← Book details Beelal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 25

Sashe 21

Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Da sunan Allah mai rahma mai jin
ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah ma
aukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.
*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much*
Page 2
Alhaji da Hajiya Mariya na zuwa sai murnarsu ta koma ciki ganin abin da ta haifa, yaro ne namiji sai dai yana da nakasa a
afarsa da hannunsa. Dan haka kamar yadda take sa ran za su yi farinciko sai aka samu sa
anin haka. Fa
a sosai Alhaji da Hajiya Mariya suka shiga mata tamkar ita ce ta baiwa kanta
a mai nakasa, dan dama kowa ya san Hajiya La
ifa da son yin kyauta da kuma sadaka hakan ya sanya suka shiga mata fa
a da masifa a kan cewar ita ce ta jawa kan ta haihuwa nakasashshen
a, wai a shegen yin sadaka da tausayin nakasassu ta sanya wani nakasashshen ya washe ta ta haifi mai kama da shi.
Hajiya Mariya har da cewa akwai wata tsohuwa da ta ta
a zuwa bara Hajiya La
ifa na da tsohon ciki ta bata abinci da ku
i wai sak yaron ke kama da tsohuwar haka dai suka
unsa mata takaici da ba
inciki, sauran matan gidan murna sosai kamar su zuba ruwa a
asa su sha dan jin da
in abin da aka yiwa
an da aka haifa dan ita Hajiya Mariya ko
aukan jaririn bata yi ba Alhajin ne ma ya
aukeshi ya jujjuya
afafun yaron da hannayensa ya dangwarar mata da
Haka suka fita suka barta cikin tsananin damuwa dan babu abin da ya fi tashin hankali a ce ka haifi
a amma danginsa basu yi murna ba a hakan Hajiya La
ifa ta
auki ha
uri ta zauna da
an ta dan kaf matan gidan da gayya suke zuwa mata barka su yayyada mata maganganu mararsa da
i da habaice -habaice, haka ta rungumi
anta dan ta san haka Allah ya so ya ganshi, a ranar da yaron ya cika kwana biyu a duniya ya ce ga garinku nan, tsabar jahilci da hauka irin na su Hajiya Mariya sai cewa ta yi wai direba ya kai Hajiya La
ifa
auyensu wajen
ar uwarta Fatima su je a yi suturar yaron, haka ta
auki
anta tana kuka kamar ranta zai fita haka ta
auki gawar yaron ta shiga mota direba ya tafi kaita garinsu, dan su duk laifinta suke gani na yin ma,amala da nakasassu har ta haifi kamar su. Haka ta je
auyensu aka yiwa yaron sutura sai bayan sadakar bakwai ta dawo gidan ba dan ranta ya so ba sai dan nasihar Ummar Hameeda da ta
ar uwarta Fatima.
Tun da ta dawo Alhaji da Hajiya suka tara gaba
aya mutanen gidan aka sanya dokar kar wani nakasashshe ya
ara shigowa gidan, hatta ba
i hana su shiga aka yi wai duk dan kar a samu wata cikin matan gidan ta sake haihuwar nakasasshen
a. Ba
i kuma saboda kar a samu wani ya washi mai ciki a gidan.
Wannan shi ne mafarin abin da ya sanya aka hana duk wani nakasasshe gidan, abin sa kuma ya sanya aka hana fita zuwa ko ina saboda Hajiya Nuratu na
auke da tsohon ciki gudun kar a fita a mata asiri wani abu ya samu cikin dan shn
wallafa rai a kan haihuwar
a namijin da aka yi scanninga aka ce za ta haifa.
*DAWO WA DAGA LABARI*
Sosai Hajiya La
ifa ke zubar da wahaye jin irin furucin da Alhajin ya yi, hakan ya sanya ta tuna da
an nata wanda ya rasa kulawar mahaifinsa da ta kakarsa tamkar shi ya halicci kansa a hakan. Kowa sai washe baki yake sauran matan kuma sai wani shan
amshi suke ana wani ta
e baki kowacce tana jin haushi da kishin tana jin ina ma a ce ita ce ta haifi wanda zai gaji wannan
inbin dukiya ina ma ace ita ce tauraruwa wacce za ta zama uwa ga magajin Alhaji Husaini Ado da kuwa kakarta ta yanke sa
a daga ita har iyayenta ba ma iyayenta ka
ai ba har ma da danginta baki
aya.
Hajiya Nuratu kuwa sai wani jin kamta take na neman fashewa.
"Wannan haka ne Nuratu ta zama tauraruwar da ta haske hidan nan baki
aya ta zama mahaifiyar magajin gidan nan, gashi dai a yanzu ita ce amarya kuma ita ce
arama amma gashi ta zama tauraruwa sha kallo" Cewar Hajiya Mariya tana wani jijjiga kai.
Haka dai aka rin
a baiwa kowa dama yana tofa albarkacin bakinsa.
Fatima, tun bayan fitar Hajiya La
ifa da Nasira ta shiga fata da addu'ar Allan sa bacci ya
auke Beelal dan kuwa tana son ta baiwa idanunta abinci dan babu wami abu da zai hana ta fito zuwa sashen Hajiya Nuratu a
oye domin gano wainar da ake toyawa dan kawai a ranta take jin cewar za a ci zarafin
ar uwarta ita kuma ta yi al
awarin idan ta je ta tarar ana wula
anta,
ar uwarta to kuwa tabbas sai ta fito daga ma
oyarta ta ramawa yayarta sai dai komai ta fanjama fanjam.
Cikin ikom Allah sai Beelal ya yi bacci, yana kallon
an ball da sauri ta
aukesa ta kai kan gado ta tofa masa addu'a ta fito ta kulle
ofar aikuwa kai tsaye ta tasarwa
angaren Hajiya Nuratu, ta baya ta bi dan gaba
aya gidan ma tsit hakan ya tabbatar mata kowa yana can kenan. Saboda
ari irin na Fatima sai da ta je har window
in falon da ake taron, tana nan tsaye tana kallon kowa da kuma abubuwan da ke faruwa da kuma abubuwan da ake tattaunawa, ganin ba a cin zatafin
ar uwarta hakan ya sa bata fito daga ma
oya ba, cikin rashin sa'a sai ta goce daga kan wani burket da ta taka take le
awa aikuwa hakan ya
auki hankalin gaba
aya wa
anda suke falon dan kuwa kowa ya san dai gaba
aya mutanen gidan suna hallare a falon amma waye zai zo gidan nan ya la
e ya ji sirrin gidan saboda kasada.
"Ku bishi ko waye ku kawo min shi nan yanzun nan kar ku sake ku dawo min babu shi duk inda zai shiga ku kamo shi" Cewar Alhaji cikin zafin rai da bada umarni ya fa
a yana yiwa gaba
aya ma'aikatan gidan umarni, aikuwa cikin hanzari da son cika umarnin uban gidan masu suka amsa tare da marawa wanda aka jiyo
aransa baya...
MMN AFRA 09030283375
*BEELAL*
NA
MAMAN AFRAH
FCW
Chapter 21 · 0% Book details