta , saikuma hand bag d'inta data rataya kamar mai shirin zuwa islamiya ."

Asma'u kenan y'a ga malam haliru iyayenta na zaune a nan kano gidan k'an k'ara , ta taso cikin tarbiya mai kyau, kowa yasan babanta babban malami ne yana koyarwa kuma yana bawa mutane temako , Asma'u ita kad'ai Allah yabasu , ta taso cikin gata suna da rufin asiri dai _ dai gwar gwado , inka shigo gidansu ka ganta bazakace ba mutuniyar kirki bace ,wanan shi ake kira da zul waja haini ,wato masu fuskoki biyu , mahaifinta ya sanyata 'a makarantar boko ta dai dai halinsa , yanzu tana matakin sakandiri aji biyar ,mahaifiyarta tayi bakin k'ok'arinta gurin bata tarbiya , kaf anguwar su Asma'u batada 'abokin fad'a gashi kowa tagani bata yimasa kallon raini , tana bawa babba girmansa kuma duk cikin k'awayenta babu wacce tasan metake aikatawa sai wata k'awarta guda d'aya ."

Rik'o mata hannu Bash yayi cikin salonsa na yaudara ,babu musu ta mik'a masa suna tafiya yana k'ok'arin cire mata hijab , dakatawa tayi cikin tuhuma tace ”nazofa kar6ar kud'inne , kashe mata ido Bash yayi yace ”to muje ciki man ko drinks kisha kinsan fa d'azu nasa aka cika fridge da fanta , wow Asma'u tace ”ta shige ciki da gudu , shikuwa Bash kafin ya shiga saida ya taka rawa , da shigarta ta yada zango a kan lallausan kujerun da suka k'awata madai daicin d'akin , fridge ta bud'e ta hango d'aya ce a gidan k'an k'ara ,d'auko wa tayi tana k'walawa Bash kira , shigowa yayi yana dariya to kisha man sai in d'auko miki kud'in d'azu na ciro a Bank farr da ido tayi masa yin hakan ya k'ara rikir kita bash burinsa kawai yaga Asma'u tasha fanta yafara aiwatar da nufinsa

Harun 'ne zaune zauren karatu rik'e da wani littafi , wasu y'an mata ne su biyu sukayi masa sallama ,amsawa yayi ya maida hankalin sa kan karatun sa kasancewar yanzu ya dawo cikin makaranta da zama kuma sunada lecture anjima , budurwar mai suna Sadiya ta ta6o d'ayar k'war tata cikin muryar 'rad'a ,tace ”wanan gayen fa ya had'u amma yanada girman kai , ta juyo ta fuskanci Harun tace ”to malam ai kayi bak'i ka tsaya da karatun kaji ko dame sukazo ko ?" Harun 'nne ya d'ago kya wawan idanunsa masu sanya y'ammata fad'awa batare da sun ankare ba ya k'are musu kallo ya bud'e jajayen lip d'insa yace ”afuwan a tunanina duk wanda kuka ganshi a nan kunsan ba gurin hira bane gurin karatu ne ? tsayawa kallon sa sukayi harya kai ga tashi Sadiya batasan ya mik'e ba saboda dimple d'in kuma tunsa da suka tafi da komai nata, k'awarta ce ta ta6o ta tareda janyo mata hannu tace ”dallah banza 'akan wanan yamu tsatsen gayenne zaki wani tsaya bada mata , cikin jin haushi Sadiya tace ”kul walhi duk mutuncin da mukeyi dake zamu 6ata , wanan gayen da kike gani ni kaf cikin makarantar nan banga mai kyansa ba ko ke ,sedai in bazaki fad'i gaskiya ba , gashida haske ga sumar kai kamar na India ga sajensa gunuin ban sha'awa ga hannayensa a murd'e wow nifa yayimin lips d'insa kuwa suma abin kallo ne bare inya lumshe fararen idanunsa wayo k'wata ki temaka min , juyawa Sadiya tayi taga k'awar tata ta tafi , oh ashe ni kad'ai naketa haukata ,cewar Sadiya...✍️.

🤏
Kunsan fa salon labarina daban yake🤷‍♀️ kudai muje zuwa .

Amma please masu cewa na kara yawansa suyimin afuwa yau ciwonkai wlh nake fama dashi , yakamata afara sharhi 🥰.

Comments
♦️♦️😭JININ ABBANA!!😭♦️♦️.

_Labari mai d'auke da tsan tsar zalunci cin amana dakuma nishad'i_

*Story and writing*
*By*

*ZAINAB HABIB*
_(Mom Islam)_

Zainabhabibu713 @gmail.com

Wattpad momislam2020

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

https://www.youtube.com/channel/UCXPmzqpUDDjUfBUkYwadf4w

_*Ku danna mana subscribe kana da kararrawar sanarwa mu gode.*_

*BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

EPISODE 5 & 6

____ Bud'e murfin gorar tayi seda ta shanye tass sanan ta yarda gorar , jin wani yanayi a tare da ita yasata fara lumshe ido tana kiran sunan Bash cikin could voice d'inta ,da sauri ya k'araso ya rik'o mata hannu tare da cewa baby ,meyafaru , idanun Asma'u a rufe ta maida kanta bisa kujera bata yimasa , magana ba hakan yabashi damar cici6arta ya kaita bedroom d'insa a uzubillahi ya Allah ka tsare mana zuciyoyin mu , k'ok'arin cire mata riga yake amma ina jin wani nauyi da tayi yasashi mamaki , juyi tayi da jajayen idanunta ta waresu ,hakan ko ba k'aramin tsorata Bash yayi ba , yana cikin kallon tane yaji wani azababen mari a kumatunsa , a zuciye ya mik'e yana nuna Asma'u da yatsanshi yace ”dan ubanki ko ubanki bai....yakuma jin wani gigitaccen marin belt d'inshi ya cire yana shirin dukanta ta fizge tashiga zula masa , cikin jigata Bash yace ”wlh saikinyi nadamar dukana , wata irin dariya yaji kamar bata mutane ba , jada baya yakeyi tana nufoshi har sai da suka k'ure bango ...
Chapter 1 · 0% Book details