Sashe 4
Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 6 min read
hanyar stairs kmr xata tashi sama, ya juya yana kallon safeenar yace "me kika gaya mata," ta galla masa harara tace "meye baxan gayamata ba," yace "haba safeenah kin san fa ina sonki kuma dae kinga abinda na mata daxu a kan rashin kunyar da ta maki,yarinyar ce bata jin magana wllh ban san yanda xanyi da itaba," tace "dnt tell me dat kai dae kace ka fara sonta kawae,idan ba hka ba yarinyar dake mugun tsoranka kmr mutuwalkci daya xata rainaka hka idan ba wani abun ya shigatsakaninku bane kana xuwa gurinta da daddare karban sweet tunda dae kai a wnn bangaren baka da maraba da maye," yace "ya salam, haba safeena wllh bbu abinda ke shiga tsakaninmu me take dashi da xata bani, baki yrda dani bne, wllh Abbana ne yasa ta rainani hka ke ma kinsan ba wasa da ita nake ba," safeena taki cewa komai sae tabe baki da tayi, ko minti biyar ba ayi ba Hajiya ta sauka tana huci tace "kaban mamaki Aliyu ban xaci hka daga gareka ba," sae kuma ta fashe da kuka "ni dama nasan cika bakin naka na kwana biyu ne sae sun juya min kanka, na shiga uku ni Aisha," safeenah tace "no Hajiya shi ba ruwansa ae bae yi supportn din ta ba, har dukanta ma sae da yyi amma hkn bae sa ta daddara ba, ina ga kmr a gida ake xugata" Hajiya kmr xata hadiye xuciya don bakin ciki tace "to na shiga dakin ban ganta ba kuma ai," Aliyu yace "nima na shiga ynxu nace ta tafi gida ban ganta ba," Hajiya tace "xata ko ci ubanta shegiya tsinanniya, daxu fa a gabana Alhaji yace xainab taje tace ta dawo gida taki dawowa, ita ta samu gidan hutu ko to wlh ba gidan dana ba don ubanta kuma idan Allah ya yrda baxa ki shigo ki sameta a gidan nn ba Safeena," safeena tayi murmushi tace "to Hajiya naji ddin jin hkn," Hajiya tace "to ya shirye shirye safeena, kin xo ganin Aliyun ne, shi me ya hanasa xuwa" safeena tace "ehh dama yace na xo na xabi dakin da nake so ne, kuma nace wanda take ciki ne yyi min," Hajiya tace "to ae shknn sae yasa ta fiffito da kayan nata, abinda ma ba samunta xaki yi a gidan ba ae Alhaji ya nuna kawae ta dawo gida" Aliyu ya juya ya koma sama ya shiga dakin nata, ya ciro makulli ya bude kofar bathroom din, ta mike tsaye a tsorace da ganinta kasan kuka ta ci, ya karaso yana kallonta ya galla mata harara yace "uban me aka maki munafuka," ta girgixa kai a tsorace xata yi magana suka ji muryarsu alamar suna haurowa sama, ta shiga yarfe hannu tana hawaye tace "wayyo tsoro nake ji xata dawo," ya juya yana kallon kofar dakin, yaji safeenah na cewa "bari mu je dae ki gani Hajiya" da sauri Aliyu ya rufe kofar bayin ya sa makulli ya koma baya ashe tana dab da shi ya bugeta tayi baya xata fadi yyi hanxarin rikota ya rungumeta, taboye fuskarta a kirjinsa tana kuka a hankali har wani rawajikinta yake, su Hajiya suka bude kofar dakin suka shigo safeena na cewa "ban ma duba bathroom din ba wllh," Hajiya tace "ehh duk sae mu duba ynxu," xamowa Inteesar ta shiga yi daga jikinsa ya bita ya riketa yana mata wani mugun kallo, a hankali cikin muryar kuka tace "tsoro nake ji," ya mike tsaye ya dagota jin suna bude drawers dinta yasa ta girgixa masakai taki mikewa tsaye, taka kafarta yyi yana mata mugun kallo ba shiri ta mike har tana bugesa makullin hannunsa ya fadi, yasa kafa da sauri ya take amma duk da hka sae da yyi kara,ta toshe bakinta a tsorace tana harharde kafa ta rikesa tace "wayyo ya Aliyu fitsari xanyi," . Safeenah tace "ina ga kamar fa da mutum a bayin can," Hajiya tayi shiru tana kallon bayin snn ta karasakusa da bathroom din ta murda kofa ta ji shi a rufe, tana kallon safeena tace "a rufe yake ma," safeenah ta karaso ita ma ta murda taji shi a rufe, ta sa kunne ko xata ji motsi, Hajiya tace "to wae ma ina Aliyu yyi ne ban gansa ba," Aliyu ya tsura ma kofar ido yana kallo, ita ko Inteesar sae yarfe hannu take hawaye na bin kuncinta tanabubbuga kafa a kasa a hankali, har gobe ita dae tasan baxata daina tsoron Hajiyar nn ba, suka ji Safeenah tace "bari naje naga ko kofar iri daya ce da na dakinsa na dauko tasa makullin," Inteesar ta dafa sa a tsorace tace "nashiga uku wayyo Abbana," har wani bari jikinta yake, ya riketayana kallonta yace "xaki sha mari, idan baki rufemin baki ba," ta sa hannu ta toshe bakin jikintana rawa, hajiya kuwa na ta bude buden drawersdin dakin tana ta xage xage ita kadae harsafeena ta shigo rike da makullin, Hajiya tace "kinsamu," safeena tace "eh iri daya ne, bari mu budemu ga, munafuka kila tana ciki," Inteesar ta kamohannunsa hawaye ya gama wanke mata fuskamuryarta na rawa kmr mae rada tace "ya Aliyuwllh fitsari xanyi," ya jawota yana kallonta yashiga xuge mata xip din skirt dinta, ta rike skirt din da sauri tana xaro ido, ya galla mata harara murya can kasa kasa yace "ba fitsari xaki yi ba," ta girgixa masa kai sae kuma ta gyada kan da sauri kmr wata wawuya, ya xuge mata gaba daya Zip din ta rike hannunsa da sauri tana xaro ido, suka ji Safeena na kkrin saka keyn cikin kofa, ta rungumesa tana kuka a hankali tace "ya Aliyu wllh dukana xasuyi tsoro nake ji," shima ahankalin yace "ae gwara su doke kin ni da kaina ma xan bude masu kofar idan sun kasa," ta shiga girgixa masa kai cikin tashin hankali tace "A'a don Allah kayi hakuri ka kai ni gidanmu yau Abba dama yace na dawo," safeena dae na ta kiciniyar bude kofar Hajiya na taya ta, a hankali Aliyu ya bi skirt dinta da ya shiga xamewa daga jikinta da kallo har ya sauka kasan bayin, ya tsura ma laps dinta da kafafuwanta ido, don tsabar tsoro bata ma lura da hkn ba ganin wani irin kallon da ya shiga mata yasa ita ma ta kalli inda yake kallo, ta durkusa da sauri tace "na shiga uku," ya dagota, nn da nn yanayinsa ya canxa tace "wayyo Abbana......" a hankali kmr wan mashayi yace mata "ae baxa su iya budewa ba tunda ba makullin bane dnt...." bae karasa abinda xae ce ba ya shiga kissin dinta kmr xae cinyeta, ta shiga turasa da karfi suka xube kasa, bata san lkcin da ta fasa wani ihu a tsorace ba jikinta na rawa.