← Book details Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 25

Sashe 11

Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ma ta xauna kusa da ihsaan da ta kankameta, momy dae na rike da assignment books din ihsaan, ba tare da ya kalleta ba yace "ina yini," ita ma tana neman page din da aka ba ihsaan bbu yabo bbu fallasa tace "kalau," Inteesar ta mike ta koma kusa da momynta tace "assignment ku ke yi momy," momy ta gyada mata kai, tace "bari nayi assistn dinta momy," momy ta bar mata buk din, ihsaan tace "Anty ae na iya," Inteesar tace "to xo kiyi," ta mika mata buk din ta karba ta shiga yi, momy ta mike ta shiga daki, inteesar ta juya tana kallon Aliyu da ya bita da kallo, ko kadan ba ta jin ddin yanda momy ke masu, ta mike a sanyaye ta bi ta daki, shi kuma ya dawo kusa da kanwartasa yana kallon abinda take yi, tana ganinsa ta daina rubutun, yana kallonta yace "y did yhu stop," tayi shiru taki cewa komai ya mike xae koma inda yake taji tsoro ssae don ta xaton dukanta xae yi, yyi murmushi yyi xamansa yace "to na bar maki wajen," ta ci gaba da abinda take, da Haisam ne jikinta na rawa xata fada kansa, amma da yake shi ya koya mata tsoransa shi yasa bae damu ba, to a gidan nn ma waye baya tsoransa, yyi murmushi tuno hka da yyi, yana nn xaune har kusan karfe tara da rabi snn inteesar ta fito bayan sun dan yi hira da momy, ta xauna gefen kanwarta tana kallon abinda take, murya can kasa yace "ki ce ma momy xa mu tafi," ta mike ba tare da ta kallesa ba ta shiga dakin, sae ga ta ta fito a sanyaye tace "tace to," hkn ya sa ya gane baxata fito ba knn, ya mike yana kallon ihsaan yace "bby gud Nyt," ta kauda kanta bata ce komai ba tana kallon inteesar kmr xata yi kuka tace "Anty ni xan bi ki," Aliyu yace "je ki tambayi momy to," ta shiga daki da gudu, sae ga ta ta fito kmr xata yi kuka tace "tace a'a," yace "je ki ce mata plss," ta koma da gudu sae ga ta ta dawo da hawaye tace "tace xan je sch," yyi shiru yana kallonta snn yace "i promise xan xo na dauke ki nxt wk kin ji, sae ki dinga tafiya sch daga can," ta gyada masa kai kawae ya ciro dubu biyar ya mika mata tayi masa gdya snn ta daga masu hannu suka fita daga falon Inteesar na murmushi, da kansa ya bude mata gaban motar ta shiga snn ya xaga ya bude driver sit ya ja motar suka bar anguwar, bae ce mata ba bata ce masa ba, suka yi nisa ssae snn taga yyi parkin ya fita ta bi sa da kallo, tasan me xae siyo ganin inda suka tsaya, ba a wani dau lkci ba ya dawo rike da ledoji har biyu ya bude motar ya shigo snn ya ja ta suka bar gun suka kama hanyar gida, suna isa yyi horn mai gadi ya bude ya shiga yyi parkin snn ta bude motar ta fita shima ya fito ya kulle motar ya bi bayanta suka shiga gidan, kamshi ne mai ddi ke tashi a gidan, ta kalli agogo taga karfe goma da kusan rabi ta haura sama ta bude dakinta ta shige, ya dde xaune falo snn ya mike shima ya haura sama da ledojin a hannunsa yana kallon kofar dakin safeena ya bude nasa dakin ya shiga, ba a dau lkci ba ya fito sanye da jallabiya ya bude kofar dakin safeenar ya shiga, tana xauna sae taunar cingam take tana kallo ta wurgar da mayafinta gefenta, ya karaso yana kallonta yyi murmushi ya ajiye ledar hannunsa yace "amarya bakya laifi," ta galla masa mugun harara tace "daga ina kke Aliyu xaka shanya ni nn, har kawayena sun gaji da jira sun wuce," ya xaune gefenta ya rungumota yana shafa bayanta yace "Abbana ne ya bata min lkci bbyna kiyi hkuri," ta dan marairaice kmr xata yi kuka tana shafar fuskarsa tace "har naji haushi wllh angona," yyi kissin din goshinta yace "nasan kina jin yunwa bari na kawo plate da cup na xuba maki chicken da yogurt din da na siyo maki, tayi kissin din lips dinsa tace "to mijina," snn ya mike ya fita, dakin inteesar ya bude a hankali, tana kwance kan gado ta tsura ma Ac ido, yana kallonta yace "kinci abinci can gida ne," tayi bnxa da shi ya karaso kusa da ita ya hade rae "ba magana nake maki ba," nn ma taki ce masa komai sae dae me, ya lura kuka xata fara ta yanda tayi da fuska ya xauna gefenta da sauri yace "wae ke wace irin mutum ne da shegen kuka sae kace marainiya," yyi tsaki ya ce "saura idan na kawo maki abincin kar ki ci," snn ya fice, sae da ya fara shiga kitchen ya dauko plate da cups snn ya koma dakin safeenar, ita ma ta fito daga bayi knn sanye da dogon hijab ta xauna gefen gado, kaji uku ne taga ya ajiye daya gefe da yogurt biyu, ta sauko tana kallonsa tace "wnn fa dear," yana xuba mata kajinta a plate yace "na warcan ce" ta jingina jikinsa ta marairaice tace "xafi nake ji bby," yace "to cire hijabin mana, a hankali ta shiga cire hijabin tana masa wani shu'umin kallo . Aliyu ya dauke kansa da sauri ganin wasu shegun kayan baccin dake jikinta ya ci gaba da abinda yake, har ya gama ya ajiye mata nata snn ya dauki na Inteesar ya mike xae fita ya kai mata, safeena da ta koma kan gado ta xauna ta daura cinya daya kan daya tayi yar kara ya juya da sauri yana kallonta yace "me ya faru bbyna," kamr xata yi kuka ta shiga nuna masa bayanta ya karasa kusa da ita yana kallonta yace "me ya samu bayan dear," cikin tsigar shagwaba tace "nima ban sani ba," ya dafa ta ya dan duka yana duba bayan da take nuna masa ta turasa da sauri ya fada kan gado ya wara ido kan yace komai ta fada kansa ta shiga yi masa wani mahaukacin kiss tana shafa kirjinsa, turata ya shiga yi yana cewa "wait wait bbyna bari na kai mata abincinta stop it," ko kulasa bata yi ba ta karbe ledan hannunsa ta ajiye snn ta kashe wutan dakin ta shiga masa wasu abubuwa masu rikitarwa da kashe jiki nn da nn ya fara dauke wuta, shima ya shiga biye mata, haukatasa ne kadae safeena bata yi ba daren ranar don sumbatu kawae ya dinga mata, kamar yanda ta basa wahala hka shima ya wahalar da ita, ta shiga rera masa kukan kissa, bae sarara mata ba har sae da komai ya wakana ta dde jikinsa tayi lamo har sae da ya dawo nml snn ya turata gefe ya mike tsaye ya kunna wutan dakin yana mata wani mugun kallo yana huci, tana kwance kamar wata macijiya a kan gadon, ya girgixa kansa ya juya da sauri ya fice daga dakin ya shiga nasa dakin yyi wanka snn ya sauko falo ya kunna Ac duk da da sanyi garin yyi kwanciyarsa kan doguwar sofa ya lumshe idonsa xuciyarsa na harbawa da sauri ga wani mugun takaici da ke masa yawo a kai," hkn yasa ya dafe kansa yana kiran Allah a xuciyarsa, ya mike xaune ganin kwanciyar baxae masa ba, ya harde hannuwansa yace "Godforbid," ya kai minti talatin a hka a xaune snn ya mike yana kallon agogo karfe biyu da qtre yyi hanyar kitchen ya hado coffee ya dawo ya xauna ya shanye snn yyi kwanciyarsa, sae a snn bacci ya daukesa a falon. Da Asuba a bayin dake falo Aliyu yyi alwala ya tafi masallaci ya dawo yyi kwanciyarsa a falo, ganin bae jin komawa bacci yasa ya dauki remote ya kunna TV ya rage volume din yana kallon tashar Animaux, karfe bakwae yaji an bude kofa can sama, ya juya yana kallon stairs din daga kafafuwanta da yanda take tafiya ya gane ko wacece, ta sauko kasa tana sanye da rigar bacci iya gwiwa, tana tafiyar nn nata mai jan hankali, ita bata ma lura da shi ba sae da ta shigo falon, kallo daya tayi masa ta dauke kanta da sauri tayi hanyar kitchen ya bi ta da kallo har ta shige kitchen din snn ya sauke ajiyar xuciya ya ci gaba da kallonsa, aka bude kofa kuma ya bi stairs din da harara sanin ko waye, sae ko ga Safeena ta sauko tana mika da hamma sanye da kayan bacci iya cinya, nonuwanta rabi duk a waje, murya can kasa kmr mara lfya tace "shine sbda ba ka da imani Aliyu xaka tafi dakinka jiya ka kwanta bayan ka gama biyan bukatanka ka bar ni da wahala, wllh ban samu bacci ba jiya, bayan hka kuma gari na wayewa naji ka bude kofa ka sauko kasa ashe kwanciyarka ka xo kayi sbda baka damu da halin da ka sani ba ko," a tunaninta budewar kofar da taji na dakinsa ne bata san Inteesar bace, Aliyu ya mike a fusace yyi kanta ya shaketa yana huci yace "kika ce me?" ta xaro ido a tsorace tace "meye hka kke yi Aliyu," yana mata mugun kallo ya jinginar da ita jikin bango a nutse yace "ina kika kai Virginity dinki safeenah," ta hade rae tana kallonsa tace "kamr ya? Ban gane wnn tambayar taka ba Hydar, kana nufin ka kusance ni ne jiya don kaci xarafina, ko kai makaho ne baka gane ma idonka ba, ko so kke budurcin nawa ya fito yyi maka magana," daga ita har shi cikin natsuwa suke maganar don hka ba lallai bne wanda ke sama yaji me suka cewa sae dae mutum na downstairs ne, ya saketa yana mata wani irin kallo yace "prove it ynxun nn cewar ke Virgin ce," ta hararesa tace "ok," snn ta haura sama, yyi murmushin takaici sanin abinda xata je ta dauko masa ya bi ta da kallo xuciyarsa na tafarfasa, sae ko ga ta ta fito rike da xanin gadon jiya da ya bace da jini ta jefa masa gabansa tana
Chapter 11 · 0% Book details