Sashe 12
Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
masa mugun kallo, ya daga xanin gadon yana kallo, snn ya jefa mata a fuska yace "kin yaudari ubanki," ta wara ido ta dafe kirji tace "ubana fa kace Aliyu," yace "shi fa, ni xaki yaudara da fake Hymen, me kika maidani safeena kin manta ko wanene ni? Kin ci darajar ina sonki da bbu abinda xae hanani baki takardarki yau, ni ba maxinaci bane don hka Allah ne kawae ya kaddaro min aurenki," tayi shiru gabanta na faduwa kmr kirjinta xae fito tana kallonsa, dae dae nn Inteesar ta fito daga kitchen rike da cup din tea, safeena ta juya da mugun mamaki tana kallonta, tana wani irin taku mai jan hankali ta xo ta wuce su tana ma Safeenar wani mugun kallon wlknci tana murmushi, Safeena taji kmr kasa ya bude ta shige, lallai Aliyu ya tona mata asiri idan har dae yarinyar nn taji abinda suke cewa, sbda tsabar iskancin dake cin Inteesar bata ma san ta isa bakin stairs ba ta kusan faduwa ta rike karfen da sauri kofin hannunta ya fadi ya fashe ruwan tean ya malale kan tiles din falon ta fasa ihu tana cewa "wayyoo xafiii,", da sauri Aliyu ya karaso wajen ya dauke ta ya koma baya yana kallonta yace "ke makauniyace," ta marairaice kmr xata yi kuka tace "to ban sani ba, ido ne yyi min yawa," ya ajiye ta kasa ta ce "wayyo xafi kafar ke min," ya daga ta yana kallon kafar sae yarfe hannu take, yyi tsaki ya dauketa ya haura stairs din suka bar Safeena nn a tsaye, kallon safeenar take yana rike da ita tana murmushi, suna kaiwa karshen stairs tayi mata wani kallon bnxa tana kallon xanin gadon dake gabanta a yashe, Safeena taji kmr taji a mafarki ne hkn ke faruwa, hawaye ya cika idonta tana huci ta shiga kiran layin uwarta, bugu biyu ta daga cikin muryar kuka tace "momy mun bata kudin mu ne kawae a bnxa ya gane ni ba budurwa bace, ya ci xarafina momy ya walakanta na gaban yar iskar yarinyar nn duk taji cin mutuncin da yake min," a rude uwar tace "kashe kashe kar su jiki, xan kira ki anjima" ta katse wayan tana kukan takaici, kai amma Aliyu bashi da mutunci ko kadan, Aliyu na shiga dakinsa rike da Inteesar ya kwantar da ita kan gado yana duba kafar nata ko kwalba ne ya shiga, ganin yana ta ba kansa wahala yasa a hankali tace "ni ba komai a kafata," ya daga kai fuskarsa daure yana kallonta ya mike tsaye yace "fita ki ban waje," ta hararesa ta mike ta bi ta gabansa ya bi ta da kallo har ta fice daga dakin, a corrido taga safeena na kkrin shiga dakinta ta fashe da dariya ba tare da ta shirya ba har da faduwa . ... Safeena tayi kanta a fusace tana huci, da gudu ta sake komawa hanyar dakin Aliyu ta kwala ihu, ya fito da sauri yana kallonta yace "me ya faru," kmr xata yi kuka tana nuna safeena tace "ba ita bace ba," ya juya yana kallon safeenar fuskarsa a daure yace "tayi maki me?" Inteesar tana kallonsa tace "wae ta wani yo kaina kmr wata lioness xata dokeni sae kace uwata," ta karasa maganar tana hararan safeena, yana kallonsa safeenar yace "to ki doketa tunda yar ki ce," Inteesar tayi tsaki ta wuce su ta bude dakinta ta shige tana xaro mata ido, safeena taji kmr a mafarki hkn ke faruwa ta kasa cewa komai sae kallon Aliyu da take, shima yyi tsaki ya koma dakinsa ya bar ta nn tsaye. Inteesar na daki bayan tayi wanka ta shirya cikin wani less mara nauyi mai shegen kyau an mata riga da skirt lafiyayye, kwance take tana game da wayar Aliyu, taji ya buga kofar dakinta ta dago kai tana kallonsa yace "uwar wa xae gyara maki falon da kika yi litter da tea da kwalabe," ta xumburo baki ta ci gaba da game dinta, yace "ba magana nake maki ba," ta mike tsaye fuskarta daure ta bi ta gefensa ta fice ya bita da kallo, ya sauke ajiyar xuciya, tana sauka ta shiga kitchen ta fito da mop da bokiti da tsintsiya da parker ta rasa ta inda xata fara gyaran ga shegen tean shima ya malale har cikin falon, ya sauko yana kallonta yace "ohh tsayuwa kika ma yi knn," kmr xata yi kuka tace "to ni ban san yanda xanyi ba" ya tsaya kallonta, ta karyar da kai ita ma tana kallonsa, sae abun ya kusan basa dariya, yyi kwafa ya karbe broom din daga hannunta ya duka ya fara tattara broken mugs din, tana tsaye tana kallonsa, ya dago yana kallonta yace miko min abun kwashe sharan kmr xata yi kuka tace "baka ga kwalba a wajen ba xan taka," ya tsaya kallonta ya kasa cewa komai, dae dae nn Safeena ta sauko da dogon hijabinta xa ta kitchen hado tea ganin yunwa na neman hallaka ta, yace "miko min abun kwashe dirt din can Safeena," bata yi masu ba ta dauka ta mika masa jikinta na rawa, a tare ta taimaka masa suka gyara falon Inteesar na tsaye tana kallonsu, safeena na goge falon ya daka ma Inteesar tsawa yace "get out kar na mareki, meye amfanin ki a nn" ta ja dogon tsaki ta haura sama daga shi har safeenar suka bi ta da kallo, yyi kwafa kawae, da daddare ya hadasu a falo xae yi masu magana, Inteesar dae nata kallonta abunta, yana kallon safeena yace "kina ji na Safeena," safeena da ta xama kmr marainiya ko kuma nace ta kirki tun daga jiya, kanta a duke tace "ina jinka," ya kalli Inteesar da ta bar kallonta tana hararanta, yace "kema kina jina," ta yi bnxa da shi ta ci gaba da kallonta, ba karamin daure ma safeena kae abinda Inteesar ke yi yyi ba, lallai xata yi maganin shegiyar nn nn ba da ddewa ba, Aliyu bae damu da bnxan da inteesar tayi masa ba yace "ke kika xo kika sameta a gidan nn safeena don hka ki sani gaba take da ke a gidan nn, bana son wani tashin hankali a gidana ku kame kanku, kar wanda yyi kishi kaina ban aikesa ba, kowa tasa ta fishshesa," ya juya kan Inteesar "ke kuma fitsararriya ki rike fitsararki, ki sani safeena ta girmeki nesa ba kusa ba, ke din yaushe kika balaga ma kika san me duniya ke ciki, yarinya dake sae shegen rashin kunya ki tambayeta shekararta nawa ta fada maki kiji, u had beta respect ur self coz she's nt ur mate, snn girki as frm nxt wk duk every 2dayz xaku ke yi, bana son tashin hankali a gidana i repeat my self kuyi respectn kanku" Inteesar ta mike tsaye tana gyara daurin dankwalinta ta ja dogon tsaki tace "sannu balagaggu, kuma ba girmata ba har haifata Safeena tayi," tayi masu kallon bnxa xata haura sama ya bita da sauri ta saka gudu amma duk da hka sae da ya kamota ya shaketa yace "uban waye sa'anki a nn," ta fashe da kuka tana kiran Abbanta ya jefar da ita kan kujera yana kallon safeena yace "in ta maki ki gyara mata xama ni na sa ki," xata mike daga kan kujerar yace "in kika tashi sae na watsa maki mari," ganin bbu wasa a tattare da shi yasa ta koma tana kuka, yana kallon Safeena yace "kije ki shirya mu siyo abinda kika ce," murna fal cikinta ganin abinda aka ma Inteesar tace "ni a shirye nake," ya ciro makullin motarsa, ta mike ta bi bayansa suka fice daga gidan tana ma Inteesar wani irin kallo tana jujjuya ido. Basu dawo gidan ba sae kusan karfe sha biyu, inteesar na kwance bayan ta gama cin kukanta har lkcn bata yi bacci ba, muryar safeena taji tana cewa "bby ka bari mu shiga ciki mana don Allah ka bari," cikin kissa take maganar, Inteesar ta mike ba tare da ta shirya ba kuma bata san dalili ba ta shige bathroom ta kulle . Yau safeenah ta cika sati uku gidan Aliyu ko sau daya kallon kirki bae taba hadata da Inteesar da ta xame mata jaraba a gidan ba, gashi ba dama tayi mata ko da kwakkwaran kallon bnxa Aliyu ya hau ta da bala'i don yace mata baya so, ta kyaleta kawae yarinyace kuma yarinta ke damunta, bbu yanda Safeena ta iya don tana mugun son Aliyu kmr rayuwarta duk abinda Inteesar tayi mata sae dae ta gaya masa, wani lkcn ya shareta wani lkcn kuma ya samu Inteesar din ya tsoratata ko kuma ya sa ta kuka, shima ta lura ba a son ransa yake yin hkn ba, ko sau daya Inteesar bata taba shiga kitchen tayi masu girki a gidan ba ko da kuwa ranar girkinta ne sae dae Safeena tayi a bisa umarnin da Aliyu ya bata, don ca yyi ta rabu da ita kawae ta dinga girki kullum, littafin girki kadae ne ke taimakonta don bbu abinda ta iya da ya wuce tafasa ruwan xafi, cikin ikon Allah kuwa idan tayi sae ya dan yi ddi da taimakon littafin, ta adana littafinta ssae, iyaka idan ta fito inteesar ta shiga ta dafa indominta ko taliya, ganin rashin amfaninta a gidan yasa Aliyu ya kai ta da kansa tayi registratn din jamb ana saura sati daya a rufe, kila idan ta fara xuwa makaranta xae samu kwanciyar hankali don bata tsinanasu da komai sae tashin hnkli a gidan, wani lkcn yakan yi mamakin ashe yarinyar nn na da baki hka, kuma fitsarewarta lkci daya da rashin tsoran kirkin da take masa yana mugun basa mamaki shi dae ba wasa da ita yake bare yace kuma tunda ya auri safeena bae nemeta ba, gaba daya ta daina tsoransa sae taga yyi kanta xae doketa ta marairaice masa tana kuka, gashi abu kadan sae ta bara masa baki ta fasa masa ihu a gida ba gaira ba dalili, shi kuma yana kyaleta ne kawae sbda Abbansa don ko kadan Inteesar bata gabansa don bbu abinda Safeena ta rage shi da barin a wajen kwanciya shi yasa yake ji da ita, duk da yakan yi murmushi idan ya tuna 1st nyt