Sashe 4
Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abin rufa ta sanya ta rufe Beelal da ke ta bacci cikin kwanciyar hankali, idanu ta kafeshi da su tana rayawa a ranta cewar ba za ta barshi a wurin Ummar Hameeda ba da shi za ta tafi duk da irin garga
in da aka mata na zuwa gidan Yayarta ta da Beelal
in, shekaru biyar da suka wuce da ta je da shi ita ma yun waccen lokacin bata sake ziyartar Par uwarta ta ba. Wannan dalilin ne ya sanya basa zuwa sai dai ita Yayar ta zo saboda son samun zaman lafiyar Yayarta ta a gidan aurenta amma wannan karon da shi za ta je dan kwata-kwata ba ta so Beelal yake ji a ransa cewa ba
aya yake da kowa ba dan ko ka
an ba ta so ta ce ya zauna a gidan su Hameeda dan zai ga ba a je da shi ba gashi yana yawan tambayarta Amminsa bata zo ba ta kawo masa alewa da kayan da
i ba.Da safe za ta je ta siyar da memoryn a yau
in nan za su tafi Kano da wannan
udurin a ranta bacci ya yi awon gaba da ita.
Da sassafe ta tashi ta shiga ha
a musu kayansu, Beelal sai murna yake za su je Kano,saboda yana son ganin Yayar Mamarsa Hajiya La
ifa garin nan sauran na jiya ta ha
a musu suka ci da
arago, bayan sun yi wanka sun shirya ta fito ri
e da hannun Beelal
in dan dama ranar asabar ce babu makaranta dan haka shagon da mai siyar da waya ta nufa ta kai masa ya siyi memoryn 1200 ya bata ku
inta daga nan gidan su Hameeda suka je suka musu sallama daker aka raba Hameeda da Beelal dan cewa ta yi sai ta bi su haka ta rin
a kuka dan naira hamsin
in da Fatima ta bata ma jifa ta yi da ita tana ta bori a dole sai ta bi su, to itama Fatima dan babu yadda za ta yi, dan gudun matsala, amma da har ita za su tafi tun da duka-duka kwana biyu za su yi.
Suna zuwa gida jakar kayansu kawai ta
auka suka hau machine domin ya kaisu Kazaure su shiga motar Kano domin a Mazari suke
auyen kazauren ne, naira
ari ta bashi suna zuwa kwa suka samu mota saura mutum biyu su cika suna shiga wani mutumi ma ya zo dan haka babu
ata lokaci motarsu ta tashi.
Suna sauka a Kano, ta biya
ari bakwai ne ku
in mota,
an sahu suka samu G.R.A Fatima ta ce dan haka
ari uku ya bu
ata kafin su
arasa
ofar tafkeken get
in gidan ta ce
an sahun ya ajiye su, fitowa suka yi daga cikin adaidaitan suka shiga bin layin da kallo Beelal baki ya
i rufuwa sai murna yake yana
arewa ha
un gidajen kallo.Hannunsa Fatima ta kama suka fara tafiya domin
arasawa
ofar har cikin ranta ta ji da
i ganin yadda Beelal
in ke matu
ar murna sai dai kuma tana jin muguwar fargaba ta irin tar
ar da za su samu daga mutanen gidan.Ita sai a lokacin ma ta ji a ranta dama basu taho ba saboda kwata-kwata ba ta son a sanya
ar uwarta a damuwa amma dai ta sanya a ranta koma menene zai faru sai dai ya faru dan shau
in son ganin
ar uwarta ya danne komai ciki kwa har da fargabar da ke cikin rai da zuciyarta.
A jikin get
in suka tsaya ajiye jakar kayan nasu ta yi ta sanya hannu ta shiga
wasa
ofar a hankali sai da ta yi kusan sau hu
u sannan wani
aton mutum dogo ba
i da alama shi ne mai gadin ya bu
aramar
ofar tare da tsayawa yana
are musu kallo fuskarsa ko alama rahma babu ya ha
e rai tamkar wanda aka fa
awa sa
on mutuwa.
"Ikon Allah sun canja mai gadi kenan" Fatima ta fa
i hakan a ranta.
"Ya aka yi ne, nan gidan ba a zuwa bara" Ya fa
a yana musu kallon raini.
"Ba bara muke ba" Fatima ta fa
a cikin jin wani
aci a ranta, wato dai talaka shi ba komai bane a wajen wasu masu ku
in, suna ganin bashi da galihu sun manta cewa su ma ba su suka baiwa kan su ku
in ba? Kuma Allahn da ya basu bai manta da talakawan ba daga ganin su sai ya danganasu da bara.
"To mai kuke in ba bara ba kin tashi kin
akko nakasashshe dan ki fi samun sadaka to su wannan gidan ba a musu bara" Cewar mai gadin yana wani kallonsu tamkar wanda ya yi tozali da abin
yama.
Hawaye ne a take suka shiga gangarowa kamar an bu
e famfo daga idanun Beelal jin an kirashi da nakasashshe.Ganin hawaye na zuba a idanunsa hakan ya sanya Fatima jin gaba
aya tausayinsa ya kamata, baki ta bu
e da niyyar yin magana sai ta ji Beelal
in ya ce
"Haka Allah ya halicceni idan kuma za ka gyara min to" Beelal
in ya fa
a cikin in,innarsa.
Kallon kallo aka shiga da mai gadi da Fatima, amma ita gabanta na dukan uku-uku dan tana gudun mai gadin ya wula
antasu ko ma ya hana su shiga gidan gaba
aya.
"Allah sarki yaro ka yi ha
uri ka ji, babu wanda ya isa ya canja halittar ubangiji, hali ne dai kawai irin na
an adam" Mai gadin ya fa
a cikin sanyin murya dan sai ta ga gaba
aya jikinsa ya yi sanyi.
"Na ha
ura, domin Mamana ta fa
a mun Allah yana tare da masu ha
uri" Beelal
in ya fa
a cikin in,innarsa sai dai lokaci guda murmushi ya maye gurbin zubar hawayensa.Sosai Fatima ta ji da
i har wata
wallar farinciki ta ciko idanunta ganin murmushi a fuskar Beelal.
"Baiwar Allah, ki daure ku tafi daga nan da gaske masu gidan basa son a musu bara " Ya fa
a yana sanya hannu a aljihunsa ya fito da naira
ari ya mi
awa Beelal.
"Mu fa ba bara muke ba, wurin Ammi na muka zo gidan nan" Beelal ya fa
a yana maida hannunsa mai lafiyar baya alamar ba zai kar
i ku
in da mai gadin ke mi
o masa ba.
"Eh ba bara muke ba na zo wajen Hajiya La
ifa ne kuma
ar uwata ce" Fatima ta fa
a tana kallon mai gadin da ke kallonta baki sake jin wai wajen
ar uwarta ta zo a wannan ha
en gidan, bare ma kuma ya san mutanen gidan sun tsani nakasashshe hakan ne ma ya sanya basa son a musu bara.
"Ka sanar da ita
anwarta ce Fatima daga Mazari,
auyen Kazaure" Muryar Fatima ta katse masa tunani.
Shiru ya
an yi yana nazari kamar ba zai ce wani abu ba sai kuma ya sanya hannu a aljihunsa ya fito da wayarsa, ya shiga nemo sunan Hajiya La
ifa saboda ya san ita mace ce mai sau
in hali ba kamar sauran matan gidan ba,sai da ta kusa katsewa sannan aka
auka.
"Assalamu alaikum" Muryar Hajiya La
ifa ta doki kunnen Beelal da Fatima saboda wayar a handsfree aka sanya ta.
Amsa sallamar mai gadin ya yi sannan ya ce
"Hajiya kina da ba
i kuma?" Ta tambaya da mamaki a muryarta saboda ita dai ta san ba su yi da kowa zai zo ba, bare ma yanzu gidan nan nasu da ba kowa ake son ya shiga ba, ita ba ta so ma ace ana nemanta saboda gudun matsala.
"Eh ta ce wai sunanta Fatima daga Mazari
auyen Kazaure"
"Fatima kuma? " Ta tambaya kana jin muryarta ka san hankalinta ya tashi.
"Eh ai ta ce
anwarki ce"Ya fa
a yana kallon Fatimar.
"Innalillahi wa inna ialaihir raji'un na shigesu" Ta fa
a a zuciyarta a fili kuma ta ce
"Ita ka
ai ce?"
wannan tambayar da ta yi ta
agawa Fatima hankali hakan ya sanya ta yi saurin maida kallonta kan Beelal da ke jingine da jikin get
"Ita da
anta" Ya fa
a kamar mai jin tsoro, dan ya san dokar gidan ta
in nakasashshe, kuma ya san dai tun da
ar uwarta ce ba za ta kasa sanin yaron yana da nakasa ba.
" Kar dai ita da Beelal?" Ta fa
a hankalinta a tsananin tashe, dan ta san shikenan yau kuma sai abin da hali ya yi domin ta shiga gagarumar matsala...
MMN AFRAH
*BILAL*
NA
MAMAN AFRAH
FIRST CLASS WRITER'S ASSO...
Da sunan Allah mai rahma mai jin
ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah ma
aukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.
Page 7
Cikin tashin hankali ta mi
e tsaye
irjinta na dukan tara-tara dan yadda take ji ya fi
arfin dukan uku-uku.Ba ta san ma ta katse wayar ba saboda ru
ewa da firgicin da ta tsinci kan ta a ciki, tana ta rayawa a ranta cewa yau sai dai Allah ya fitar da ita amma tana cikin tashin hankali da damuwar da babu iyaka.
"Haba Fatima ya aka yi kika taho ba tare da kin sanar mini ba, haba
ar uwata tabbas na san kin kasa samun nutsuwa na rashin zuwana, shi yasa kika zo duk da ni ma hankalina ba a kwance yake ba na rashin samun wayarki amma zuwanki wajena tamkar ki tsomani a tafashashshen ruwan zafi ne saboda tashin hankalin da zan shiga dalilin hakan, gashi babban tashin hankalin ma kika taho da Beelal bayan kin san irin muguwar tsanar da suka yiwa nakasa" Hajiya La
ifa ta fa
a a fili tsoro na bayyana
arara a fuskarta, zarya ta fara tana ta son ta samo mafita dan kwata-kwata ma bata san ta yadda za su shigo gidan ba tsoronta
aya ma a ce wani ya gan su to fa ta shiga uku tsundum!