Sashe 20
Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sunan Allah mai rahma mai jin
ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah ma
aukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.
*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much*
Page 2
```ASALIN LABARI```
Har
o Ado babban attajiri ne a rugar miga mutum ne shi mai tarin dukiya da tarin gonaki shanaye ra
uma da kuma
ananan dabbobi. Gaba
aya yankin babu wanda ya kaishi yawan dukiya yana da matan aure uku sai dai kuma Allah ya rage shi da kyauta wacce yake baiwa wanda ya so cikin bayinsa ya hanz wanda ya so cikin bayin nasa, kyautar da wasu daga cikin mutane idan Allah ya basu da yawa har sukan dakatar da hanyar samunta wato HAIHUWA. Wasu daga cikin mutane sukan yi tsarin iyali dan dakatar da ita dan suna wahaltuwa a wurin na
uda wasu kuma dan su huta kawai irin hutun jin da
Wasu kuma sukan tsayar da ita dan ra'ayin kan su saboda sun gaji da tara
an suna ganin ba za su iya
aukan
awainiyarsu ba, bayan Allah da kansa a ciki qur'ani mai girma ya bayyana mana cewa shi ne yake azurtamu da mu da
an namu.Amma wasu sai su dakatar da haihuwar ma gaba
aya dan gudun wahalar
awainiya. Wasu kuma idan Allah ya azurtasu da haihuwar
a mata sai su
auki karan tsana su
ora musu, duk da hakan ya samo asali tin zamanin jahiliyya wanda suke ha
a rami su binne
an nasu mata da ransu, har qur'ani ma ya sanar mana irin yadda suke nuna
acin rai a fili a kan fuskarsu idan aka je musu da labarin matansu sun haifa musu mace. To har a yanzu ma akwai burbu
in irin mutanen jahiliyyar duk da ilimi ya zo ya kuma yawaita tare da tunbatsa amma wasu har yanzu suna cikin duhun jahilcin nan na kwa
ayin haihuwar
a maza da kuma
iyayyar haihuwar
a mata.
Mutane basa ganewa kuma suna manyawa basu sujke baiwa kan su haihuwar ba Allah ke basu kuma wani amfanin fa
a macen ma za ta maka wani namijin ba zai maka ba a ha
a ma ana ganin
a mata sun fi jin
ai saboda suna da rauni da kuma tausayi duk da a mazan ma ana samun masu tausayi da jin
an, amma dai yawanci mata sun fi. Ko bahaushe ma yana cewa da ka haifi gwabna gwara ka haifa masa mata. Har
o Ado yana cikin mutanen da basu ta
a haihuwa ba ga dukiya kamar ta yi magana amma yana ya tunanin wanda zai gaje ta dan ku
in nasa ya wuce tunanin inda mai karatu zai
iyasta shi kan sa bai san yawan dukiyar da Allah ya bashi ba dan hatta dabbobi kowanne nau'i na dabba yana da garken sa, ba
aya ba ba biyu na gonaki kwa ba ma a maganarsu, abin duniya ya riga ya damesa haihuwa yake nema ido rufe ana haka sai ya yanke shawarar
ara aure, ya auri wata mai suna Mariya
ar wani mai gari ne da ke kusa da rugarsa wacce ita ma mahaifinta ke da tarin dukiya kuma ita ka
ai Allah ya azurta mahifin nata da ita.
Auren gata aka mata sai da aka yi bikin da kaf yankin ba a ta
a yinsa ba saboda irin dukiyar da aka zubar daga
angaren amarya da ma na ango baki
aya.Bayan bikinsu ba da
ewa iyayenta suka rasu sai ya zamana gaba
aya dukiyar mahaifinta ota ta gaje ta. Tana da wata hu
u ta samu ciki ta fara laulayi murna wurin har
o Ado ba a magana gatan duniyar nan ya nuna mata lokacin goyon cikin har dai ta haihu ta haifa masa
a biyu mace da namiji sai dai macen bata zo da rai ba, ranar ya rabawa mutane kyaiutukan da bai san adadinsu ba, ranar suna yaro ya ci sunan Husaini.
Tun daga lokacin ya shiga nuna banbanci tsakanin Mariya da sauran matansa dan yana ganin ita ce ta haifar masa
a, su kuma suka shiga neman haihuwa ko ta wane hali amma shiru kake ji maye ya ci shirwa.Husaini na da shekara goma Har
o ado ya ce ga garinku nan, lokacin da aka zo rabon gado sai kowacce mace ta samu rabonta sai dai gaba
aya sauran tarin dukiyar sai aka mallakawa
ansa Husaini hakan ya sanya suka zama dukiyar ma sun rasa yadda za su yi da ita shi da mahaifiyarsa ga wacce ta gada ga wacce ya gada.
Lokacin da Husainin ya isa aure sai mahaifiyarsa ta za
a masa wata yarinya mai suna La
ifa, La
ifa yarinya ce kyakkyawa kuma tana da tarbiya, sai dai marainiya ce tana zaune ne a hannun kakarta ita da
anwarta Fatima duk da ba a gari
aya suke ba amma basu da nisa tsakanij garin masu da na su La
ifa. Soyayya ce ta
ullu mai
arfi tsakanin Husaini da La
ifa hakan ya sanya ba a wani
au lokaci ba aka yi auren dan dama burin Kakar tasu kenan ta aurar da su dan ita girma ya kamata kuma yaran basu da kowa sai ita bata so ta mutu ta barsu a wani hali gwara suna gidan miji. An yi bikinsu su duka La
ifa da Husaini Fatima da masoyinta Idrisu wanda suke soyayya kamar a ha
iye juna.
Ita Fatima a cikin
auyensu aka ajiyeta La
ifa kuma aka kai ta rigar Miga. La
ifa tana samun soyayya daga sirikarta da kuma mijinta domin gida
aya suke zaune, sai dai ta fara fuskantar matsala ne daga lokacin da bata samu ciki ba sai sirikarta ta
auki karan tsana ta
ora mata, tun tana jurewa har dai take fa
awa Kakarta fa
anwarta Fatima duk da Fatimar ma bata samu cikin ba sai dai ita ma nata matsalalolim sun kunno kai domin kuwa mijinta Idrisu bashi da hali ko
waya
aya na
auka, mugun miji ne wanda halayansa marar kyau suka bayyan bayan aurensu.Ana cikin wannan hali Kakarsu Allah ya kar
i ranta wacce ita ce uwarsu ita ce ubansu, sai ya zamana sun dawi su biyu suke sharewa junansu hawaye idan aka kwana biyu La
ifa ta ziyarci Fatima ita ma Fatima idan aka
auki lokaci sai ta ziyarci La
ifa. La
ifa ga dukiya amma babu kwanciyar hankali Fatima ba dukiya ba kwanciyar hankali abinci ma gagararta yake sai dai idan La
ifa ta bata ku
i take amfani da shi dan idan Idrisu ya tafi Lagos bata sake ganin
eyarsa wai sunan ya tafi neman ku
i. A haka Allah ya azurta La
ifa da ciki murna wajen Husaini da mahifiyarsa ba a magana dan dama shi sai abin da uwarsa ta ce yake aiwatarwa. Tun da ta samu ciki ta yi bankwana da tsangwama har sai da ta haifi
arta mace, ai kuwa bala'in da ta shiga sai fa ta gwammace bata haihu ba saboda kyara da tsangwama wai namiji suke so ta haifa musu haka ta cigaba da rainon yarinyarta mai suna shafa, kafin ta yayeta ma sai ta rasu sanadin ciwo
yanda. Daga nan kuma sai abokin Har
o Ado dake zaune a garin Kano ya baiwa Mariya shawarar ta koma Kano da zama tun da tana da tarin dukiya zaman
auye bai dace da ita na
auyenma rigage, haka ta
auki ma
udan ku
i ta bashi ya siya musu tamfatsetsan gida suka koma da zama gidan da ya amsa suna gida a unguwar masu hannu da shuni.
Bayan komawarsu Kano da zama suka je aikin hajji su duka, bayan sun dawo sai Mahaifiyar Husaini ta sanya ya shiga auri saki dan ya samu wacce za ta haifa masa
a namiji dan baya fatan ma a
ara haifa masa mace dan cewarsu shi da mahifiyarsa namiji shi ne magaji wanda ya dace ya gaji ubansa dan wannan dukiya da suke fa ita bata kamaci mace ta gaje ta ba ta manta cewa ita ma mace ce kuma ta gaji mahaifinta da ya mutu. Duk wacce ya aura sai ta haifi mace ita kuwa La
ifa bata sake haihuwar ba ma.Ana haka wata rana ta ziyarci
anwarta Fatima ta kai mata kayan abinci sai ta samu tana
auke da ciki, na wata biyu tana ta laulayi Fatimar ce ma ta gano canji da ta gani a jikin
ar uwarta ashe ita
in ma ciki gareta, haka La
ifa ta koma Kano babu wanda ta fa
awa tana da ciki dan sai da suja gano cikin ma ta fahimci watan ta biyu rabonta da al'ada. A haka cikinta ya tsufa, kishiyoyinta sun yi ba
inciki jin an yi scanning an ce namiji za ta haifa, Hajiya Mariya ta yi farinciki sosai da jin
anta zai samu magaji namiji dan duk tubar da ta
orashi a ka ita yake bi dan duk wannan a
idar ita ke sanyashi ya yi kamar bai da ilimi.
A ranar da take na
uda za ta haihu dan
a'idar gidan ce ba a zuwa haihuwa asibiti, sai dai a
akko nurse ta kar
i haihuwar a gida, dan haka a gida ta haihu ana cewa ta haihu
a namiji gida ya kara
e mai murna na yi mai ba
inciki na yi...
A min h
r dan Allah gobe zaku samu mai yawa in sha Allah
MMN AFRAH
09030283375
MMN AFRAH 09030283375
*BEELAL*
NA
MAMAN AFRAH
FCW