← Book details Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 25

Sashe 7

Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 5 min read

yarinyar nn anyi yar bnxa gun mijinta ta tafi ta barni," ta koma ciki ta hada tean da kanta ta koma daki tace "ikon Allah, amma wnn anyi munafuka" Inteesar na jindawowanta cikin kuka tace "kayi ma Allah ka kyaleni na kai mata abinda ta aikeni," Aliyu bae ma san tana yi ba lkci daya yanayinsa ya canxa ya xaman mata kmr wani xautattce, duk ita ma ya bi ya kashe mata jiki ganin ya soma rabata da kayanta yasa ta kankamesa jikinta na rawa tace "don Allah ka bari ya Aliyu ka tausaya min wllh tsoro nake ji," ya girgixa kai da kyar yace "plss fateema ni ma ki tausaya min," cikin kuka tace "wllh baxan iya ba," murya can kasa yace "don Allah fa nace maki," ta shiga turasa jikinta na rawa tana kuka tace "wayyoo tsoro nake ji don Allah kajitausayina wllh bna so," ya fada gefentayana mayar da numfashi, ganin tana nemansauka daga kan gadon yasa ya fixgota ya rungumeta, cikin shessheka tace "don Allah kaji tausayina ka bari," da kyar yace "bbuabinda xan maki," duk da hkn bata kwantar da hankalinta ba sae kuka take, shi dae yana rungume da ita idonsa a lumshe, hkn yasa tayi shiru sae ajiyar xuciyar da take,suna nn a hka har bacci ya dauketa, ya kwantar da ita ya lulluba mata bargo ya koma dayan side din jikinsa a mace ya kwanta, hka ya kwanta ranan a wahale da ciwon ciki, ita ko tana ta bacci abunta, cancikin dare ganin bacci ya gagaresa yasa ya mike ya koma falo ya sami lime ya sha ya kwanta, da asuba ruwan sanyi gora guda ya tashe sa . Aliyu ya mike xaune da sauri yana kallon inna a fusace yace "meye hka," tace "so nake kasan naxo gidanka," yyi tsaki ya mike tsaye yyi hanyar stairs ya bar ta nn tsaye tana dariya, yana shiga dakinsa ya tarda Inteesar ta fito daga wanka knn, ya kalli agogo yaga biyar saura minti goma, ta kasa karasowa cikin dakin dan towel dinsa ne jikinta, bata so ya shigo ya tarda ita a dakin ba kuma wae nn ita dubara xata ma inna kawae sae dae ta farka ta ganta kwance dakin, bae sake kallonta ba ya shige bathroom, ko me ya tuna sae kuma ya fito da sauri ita ko har ta isa kan gado ta sa hannu xata dauki rigar baccinta ta sakasae ta koma dakinta, ya karasa kusa da gadon shima ya daura hannu kan rigar baccin yana kallonta, ta cire hannunta ta mike tsaye ya dauki rigar da net dinta yyi hanyar bathroom da shi ya bude washin machine ya jefasu ciki snn ya rufe kofar bayin, duk tana kallon abinda yake yi taji kmr ta fasa ihu, tasan iskanci kawae yake son mata, ta kalli towel din jikinta ynxu haka xata fita, ita gashinta dake jike ma yafi damunta, Allah dae yasa inna bata tashi ba, ganin kmr tana bata lkcn ta kar inna ta tashi yasa ta fita da sauri ta bude kofar dakinta a hankali ta shiga, xaune ta tarda inna kan darduma da casbi a hannu ta saka Tv a gaba ko ya aka yi ta kunna oho, inteesar taji kmr ta nutse don kunya inna ta kalleta ta tabe baki tace "ban san baki da kunya ba Inteesar sae yau, idan ba rashin kunya ba kina ganina a gida ki tafi turakar mijinki ki kwana daga cewa ki kawo min tea, da kika tashi dawowa kuma sae ki dawo mun daure da tawul," Inteesar ta galla mata harara tace "ku ji min tsohuwar nn me xan maki idan ban tafi gurin mijina ba to," inna ta bude baki, Inteesar tayi dariya ta dauki xani ta cire towel din jikinta ta daura, inna tace "ae ba dan jiya dare yyi ba da baxa ku tashi ku tarar dani gidan nn ba, inteesar bata tanka ta ba ta dauki Hijab ta sa ta tada slh, ko da ta idar ta gaida inna maimakon ta amsa sae ca tayi "ni tashi ki hada min kayan karyawa nayi na bar gidan nn tun kan na fara ganin abinda yafi karfina," inteesar xata yi magana Aliyu ya bude kofa ya shigo dakin yana kallon inna, daga tsayen yace "an tashi lfya," inna ta galla masa harara tace "ban tashi ba, hka kke gaida uwarka," Aliyu yace "har gida xan xo na rama abinda kika min daxu wllh," Inteesar ta mike ta fita daga dakin ya bi ta da kallo ya tabe baki yana kallon inna yace "yar nn bakuyi mata trainin me kyau ba a gida, bata san ta tashi ta gaida mutum ba da safe," inna tace "ae gun uwarka ta gaji hka, wae ni Aliyu ya naji shiru har ynxu ban ganta da ciki ba," Aliyu yace "ita ce tace bata son Haihuwa,shine ma yasa xan auro warce ke son Haihuwan" inna tayo waje da ido tace "kmr yaya," xae yi magana wayar inna ta cika daki da ruri ta daga da sauri tare da cewa "salama alekum," ya mike ya fice daga dakin, kitchen ya sameta tana hada ma inna break, ya karaso kusa da ita yana kallonta yace "ke gidanku ba a koya maki idan kin tashi da safe kiyi gaisuwa ba ko," ta tabe baki bata ko kallesa ba bare ta basa amsa, kmr xae yi magana sae kuma ya fasa ya matsa dab da ita yace "gobe xa a xo ayi ma amaryata danki, kuma tace dakin da kike ciki take so don hka nake so kije ki fara fiffito da kayayyakin dakin ki xaba wani dakin ki xuba su ciki," tayi yar dariya bata ce komai ba, yace "hope dats clear," tayi masa wani mugun kallo ta juya xata fita daga kitchen din ya kamo hannunta.
Chapter 7 · 0% Book details