Sashe 16
Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Safeena ta bude baki da mamaki tana kallon Aliyu, cikin tsawa yace "get out kar na taka ki a nn, don uwarki idan kika ji mata ciwo kice baki sani ba ko me? Yar ki ce xaki kamata da duka hka ko sharri tayi maki" tsui tsui Inteesar ta bude dakinta a hankali ta shige tasa key, Safeena da hawaye ya gama wanke mata fuska don takaici ta kasa cewa komai ta juya ta bude dakinta ta shige da sauri, yyi tsaki ya bude dakinsa shi ma ya shiga, dariya Inteesar ta dinga yi kmr wata tababbiya a daki, kai Aliyu bae yi ba ko ke wacece ya disga ki gaban kowa ba komai bane a gurinsa, girkin da Inteesar bata yi ba knn ta ci gaba da karatunta da ta tuna abinda ya faru sae ta fashe da dariya, Safeena kam xamanta tayi a daki bayan ta kira uwarta ta gaya mata abunda ya faru girki kam ta fasa shi har taje takashe gas din ta komo sama, tana xaune tana naxarin abinda uwarta ta gama gaya mata tana murmushin mugunta Aliyu ya shigo dakin ta dauke kanta ya karaso kusa da ita ya xauna yana kallonta cikin lallami yace "haba bbyna, meyasa xaki kulata bayan nace ki daina, i've told yhu times wit out nmbr yarinyar nn ba ishasshen hankali gareta ba wllh, ni kaina tsoro take bani" Safeena ta mike a fusace tace "dnt tell me dat Aliyu, ynxu so nake kawae ka tashi ka maidani gidanmu," ya mike ya kamo hannunta yace "haba safeena wllh ina sonki kema kin san da hka, dukan yarinyar nn da kika yi ynxu baki san xae iya xaman min jaraba ba,"xata yi magana ya saka bakinsa cikin nata ya shiga kissin dinta ya dago kanta yana kallonta yace "yhu knw i luv yhu dear, ki bari ynxu xanje in mata magana," ya xaunar da ita ya fice daga dakin ta bi shi da kallo, ita kam Allah ya daura mata son Aliyu, tayi shiru xuciyarta na tafarfasa tanatunanin abinda xata yi masa taji ddi yau, ta sauke ajiyar xuciya tace "xanyi maganinka kuwa yau," shi kam yana fitaya buga kofar dakin Inteesar ta mike da sauri duk da tasan waye tace "waye," yace "ni kike tambayr waye," tayi tsaki ta koma tayi kwanciyarta, yyi shiru yana kallon kofar snn yyi kwafa ya shiga dakinsa. Ganin mugun yunwan da take ji yasa inteesar ta bude kofar a hankali ta fita xuwa falo, kitchen ta tarda shi tsaye shima yana hada tea ta juya da sauri xata koma ya fixgota, tace "wayyoo ni ka kyaleni," ya cakumota yace "ke kince kunnen kashi gare ki ko?" ta bata rae kmr xata yi kuka tace "ni ka kyaleni" yyi kwafa ya saketa yace "ni nasan maganinki," snn ya fice, itama tean ta hada taxo ta wucesa a falo tana takunta mai jan hankali ya bita da kallo, a dae dae stairs ta hadu da safeena, ta wuceta da sauri kmr mara gskya, safeena dae bata ce mata komai ba ta sauko kasa. Ganin ba girki safeena xata yi ba kuma yasan yyi mata laifi yasa Aliyu ya fita ya siyo masu abinci da daddare, bata nuna masa komai ba ta xauna suka ci abincin bayan ya kaima Inteesar nata, karfe tara tace masa xata je tayi wanka ta barsa nn falo ta haura sama sae da ta fara shiga dakinsa ta bude drawer dinsa ta dauki kwalin wani magani ta cire pills har guda hudu tana murmushi sanin ko na menene ta fice daga dakin ta shiga nata, tana jin ya bude dakinsa ta fito daga nata dakin da sauri ta shiga nasa yace "shine kika bar ni ni daya a falo ko bbyna," ta danyi murmushi bata ce komai ba ta xauna gefensa, ta kalli agogo tace "yau baxa ka sha coffee ba bby," ya duba agogo karfe sha daya saura yace "to kawo min dear," ta mike tana rangwada da shegun kayan baccin dake jikinta tace "ok bby," snn ta fita daga dakin, tana gama hada coffee din ta watsa kwayoyin dake hannunta a ciki tana murmushi ta koma sama ta kai masa, ya karba ya ajiye yace "tnks dear bari sae nayi wanka," tayi kwanciyarta kan gado ya mike ya shiga bathroom yin wanka, tana nn kwance ya fito yyi shirin kwanciya snn ya jawo system ya dan yi danne dannensa snn ya dauki coffee din ya fara sha, sae satan kallonsa safeena take ta gefen ido, a hankali ya dinga shan coffeen har ya shanye ya ajiye cup din, snn yyi rub da cik kan gadon ya kwanta tare da lumshe idonsa, tana ta kallonsa har na kusan minti talatin snn taga ya mike da kyar ya dawo gefenta ya kwanta ya jawota jikinsa, bata hanasa ba ya shiga shafata yana kissn wuyarta, ta fara mayar masa da martani itama, sae da ta bari ya gama ficewa hayyacinsa gaba daya ya xama kaman wani mashayi har wani rawa jikinsa yake yana neman fara aiki snn ta turasa da karfi tace "me kuma xaka yi da karuwa banda abinka," ya kankameta kmr wani tababbe yace "no plss kar kiyi min hka safeena, plsss," tayi dariya ta turasa da karfi ta mike ta saka kayanta tace "aa . . Duk yanda Aliyu ya so Safeenah ta basa hadin kai kememe taki yarda da shi sae dariya take ta tana masa kallon rainin wayo tace "kaje gun warce ba karuwa ba, ni kam karuwace," tunda ta shigo gidan dama ta lura da bbu abinda ke shiga tsakaninsa da Inteesar don kullum ita kadae ke kwana dakinsa sae randa baya bukatarta ne xae hade rae yace tana damunsa ta koma nata dakin, kuma shi da bakinsa ya taba gaya mata baya forcin mace ta kwanta da shi, komin nacinsa gwara ya hakura kuma ta lura da gskya yake fada mata ba karya ba, ta mike tsaye tana karairaye tana kallonsa tace "gud nyt dear," snn ta fice xuciyarta fari tas ae sae dae ya mutu yau, binta kawae yake da kallo ya ma rasa abinda xae ce mata ya mike xaune da kyar ya dafe kansa yana kiran Allah a xuciyarsa, shi daya kadae yasan yanda yake ji a jikinsa, ya ma rasa wani tunanin xae yi, inteesar ta fado masa ya girgixa kai sanin halinta ya koma kan gado ya kwanta yana mayar da numfashi, tsam ya mike kmr wanda aka tsikara ya fice daga dakin ganin yana neman hallaka kansa yyi hanyar dakin Inteesar, tana xaune gefen gado ta kunna bedside lamp chemistry textbook a hannunta tana karatu don gobe xata xana jamb, ta mike da sauri jin an bude kofar dakinta, ta koma da sauri ta xauna ganin Aliyu don dan karamin kayan bacci ne jikinta, gani tayi ya xube tsakiyar dakin, ta mike tsaye da sauri ta dauki xaninta ta daura ta karasa gabansa da sauri ta durkusa tana kallonsa da mamaki, a durkushe kansa yake, nn da nn ta rude kmr xata yi kuka tace "me ya faru ya Aliyu," ya dago da kyar ya riketa, idonsa ya kada yyi jajur da kyar yace "fateema don Allah kar kice kina tsorona yau, i beg u plss ki tausaya min," ta yo waje da ido a tsorace ta mike da sauri xata bar wajen yyi hanxarin fixgota ta fado kansa ya rungumeta yana mata wani irin kallo, kuka ta fashe da a rude tace "na shiga uku, don Allah ka sakeni bana so," muryarsa na rawa yace "baki tausayina fateema," cikin kuka tace "wllh wllh tsoro nake ji ya Aliyu kayi hakuri," ya mike da kyar ya fada kan gadonta ta mike tsaye ita ma ta bisa tana kuka xata yi magana ya jawo ta jikinsa yace "kar ki ce min komai fateema, taimakona xaki yi," bae jira tace komai ba ya shiga rabata da kayanta, duk da rawan da jikinta ya fara yi kmr ana kada gangi bata hanasa ba amma kuka ssae take, ganin da gske ashe yake yasa ta fasa ihu ya toshe bakinta da sauri ta shiga turasa a gigice tana cewa "wayyoo wlh bana so ka bari don Allah nake rokanka baxan iya ba," kuka take kmr ranta xae fita, ya saketa yana mayar da numfashi taga ya mike da sauri yyi hanyar bathroom a nn bakin kofa ya xube kasa ya kasa karasawa ciki, ta mike da sauri ta dawo kusa da shi jikinta na rawa tana kuka tace "kayi hakuri ya Aliyu, gani baxan sake maka kukan ba," cikin tashin hankali take maganar, ya rungumota ta runtse idonta da sauri jikinta na ci gaba da rawa, bata sake hanasa yi mata komai ba kuma tayi kkrin hadiye kukan da take sae ajiyar xuciya, ranar ta ci axaba wajen Aliyu, don bata ga bambancinsa da ranar da ya fara saninta ba, tayi kuka tayi rokan amma Aliyu bae sarara mata ba bae ma san tana yi ba, ya wahalar da ita ssae ba kadan ba, bae kyaleta ba sae da yaga numfashinta na neman daukewa, ya kankameta duk ya rikice mata yana kiran sunanta, sun fi minti goma a hka snn yyi namijin kkrin daga ta ya mayar kan gado, kuka take don tsabar axaba muryarta ma bae fitowa, duk ya rasa yanda xae yi da ita, ya rungumeta abun tausayi ya shiga lallashinta yana bata hakuri, ajiyar xuciya kawae take tana kwance kan kirjinsa duk ta wani langwabe don wahala nn da nn jikinta ya dau xafi, wanka ya fara yi mata snn ya bata magani ta sha, ya kwantar da ita kan gado daga nn bacci ya dauketa wajajen karfe hudu na Asuba. . Da kyar Aliyu ya iya tashi yyi sllhn Asuba, shima duk baya jin ddin jikinsa, har lkcn bacci Inteesar take ya dawo gefenta ya xauna yana kallonta cike da tausayinta, a hankali ya shiga tada ta, ta bude idonta da ya kumbura don kuka a hankali tana kallonsa yace "tashi kiyi sllh, xa ki iya?" ta kauda kanta da sauri bata ce komai ba snn ta mike xaune, ya daura hannunsa a goshinta yaji da xafi, yace "xa ki iya kuwa," bata ce masa komai ba ta mike da kyar gabanta na faduwa ko xata ji irin abinda