← Book details Beelal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 25

Sashe 3

Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

kasa bacci gaba aya tunanin yayarta ya tsaya mata a rai, duk da ta san Yayarta na cikin rashin jin da in zaman auren da take ta dalilin sirikarta, saboda mummunan uduri da sirikarta ta take da shi na jahilci da duhun kai.Amma dai ta san duk halin da Yayarta take tana zuwa ta gansu amma yanzu ta rasa gane dalilin da yasa ta auki lokaci mai tsawo ba ta ziyarcesuba.Tabbas in har ba wata gagarumar matsala Yayarta take ciki ba to da tuni ta zo.Dole ne ma ta ziyarci Yayarta duk ta halin a sai ta yiwa Kano dirar mikiya duk da ta kwana da sanin cewa hakan zai iya zama matsala ga ar uwarta amma wajibi ne ka gaida mai gasheka, wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauke irin ta wanda ya da e yana tunani da nazari, a arshe kuma ya samo mafita, tashi ta yi ta akko wata farar leda a cikin wani kwano ta dawo ta zauna ta kunce ledar, memory card ne a ciki ta fito da shi. "Kai zan siyar na ziyarci ar uwata domin sanin halin da take ciki rayuwa ko mutuwa, na siyar da wayar da ta siya mun wacce muke gaisawa na siya mana abubuwan bu ata kuma sim in ya fa i gashi ban haddace numberta ba bare na ari waya na san halin da take ciki" Ta fa i hakan a zuciyarta tana maida memoryn ta ulle ta sanya a asan filonta da nufi siyar da shi gobe ta samu ku in mota.
Chapter 3 · 0% Book details