← Book details Beelal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 25

Sashe 19

Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Da sunan Allah mai rahma mai jin
ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah ma
aukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.
*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much*
_Masoyana ina muku fatan alkairi a ko ina kuke, masu aiko min da sa
o ta hannun wasu na ftn alkairi sa
on ku na zuwa ina gdy, masu kirana a waya a kan labarin Beelal dk ngd muku. Tabbas na ji da
i kuma na godewa Allah da ya bani ikon rubuta labarin nan wanda wasu suka sanar mini hakan na faruwa sosai da sauran
an uwansu wasu kuma
ansu, ina fatan wanda suke aikata haka ga wa
anda Allah ya tauye musu wani
angare na halittar jikinsu ba dan baya son su ba sai dan haka yake so ya gansu saboda baiwa da kuma iko da
udirarsa za su fa
akantu su daina dan su ma basu da ikon canja halittar ubangiji._
2
"Ni ma na da
e ban ganka ba my son"
"To me yasa bakya zuwa?" Ya fa
a cikin In'innarsa
"Bamu labarin inda Mai tsaron
ofa ya kai ka" Cewar Fatima dan kawar da tambayar da ya yiwa Hajiya La
ifa.
Nan ya shiga basu labari tun daga zuwan da Alhaji Husaini ya yi, har dawowarsa da Mai tsaron
ofa ya dawo fa shi. Sosai suka ji tausayin yaron, har da
wallarsu jin irin marin da Alhajin ya masa ko tausayinsa bai ji ba bai kuma dubi
antarsa ba kawai dan baya son ganin masu nakasa a
ofar gidansa. Sannan sun jinjina tare da yabawa tsohuwar da ta taimaki Beelal ba tare da
yara ko hantara ba kuma tare da ta
yamaci nakasar da ke tare da shi ba, sun sanya mata albarka tare da fatan alkairi a gareta da kuma mata fatan yin kyakkyawan
arshe da makoma mai kyau wannan shi ne addu'ar da suka mata kuma kowane
an adam zai yi fatan dace da wa
annan abubuwa.
Sun ci abinci suna aka kunnawa Beelal kallo a tv yake yi, yans kallon
wallon
afa domin Beelal akwai son
wallo, duk da kasancewar
afarsa
aya a lan
washe amma kuma wani lokacin ko
wallon ledar sai ya sanya Mamarsa ta ha
a masa yana bugawa da
afar mai lafiya saboda kasancewarsa mutum mai
aunar
wallon
afa (Ball) Dan har irin
aramar nan ta roba garesa burinsa kullum a siya masa kayan
an ball yake sawa a jikinsa.
"Ammi ina so a siya min kayan
an ball" Ya fa
a cikin in'innarsa ya katse musu hirar da suke yi.
"Aikuwa dole in sayi kayan ball ba ma kala
aya ba" Cewar Ammi tana murmushi, duk a lokacin suna kokawa junansu damuwarsu da halin da suke ciki dan Nasira ta da
e da komawa
angarensu, ita Fatima rashin miji a kusa tsawon fin shekara ma ita kuma matsalar uwar mijinsu a kan rashin haihuwarta da bata sake ba sai tai ta kiranta juya.
"Allah saki a aljanna Ammi" Ya fa
a cikin in'innarsa yana nuna farincikinsa a fili.
"Amin ya rabbi yarona"
"Wato ni ba a min addu'ar ba" Mama ta fa
a tana kallonsa.
"Harda ke Mama" Ya fa
a yana sanya hannun hagun
insa mao lafiyar ya rufe fuska irin yana jin kunyar nan.
"Bu
e idon" Cewar Mama tana dariya.
"Ammi ba fa balla kaeai nake so ba har da wa
a inaso" Ya fa
a yana kallon Ammi.
"Inyeee lallai yaron nawa ka ce abu biyu kake so kenan?"
"Eh mana amma ai ni tun da ban iya magana ba, kuma
afata
aya ce mai lafiya ba zan iya yin wa
ar ba ma in ana yi, kuma ba zan iya rawa ba in ana yi, balla ma da
afa
aya nake gwadawa wataran sai ki ga na fa
i, kuma ko a makaranta idan yara na wasa basa yi dani ko ball na ce zan shiga hana ni suke sai dai in yi ni ka
ai ko mu yi da Hameeda" Ya fa
a idanunsa na cikowa da
walla. Tasowa Ammi ta yi ta dawo kujerar da yake zaune ta zauna a kuss da shi ta sanya hannu ta dafa kafa
arsa ta ce.
"Haba Beelal shi fa Allahn da ya halicceka ya fi kowa sonka yana sonka a haka a duk yadda ya halicci bawansa yana son sa da kuma
aunarsa, dan mutane suna nuna maka kyama kar ka damu domin babu wano wanda zai iya canja maka halitta, kake dagewa da karatu na islamiya da boko kamar yadda na sanka"
Kai ya gya
a mata alamar gamsuwa da bayaninta sai kuma ya ce.
"A islamiyarmu ma ranar nan Malamin mu zai kar
i harda wai dan ya ce in karato shi ne kowa
an ajin suke min dariya wai in'ina zan yi ta yi, haka ya ce sai ma karanta, wai dan na ce Am...am...amma yatasa'alun" Shi ne ya
wala min bulala a kaina su kuma suke min dariya wai yelelo mai baki a lan
washe ban iya karatu ba, malamin namu ma gida ya korani sai Mama ce ta ce in yi ha
uri.
" Ya fa
a cikin in'innarsa.
"Allah sarki ka
ara ha
uri ka ji duk mai nema yana tare da samu anko ina yake a duniya, kuma komai zai wuce wata rana sai labari" Ta fa
a tana jin wani mugun tausayin irin halin da yaron ya tsinci kansa a ciki, mutane basu da hankali da tunani wasu, ace Allah ya yi halittarsa shin kai wanene da zaka kusheta?
"Assalamu Alaikum" Nasira ta shigo falon Hajiya bakinta
auke da sallama, da yake da
arfi ta yi kuma wurin na
an amsa kuwwa sai sallamar tata ta katse musu maganar, jin Nasira na magana sai Hajiya ta sakko
asa.
"Nasira lafiya dai, na ga yanzu tara ma ta wuce?"
"Eh Alhaji ne ya sanar a fa
awa kowa yana taro a
angaren Hajiya Nuratu kin san ta sauka"
"Kai ma sha Allah, Allah ya raya"
"Amin"
"Ki jira ni in shiryo mu tafi" Ta fa
a tana juyawa ta hau uptairs
in amma zuciyarta babu da
i ba kuma dan haihuwar da aka yi ba sai dai ta san tabbas za a
ata mata rai a wajen taron.
Haka ta shiga ta sanar da Fatima ta kuma garga
eta a kan kar su kuskura su fito daga saman ma bare kuma a yi batun fitowa daga
angaren ma baki
aya. Cikin sauri suka nufi
angaren Hajiya Nuratu gaba
aya gidan shiru babu kowa kamar an yi shara, da yake gaba
aya
an aikin gidan da masu gidan duk suna wajen taron, haka suka
arasa tafkeken falon da kowa ke can
an aiki maza gefensu da ban matan ma haka amma a
asa suke zaune. Sai kuma matan gidan kowace ta har
afa sai kuzurai suke kowa rai
ace Hajiya Mariya kuwa tana zaune kusa da kujerar da Hajiya Nuratu ke zaune sai washe baki take kamar gonar auduga, Alhaji mai gayya mai aiki shi ma yana zaune kan wata
awatacciyar kujera murmushi ya mamaye gaba
aya fuskarsa. Nasira gefen
an aiki ta zauna ita kuma Hajiya ta zauna a inda aka tanada dan matana gidan.
Gyaran murya Alhajin ya yi tare da yiwa Allah godiya sannan ya fara magana
"Kowa ya san burina tun asali bani da wano buri da ya wuce na samu a haifa min
a namiji, to tsawon lokaci ba a samu wacce ta haifa min ba sai a yau Matata amaryata Hajiya Nuratu ta haifa min, ina matu
ar godiya ga Allah kuma ina godiya a gareta da ta haifa min magaji wanda na da
e ina neman wanda zai gajeni amma sai yanzu na samu shi yasa na taraku domin sanar da ku cewa an samu mai maye gurbina a gidana domin dai an ce babban
a abin barwa gado amma kuma ni sai ya zamana sau
aya aka ta
a haifa min namiji, Babban
ana ya mutu, kuma ko da ace ya rayu ma ba zai sa ya zama mai maye gurbina saboda wasu dalilai, sai kuma kowacce ta yi ta haihuwar mata, na sha tarawa ina
ebewa wato in
ara aure kuma in saka duk dan na samu mai haifar min namiji to sai yau dai Allah ya fito min da shi ta tsatson Nuratuna"
Gaba
aya kowa ya yi shiru yana saurarensa ban da Hajiya La
ifa da wasu furuci daga cikin furucinsa suka sanyata hawaye.
*BEELAL*
NA
MAMAN AFRAH
FCW
Chapter 19 · 0% Book details