← Book details Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 25

Sashe 6

Inteesar Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tace "ki rabu da shege, kursum maxa kira min Bukar," kursum ta karbi wayar ta kira Abba ta mika mata tace "Bukar Bukar gani gidan Aliyu wani kato yahanani shiga, na kai awa biyu tsaye cikin rana Bukar," Abba yyi murmushi yace "to ae umarnin da aka basa knn baaba ku koma gida kawae," cikin kuka inna tace "kambu, Al'quran bbu inda xani sae ya bude min gate don uwarsa," nn ta shiga jijjiga gate din kmr xata cire tana tsine ma mai gadi, maigadi yyi tsaki ya ciro dan wayansa ya kira Aliyu "oga ga wata tsohuwa nn ta xo ta cika anguwa wae sae an bude mata gate," Aliyu yyi dariya yace "karka kuskura," snn ya katse kiran mai gadi ya mike yana fito ya shige dakinsa. Inteesar taji kmr ta shakesa ta karasa kusa da gate din tace "inna Aliyun ne fa yace kar ya bude maku wlh, ku tafi gida kawae ba budewa ae yi ba," inna ta yo waje da ido tace "me? To wllh bbu inda xani ina nn har sae an bude min gate din," cikin kuka take maganar, kursum kuwa sae dariya take har da faduwa,inna ta nemi dakali ta xauna tana sharbe majina, tace "ae yau bbu abinda xae hanani shiga gidan nn wllh sae na shiga" Inteesar ta gaji da tsayuwa ta shiga, ciki lkci lkci ta kan fito ta tarar suna nn, sae tausayin innan ya cika ta taji kmr ta dinga ihu don takaici lallai Aliyu ya cika mara mutunci, duk irin yanda ta lallaba inna ta tafi kin wucewa inna tayi, har aka kira azahar inna na nn xaune kursum ta gaji ta kama hanyar gida inna ta rakata da xagi, shegiya kawae ni ba mutum bace kuma ban san ciwon jikina ba sae ke ko, ganin har kusan karfe hudu inna na nn a xaune yasa inteesar ta fito da ruwa tana kallon mai gadi tace "don Allah don annabi malam ka dan bude gate din sae ka mika mata ruwan nn wllh tsohuwace," da kamr baxae tashi ba sae kuma ya mike ya karbi ruwan da take mika masa ya dan bude gate din yana lekota yace "ga ruwa kaka," ta mike tsaye tana kallonsa da shirin masifa ko me ta tuna sae kuma tafasa, ta karaso kusa da gate din kmr xata karbi ruwan ta bangajesa da karfi ta shige gidan da gudu. Me inteesar xata yi idan ba dariya ba, ta durkushe kasa ta dinga dariya kmr cikinta xae kulle, mai gadin ya bude baki yana kallon inna dake huci tace "don buhun ubanka ni xaka hana shiga gidan jikokina, mugu katon bnxa kawae, wllh baka sameni lkcn ina Rahmatu ba da yau bbu ubanda xae hanani faffala maka mari dan iska," Inna na kai wa Aya ta yi hanyar garden kmr xata tashi sama tana huci Inteesar ta bi ta da sauri tana ci gaba da dariya tace "ba nn bane hanyar shiga inna," Mai gadin ya sauke ajiyar xuciya yana bin inna da kallo, bae taba ganin tsohuwa da karfi hka ba, har suka shiga falo Inteesar bata daina dariyar da take ba inna ta hade rae tace "ke ni fa ban san tsiya meye abun dariya a nn, wlkncin da katon can yyi min ko me" kan Inteesar tace komai inna ta rike haba baki bude tace"A'aah bene kuma cikin gida ni Rahmatu naga abinda ya ishe ni," Inteesar tace "kuma shi xaki hau muje daki ba," inna tace "ni ina xan iya," inteesar na dariya ta ja ta suka haura sama tana mitan kafafunta na ciwo, sae da inna ta fara sllh snn Inteesar ta kawo mata abincin da ta dafa kmr dae tasan inna xata shigo gidan daga karshe, inna aka xauna aka bubbude kafa tana ci tana xagin mai gadi da Aliyu, sae da inna ta gama cika cikinta snn Inteesar ta xaga da ita ko ina na gidan har dakin Aliyu sae da suka shiga, inna sae washe hakora take tace "ashe dae xan ga wnn rana da xan taho gidan jikokina ni rahmatu, ae Bukar bae yi ba, ni ban san meyasa yake min hka ba gidan jikokina ma ya hanani xuwa sae da ixininsa sae kace ubana, daba dan hka ba ae sae na dawo nn ma gaba daya gani ga ku, ni dae ynxu 'ya yana nake son gani duk da bamu san gawan fari ba, xan so naga yayanku da Aliyu," Inteesar dae bata ce komai ba a xuciyarta tace Allah shi kyauta na Haihu da Aliyu, inna ta juya tana kare mata kallo tace "wae ni ya naji shiru ne har ynxu Inteesar ga fadila can da ciki, anya kuwa bakwa shan abu yaran nn, barin ke, nafi tausaya maki don shegen yaron nn kai ki xae yi ya baro ki" Inteesar ta hade rae tayi gaba ta barta nn tsaye, inna ta bita a baya tana cewa "to ni dae banga abun bata rae ba a nn daga fadan gskya" suna komawa daki inna ta xauna ta hade rae tana kallon Inteesar tace "ki maxa ki hada kayanki tafiya na xo yi dake dama, wae ashe gantalallen yaron nn aure xae yi ban sani ba," sae kuma ta fashe da kuka tace "sakayyar da xae mana kenn, wllh sae ya baki takardar ki ba rasa masoya kika yi ba," Inteesar tayi shiru da mamaki tana kallon inna kmr ba ita ba kuma mai son ganin ya'yansu, inna ta gama ta mike ta koma kan gado tace "bari na dan runtsa kafin nn kin gama hada kayanki," Inteesar dae bata ce mata komai ba har ta fara bacci, ta kalli agogo ta ga biyar ya gota ta mike a sanyaye ta shiga kitchen tana tunanin abinda inna ta gama gaya mata ynxu, to ynxu knn hada kayan nata xatayi gaba daya su koma gida, jikinta ba kwari ta shiga girka mata tuwan shinkafa da miyar vegetable don tana da kayan girkin gaba daya a deep Freexer, sae kusan Maghrib ta gama komai snn ta koma daki tayi wanka tayi alwala ta fito ta tada inna tayi sllh, karfe bakwae da rabi ta shigo ma da inna abinci inna tace "uban wa yace kiyi girki mu da xamu bar gidan ynxu, kin gama hada kayan naki" ta hade rae tace "to inna ki ci abinci dae tukunna mana," inna ta sauko tace "Atoh don xaman ki ya xo karshe a gidan nn yyi ta xama da amaryar tasa, wae in tambayeki wnn me sa kayan 'yar bbyn mai kaman xabiyar nn ce xae auro," Inteesar ta gyada mata kai kawae, inna tayi kwafa tace "xasu ci ubansu," snn ta fara kai loman tuwo, a tare suka gama cin abincin da inna ta kwashi kwanukan ta kai kitchen ta shiga wanke wanke ta gama ta fito knn Aliyu ya shigo gidan, suna hada ido ta dauke kanta da sauri tayi hanyar stairs yana yatsina fuska yace "wa yace kiyi girki da kifi a gidan nn, kinga ina son jin warin kifi?" tayi masa wani mugun kallo ta haura sama ta bar sa nn tsaye, ko da ta koma ta tarar inna na shafa'i da wutr, ta shiga bayi ta wanke baki snn ta fito ta xauna gaban madubi tayi shafe shafenta ta saka kayan barcinta ta kwanta don tayi isha, inna na idarwa tace "to ynxu dae tunda dare yyi, sae mu bari gobe da sassafe mu bar gidan nn, shi kuma wnn yaro dama baya dawowa gida ne naji shiru har ynxu, ko dama ke daya ke rayuwa cikin gidan," Inteesar bata tanka ta ba tana ta game da wayar Aliyu, inna ta tabe baki tace "to Allah shi kyauta, ynxu dae kije ki hado min tea don idan ban sha ba bana jin ddi" Inteesar tace "kai inna duk tuwon da kika ci," inna tace "naga dae ba ke ke siyowa ba jikana ke siyowa," inteesar ta harareta ta mike tayi hanyar fita xata je hado mata tean, tana bude kofar ta kusan cin karo da Aliyu dake labe jikin kofar, shi ma xuwansa knn, suka xaro ido a tare xata fasa ihu don ba karamin tsorata tayi ba kuma bata yi xaton ganinsa gurin ba yyi saurin fixgota ya rufe kofar . . Inteesar ta turasa xata koma cikin dakin ya rikota da sauri ya toshe bakinta ya ja ta suka shiga bedroom dinsa ya tura kofan ya jingina jikin kofar yana mata wani irin kallo, tace "meye hka ni ka bude min kofa na fita," yace "hakkina nake so ki bani yau," ta xaro ido gabanta na faduwa tace "meye hakkinka kuma," yace "bari na nuna maki, yyi kanta ta koma baya da sauri tana cewa "wllh xan maka ihu idan baka bude min kofa ba," a tsorace tayi maganar ya galla mata harara yace "kiyi mana," ta girgixa masa kai kamr xata yi kuka tace "don Allah kayi hkuri tea fa xanje na hada ma inna,"yyi murmushi yana kare mata kallo, rigar bacci ne sky blue mara nauyi iya gwiwa a jikinta mai hannun singlet, ta saka gashinta cikin net, ya lumshe ido yace "bani hakkina tukun sae kije ki hada mata kitchen din gaba daya ma," xata yi magana ya daga ta sama kamr wata yar bby sae kan gado, ba karamin tsorata tayi ba cikin muryar kuka tace "ya Aliyu don Allah ka bari ni ban san me kke nufi ba," ya cire jallabiyar jikinsa yana kallonta ya ajiye yace "xan gwada maki abinda nake nufi," xata sauko daga kan gadon ya danneta tace "wayyo na shiga uku," kissin dinta ya shiga yi yana rungume da ita, duk ta gigice ta shiga turasa amma yaki sakinta ya shiga romance dinta, kuka ssae ta shiga yi ganin abun nasa ba na wasa bne, suka ji inna ta bude kofar dakin Inteesar din ta fito tana cewa "yau naga rayuwa daga xuwa a hado min tea shiru har ynxu," inna ta rike haba tace "lau ko dae shafe shafen nn da naga tana yi daxu gun mijinta xata" sae kuma ta fita ta samu mai gadi tana kallonsa tace "kai mara mutunci mai gidan ya dawo ne," da kmr baxae kulata ba sae kuma yace "ehh" tace "amma
Chapter 6 · 0% Book details