Sashe 16
Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
asa suka dawo suna an jajanta abin da ya faru sai dai Hajiya ta danganta hakan da addara rubutacciya, in ba addara ba mai zai sanya duk wa an nan abubuwan faruwa, haka dai Nasira ta yiwa Hajiya sallama tare da fatan ganin Beelal domin tana so ta je angarensu ta yi sallah tare dan ba ta jin ma za ta iya cin abinci dan sosai take jin damuwar abubuwan a ranta. _HAJIYA MARIYA_ Tun da suka bar Nasira angaren Hajiya Nuratu ta nufa saboda zuwa ta ga halin da take ciki, saboda tana auke da tsohon ciki haihuwa yau ko gobe domin kuwa EDD inta ya da e da cika haihuwar kawai ake jira. Sosai Hajiya Mariya ke ji da cikin jikin Nuratu dan an tabbatar da cewa namiji za ta haifa, ta hanyar takardar scanning da aka mata ta kawo, ko takardar da ta kawo sai da Alhaji Husaini ya mata gagarumar kyauta bare Hajiya Mariya uwa uba ta mata kyaututtuka na manyan sar in gwalgwalai har biyu, ta kuma bata tabbacin akwai gagarumar kyauta idan har an da za ta haifa ya zo da rai. Domin haihuwar a namiji ita ce cikar burin Hajiya Mariya da Alhaji Husaini da ma sauran matan gidan kowacce burinta haihuwar a namiji saboda irin yadda kowacce aya daga cikinsu take so ta zama tauraruwa a gidan ita da an da za ta haifa ban da Hajiya La ifa da ita burinta bai wuce ta samu duk abin da Allah ya bata ba duk da yanzu haihiwar ta tsaya mata kuma duka yaran biyu da ta haifa babu rayayye. Alhaji Husaini yana da mata hu u Hajiya La ifa ita ce uwargida, Hajiya Zainabu ita ke binta, sai Hajiya Hafsatu akin tsaka, sai kuma amarya Hajiya Nuratu.Hajiya La ifa yaranta biyu sun mutu, Hajiya Zainabu yaranta biyu mata Amina da Aisha, Hajiya Hafsatu Nuriyya da fiddausi, Hajiya Nuratu Hasiya, Hasina.Gaba aya yaran nasu anana ne duka babu mai shekara hu u a ciki dukan su tafi in bika ne kowacce kwenika suke saboda kowacce burinta ta haifi a namiji dan haka gasar haihuwar suke dan yanzu ma so Hajiya Mariya take idan dai har bata haifi namiji ba to tabbas za a saki mata biyu a maye gurbinsu da wasu matan saboda a idarta ta son a haifawa an nata, a namiji. Suna shiga angaren Hajiya Nuratu an aiki ne birjik suna ta hidima dan Hajiya Mariya ta hanata ko da cin abinci ne da kan ta sai dai a bata a baki. Sun same ta a falon asa tana zaune ta mimmi afa gabanta cike da kayan ciye-ciye anmata biyu daga cikin ma'aikatan suna zaune a gabanta suna mammatsa mata afa, sai wani hura hanci take ita ala dole mai cikin a namiji. an aikin da suka rako Hajiya Mariya ne suka dur usa har asa suka gaisheta da er ta iya gya a kai saboda tsabar iko, Hajiya Mariya kwa sai washe baki take ita ala dole ta ga mai cikin da za ta haifa mata magajin a dan ita da anta a wajensu iya mace ba wani galihu ne da ita ba kuma dan kin haifi mace ba wani birgewa kika yi ba dan sun ce namiji shi ne magaji! iyar nan sannu kin ji, ya jikin naki" Hajiya Mariya ta fa a tana washe baki tana kallon Hajiya Nuratu da ke wani yatsina fuska kamar tana cin ma aci. Shiru ta an yi sai kuma ta ce "Da sau i Hajiya" Dan yanzu ji take matsayi aya suke da Hajiya tun da tana ganin idan ta haifi namiji ita ce gidan domin su za su gaji imbin dukiya. "Babu inda yake miki ciwo" Ta tambaya dai har lokacin idanunta na kafe a kan fuskar Hajiya Nuratu. "Babu sai dai marata da ke ta mur a mini lokaci zuwa lokaci. "Kai ki ce abin ya zo" "Ba fa na uda bace Hajiya kawai dai tana min ciwo ne" "Haba iyar nan ke da kike a hanya ai kowane lokaci ma za ki iya haihuwa" "Hakane Hajiya amma ai ba haihuwar fari ba ce na san ba ciwon na uda bane" "Hakane to ita ma haihuwar Allah kawo ta" "Amin" Haka dai Hajiya Mariya ta araci abinta ta yiwa Hajiya Nuratu sallama suka baro angaren ranta fari al, dan idan ta kalli Nuratu ba aramin da i take ji ganin tana auke da cikin a namiji abin da suka da e suna da buri ita da an nata, amma sai yanzu Allah ya kawo dan har sun cire rai da za a samu namiji a gidan duk da cewar matan ba wasu manya bane, dan su duka babu wata wacce ta kai shekaru talatin duk yaran mata ne, bare a cire musu ran haihuwa kuma ba wani hayayyafa suka yi ba da yawa bare a ce sun gama haihuwa. Haka dai ta koma angarenta tana fatan Allah ya sauki Nuratun lafiya ko ta ga a namiji daga tsatson an nata. MMN AFRAH *BILAL* NA MAMAN AFRAH FCW Da sunan Allah mai rahma mai jin ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah ma aukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin. *This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much* Book 1 Page1 ```Beelal``` Tun yana kukan da iya arfinsa har ya gaji ya yi shiru, sai ajiyar zuciya yake sauke wa a kai-a kai, ga yunwa da yake ji dan tun abincin da suka ci da safe kafin su taho bai ci komai ba gashi har la'asar ta wuce. Yana nan zaune a jikin bishiyar sai ya jingina bayansa yana hango wasu yara suna ta wasan guje-guje yana ta kalllon su har dai bacci ya fara kaiwa idanunsa ziyara. Gyangya i ya fara, yana yi yana an zabura ya bu e idanun har dai baccin ya ci arfinsa ba tare da ya kwanta ba a zaunen yake kayansa. Wata tsohuwa ce da bishiyar da Beelal ke jikinya a ofar gidanta take, fitowarta kenan tana arin kulle gidan sai idnunta suka yi arba da Beelal da farko tsoro ya bata ganin tsananin kyan yaro amma da ta arewa afafunsa kallo ta ga ba kofaton aljannu sai ta ji tausayin yaron ya wani irin daki loko da sa una na zuciyarta, cikin san a-san a ta arasa wurin da yake ta tsaya ta are masa kallo tsaf a ranta ta ce. "Iko sai Allah, ha a ubangiji ba ya ha a maka komai kuma an adam tara yake bai cika goma ba. Duk irin kyau da yaron yake da shi amma kuma cikin iko da udura ta lilllahi sai yaron ya zamana nakasashshe. Ba komai ya ara mata tausayinsa ba sai ganin yana bacci a zaune kuma fuskarsa da jurwayen hawaye gashin idanunsa a ji e da alama dai kuka ya gama kafin baccin ya aukeshi. Da Bismillah auke a bakinta ta sanya hannu ta dafa kafa arsa tare da an jijjigawa, firgigit Beelal in ya yi amma sai bai bu e idon ba da yake baccin ya ci arfinsa ne, ara jijjigashi ta yi aikuwa yana bu e idonsa ya sauke su a kan tsohuwar nan kallonta kawai yake irin na rashin sani, kana ganinsa kuma ka san a tsorace yake da ita dan gani yake cutar da shi za ta yi tun da bai san ta ba. "Yaro ya sunanka? Kuma ina ne gidanku?" Cewar tsohuwar har lokacin tana du e a kan sa. Shiru ya yi yana ta kallonta. "Za ka iya gane gidanku? Dan na ga ban san ka a nan unguwar ba dan duk yawanci yaran wajen nan duk na san su. Beelal dai bai ce mata uffan ba har lokacin. "Ko dai yaron nan kurma ne" Ta fa i hakan a zuciyarta. "Akwai karnuka a wajen nan kuma ka ga an fara kiran magriba duhu zai shiga ka tashi ka tafi gidanku ka ji sabo... Ai jin ta ambaci kare Beelal ya zabura da sauri ya tashi tsaye har yana neman fa uwa, dariya ce ta so wacewa tsohuwar ashe yana gani shegantaka ce kawai. "Ni, ni, ni suna na Beelal" Ya fa a cikin in'innarsa, tausayin sa ne ya kama tsohuwar jin in'innar da yake a magana to ko hakane ya sa ba ya son yin magana saboda wahala wajen furtawa. "Beelal sunanka?" Kai kawai ya gya a mata, yana ta waige-waige da alamar tsoro a fuskarsa, ta san hakan bai rasa nasaba d karnukan da ta ambata. "Ina ne gidanku" Sai da ya zuba mata idanu sosai, sannan ya ce. "Gidan Ammi muka zo ni da Mamana kuma ni ban shiga gidan ba" "Ikon Allah ka ji sakayyar uwa, wato unguwa suka zo ta manta yaron ta tafi ta barshi ko gidan ma bai shiga ba bare a ce fitowa ya yi daga gidan basu sani ba" Ta fa i hakan a zuciyarta a fili kuma ta ce "Za ka gane gidan Ammi?" Saurin jijjiga kai ya yi tsoro na bayyana a fuskarsa sai ya ce "Ni ba zan je ba, bana so in shiga gidan" Ya fa a hawaye na cikowa a idanunsa. "Me yasa?" Ta tambaya cike da mamaki. an gidan ne basa so wanda afarsa da hannunsa irin nawa su shiga gidansu" Shiru tsohuwar ta an yi tana nazari a ranta tana raya cewa kar dai yaron gidan Alhaji Husaini Ado suka zo da mahaifiyarsa, dan ta san gidansa ne ka ai ba a bari masu nakasa su shiga, dan tun da take a rayuwarta bata ta a jin mutane masu a'ida itin tasu ba. Amma kuma abu aya ne ya tsaya mata a rai shin me yasa mahaifiyar yaron ta shiga gidan ta bar anta a waje har ya samu ya baro unguwar ba tare da ta sani ba? Amma idan aka yi la'akari da yadda ake cikin yunwa da kuma babu da ta yiwa mutane katutu to komai zai iya faruwa. Sai dai kuma in ba bara ba ina za su samu damar shiga wannan hamsha in gidan, kuma ma da aka ce ba a shiga gidan ayi