← Book details Beelal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 25

Sashe 6

Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

"Hajiya Ba uwa a gidan nan!!!?" "Eh dan Allah Nasira ki taimaka ka min wannan taimakon, anwata Fatima ce ta zo bata sanar min ba, wallahi ina cikin wani hali na tashin hankali" Hajiya ta fa a idanunta na cikowa da walla. Shiru Nasira ta yi, tana tunanin dole ko da hakan zai zama sanadin rasa aikinta ko dan saboda irin halaccin da uwar akin nata ke mata, kuma wannan ne karo na farko da ta nemi wani taimako a wurinta duk da aikin da ta sanyata na da ha ari a wannan gidan amma ba za ta yi asa a gwiwa ba wajen taimakon ta ba. "Dan Allah ki taimakeni, kinsan idan kuka taho tare za a zaci aya daga cikin abokan aikin ki ne ki min wannan alfarmar dan darajar mahaifanki gareki" Muryar Hajiya La ifa ta katse mata zancen zucin da take. "Kar ki damu Hajiya in sha Allah zan shigo da ita har akin ki ba tare da kowa ya gan mu ba duk da hakan ba aramin ha ari bane, bare ma idan aka ha a nisan da ke tsakanin bakin get da part inki, sai dai wani iko da hikima ta ubangiji mu zo ba tare da asiri ya tonu ba" "Nagode sosai Nasira ubangiji ya saka miki da alkairi ya sa ki kawo ta ba tare da wata matsala ta faru ba" "Ba komai Hajiya in sha Allah ko dan albarkacin zumuncin da ta yi asirinmu ba zai tonu ba" Sosai wani da i ya lullu e Hajiya La ifa jin Nasira za ta taimaketa. "Zan tafi ki min addu'a kawai" Cewar Nasira tana ara dam e ba ar ledar hannunta mai auke da kayan da ta akko. "In sha Allah ina nan ina binki da addu'a, duk da na san ba zan ta a samun sukuni a zuciyata ba har sai na gan ku a cikin akin nan" A hankali Nasira ta nufi ofar ta bu e Hajiya na biye da ita har sai da suka kusa sauka daga matakalar benen sannan Hajiya ta ce. "Ki cewa Mai tsaron ofa ita ka ai za ta biyo ki ban da yaron, ya bar yaron a waje amma yake kula da shi, shi ma zan san yadda za a yi a shigo min da shi" Da sauri Nasira ta juyo tana kafe Hajiya da idonta jin abin da ke fitowa daga bakinta. "Wai kina nufin ba ita ka ai ta zo ba?" "Eh ba ita ka ai ba ce ita da anta kuma yaron yana da nakasa a jikinsa" "Nakasa?" Nasira ta tambaya tana zaro ido, yanzu tsoro da firgicin da ke fuskarta ya fi na farko da aka ce ta shigo da ba uwa. "Eh wlh yaro ne an kimanin shekara shida, sau aya ta ta a zuwa da shi lokacin yana goye, sannan dokar gidan nan ta hana ba i shigowa bata kafu ba kuma dai babu wanda ya san yaron yana da nakasa har sai ranar da za su tafi , tana shirin goyon yaron Hajiya ta shigo angarena ta gan shi aikuwa ranar tamkar a cinyemu anyu a gidan nan, gori kuwa babu wanda ban sha ba ciki kuwa har da cewa haihuwar nakasassu a jininmu ne" Ta fa a tana share hawaye da ta tuno da irin tijarar da aka musu a ranar. "Allah sarki, ai gaskiya ana buduri a gidan nan mutane kamar ba musulmi ba kamar ba su san Allah yana madakata yana jiran su ba, ban san lokacin ba dan ba a aukeni aiki ba a gidan nan lokacin" "Hummm ke dai bari, eh lokacin baki fara aiki a nan ba wajen shekara biyar baya kenan" "Amma fa Hajiya akwai matsala babba" "Kar ki damu Allah zai iya" "To Allah iya mana" Ta fa a tare da arasa sakkowa daga benen ta fita ta bar Hajiya na jimamin abin da zai biyo baya. Tun da ta fito daga part in Hajiya La ifa gabanta ke ta faman fa uwa sai dai ba ta yi asa a gwiwa ba wajen ambaton Allah dan ta san shi ka ai ne zai fitar da ita daga cikin wannan tsaka mai wuyar.Haka take ta tafiya ri e da ledar a hannunta dan tafiya ce mai nisa zuwa bakin get in saboda tsabar girman gidan kamar wani gari haka gidan yake dan masu gidan ba za su iya tafiya zuwa bakin get in a afa ba saboda tazara.Akwai nisa tsakanin part da part ma na matan gidan, bare kuma ita da ta taho daga angaren Hajiya La ifa da ke can arshe.Tun da ta taho bata ha u da kowa ba hakan ya sanya ta ara sauri amma ka an dan kar a gan ta a firgice a yi zaton wani abu ko kuma a gan ta tana sauri a zargi wani abu. "Nancy manyan an mata" Ta jiyo muryar aya daga cikin masu baiwa fulawoyi ruwa dan ba mutum aya ke ban ruwan ba saboda girman gidan.Wani rass gabanta ya bada saboda sanin halin mutumin da shegen tambayar tsiya. "Na'am shugaban masu ban ruwa" Ta fa a tana dariyar ya Fara takowa ya yi zuwa wajenta, wani haushi ya turnu e ta. "Ina shiga na ga kin sanya gabanki kudu ga wata leda ko bulaguro za a yi ne?" "A'a babu inda zan je, kuma ban da abinka da uniform zan yi bulaguron?" "Au wai kina nufin uniform ne a cikin ba ar ledar taki?" Nasira da gabanta ya bada wani sautin damm ta yi saurin cewa "Uniform a leda ku a shugaban an ban ruwa? Ina nufin da uniform a jikina zan yi bulaguron tafiyar" "Oh na gane kuma ai ni zatona wai cewa kika yi uniform ne a ledar za ki yi tafiyar da shi" Ya fa a yana washe wasu jajayen ha oransa da basa samun wankewa. " Ba haka nake nufi ba to" Nasira ta yi saurin fa a tare da juyawa za ta fara tafiya dan ta ga idan ta biye masa wankin hula zai kai ta dare. "Har kin tafi, ko dai in zo in yi rakiya?" A razane ta juyo, cikin ha e fuska ta ce "Da kai kake rakani?" "Ikon Allah maida wu ar menene na ha e rai kamar wanda na ce zan raka ki lahira" "Sai na dawo ta fa a tare da juyawa ta ci gaba da tafiya. "A dawo lafiya" Ya fa a yana ara gyara tsayuwarsa ya kafe bayanta da ido har sai da ta masa nisa kafin a fili ya ce. "Ina aunar yarinyar nan, kamar ba ar aiki ba kyakkyawa da ita ga ta da tsafta kullum fes-fes" Ya arasa fa a yana arewa jikinsa kallo. "Wa ya ga an du ununu" Ya fa a yana tuntsure wa da dariya. Nasira sai da ta yi nisa ta waigo bayanta ta ga babu kowa shi ma shugaban an ban ruwan ya kama gabansa, haka ta ci gaba da tafiya har ta araso bakin get MMN AFRAH *BEELAL*
Chapter 6 · 0% Book details