← Book details Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 25

Sashe 20

Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kanwata," ta fashe masa da kuka tana kiran Abbanta, ya rankwashi kanta yace "ki daina min kmr ihsaan a nn, ke baki san kin girma ba tunda ga bby nn cikin cikin ki" bata san lkcn da ita ma ta rama rankwashin ba tana kukan da xa a iya kiransa da na shagwaba duk da har ga Allah ba shagwaba take ba, ya wara ido yana kallonta, ta koma baya da sauri nn da nn ta tsorata ya lakaci hancinta ya ja kunnenta yace "kin ci sa a bbyna na jikinki da yau na maki shegen bugu, ya Aliyu kike rankwashi " bae jira me xata ce ba ya kwantar da itaya mike ya fita, ta mike xaune da sauri ta hade kanta da gwiwa ta fashe da wani sabon kukan ynxu wae ciki ne da ita da gske yar yarinya da ita, ba a dau lkci ba ya dawo dakin rike da kofin tea yace "maxa tashi ki sha na saka maki ruwa aman ya tsaya," kallon tean kawae tayi taji xuciyarta na tashi ya kai mata baki ta mike da sauri sae cikin bayi ta shiga kwarara amae, ya isa kusa da ita ya durkusa ya dafata yana kallonta yana mata sannu, sae da ta gama snn ya gyara mata jiki ya maidota cikin dakin, a hankali ta kamo hannunsa tana hawaye tace "don Allah ya Aliyu ka tausayamin ka cire min cikin nn bana so," ya galla mata harara yace "wllh idan kika sake gaya min wnn maganar sae na bata maki rae, ki cire ynxu na gani mana," tayi shiru tana kallonsa xuciyarta na tafarfasa, ita ko ta fi sa iskanci xae gani kuwa, ta juya tayi kwanciyarta tana mayar da numfashi, tean da bata sha ba knn har bacci ya dauke, sae kusan sha daya na dare ta farka yana gefenta a kwance, shima amai ne ya farkar da ita, ya cire mata ruwan dake hannunta ganin a gigice ta farka tana neman sauka ya raka har bayin ta shiga kwarara amae, gashi dae ba komai cikinta, ya xuba mata ruwa a kai ya fito da ita, daga ita har shi ranan basu yi baccin kirki ba, jikinta yyi xafi ssae ta rasa inda xata sa ranta sae kuka take masa yana rungume da ita, da kyar bacci mai nauyi ya dauketa kusan asuba. Washegari monday bae je aiki ba sbda ita, tana kwance jikinsa bayan ya lallabata ta sha tea kadan yyi mata allurorinta wajen karfe goma safeena ta kwankwasa kofar tare da sallama, yace ta shigo, ta bude kofar ta shigo sae da xuciyarta ya kusan harbawa yanayin da ta gansu, shi singlet da 3qtre ne jikinsa, ita kuma rigan bacci iya cinya, ta kirkiro murmushi ganin allurori a bedside drawer tace "Ayya bata jin ddi ne dear," ba tare da ya kalleta ba yace "eh, ya akayi?" tace "Allah sarki, Allah ya sauwake fateema sannu," inteesar ta dago kai da kyar ta watsa mata harara, ta mayar da kanta, safeena ta dauke kanta da saurixuciyarta na tafarfasa tace "yauwa dear Momy ce ciwonta ya tashi shine xanje ynxu, amma ba ddewa xanyi ba dan da sauki," yace "ita kuma kullum ciwon nata ke tashi, baku da abinci ne a gida, ae yunwa ce ke kawo ulcer " tayi shiru tana kallonsa ya tabe baki yace "Allah ya sauwake, ki duba side drawer can bedroom dina ki dauki dubu goma," tana murmushi tace "to ngd dear," snn ta juya ta fice tana murmushin mugunta. Da yamma safeena ta shigo gidan, har lkcn Aliyu na dakin Inteesar, lkci lkci yakan yi tunanin ko dae kawae ya rabata da cikin nn ne ta huta shima ya huta, don ba karamin wahala yaga take sha ba tun kan cikin ya kai ko ina, ynxu ma da kyar ta samu bacci ya dauke, irin masu shegen laulayin nn ne me wahala, ya dan yi tsaki, ita ma ragwancinta ne kawae yyi yawa, duk ta fige lkci daya sai kace wacce tayi wata tana ciwo, safeena ce ta bude dakin ta shigo ya daga kai yana kallonta, tayi murmushi tare da lumshe ido tace "Aliyu so nake kaje duba mum dita ynxu, kuma ka tafi mata da wnn maganin nn da ka bata ranan nn wae taji ddinsa," yyi shiru yana kallonta,snn taga ya sauke ajiyar xuciya yace "wae ynxu?" ta dan yi fari da ido murna fal cikinta, amma ta hade rae tace "to da yaushe kke tunani," yace "ok," snn ya kwantar da Inteesar dake jikinsa ya mike tsaye ya juya yana kallonta bacci take, kan yace komai safeena tayi saurin cewa "to kaxo ka wuce," ya juya ya fice daga dakin, ta bisa da kallo tana murmushi, dakinsa ya shiga ya shirya snn ya fito da makullin mota, tana hararansa tace "to haka xaka je mata hannu rabbana," ya koma ciki sae gashi ya fito da kudade, ta rakasa har jikin mota snn ta manna masa kiss a baki, yyi murmushi ya lumshe idonsa yace "sae na dawo bbyna," snn ya ja motar ya fice daga gidan, ta doka uban tsalle tashiga kiran layin uwarta cikin murna tace "wayyoo mum, saura naki gashi nn xuwa. Aliyu na fita gidan ya wuce wani babban super market ya yayiwa mum din safeena siyayya bata wasa ba akalla ya kashe kusan 50k. Ya fito ya shiga motarsa ya dau hanyar gidan mum xuciarsa duk a cushe ya rasa dalili,gashi yana son kiran inteesar a waya ta wayar sa dake hannunsa amma ya kasa a haka dai ya cigaba da driving har Allah ya kai shi lpy. Yana isa gidan su safeenar maigadi ya bude masa get yana washe baki kasancewar aliyu na hannun damansa ne yana da yawan kyau,ko kula da gaisuwar da me gadi yake yi masa bai yi ba ya mika masa 2k aiko maigadi ya hau godia da kiraki hannu kawai ya daga masa yai hanyar parkin shade dinsu ya ajiye motarsa ya duba seat din baya cikin magungunan daya ajiyewa a a first aid box dinsa ya dauki na ulcer ya jefa a cikin ledar magunguna da safeena ta bashi. Sallama yayi cikin nutsuwa ya shiga falon dai dai lokacin mum ta fito aiko ganin aliyu yasa ta dan yatsina fuska shiko jiki na bari kamar yayi gamo ya sauko dg kan kujera yana kwasar gaisuwa,fuska ba yabo ba fallasa suka gaisa yai mata ya jiki sannan ya mika mata ledojin hannunsa ya mike xai mata sallama kenan tace "aliyu baxaka tsaya ko ruwa kasha ba?" Sai ya tsinci kansa ya kasa yi mata musu alhalin bai taba cin komai na gidan ba. Komawa yai ya xauna xuciarsa na cikin dumuwa yana buqatar ya duba inteesar kuma ya san by nw ta tashi dg baccin da ya barta tanayi. Tunanin haka yasa ya ajiyar xucia tare da fesar da iska mai xafi hade da lashe labbansa da suka bushe. Mum ce ta shigo riqe da jug a akan tray da cup da roban ruwan c'est bon,ta tsiyaya masa xobon ta mika masa ya kai hannu biyu tare da yin godia.... zai kai bakin shi kenan wayarsa tai ringing hakan ya dakatar dashi da sauri ya ajiye xobon ya karkace ya xaro wayar dg aljihun jeans dinsa duk a tunaninsa ko inteesar ce ta kira shi... Sae da Aliyu ya fara xuwa asibiti ya dauki maganin da xai kai ma mamar safeena snn ya ja motarsa ya kama hanyar gidan jikinsa a mace, ya na isa yyi parkin a waje, ya fito da maganin yana kare ma gidan kallo snn ya shiga, suka gaisa da mai gadin ya karasa balcony ya danna bell, yar aiki ta bude masa kmr jira take ya shiga falon ta nuna masa kujeran da xae xauna da sauri shima kmr wnda ake contrl ya xauna inda ta nuna masa yana bin ko ina na falon da kallo, yar aikin tayi sama kiran Hajiya, yana kallo Hajiyar ta shigo falon ya dan dukar da kansa ya gaisheta ta amsa da fara'a kmr gske snn yyi mata ya jiki, ya bata maganin da ya kawo mata, ta amsa tana gdya tana jujjuya maganin, ya ciro kudin da ya dauko daxu ya mika mata yace "ni xan koma Hajiya" ta karba da sauri tana gdya ta mike tace to bari na kawo maka ruwa kasha mana, yace "A'a Alhmdlh ae daga gida nke," tace "to bari na baka sako ka kaima safeena," yace "to," ta mike ta yi sama, sae ga ta ta sauko da dan wani parcel, ya karba yyi mata sallama, ta rakosa har bakin kofa tana sa masa albarka snn ta koma murna fal cikinta, yana barin anguwar yaji hka kawae yana son ganin abinda ke cikin parcel din, parkin yyi gefen titi snn ya shiga budewa, wani ruwa ne ya xuba jikinsa ya matsar da parcel din daga jikinsa da sauri amma duk da hka sae da ruwan ya taba kayansa da farko wari yaji, ya yatsine fuska kawae kuma sae yaji wni mugun kamshi me ddi ya xiyarci hancinsa, ya rufe da sauri ya ajiye parcel din ya ci gaba da drivin dinsa. Safeena ta kasa xaune ta kasa tsaye sae kaiwa take tana komowa a falo, wayar uwarta ya shigo nata ta daga da sauri jikinta na rawa tace "ya xauna kan kujerar mumy, kuma ya karbi ledan," uwar ta kyalkyale da dariya tace "wllh kuwa dota, ynxu fatanmu kawae Allah yasa ya bude," safeena ta doka tsalle tace " Alhmdllh amma naji ddi momy, budewa kuma ba matsala bace ko a gida xan sa ya bude bare ina da yakinin ma ya bude naji sighn din da mutumin yace xan ji a jiki na," budewar gate din da safeena taji yasa tace "wayyoo momyna ya dawo xamu yi waya anjima," ta katse kiran tana murmushin mugunta, shknn ynxu sae yanda tayi da Aliyu," yana shigowa gidan ta karasa cikin kissa ta rungumesa ya dagata sama ya manna mata kiss a goshi yace "bbyna sae kyau kike karawa kullum," ta hararesa tace "sae yau ka sani," yace "A'a bbyna ina sane," kinsan me bbyna na dan maki barna wllh momy ta ban turare na kawo maki da karambani na na bude ya xuba jikina," ta kankamesa ta
Chapter 20 · 0% Book details