← Book details Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 25

Sashe 17

Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 4 min read

taji wancan ranar amma bata ji ba sae jiri kawae da take gani ta shiga bayin ya bita da kallo, yana nn xaune ta fito ta fara sllh, tana idarwa, ya dawo kasa kusa da ita ya xauna yana kallonta ta sunkuyar da kanta, yyi murmushi yace "mrning," ta hade rae ta mike xata bar wajen tayi baya xata fadi yyi saurin rikota ya karasa da ita kan gadon ya kwantar da ita, kuka ta shiga yi a hankali ya kwanta gefenta yana kallonta yace "ki fada min gskya fateema, jiya kin ji xafi ne," ta dago kai tana kallonsa don takaici ma kawae sae ta fashe masa da kuka ya dagata suka mike xaune yace "ni bance kiyi min kuka ba," ta turasa cikin kuka ssae tace "tambayata ma kke ko, to wlh daga yau ka sake min irin hka sae na gaya ka da inna" ya rungumeta yana murmushi, ta dinga kuka har da shessheka, a hankali yace "sae kice ma inna nayi maki me," taki cewa komai sae dae har lkcn kuka take, ya kwantar da ita ya rufa mata bargo yace kiyi baccinki, ya koma daya side din ya xauna, nn da nn bacci ya dauketa, yana nn xaune har kusan karfe takwas, yaga ta xabura ta mike xaune ya juya da sauri yana kallonta, ta kalli agogo ta mike tsaye da sauri tayi baya xata fadi ya mike da sauri kan ya karasa kusa da ita har ta buge da bango ta fadi kasa, ta fashe da kuka ya durkushe gabanta da sauri ya dagota, jikinta yyi xafi ssae, ya xaunar da ita kan gado yace "to da ina xaki," tana kallon agogo tace "yau ne exams dina," yyi shiru yana kallonta yace "xaki iya," ta tsaya kallonsa snn tace "kmr ya," yace "naga baki jin ddi ki bari nxt yr kawae, kmr gobe..." bata gama sauraran abinda xae ce ba ta mike ta shige bathroom abinta tana daddafa bango, yana nn xaune ta fito ta shirya, yace "break fst fa," tana rike da chemistry dinta da kyar tace "tea xan sha kawae," ta gane xaxxabi ne ke neman rufeta, da kansa ya hada mata tean ya bata, ta shiga sha, har ta sha rabi ta ajiye sauran snn a hankali tana nuna masa wani calculatn a chemistry textbuk dinta tace "ni na manta wnn formula din," ya karba yana kallo abinda take nuna masa, ya dauki takardar da take calculatns jiya ya shiga solve din mata questn din yana mata explanatn, wai daga kan da xae yi sae ganin ta yyi ta jingina jikin gado tana bacci, yyi shiru yana kallonta, yasan jiya kam bata samu baccin kirki ba, a hankali yace "fateema," ta bude ido da sauri tana kallonsa tace "kace me," yace "ki bari nxt tym kiyi jamb," kmr xata yi kuka tace "ni ka kyaleni, idan baxa ka koya min ba in tashi in tafi," ya daga kafada ya shiga koya mata har ya gama yace kin gane tace eh, ta mike ta sa Hijab dinta ya bi bayanta, sae da ya fara shiga daki ya dauki makullin motarsa snn ya fito ya bude mata motar ta shiga shima ya xaga ya shiga suka bar gidan, hka ta dinga bacci a motar har suka isa, yace "ke baki jin magana nace ki bari wani yr din, ki ci gaba da islamiyya kin ki ko," ko kallonsa bata yi ba ta bude motar xata fita ya mika mata dubu biyu yace xan xo daukarki anjima, snn ya ja motarsa ya wuce, ita kuma ta shiga ciki. A daddafe ta gama exams din don xaxxabi ne ssae ya rufeta, ta fito ta nemi guri ta xauna tana jiransa, jiran minti talatin tayi masa taga bae xo ba ta tsayar da tricycle ta hau abinta ta wuce gida, ko da ta isa gidan bata tarda kowa ba mai gadi yace mata sun fita shi da Safeena, ta tabe baki ta koma ciki tayi kwanciyarta, sae kusan yamma xaxxabin ya sake ta ta sauko kitchen ta dafa indomie ta koma sama abunta ta ci, ba su suka shigo gidan ba sae kusan karfe goma na dare, ya shigo dakin yana kallonta yace "srry fa, mamar Safeena ce bata da lfya shine muka je gidan," ta ja dogon tsaki ko kallonsa bata yi ba ta mike ta bude bathroom ta shige ta barsa nn tsaye, yyi kwafa ya fice kawae. Bayan kwana biyu aka turo mata da scores dinta na Jamb, ya isa har yyi yawa ta karanta Medicine abunta, a falo take gaya masa ranar yyi mata mugun kallo yace "ke ce xaki iya wani karanta Medicine salon na bata kudi na kawae, wae an gaya maki cin tuwo ne," ta galla masa harara tace "to ina ruwanka ka shiga kwakwalwata ne?," ya mike tsaye yana kallonta yace "xan fa babbalaki wataran a gidan nn yarinyar nn," tayi tsaki ta juya ta koma sama tana cewa "ni wllh abba xanje na gaya ka da abba, ina ruwanka da abinda xan karanta, kai wa ya hanaka karanta medicine" Safeena da aka siyo sabon takardar koyon girki ana kitchen ana girki tace "sae hakuri dear, ta xata wasan yara ne medicine din Honey," yana hararanta yace "ke kuma wa yasa bakinki a nan,
Chapter 17 · 0% Book details