Sashe 24
Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ssae doctor," har gate doctorn ta rakota snn tayi mata sallama bayan ta kara jaddada mata ta hakura ta xauna da mijinta, ita dae inteesar sae gdya take mata har ta koma ciki snn ta kama hanyar titi inda xata samu tricycle, a cikin wani flower ta watsar da magungun da injectns din dake cikin ledar dake hannunta ta bar takardar scan din kawae, ta isa titi xuciyarta na suya, ta tsayar da tricycle tace "malam don Allah idan kasan ko wani asibiti a nn wajajen ka kai ni," yace "to shigo muje akwae wani can gaba," ta shiga da sauri ya ja machine din suka kama hanyar asibitin, ae ko yan goma ne a cikinta ba yan biyu ba sae ta xubar da su yau wllh . Wani babban Asibitin aka kuma kawota, ta fito tana kare ma asibitin kallo snn tace "nawa xan baka," yace "ki bada ko nawa ne," ta ciro dari biyu ta mika masa tayi hanyar gate din shiga asibitin, gabanta ya shiga faduwa ganin asibitin bana wasa bane don har yafi wanda taje da xu, tana isa reception bata tarar da patients da yawa ba aka xo kanta, nurse din tace "yhur card nmbr madam," Inteesar tace "i dnt have a card in here, nawa ne katin," nurse din tace "family card dubu biyar, na mutum daya dubu uku, na Anti natal, dubu biyu," Inteesar ta ciro dubu uku ta mika mata, matar tace "sunanki fa," inteesar tace "Fateema Aliyu," matar tace Address fa? Da date of birth, Inteesar ta bata fake address da date of birth dinta, matar ta juya ta wuce, ba ajima ba ta dawo ta mika mata katinta snn aka dubata wata nurse ta rakata da file dinta a hannunta xuwa office din doctor, yana xaune yana ta rubuce rubuce farin glass a idonsa, sae da gabanta yyi mugun faduwa don sae taga kmr ya Aliyu barin yanda ya hade rae da tsukekken bakinsa, shima kyau kam ba a magana, ta karasa office din xuciyarta na ci gaba da bugawa ta ajiye masa file din a gabansa ta xauna kan kujera a sanyaye tana kallonsa, yana ta rubuce rubucensa har lkcn bae dago ba, hkn yasa ta dan marairaice a hankali kmr me shirin kuka tace "doctor," sae a snn ya dago yana kallonta yace "srry ina dan abu ne," ya jawo file dinta gabansa ya bude, tana kallonsa a sanyaye tace "don Allah don annabi taimako naxo ka min doctor," ya dago yana kallonta yace "taimakon me fa," nn da nn hawaye ya cika idonta ta rasa me xata ce, yace "tok 2 me mana yan mata, taimakon me kike nema, baki da kudine kika xo a dubaki," ta girgixa kai ta fashe masa da kuka tace "A'a," ya kauda kansa yace "ni karkiyi min kuka a nn, ki fadi abinda ya kawo ki, mijin ki fa?" a hankali muryarta na rawa tace "ni banda miji," ya wara ido yana kallonta yace "wat? Amma kin san kina dauke da juna biyu kuwa," ta fashe da matsanancin kuka tace "ka taimaka min ka tausaya min ka cire min don Allah abinda ya kawo ni knn," yace "kina da hankali kuwa ca aka maki ana xubar da ciki a nn," cikin kuka tace "nasan ka iya doctor, ni taimakona nake son kayi don Allah," ya girgixa kai yace "me ya aike ki kanwata, meyasa kika xabi ki..." da sauri ta katsesa tace "rapin dina aka yi, kuma har yau ba a sani ba a gida," yace "innalillahi wa inna'ilaihi raji'un, to don me baki fada ba a gida" tana kuka tace "ba yrda dani xasu yi ba wlh," yace "to waye yyi maki," tayi shiru kmr me tunanin abinda xata ce nn kuma amai ne ke taso mata, ta daure tace "saurayina ne," yyi shiru yana kallonta, mikewa yaga tayi da sauri shima ya mike, yaga ta toshe bakinta ya bude mata bayi da sauri ta shiga ta fara kwarara amai, yana tsaye gefenta tausayinta ya rufesa ganin yanda take aman kmr xata shide amma bae taba ta ba har tagama ya bata ruwa ta wanke bakinta ta xuba ruwa a wajen ta fito da kyar ta xauna kan kujeran ta kifa kantakan table dinsa abun tausayi, yace "to sae mu ce ma Allah me, wllh ban taba xubar ma mace ciki ba kanwata," ta dago tana hawaye tace "plss ka taimakeni kuma ka fadi nawa xan baka ko ba yau ba xan biyaka don kudin hannuna ya kare," shi dae yyi shiru bae ce komai ba, har dae daga karshe ya mike ya fito gabanta yana kallonta yace "takardar meye a hannunki," ta kalli takardar snn tace "na scan da nayi ne," ya karba yanadubawa snn yace "Mrs Aliyu kuma aka sa," kmr xata yi kuka tace "kunya nake ji, ace bani da miji kuma gani da ciki," bae ce komai ba ya maida idonsa kan takardar yace "ya salam, yan biyu ne ae," ta gyada masa kai tana hawaye, ya koma ya xauna ya dafe kansa, yace "anya kuwa xan iya taimakon nn kanwata, rae biyu fa kuma har kusan 2mnth," ta fashe masa da wani sabon kukan tace "don Allah ka rufa min asiri," ya mike shima da ganin sa kasan jikinsa yyi sanyi, ya bude wani show glass din magunguna ya shiga xaban wasu magani har kala uku, snn ya dawo yana kallonta rike da maganin yace "amma xan maki allura a nn," kai kawae ta gyada masa tana kallonsa ya hada alluran ya juyo yana kallonta tace "ni ba kai xaka min ba ka ba nurse su min," yana kallonta yace "ok ni xan rufa maki asiri, ke kuma ki tona min nawa ko," da sauri tace "A'a wllh," ta bude cinyarta yyi mata snn ya dauko magungunan ya bata ya gwada mata yanda xata sha, tayi ta masa gdya har da kuka, nn dae yyi mata nasiha ssae akan matsalar da ta tsinci kanta a ciki, ya nuna mata ita ce me babban laifi, ita dae hawaye kawae take har yyi mae isar sa, yyi shiru, a hankali tace "to nawa xan biyaka doctor," yyi shiru yana kallonta snn ya sauke ajiyar xuciya yace "bana bukatan komai tunda ba aiki me kyau nayi ba, kawae dae nmbrki xaki bani don Allah," da sauri tace "to xan baka amma a kashe yakesae na koma gida na kunna," ta basa tsohon layinta, snn ta dada masa gdya ssae ya rakata har gate, ya koma, ta shiga ticycle xuciyarta fari tasa kmr an mata albishir da aljanna ta kama hanyar gida da magungunanta. . A gajiye Inteesar ta shiga gida bayan ta biya mai adai-daita sahu kudinsa, xaune ta tar da Safeena a falo tana cin Ayaba da gyada tana kallon American film sae kyalkyale dariya take ita daya kmr tababbiya, bata ko kalli inda safeena take ba ta haura sama da sauri gabanta na faduwa kar ta biyo ta ta ci ubanta, don mugun tsoranta take idan su biyu kadae ne a gida, in ko Aliyu na nn fitsara sae wanda bata tuna ba, dat was den, lkcin da take da lafiya knn, ynxu kam ta kanta take ba ta tsiwa ba, Safeena ta bi ta da kallon mamaki baki bude, dama yarinyar nn bata gidan ashe, shine take ta xaune kmr yar iska tana jiran jin ihunta, to ina ma taje, ranta yyi mugun baci ta kasa cin ayaban gabanta, tunawa tayi cewar tunda ta kwaso rana 1st abinda xata fara bukata shine ruwa, hankalinta ya kwanta tunanin hkn da tayi, to amma Allah yasa a fridge ruwan yake kar taga abinda ke ciki don inda sanyi baxata taba lura da komai ba, inteesar kam na shiga daki ta ajiye magunguna da takardar scan dinta a kan gado, katunan asibitin dama tun a hanya ta watsar da su, ta bude fridge dinta da sauri tana haki xata dauki ruwa ta sha taga bbu ruwa, ta yarfe hannu kmr xata yi kuka to ynxu ya xata yi ga wancan mayyar a falo taje tayi mata duka a bnxa, ta juya xata shiga bayi tasha ruwan ganin bata da wani alternative ta hango goran ruwan da safeena ta ba Aliyu ya kawo mata a bedside drawer, ta karasa da sauri ta dauki ruwan taji shi kmr ruwan dumi, bata damu ba ta kai bakinta xata sha taga abubuwa na yawo a ciki kmr an xuba kasa, idan ma baka kura ido ba baxa ka lura da hkn ba, ta dauki dayan ma tana kallon kasan ruwan ta gansu kwance ta girgije ta ga suna ta yawo, ta yatsine fuska ta isa bathroom dinta ta tsiyaye duka ruwan guda biyu a bath tub snn ta koma daki ta dauko cup ta dibi ruwa a famfo ta sha ta koma ta kwanta a gajiye, a hka bacci mai nauyi ya kwasheta ba tare da ta shirya ba, shafa cikinta da taji ana yi a hankali ne yasa ta bude idonta da sauri suka yi ido hudu da Aliyu xaune gefenta ta shiga kkrin mikewa xaune ya taimaka mata yana kallonta yace "kin ci abinci kuwa don yau na xo duba bbyna ne hope kin shirya?" ta juya ta kalli agogo da sauri taga karfe takwas na dare, mikewa tayi da sauri taje ta xubar da yawun bakinta ya rikota yace "ina xa ki," ta buge masa hannu ya saketa ta karasa bakin kofar bayin ta juya tana hararansa, magungunanta ta gani kan gadon kusa da shi, ta yo waje da ido a tsorace da ganinta kasan bata da gskya, ya tsaya kallonta yace "me ya faru," sanin cewa xae juya ya kalli inda take kallo ne yasa ta tofar da yawun bakinta nn bakin kofa da sauri ta fasa wani raxanannen ihu tana tsalle, har ya juya ya kalli ledan kan gadon kuwa ya mike da sauri ya karasa kusa da ita a rude ya riketa yana tambayarta lfya, jikinta ya dau rawa ta fashe masa da kuka tace "wayyoo cikina ke min ciwo har da kaina," da mugun damuwa yace "cikinki kuma" ta gyada masa kai jikinta na ci gaba da rawa, ya daga ta xae kwantar da ita kan gadonta ta fasa masa ihu a gigice tace "wayyoo