Sashe 9
Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dad din Sadeeq, ya bude office dinsa ya shiga, ganin taki shigowa yasa ya fixgota, ta shiga karema office din nasa kallo, ba karamin haduwa yyi ba kmr ba office ba ita fa bata taba gskata Aliyuna aiki ba duk da tasan da sassafe yake barin gida ya dawo late, ya shiga dakin da ke cikin office din ita dae tana nn tsaye har ya fito bayan kmr minti goma sanye da kayan surgery, green colour yana kkrin sa hand gloves alamar theatre xae shiga, ya galla mata harara yace "kada Allah yasa ki xauna kuma idan lkcn sllh yyi kar kiyi," snn ya fice, tayi tsaki kmr xata yi kuka ta xauna kan kujera tana kare ma office din kallo, ko minti goma ba ayi ba da fitarsa wata nurse ta shigo rike da abinci a rufe da lemo ta ajiye mata tace "sannu madam," snn ta fita. Hka inteesar ta yi ta xama kamar gantalalliya a office kmr tayi kuka, abincin da aka kawo mata ma kin ci tayi, ta gaji da xama ta kwanta kan gadon da ake duba pregnant women tayi kwanciyarta sae bacci, ko da ta farka taga biyar ya kusa ita da ta kwanta tun kusan daya da rabi, bata damu ba don dama bata sllh, ta bude abinci daxu ta yatsine fuska ta rufe, aka bude kofa wasu nurse biyu suka shigo da jarirae har biyu suka yi ma inteesar sannu, snn suka daura su kan gadon yara dake office din daya ta kunna wani wuta mai haske dae dae fuskarsu snn suka fita, inteesar ta wara ido tana kallon yaran kyawawa dasu, ta karasa kusa dasu da mamaki tana kallonsu tace "yan biyu," a hankali dayan ya shiga kuka yana tsotsan hannunsa dayan ma ya karbe taji kmr ta daukesu don tana bala'in son yara, ta rasa yanda xata yi dukta rude ganinsu tayi can tayi nn, aka bude kofar dakin Aliyu ya shigo ta juya da sauri tace "ya Aliyu yan biyu ne?" ya cire abun bakinsa yace "ehh" ba tare da tasani ba tace "waw a ina kukasamo su" ya karaso kusa da gadon yana kallonsu yace "daxun aka cirosu daga cikin mamansu, bata farfado ba har ynxu ma" inteesar ta juya da sauri tana kallonsa kmr xata yi kuka tace "theatre aka mata," xae yi magana daya yaron ya tsala ihu tace "wayyo ya Aliyu in daukeshi," ya harareta yace "basu da lafiyasuma," tayi shiru tana kallonsu kmr xata yi kuka.Ya dauki dayan a hankali ya mika mata yana kallonta. . A hankali Inteesar ta sa hannu ta karbi bbyn da yake mika mata tana murmushi, tace "ya Aliyu ni ina son twins ssae" yana kallonta yace "kina sonki haifi twins knn," da sauri tana kallonsa tace "eh mana ina so," ganin irin kallon da yake mata yana murmushi yasa taji kunya ta kauda kanta da sauri, wae Aliyu take ma wnn maganar? Ita bata ma sani ba, ya matso dab da ita ya tsaya har tana iya jiyo numfashinsa a bayanta ya rike kugunta yace "wnn waist din naki xae iya daukar twins?," ta bar wajen da sauri nn da nn ta tsorata xae yi magana ta riga sa da sauri tace "Yaya yunwa fa suke ji ko," bae ce komai ba sae kallonta da yake, ta daga bbyn xata yi kiss dinsa ya dakatar da ita da sauri, snn ya karbe shi ya kwantar gefen dan uwansa, tace "yaya baxa a basu abinci ba," yace "sae xuwa karfe sha biyu na dare," ta wara ido tace "sbda me yunwa fa suke ji," yace "eh xa ayi ta basu ruwa" kmr xata yi kuka tace "to waye xae dinga basu kace mamarsu bata farfado ba," ya daka mata tsawa "ke da'alla kar ki dame ni" yyi tsaki ya shiga daki, ta bisa da kallo snn ta tabe baki ta koma kujera ta xauna, wata nurse ta shigo rike da mug a rufe tana kallon Inteesar tace "doctor fa? Ya shigo?" a dari dari take tambayar, Inteesar ta gyada mata kai, nurse din ta ci gaba da tsayuwa har ya fito sanye da kananan kaya, yana kallonta yace "wathappen" tace "coffee sir," ya daka mata tsawa "to kaina xaki daura ko me," ta karasa kusa da table ta ajiye ta fita sum sum. Ya bude abincin da aka kawo ma inteesar yana kallonta yace "meyasa baki ci ba," tayi kamr bata ji sa ba, ya rufe ya koma kan table dinsa ya xauna kan kujera ya bude coffeen ya shiga sha, hka yaran suka dinga kuka Inteesar taji kmr ita ma tayi kukan, ta kasa jure kukan nasu tace "yaya kuka fa suke," ya kalleta yace "cnt yhu see they re under medication," bata sake cewa komai ba bayan kmr minti sha biyar ya kira nurses su kashe wutan su fita da su, inteesar ta bi su da kallo kmr xata bi su suna fita ta bata rae ta juya tana kallon Aliyu taga kallonta yake yana murmushi, ta dauke kanta da sauri, karfe takwas da rabi suka bar asibitin bayan ya kaita ta kara ganin yan biyun da mamarsu, ya biya ta eatry ya siya masu abinci snn suka kama hanyar gida, gidan ba kowa duk sun watse sae kamshin turaren wuta ke tashi, ta haura sama ta bar sa nn falo shima ya bi ta a baya, spare key Aliyu ya dauko ya bata na dakinta don su Anty Nafeesa sun tafi da shi, dakin safeena ma a kulle yake ta tabe baki, ta bude kofar dakinta, ba shiri ta koma baya da sauri tana kallon dakin da mamaki kadda cikin dakinta aka yi ma safeena jere, ta juya tana kallon Aliyu da ya fito daga dakinsa yana kallota yace "Abba ne ya ba kansa wahala ya bata kudinsa shi me 'ya," ya sauka kasa ya barta nn, sababbin funitures masu rae da lfya wanda suka fi na da ne a dakin nata, ashe su Anty Nafisa abinda suka xo yi knn, ta karasa cikin dakin a sanyaye, bbu abinda ba a canxa ba a dakin. Tanaxaune gefen gadonta bayan ta fito daga wanka ta sa kayan bacci tayi jigum ta ma rasa abinda ke damunta ya shigo dakin ya ajiye mata ledan abinci ya fice. Ranar friday da yyi dai dai da Ana gobe daurin auren Aliyu da safeena ranar da kuma xa suyi dinner, Inteesar na kwance a daki da rana duk ta rasa kanta kmr wata mara lfya, rabonta da Aliyu tun ranar da ya ajiye mata abinci ya fice sae dae taji shigowarsa da fitarsa, Zainab da kursum kadae ke xuwa debe mata kewa, taji an bude kofar dakinta a xatonta su ne, Aliyu ya shigo dakin ya xauna gefen gado yana kallonta yace "mantawa nayi jiya bamu je party da ke ba" bata ko kallesa ba bare ta basa amsa, ya tabe baki ya ajiye mata dan box karami irin na jewelries yace "tunda kince ba kya son kaya ga wnn, don banso in shiga hakkinki," ta juya tana kallon box din ya bude mata, Zinari ne dan kunne da sarka har da xobunaye biyu, tayi tsaki tace aikin bnxa me xanyi da wnn gantalin kadae je ka kara mata don wanda ubana ya sa min a kayana ma ba damuwa nayi dasu ba bare wnn, ku wnn ya dama" ya mike tsaye fuskarsa daure yace "ni kike gaya ma magana," ta fashe da kuka tace "an gaya maka din wlh ka fitar min a daki," yyi murmushi ya dauki box din ya fita daga dakin, tasulale kasa tana kuka ssae da bata san dalilinsa . ba, karfe bakwae suka shigo gidan da abokanansa suka shirya suka wuce dinner. Har Aliyu ya shigo gidan karfe daya idon Inteesar biyu, ta kasa bacci, hka kawae ta samu kanta da fashewa da kuka har da shessheka, har kusan karfe biyu tana xaune bbu alamar bacci a tare da ita, taji an tura kofan dakinta a hankali ta juya da sauri suka yi ido hudu da shi ta kauda kanta da sauri ta mike xata shiga bathroom yyi hanxarin rikota ta fashe masa da kuka ya rungumeta . Inteesar ta shiga turasa yaki sakinta, har suka isa kan gado ya xaunar da ita shima ya xauna yana kallonta ya dago kanta a hankali yace "me ya hanaki bacci har ynxu," ta dauke kanta har lkcn tana hawaye ta mike xata bar wajen ya rikota, a hankali ta shiga rera masa kuka ya rungumeta yace "ina son jin kukan ki har wani ddi nake ji idan naga kina kuka," ta turasa da karfi xata mike ya rike ta gam yace "not until yhu tel me y yhu re cryn," ta fashe masa da wani kukan abun tausayi ya daga ta ya kwantar da ita kan gadon ya kwanta gefenta ya rungumota snn ya kashe wutan dakin, ajiyar xuciya kawae take, a hankali yace "don xanyi aure shine kike kuka," xata yi magana ya rufe bakinta da sauri, yace "warce xata haifa mana 'yan biyu xan auro, kinga sae kiyi ta raino tunda kina son su," bata ce komai ba ya daura bakinsa kan gashinta yana kissin dinshi, a hankali ya kai hannunsa kan cikinta yana shafawa kmr mae mata rada yace "xaki iya na baki yan biyun ynxu?" a tsorace ta rike hannunsa da sauri tace "A"a wllh baxan iya ba," a hankali yace "plss," muryarta na rawa tace "No plsss" ita kam 1st nyt dinsu kawae take tunawa da irin wahalar da tasha har da suma har abada bata fatan ya sake kusantarta, ya kankameta murya can kasa yace "to yi baccin ki," suna nn a hka har bacci ya dauke ta, ranar dae a hka suka kwana tana jikinsa kuma ranar ce rana ta farko da ya kwana a dakinta, washegari da yyi dae dae da ranar daurin aurensu da safeena, da asuba ya kwantar da ita a hankali ya shiga bathroom dinta yyi alwala, ko da ya fito ya tarda ta xaune kan gadon tayi tagumi, ta mike ba tare da ta kalleshi ba ta shiga bayin ita ma tayi alwala ta fito ta tar da shi yana jiranta, a tare suka yi sllhn, rana ta farko knn da ta bude baki da