← Book details Beelal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 25

Sashe 25

Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

ana yamatarsa. A hakan nan cikin ananan shekarunta, matar kawun nata ta ce za ta kai ta birni aikatau domin take samun ku e saboda ta rigada ta hore yarinyar da aikin wahala babu abin da bata sanya Hameeda saboda rashin imani. Wannan kenan. *BEELAL* A yau ne Idrisu ya zo daga Lagos amma sai ya ce kwana goma zai yi ya koma, Fatima ta yi mamakin irin yadda ya saki fuska wannan karon, amma dai sai ta dangana hakan da ko hankali da imani ne ya sameshi. Ranar da ya cika kwana biyu da zuwa cikin dare tana ta shirgar bacci ya tashi ya auki Beelal da ke bacci ya sa ashi a kafa a ya fice daga gidan, dama sun yi da abokinsa yana jiransa a bayan gari a machine haka suka auki hanya suka bar garin, ko da Beelal ma ya falka zazzare masa ido Idrisu ya yi, hakan ya sanya yaron ya kama bakinsa ya yi shiru sai dai yana ta kukan zuci dan ya san ba alkairi bane ganinsa a wurin Babansa dan ko nan da can ba ya yarda ya bishi. A gidan abokin Idrisu suka kwana da yake garin a bakin hanya yake haka abokin nasa ya raka shi bakin hanga ya hau motar Kano, kafin su yi sallama sai Beelal ya ji Idrisu yana cewa abokin nasa. "Ai da kake gani, abokina na warke, yanzu ku e ba za su ke wahalar shigowa hannuna ba duk inda na shiga gari ya Lagos da yaron nan na sanya ya fara bara wallahi ku i dai sai na ture" Cewar Idrisu yana dariya. "Kana wuta wallahi abokina ai wallahi ka yi babbar dibara da ka akko yaron nan, to idan ba bara ba wannan nakasashshen da me ya dace ai bara ita ce ka ai zai yi a Lagos ka moreshi" Haka suka yi sallama Beelal yana ji yana gani suka auki hanyar Kano yana ta tunanin Mamarsa, a haka suka sauka a Kano suka hau motar Lagos... Tammat bi hamdulillah

A nan na kawo
arshen Beelal kashi na
aya, dan jin yadda za ta kasance, mu ha
u a littafi na biyu dan sanin yaya rayuwar Hameeda za ta kasance a gidan aikin da za a kaita, wane irin
alubale ne marainiyar Allah za ta fuskanta tun daga yarintar ta, duk a sanadin rashin iyaye.
Ya rayuwar Beelal za ta kasance a Lagos tare da Babansa a matsayin almajiri duk dan saboda nakasar da yake da ita za a kaishi yawon bara ba tare da sanin mahaifiyarsa ba saboda rashin imani irin na Idrisu, ya Fatima za ta ji idan ta tashi ta samu cewar babu Beelal kuma ta samu labarin Babansa ya tafi dashi neman ku
i ta hanyar bara ba tare da amincewarta ba? Da wasu sabbin taurarin da sai a nan gaba ma sunansu zai bayyana a cikin labarin.
BEELAL BUK 2 zai zo muku bayan sallar azumi idan Allah ya sa muna raye. Nagode
warai da bibiyar labaraina da kuke yi ana tare masoya son so fisabilillah alkairin Allah ya kai muku a dk inda kuke
MMN AFRAH 09030283375
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO K7
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Table Normal
No List
Times New Roman
Times New Roman
Symbol
Symbol
Arial
Arial
Calibri
Calibri
SimSun
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
805cfb32b98a475fade4ae7407dfde65
Chapter 25 · 0% Book details