Sashe 10
Gimbiya Nafeesa Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
GIMBIYA NAFEESAH
[12:40pm, 25/01/2016] Haneefah :
GIMBIYA NAFEESAH
Na Haneefah Usman
®ONLINE HAUSA WRITERS da
Khadijah maman Khalil
A firgice tace “Ya…Sul…tee”,had’e fuska yayi
kaman bai ta’ba dariya ba yace “Kina ganin kin
girma shine kike raina mutane ko?”,cikin rashin
fahimta tace “Kamar ya?bangane ba?wa na
raina?”. Tsaki yaja sannan yace “Sau nawa na
kiraki amma kikayi banza bakiyi picking ba
saikace ni sa’anki ne”,bud’e baki tayi tace “Kayi
ha’kuri wallahi….”,d’aura hannunshi yayi akan
bakinshi yace “Shhh,bana neman bayani daga
wajenki illa guda d’aya”,ganin yanda ranshi ya
‘baci yasa tasha jinin jikinta,asanyaye tace “Ina
jinka”.
Furzar da iska yayi yace “Kinzo bikin nan neh
don kula samari ko meh?wayene wanda kuke
zaune tare kuna hira kekuma tsaba rashin
kamun kai kin ‘bare baki sai dariya kikeyi
kaman wata sokuwa,dubi d’an iskan gyalen da
kikasa,ke ko kunya bakyaji?”. Ran Nabila ya
mugun ‘baci don ita dai tasan kayan da tasa ba
wani transparent kaya bane,cikin masifa ta fara
magana “Haba ya Sultee,mene aibu acikin
shigar da nayi?da kake maganar wanda yazo
muke hira kuma,yes yazo yace yana sona amma
ni ba abinda zanyi dashi tunda dai inada wanda
nakeso” tana gama fad’in haka tajuya afusace
zata bar wajen,abangaren Sultee kuwa
zuciyarshi neh yafara bugawa,da ‘kyar ya iya
controlling na kanshi,jawo hannunta yayi da
‘karfi wanda yasa har ta saki ‘kara,cikeda
‘bacin rai da yafi nada yafara magana “Wallahi
kinji na rantse,kika kuskura na sake ganinki da
wani d’an iska asunan kuna hira sai namiki
abinda baki ta’ba zato ba”
Sakin hannunta yayi itakuma duk da taji tsoro
amma cikeda tsiwa tace “And so?sabida meh
bazan kula samari ba?kai zaka aureni neh balle
ka tsaya kana kafamin dokoki marasa kan
gado?”,huci yakeyi kaman zaki ya nufota,ai
dagudu ta bar wajen don tasan indai ta bari ya
kamata ba ‘karamin jibgarta zaiyi ba.
Hanee da maman Khalil
[12:58pm, 25/01/2016] Haneefah :
GIMBIYA NAFEESAH
Na Haneefah Usman
®ONLINE HAUSA WRITERS da
Khadijah maman Khalil
A bakin hall din ta tsaya tana maida
numfashi,nan Saleem yazo ya sameta. Cikeda
tuhuma yake kallonta yace “Yadai?gudu kikayi
ko?waya biyoki?”,har zata gayamishi abinda ya
Sultee ya fad’a mata amma sai wani zuciyan
tace mata “a’a,wannan sirrinku neh,bai kamata
wani yaji ba”,ajiyar zuciya tayi saitace “Na d’an
fita ansa call ne tachan sai naga kule shine na
gudu”,dariya Saleem yayi yace “Kai
kanwata,Allah ya nunamin ranar da zaki bar
tsoro,yanzu dai mushiga ciki”
Su sadydy,shukee,milly da tulelen
cikinta,fabee,bahirah duk mun hangosu sai cin
abinci sukeyi dama sukam abinda ya kawosu
kenan,daga chan wajen spray kuma mrs
Adams,Faty axland,Benaxir sune suketa watsa
ma amarya dubu daddaya. Nan aka fara neman
ango ba aganshi ba,kiran wayarshi akayi yace
ya d’an fita neh amma gashinan zuwa,bai jima
ba kuwa yadawo fuskar nan tashi ba yabo ba
fallasa har aka d’ad’d’auki hotona wanda
George okoro neh cameraman sannan aka watse
sai fatan Allah ya bama couples din zaman
lafiya.
Washegari da misalin 3:45 jirgin ‘yan biki ya iso
Kaduna,motoci sukata d’aukan mutane suna
kaisu masarautar Yura. Da dare mai martaba da
matanshi su biyu suka saka Sultee da Amira
agaba sukata musu wa’azi da kuma fatan Allah
ya basu zuri’a d’ayyiba. Mai martaba yake
tambayar Sultee “Yaushe zaku koma wajen
aikinkan?”,Sultee ya ‘dan sosa ‘keya yace “Ehh
dama inaso nan da 2 weeks zamu tafi don
akwai abinda nakeso ingama before mutafi”,mai
martaba ya jinjina kai yace “Okay amma dai
zata koma side naka da zama”. Sunkuyar da kai
Sultee yayi yace “Duk yanda kuka yanke yayi”.
Nan taro ya watse akan washegari za a mayar
da Amira side na Sultee
Hanee da maman Khalil
[1:16pm, 25/01/2016] Haneefah : GIMBIYA
NAFEESAH
Na Haneefah Usman
®ONLINE HAUSA WRITERS da
Khadijah maman Khalil
Tun da sassafe akasa ‘kuyangi su gyara ma
Amira side na Sultee sannan aka saka sabbin
funitures tunda ita jerenta a Qatar akayi,dayake
side na Sultee babba neh,2 bedroom flat,ga
‘katon parlour sai kitchen da store,an saka duk
abinda zasu bu’kata aciki. Su Hauwa kam tuni
Saleem ya kaisu yawo ita da Nabila don sun
zama kaman friends duk da Nabila ta bata
kusan 3 years.
Achan masarauta kuwa Sultan neh zaune a
lambu yatura akira mishi Nabila,’kuyanga’n da
ya tura ta dawo tace mishi “Allah ya ja
zamaninka Yarima d’an sarki,jikin sarki,baban
sarki kuma kakan sarki da yardar
Allah,takawarka lafiya Yarima mai jiran gado,ba
wanda……” d’aga mata hannu da yayi ne yasa
tayi shiru,cikin muryarshi na sarauta yace “Ya
isa,ina take?”,sunkuyar da kai tayi cike da
ladabi tace “Yarima naje naduba ta amma ance
min tafita da Yarima Saleem”,afirgice yace
“Whatt?!?!?!”,da hannu ya mata alama da ta
tashi ta tafi. Dafe kanshi da yake sara mishi
yayi yana “Innalillahi wa inna ilahi raji’un”
azuciyarshi tunani iri iri yakeyi “Allah yasa
tunani nah ba haka bane,kar dai Saleem da
Nabila soyayya sukeyi?ina!!it can’t be
possible,ba ma yadda zai yiwu,why?!!why?!!,I
have to do something”. Har ya mi’ke saikuma
yasake zama wata zuciyar tace “Take it
easy,idan tunaninka ba haka bane kuma
fah?”,shiru yayi na minti kad’an saiya mi’ke
tsaye yabar wajen yana murmushi kaman dai ya
samu mafita.
Ankai amarya side nata sannan aka bata
shawarwari masu amfani tukunna mutane suka
watse. Chan dare Sultee yadawo da leather
yashiga d’akin Amira,gaisheshi tayi ya amsa
mata ba yabo ba fallasa sannan ya ajiye mata
yafita daga d’akin
Hanee da maman Khalil
[1:32pm, 25/01/2016] Haneefah : GIMBIYA
NAFEESAH
Na Haneefah Usman
®ONLINE HAUSA WRITERS da
Khadijah maman Khalil
Gobe da safen aka tattara ‘yan Hamaz aka
maidasu. Kwana biyu dai haka zaman su ya
kasance da Amira,komai ‘kuyangi ne sukeyi
saidai girkin Sultee ne kawai takeyi tunda yace
shi baya cin abincin masu aiki,zasu zauna suyi
hira normal-normal amma dare yanayi zai mata
sai da safe yashige d’akinshi itama tayi nata.
Tsakaninshi da Nabila kuwa tun ranar dinner
rabon da su had’u,ita harga Allah bata ma
sha’awar ta sake ganinshi,har tana Allah-Allah
ranar komawarshi yayi.
Saura kwana tara su Sultee su tafi,yasamu mai
martaba suna hira sai yake tambayarshi ”
Nikam yarinyar nan ba makaranta zataje ba?ina
ake nema mata?”,cikin rashin fahimta mai
martaba yace “Wace yarinya kenan fah?”,Sultee
yace “Nabila nake nufi”,murmushi mai martaba
yayi yace “Daman Yale nake so na nema mata
saidai admission nasu ba yanzu suke bayarwa
ba”
Murmushin da muka kasa gane ma’anarshi
Sultee yayi sannan yace “Daman inada
suggestion neh”,mai martaba ya gyara zama
yace “Okay,go on”. Sultee yace “Naga yarinyar
tanada rawan kai kuma in har ankaita inda ba
tasan kowa ba inaga akwai matsala,kar taje ta
jawo mana abun kunya abanza da wofi,why not
a nema mata a Qatar tunda ina chan?”
nazarinshi mai martaba yayi kaman yanason
gane inda ya dosa amma sai ya basar yace “A
iya sanina da Nabila batada rawan kai saidai
tanada son mutane da surutu,’yanmata nawa
ake kaiwa karatu inda basusan kowa ba kuma
suke ri’ke mutuncinsu?ka kawo wani reason din
ba dai wannan ba”. Sultee kanshi ya d’aure
amma bai nuna ba sai yace “Daman ni shawara
na bayar ba wai dole sai Qatar din ba”.
Hanee da maman Khalil
[2:08pm, 25/01/2016] Haneefah : GIMBIYA
NAFEESAH
Na Haneefah Usman
®ONLINE HAUSA WRITERS da
Khadijah maman Khalil
Mai martaba ya d’anyi jim sannan yace “Ba wai
na’ki gane point naka bane,yanzu in nace zan
nema mata Qatar din ma wani sabon aiki neh
tunda har nayi magana da ‘yan Yale din kuma
sun bani tabbacin zasu bata admission,kaga
Qatar din kuma wata ‘kila ma har sun gama
bada admission kuma kasan ni bana son abu da
cutarwa,kamar a hana wani wanda ya rigamu
nema sannan mu abamu”,murmushin cin nasara
Sultee yayi yace “Indai batun admission neh ba
matsala don akwai wani school da zasu iya
d’aukarta,ahalin yanzu ma suna kan bada
admission neh”,jinjina kai mai martaba yayi
yace “Ba damuwa,amma dai a hostel zata
zauna”
Zaro ido Sultee yayi yace “Hostel abba?kaga
yanda suke rayuwa a hostel kuwa?yanda suke
lokacin da kukayi karatu ba haka bane abun
yanzu,komai ya lalace,fitsara yayi yawa sannan
ina tsoro kar nan gaba suyi influencing nata ko
da kuwa bata ra’ayi”,mai martaba baice komai
ba sai kallonshi da yakeyi,chan sai Sultee yaci
gaba “Indai inda zata zauna ne shima ba
matsala don gidana akwai enough
rooms”,girgiza kai mai martaba yayi yace “Bazai
yiwu ba Sultan,shawarar nan bai ‘karbu ba,ko
wata d’aya da aure bakayi ba amma zakace
zaki d’auki budurwa babba ka ajiyeta a
gidanka,ai ba aikin hankali aciki”
Sultee yahau kawo ma mai martaba dalilanshi
amma duk mai martaba yace bai amince ba. Da
yaga abun ba na ‘karewa bane sai mai martaba
yace “Zan yarda in har matarka ta amince da
ku tafi da Nabila”. Godiya yayima mai martaba
sannan yafice,yana isa side nashi ya samu
Amira yace “Daman mai martaba neh yace yana
neman alfarma a wajenki”,Amira tace “Toh Allah
yasa baifi ‘karfina ba”,Sultee ya wani ‘bata rai
alamun bayaso sai yace “Wai yanaso mutafi da
Nabila kuma ta zauna damu agidanmu achan
Qatar don achan ya nema mata admission,nidai
na nuna ban amince ba amma yace shi bai nemi
yarda na ba,indai kin amince toh shikenan”.
Murmushi Amira tayi tace “Ayyah ai komai zan
iya mishi,wallahi na amince mu zauna tare da
ita dama ni banason zama ni kad’ai”,afili Sultee
yanuna shi sam amincewar da tayi baimishi
dad’i ba,tayita bashi ha’kuri sannan yace
“Barinje na gayamishi”(hhhh su Sultee
brainwork)
Hakan kuwa akayi,yasamu mai martaba ya
shaida mishi Amira ta amince,nan mai martaba
yace “okay barin tura akira Nabila sai a
gayamata ta shirya kayanta ko?”,dasauri Sultee
yace “A’a abba,surprising nata nakeson yi,dama
tace tanason garin saisa nayi hakan,amma dai
kawai kace mata tasamu admission tashirya
kayanta,next week zata tafi saidai karta san
wani gari neh don Allah”,mai martaba yace
“Allah ya taimaka”. Nabila tayi murna sosai da
taji zata tafi school next week,saidai tanajin
haushi zatabar Saleem,haka Saleem ma duk
yabi ya rame kaman bashi ba,kai! Sabo bala’i
neh wallahi. Sultee yayita cuku-cuku ta waya
da taimakon abokanshi na chan hardai yasamar
ma Nabila admission.
Akwana atashi yau Sultee zasu bar gari tareda
Nabila,Nabila sai mamaki takeyi “Ashe dai tare
zamu tafi,maybe suna tashi nima jirginmu zai
tashi,gashi basu gayamin a ina nasamu
admission din ba”. An sassaka kayakinsu a
booth sai mai martaba ya kirasu yana musu
nasiha,yace “Ke Nabila karki yadda naji kinma
yayanki ko matarshi rashin kunya,sannan ku
kuma in tayi ba daidai ba ku hukuntata kuma
kuta ha’kuri da ita tunda dai kunfita shekaru
kunfita hangen nesa”,nan kwakwalwar Nabila ta
dagule,a rikice take tambayar mai martaba
“Tare dasu zan tafi neh?”,mai martaba yace
“eh,agidansu ma zaki zauna tunda makarantar
ba nisa da gidan”,kaman tasa ihu haka taji
amma saita daure tafara a hankali “Wayyo Allah
nah nashiga uku,tare da mai shegen takuramin
nan zan zauna?”. Ashe dai maganar da tayi a
hankali kowa yaji,nan kallo ya koma kanta,mai
martaba yace “Yadai Nabila,bakiso ki bisu neh?
idan bakyaso bazan saki dole ba,inyaso saina
nema miki wani waje daban”,d’ago kai tayi tana
bin ‘yan parlourn da kallo,nan ta kai kan
Amira,dasauri ta juyo wajen mai martaba tace
“Bazan b……..”