Sashe 22
Gimbiya Nafeesa Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
don Allah muyi magana”, sawa a speaker yayi sannan ya mi’ka mata wayar yace “minti d’aya”, ta fara ‘ko’karin mi’kewa don ta haura sama amma ya Sultee ya dam’ke mata hannu, kallonshi tayi taga ya wani had’e rai, tuni tasha jinin jikinta, komawa tayi ta zauna suka shiga gaisawa da Saleem, basu wani dad’e ba ta kashe wayar. Ya Sultee ya watsa mata wani kallo ya fizge wayarshi yace “Bakida hankali ko?, na fasa saya miki wayar ma don naga har yanzu kanki yana mugun rawa”, idonta ya ciko da hawaye tace “Don Allah kayi ha’kuri, bazan sake ba”, ta dinga bashi ha’kuri da ‘kyar dai ya ha’kura. Da daddare tun suna gama dinner ta gudu d’aki don yinin ranar gaba d’aya a jikinshi tayi, ko motsi baya barinta tayi, sai wani shishshige mata yakeyi, ita yanzu tsoronshi ma takeji yanda yake nuna mata d’okinshi a fili. Around 9 ta fito daga wanka daga ita sai towel tana tsaye a gaban mirror tana goge kanta da ta wanke, ji tayi an rungumeta daga baya, zuciyarta ya buga dumm!!, jiki ba ‘kwari tace “Ya Sultee bari na saka kaya please”, girgiza kanshi yayi yace “umm umm” sannan ya juyota tana fuskantarshi, vest ne fari ‘kal ajikinshi sai three quarter, ahankali ya fara shafata, gaba d’aya yana neman dagula mata lissafi, tanaso ta tureshi amma ta kasa, kwance towel din yayi ya yar a ‘kasa, gaba d’ayansu suka zube akan gado, nan ya fara mata wasu abubuwa masu wuyan ganewa, in banda hawaye ba abinda takeyi, saida yayi iya son ranshi sannan ya ‘kyaleta ya kwanta a gefe yana maida numfashi, da sauri Nafisa taja bargo ta rufe jikinta tanata hawaye, bayan Sultee yaji ya d’an dawo daidai ne ya dauketa chak sai toilet, tare sukayi wanka suka fito, Nafisa ta kasa had’a ido dashi don wani kunyar shi takeji sosai, shikuwa gogan sai murmushi yakeyi yana ‘kara mannata a jikinshi. Daren ranar a d’akinta ya kwana, yana rungume da ita kaman za a ‘kwace mishi ita. Washegari haka sukayi sallah sannan yace ta tashi suyi nafila, sunyi sun idar sannan ya mata tambayoyi ta amsa, suka yi addu’o’insu sannan suka koma bacci. Da safe ta tashi a hankali da niyar shiga toilet tayi wanka, tana mi’kewa yana farkawa, cikin bacci yace “Ina zakije?”, kanta a ‘kasa tace “Wanka zanyi”, mi’kewa shima yayi yace “muje muyi”, ja da baya tayi tana rufe fuska tace “Allah ya Sultee ni bazan iya ba”, murmushi yayi ya kamo hannunta yace “Muje, zaki saba”, tare sukayi wankan bayan ya gama wasanninshi, mai ma shi ya shafa mata sannan ya shafa ma kanshi, da zatasa kaya ya zauna ya ‘kura mata ido, cike da kunya tace “Ya Sultee kaje kasa kaya mana, nima barinsa sai nazo na sameka a parlour’n ‘kasa”, murmushi yayi yace “Kunyar bai fita ba ko?, barinzo na ‘karasar dashi”, ahankali ya soma takowa zuwa inda take, damke towel d’in tayi tace “Yi ha’kuri, zansa”, dariya yayi ya koma kan kujera ya zauna, riga da skirt ta saka, sun kar’beta sosai. Ya Sultee ya tashi ya ja hannunta yace “Zo ki rakani nasa kaya na sai mu fita”, binshi kawai takeyi har suka isa d’akinshi, zama tayi a bakin gadonshi shima sai yazo ya zauna, a sanyaye tace “Ka fasa sa kayan ne?”, girgiza kai yayi kaman ‘karamin yaro yace “Ki fitar min da kayan da zansa mana toh”, cike da mamakin abubuwan da yake tsiro mata take kallonshi, chan sai tace “Da kam wa yake fitarma?”, murmushi yayi yace “Okay tunda baza ki iya wahala na ba, zanje na ‘karo aure kawai na samo mai sona”, ji tayi maganar ya daki zuciyarta, ta rasa gane meke damunta, mi’kewa tayi ta bud’e wardrobe nashi ta fitar mishi da black jeans da white shirt, sai vest da boxers da belt. Wajen sa kaya ma yace shi ina!! bai iya ba saidai ta sa mishi, ta juya bayanta tace “Toh amma kasa boxers din in yaso sai nasa maka sauran”, dariya yayi sannan ya saka ya matso daidai bayanta yace “Okay juyo ki sa sauran”, rufe ido tayi ta saka mishi vest da wando, ta samishi riga tana buttoning sai ya kama hannunta, d’ago kanta tayi tana kallonshi, cike da shagwa’ba tace “Ka bari na ‘karasa sa maka mana”, kamota yayi ya matseta a jikinshi yana sunsunar ta yace “I love you”, kalmar tazo mata a bazata don bata ta’ba tsammanin ya Sultee zai furta mata ba, jan hannunshi tayi tace “nidai muje muci abinci, inajin yunwa”, breakfast sukayi suna hira abunsu. Bayan la’asar ya d’auketa suka fita sha’katawa sannan ya kaita shopping duk da ba wani kayaki take bu’kata ba amma haka ya dinga jida mata kaya kaman ba da kud’i zai siye su ba, ya bata waya irin nashi i-phone 6+. Haka zamansu ya kasance, kullum tare suke yini da yake hutunshi bai ‘kare ba itama kuma saura kwanaki ya ‘kare, ya saba mata da jikinshi sosai, ya koya mata yanda zata soshi ba tare da saninta ba, ko wani dare sai yayi wasanshi da ita amma bai ta’ba mai gaba d’ayan ba don yasha alwashin sai in Nafisa ta furta mishi tana sonshi sannan zai yarda ya ta’bata. Yau ya kama monday, tanata sauri don kar tayi lattin gashi Sultee sai ‘bata mata lokaci yakeyi, komai ita take mishi kaman wani jinjiri wai sai yace shi bai iya ba, saka kaya kam yazama aikinta don har ta saba yanzu tabar kunyarshi, sai surutu take mishi don Allah yayi sauri ya sauketa a school. Cikin hanzari yafito ya rungumota jikinsa suka shiga motar, yana driving yana murza hannunta guda d’aya, sunata hira suna dariya, in ka ga Sultee baza kace shi bane, yayi kyau, yayi jiki, ya ‘kara haske, Nafisa kuma ta ‘kara cika tayi fresh, kana ganinsu kasan suna matu’kar kula da junansu. Yana parking yafito ya bud’e mata ‘kofar motar ta fito, light kiss ya mata sai yace “Take care of yourself for me, zan dawo anjuma, bari naje na duba abu a office tunda hutuna ya kusa ‘karewa”, murmushi ta mishi tace “Okay, bye”, yana tsaye yana kallonta har ta shiga hall din sannan ya koma motar ya tayar ya bar wajen. 10 mins to zata gama lectures d’in ya Sultee ya iso jiran Nafisa, wata yarinya da gani itama ‘yar 9ja ce ta iso inda yake jingine da motar, gaishe shi tayi ya amsa ba yabo ba fallasa sannan ya cigaba da danne dannenshi a waya, chan sai ta sake cewa “Umm, wa kake jira ne?”, cike da ‘kosawa yace “Mata na”, nan ta fara mishi zuba “Wow, she is so lucky, ta samu handsome guy irinka, how i wish nima zan samu irin haka”, maganar caraf a kunnen Nafisa da ta nufoshi. Tsayawa tayi cak tana kallonshi sai murmushi yakeyi, ita a tsammaninta da budurwar yakeyi, batasan da waya yake murmushi ba, tsaki taja ta juya zata bar wajen, juyowa yayi ya ga ita ne, da sauri ya sha gabanta yace “Babyna, waya ‘bata miki rai haka?”, kallon ka ma raina min wayo ta mishi sannan tace “Ka tafi wajen budurwar ka mana, ba kuna hira bane?”, cikin rashin fahimta yace “Budurwa na kuma?, a ina?”, girgiza kai tayi tace “Waccan wanda kake ma murmushi”, kallon wajen yayi yaga yarinyar d’azun nan ne kuma har yanzu tana tsaye tana kallonsu, tsaki yaja yace “wallahi bansanta ba, yanzu naganta nima a wajen, batun murmushi kuma ina chattin da ahmed ne yake gayamin ankusa sa date nashi da Amira”, ajiyar zuciya ta sauke tace “Allah yasa dai ba budurwar ka bace”, bayaso ya tsaya cacan baki da ita sai kawai ya jawo hannunta ta fad’o a jikinshi, kissin nata yashiga yi kaman mahaukaci, bata hanashi ba don ko ba komai tasan zata ‘kular da yarinyar chan, wani dogon tsaki sukaji anja, still Sultee bai bar abinda yakeyi ba saida ya lura ta bar wajen, murmushi ya ma Nafisa yace “Na kashe maganar, inda budurwa na ne ai bazanyi kissing naki a gabanta ba”, murmushi ta mishi tace “Yawuce”, hannunta ya kama suka shiga motar. Har suka isa gida zuciyar Nafisa bai bar zugin kishi ba, Sultee ya lura da haka, duk sai yaji ba dad’i amma a zuciyarshi ya gode ma Allah tunda dai tana kishinshi kenan tana sonshi. Sultee ya koma aikinshi, komai yana tafiyar musu normal, ko wani yamma sai sun fita yawo, Ahmed da Amira kuwa har ansa date nan da 5 months don tuni Amira ta gayamusu cewa ta samu magani kuma ta warke, ta bar sirrin ‘karyar da tayi tsakaninta da Sultee. Yau ya kama su Nafisa sun samu hutu na sati d’aya, ta dawo gida sai dad’i takeji zata huta, da daddare Sultee yashigo d’akinta yafara mata yanda yasaba amma na yau ya bambanta don har yana sauka ‘kasa, ganin hakan yasa taji tsoro sosai, iya ‘karfinta ta tureshi, ya kwanta yana numfashi sama-sama har bacci ya d’aukeshi. Washegari ya tashi da zazza’bi sosai, jikinshi har rawa yakeyi, Nafisa taji tausayinshi sosai, sai kuka takeyi tana mishi sannu, a ranar ne ta tabbatar ma kanta cewa lallai soyayyar Sultee ya mata mugun kamu, yinin ranar tayishi a wargaje don Sultee ba lafiya, ji tayi inama ciwon zai barshi ya dawo kanta, yayi kwana biyu sannan ya d’an samu sau’ki don ba ‘karamin kulawa Nafisa ke bashi ba. Ranar da ya warke Sultee bai nuna mata komai ba, suna hira ya rungumeta yace “I love you babyna amma ke bakisona ko?, kiyi ha’kuri ki soni, bazan ta’ba zaluntarki ba, i promise you”, idonta cike da hawaye ta rungumeshi itama tace “I love you too ya Sultee, wallahi ina sonka, banyi realizing bane saida ka kwanta zazza’bin nan, i’m so sorry”, wani farinciki ne ya lullu’beshi wanda bazai misaltu ba. A daren kam dai Sultee ya angonce, duk da ya bita a hankali amma kam tasha wahala, kuka tayishi kamar ba gobe don abun ya had’un mata da yawa; Sultee ya manyanta tunda saura kad’an ya cika 40 gashi tunda yake bai ta’ba kusantar na mace ba sai ayau din kuma akanta gashi su baba Rabi sun d’id’d’irka mata magunguna ba adadi. Da safe ya gyarata ya dinga sa mata albarka, jin kanshi yakeyi kaman wani sabon