← Book details Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 25

Sashe 14

Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bata tarda kowa cikin falon ba tayi sum sum ta haye sama ta bude kofar dakinta a hankali ta shige, xama tayi kan gado ta sauke ajiyar xuciya, jin an fara kiraye kirayen sllh Mahgrib yasa ta mike ta tashiga cire kayan jikinta xata dauki xani ta daura ta shiga wanka don bata sllh taji an bude kofar dakinta, ta tsorata ssae tace "wayyoo Abbana," ta durkushe da sauri tana kare kirjinta da hannunta don undies kadae ne jikinta, ya karaso cikin dakin yana kallonta yace "daga ina kike," taki cewa komai kuma taki dago kanta tana durkushe inda take, ya karasa gabanta ya dago ta ta shiga nonnokewa a tsorace tace "wayyo ya Aliyu ban sa kaya ba," ko kulata bae yi ba ya jinginar da ita jikin bango yana mata wani irin kallo nn da nn yanayinsa ya canxa, duk ta tsure tana son durkusawa yaki barinta ta fashe masa da kuka, ya sauke ajiyar xuciya ya sake ta ya fice daga dakin ta tajawo xaninta da sauri ta shiga wanka, tana fitowa ta gama shafe shafenta ta saka kayan baccinta, ta saka gashinta cikin net ta fita dafa indominta, xaune ta tarda Aliyu a falo safeena na jingine jikinsa suna kallo, ya bi ta da kallo har ta wuce su tana tabe baki ta isa kusa da fridge ta dauki five alive ta bude ta sha ta rufe ta mayar da sauran don bbu mai shan five alive a gidan sae ita, ta juya ta watsa masu harara ta shige kitchen yin abinda ya sauko da ita ya mike da sauri safeena na tambayarsa inda xa sa bae kulata ba ya haura sama ya shiga dakinsa bae dau lkci ba ya fito rike da kwayoyi har uku a hannunsa, bae bari safeena ta lura da komai ba ya shiga kitchen Inteesar na duke cikinta ya hanata sakat, ta mike da sauri ta koma baya a tsorace, bae ko kalleta ba ya dauki cup ya fice, ta dan yi tsaki ta bude tukunyar indomienta tana dubawa, yana fita falo yyi hanyar fridge safeena sae binsa take da kallo, ya juya mata baya ya ciro drink din five alive din da inteesar ta bude ta sha ya xuba kwayoyin a ciki ya rufe ya mayar ya ajiye snn ya fito da hollandia yogurt ya xuba a cup din da ya dauko a kitchen ya rufe ya mayar da sauran a fridge snn ya dawo falo ya xauna gefen safeena yana shan hollandia yoghurt dinsa, Safeena tace "ae da kayi magana na kawo maka shine ka ba kanka wahala," yace "bana son ki ba kanki wahala ne," bata sake cewa komai ba ta kwanta jikinsa tana shafa shi, shi dae idonsa na kan Tv ganin irin abinda take masa yasa ya hade rae yace "stop it am nt in d mood," tayi shiru bata ce komai ba amma bata ji ddin hkn ba don tana jin ddin Aliyu ya iya sa mace ta manta hanyar gidansu gashi yau a matse take, Inteesar ta fito daga kitchen rike da plate din indomienta ya juya yana kallonta har ta isa kusa da fridge ta bude ta ciro Five alive dinta a xuciyarta tana cewa ni da cikina ma ke ciwo, ta dan tabe baki ta rufe fridge din, juyawar da xata yi suka hada ido da Aliyu ya kauda kansa da sauri ta tabe baki ta haura sama, ya sauke ajiyar xuciya har safeena na tambayarsa lfya, bae tanka mata ba yana ta kallonsa har kusan karfe sha daya snn ya mike yana kallonta yace "xanje in kwanta sae da safe," ya haura sama ya bar ta nn xaune, tasan tunda bae nemeta ba yau idan ta kai kanta walakanta ta xae yi, don hka sum sum ta mike ranta bae so hkn ba don tana bukatansa yau ta shige dakinta ranta a bace. Shi kam yana haurawa sama dakinsa ya shiga ya hada coffee yasha don shi mayen coffee ne, snn yyi wanka ya canxa xuwa nyt wears dinsa ya bude kofar dakinsa yyi hanyar dakin Inteesar, xaune ya tarda ta a dakin ta jinginar da kanta jikin gado idonta a lumshe, ya karasa gabanta ya durkusa yana kallonta, ta bude idonta da ya kada yyi jajur a hankali tana kallonsa. . Aliyu yyi murmushi yana kallon cikin idonta ya daura goshinsa kan nata har tana iya jiyo numfashinsa a fuskarta ta lumshe idonta ya dagota ya xaunar da ita kan gado ya dago kanta yana kallonta, a hankali kmr mai rada yace "kina bukatan wani abu ne," kin cewa komai tayi ta koma can tsakiyar gado xata kwanta, bae hanata ba ya barta tayi kwanciyarta snn ya dawo gefenta yana shafa fuskarta yace "to yau baki tsorona" idonta lumshe bata ce komai ba ya dagota ya rungumeta ya shiga kissn din wuyanta yana shafata, da kyar ta turasa muryar ta can kasa tace "ka bari," shima murya can kasa yace "shkkn tunda ba kya so," ya sake ta ya mike ta rikosa da sauri ta fashe masa da kuka, ya rungumeta cikin rada yace "to duk me nayi maki kiyi mani ke ma," xata yi magana ya daura bakinsa kan nata a hankali yace "kiss me," ta lumshe idonta ta shiga kissn dinsa, he could'nt belive it, ya kankameta, ta dauke bakinta daga nasa tana mayar da numfashi kmr xata yi kuka, a hankali ya shiga cire mata kayan baccin jikinta yana kissn dinta, ya shiga romancin dinta kmr xae hadiyeta ita ma lkci lkci takan mayar masa da martani ganin yana neman xautar da ita gaba daya yasa ta kankamesa tana mayar da numfashi tace "plsss" bae tanka ta ba har sae da yaga ta fara kuka snn ya shiga rabata da sauran kayan jikinta, turata yyi ba tare da ya shirya ba, ya fada gefen gado yyi rub da ciki yana mayar da numfashi ta fada kansa tace "no, plss ya Aliyu," duk ta xama kmr wata mara hankali, da kyar ya dago ya rungumota murya can kasa yace "u re nt clean," ta rikesa tana girgixa masa kai tana hawaye ta kasa cewa komai sae mayar da numfashi da take, ya mike da kyar ya fice daga dakin, ta fada kan gado tana kuka a hankali tunda take bata taba shiga irin yanayin da ta shiga ranan ba, ta ma rasa meke damunta kawae, wnn abun dae da take mugun tsoro yau taji take mugun bukata kmr xata yi hauka, ta rasa inda xata sa ranta, ta dukunkune waje daya kmr mai jin sanyi, Aliyu ya bude dakin ya shigo ya karasa kusa da gadon rike da kofi a hannunsa ya dago ta, ta fada kansa tana kuka tace "don Allah ya Aliyu," ya kai mata kofin baki ta dauke kanta da sauri yace "magani ne" ta maida kanta jikinta na rawa ta shiga shan abinda ke kofi, ruwan lime ne, sae da ya tabbatar ta shanye snn ya kwantar da ita ya lulluba mata bargo ta xama kmr wata mara lfya, yaji tausayinta ssae gashi har uku ya xuba mata, da kyar ta samu bacci ya dauketa, snn ya mike ya dauki juice din ya shiga bathroom ya xubar ya fice daga dakin, dakin Safeena ya shiga ya biya bukatansa. Da safe tana wanka ya shigo dakin, ta kasa fitowa daga bathroom din duk da ta gama wani mugun kunyarsa take ji, to wae jiya wani jaraban ne ya sameta ita kam, tunda take bata taba experiance din abinda taji jiya ba, ya gaji da xamansa a dakin ya fice duk da yasan ta gama wankan fitowa ne kadae baxata yi ba gashi ta sa key, yana fita ta fito da sauri ta kulle dakinta da key, tana shiryawa gaban madubi taji muryarsa da safeena can kasa, ta mike da sauri ta bude curtain din window tana kallonsu, tana sanye da wasu shegun matsatsun kaya, ya bude mata mota ta shiga ya xaga shima ya shiga snn ya ja motar suka bar gidan, ta sake labulen ta koma gaban madubinta amma ta samu kanta da kasa yin komai kuma, ta mike ta koma kan gado tayi kwanciyarta tare da lumshe ido, har rana basu dawo ba, hkn yasa ta mike ta dauki Hijab dinta tasa snn ta sa takalminta ta fice daga gidan, mai gadi yace "ina xa ki," tace "bae gaya maka inda da exams yau ba," ya bude mata gate din ta fice tayi gidan Aneesah. . Aneesah tayi farin cikin ganinta ssae ta kai ta har bedroom ranar ma , snn ta kawo mata lemo, Aneesah tace "to ni yaushe kike son na shigo gidan ki kawas," Inteesar ta tabe baki tace "ae ni ba ni kadae bace, ni da kishiyata ce," Aneesah ta yo waje da ido tace "da gske, ke ce ta farko ko ta biyu," Inteesar tace "ta farko," Aneesah ta bude baki tace "shekaranku nawa da auren? Ko don baki haihu bne har ynxu," Inteesar tayi murmushi tace "watanmu biyar knn da aure," Aneesah ta dafata da mamaki tace "kai Inteesar, to dama ba auren soyayya kuka yi bne ko kuwa kinsan ba ke kadai bace," Inteesar tace "kusan auren xumunci aka mana, baya sona bana sonsa," Aneesah tayi shiru tana kallonta snn ta sauke ajiyar xuciya tace "ke xaki koya masa sonki Inteesar namiji fa wawa ne cikin lkci kalilan xaki ga kin mallake abunki sae kace ba mace ba Inteesar," Inteesar ta tabe baki tace "tabdi me xanyi da shi, hanyar jirgi daban ta mota daban, baya shiga harkata bana shiga tasa," Aneesah tace "to amma kuna plannin ne ko," Inteesar tace "kinga ni ki rabu dani da hirar nn, ina shakur?" ba don ran Aneesah ya so ba suka bar xancen suka kama wani hirar, ranar ma a gidan ta ci abincin rana, bata bar gidan ba sae kusan karfe shidda ta shiga ta tarar sun dawo, safeena na kitchen da dan littafinta da take boyewa tana hada masu girki shi kuma yana xaune falo yana kallo, ta hade rae xata wuce sama ya daka mata wani mugun tsawa da ya raxanata ta tsaya daga inda take tana masa mugun kallo ya mike ya karasa kusa da ita fuskarsa daure yace "daga gidan ubanwa kike," ta
Chapter 14 · 0% Book details