← Book details Beelal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 25

Sashe 12

Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

baka alewa tuni za su bika saboda shegen kwa ai, sannan ta fa a masa kar ya cire wanda wato saboda irinmu masu lalata yara maza idan mun ce cire wanda mu fitar maka ciji sai su fidda amma ka ji ta koya masa darasi" "Eh mana gashi kuma arami amma ya iya haddace abubuwa kuma ga nakasa magana ma ba ya iya yin ta" Motocin gidan Alhaji Husaini Ado mai ku i da suka hango sun karyo layin a sukwane, hakan ne ya basu damar cikawa rigarsu iska ba tare da sun samu damar cewa yaron nan ya bar wajen ba ga motocin gidan nan, saboda sanin halinsa na in nakasashshe. Beelal kuwa ganin sun juya da sauri sun bar wurin sai hankalinsa ya kwanta dan shi ba maganarsu ba ma yake tsoro karen da ke hannunsu yana wani dalalo harshensa yawu na zuba shi ne abin da ke bashi tsoro.Hango wasu rantsattsun motoci guda uku sun shigo layin su ne suka matu aukewa Beelal hankali saboda kyawunsu da kuma yanayin yadda suke fafara gudu tamkar tamkar motar an kwana-kwana za ta kashe gobara.Baki sake yake kallon motocin. Alhaji Husaini Ado mai ku i ne kishingi e a cikin motar da ke tsakiya yana an bin layin anguwar da kallo yana an sakin tsaki jefi-jefi.Hango wani yaro dur ushe a ofar gidansa abin ya bala'in aga masa hankali, cikin sauri ya mi e zaune tare da daidaita zamansa kan mazaunansa dan da a ringishe yake.Idanunsa ne suk sauka a kan hannun Beelal marar lafiyar da ke lan washe, kafin idanunsa su gama tantance abin da ya gani suka arasa kan lan washashshiyar afar Beelal.Wani uban ashar ya yi tare da yiwa direban motar wata uwar tsawar da ta sanya ya ja wani uban birki da arfi... MMN AFRAH *BEELAL*
Chapter 12 · 0% Book details