← Book details Beelal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 25

Sashe 17

Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bara to ita mai ya kai ta shiga. "Wasu ne suka kawo ni a mota suka ajiye ni suka tafi" Cewar Beelal cikin in'innarsa "Zo mu je gidana" Ta fa a tana kama shi da farko i ya yi sai da ta lallashe sa sannan ya yarda gidan ta bu e suka shiga gidan asa ne da aki aya sai tsakar gida da bayi. Tabarma ta shimfi a ta zaunar da shi, tana ta mamakin yadda aka yi wasu suka akko shi a mota, dan duk tunaninta wasu ne suka so sace shi kuma sai suka ga asirinsu zai tonu suka kawo shi nan suka ajiye. Abinci ta zuba masa ya kar a ya shiga ci dan dama sosai yake jin yunwa, alwalar magriba ta yi ta shimfi a sallaya ta shiga gabatar da sallah, dan dama batir in fitila za ta siyo sai kuma yanzu ma sun kawo nepa. ```Mai tsaron ofa``` Tun da aka idar da sallar magariba a masallacin Alhaji Husaini da ke usa da gidan, yake so ya zame jikinsa ya tafi neman Beelal amma hakan bai samu ba saboda Alhajin yana cikin masallacin kuma dole sai ya koma zai tafi dan ba ya so kowa ya lura da ba ya nan. Alhajin kuma sai washe baki yake kamar gonar auduga jin matarsa Nuratu na na uda kuma yana saka ran a haifa masa namiji kamar yadda takardar asibiti ta nuna cewar namiji za ta haifa. Ku e ne ya fito da su daga aljihu rafar an dubu-dubu guda biyar ya baiwa limamin masallacin a kan a rabawa mutane sadaka su tayashi da addu'a Allah cika masa burinsa a haifa masa a namiji. Mutane sai binsa suke da kallon mamaki jin ma ba wainya bada sadakar bane dan a masa addu'a Allah ya sauki matar lafiya sai dai ya bayar ne dan ta samu a namiji, sanin halinsa na ya yi nisa ba ya jin kira ya sanya limamin cewa "Allah raba lfy haka aka yi addu'a kowa ya watse da rabon da ya samu na ku in sadakar. Bayan kowa ya dawo daga masallacin sun shige cikin gidan sai Mai tsron ofa ya fara shirin tafiya neman Beelal in dan kiran da Hajiya La ifa ke masa ka ai ya sanya shi ya kasa sukuni dan gaba aya hankalinta a tashe yake. Sai da ya tabbatar babu kowa sannan ya saci jiki ya fita yana fatan rufuwar asirinsa har ya dawo ba a gane ya fita ba sannan yana addu'ar samo Beelal, dan azu Hajiya La ifa cewa ta yi za ta fito su tafi tare amma ya dakatar da ita akan cewa in sha Allahu kafin sallar isha'i zai dawo kuma da yardar Allah da yaron zao dawo dan ya san Alhaji ba zai fito yanzu ba sai dai sallar isha'i sannan gidan ma da yake cike da murnar haihuwar da za a yi kowa hankalinsa ba zai kai bakin get ba. Yana fitowa ua samu napep ya hau tafiya suke yana ta addu'ar Allah ya kai shi a kan daidai, sai da ya ga sun fita daga cikin G.R.A in sannan ya shiga dube-dube saboda ya san an sai sun fitar da shi daga unguwar ma baki aya. A wata mararraba ya sauka ya biya mai napep in ku insa sannan ya tsaya yana nazarin hanyar yana ta addu'a Allah ya kai shi a kan inda zai samu Beelal. Hanya aya ya za a wacce ta shigar da shi wani layi na ya ku bayi, yana tafiya yana ta dube-dube duk inda ya ga yara sai ya tsaya ya duba ko zai ga Beelal amma shiru kake ji babu Beelal wai malam ya ci shirwa. A dai dai wani wuri ya tsaya yana ta karanta Hasbunallahu wa ni'imal wakil a zuciyarsa, dan ji yake kamar ya rin a ihu yana kiran Beelal in ko Allah zai sa yaron ya ji kiran ya amsa, yana nan tsaye sai yana ara tafiya wasu yara guda biyu maza ya gani suna ta wasa guje-guje yana arin tafiya dan ji yake a ransa gwara ya koma wani layin dan kar lokaci ya ure masa kamar wanda aka ce ya dakata kar ya tafi sai ji ya yi yaro aya ya cewa an uwansa. "Mu yi wani wasan na gaji da wasan gudu" "Wane wasa za mu yi?" ayan ya tambaye shi. Mai tsaro ofa har ya juya ya fara tafiya sai ya ji ayan ya bada amsa. "Mu ke gwada tafiyar wannan yaro na azu mai afa a lan washe, wanda ya yi tafiyar dai dai shi za a yiwa goyo" Idanu Mai tsaron ofa ya bu e yana kallonsu, dan yaron da ya ce ayi wasan har ya fara gwada tafiyar, cikin sauri ya nufe su, yana zuwa ya dafa kafa arsu su duka ya ce "Kai a ina kuka ga yaron mai tafiyar irin wannan yana ina?" arin kuka suka fara dan sun auka gwada tafiyar laifi ne. "Ba abin da zan muku so nake ku nuna min inda ya yi ana ne" Ya fa a kwantar musu da hankali dan duk sun tsorata. "Yana cikin gidan can nan suka shiga da matar gidan" "Kun tabbata?" "Wallahi, ba shi bane idan zai yi magana sai ya fa a sau biyu ko uku" Nan Mai tsaron ofa ya gane suna nufin in'inna. "Shi ne mana" Ya fa a cikin murna yana sa hannu a aljihu ya gido naira ari ya basu suka kar a suna tsalle suka tafi da gudu shi kuma ya tasamma gidan. Sallama yake rafkawa a bakin ofar gidan, kallon Beelal ta yi da yake cin awara da ta bashi bayan ya gama cin abincin. Sai kuma ta amsa sallamar ta tashi ta fito daga gidan ta zo, gaisawa suka yi da Mai tsaron ofa tana masa kallon rashin sani. "Da ma wani yaro Beelal nake nema shi ne aka sanar min yana gidan nan" Ya fa a yana kallonta ganin ta wani ha e rai dan ita duk tunaninta mutanen da suka kawo shi suka yar ne suka sake biyo sawu. "Ni ba wani yaro a nan, wa ma ya ce wani yaro ya shigo gidan nan ni da nake zaune ni ka ai a gidan kamar mayya?" "Dan Allah iya ki taimaka min idan yana nan ki bani shi, wallahi mahaifiyar yaron tana cikin wani hali, hatta ni kaina ina cikin matsala babba dan idan har aka lura ba na bakin aikina na shiga matsalar da ba zan iya fita ba zan iya rasa aikina wanda da shi na dogara duk da na san Allah zai iya musanya min da wani amma dan Allah ki taimaka min, yaron nan ba a garin nan suje ba zuwa suka yi da Mamarsa. Nan dai ya kwashe komai ya fa a mata dan ya lura yaron yana gidan a yadda take magana tana ta waiwaye da alama bata so ya fito a ganshi. Jin kalamansa sai ta ji jikinta ya yi sanyi, dan ita sai ta ji yaron ya shiga ranta ma bata son rabuwa da shi sai dai tun da wanda suka fita bu atarsa suna nemansa ya zama dole ta bayar da shi dan bata da hujjar ri e shi. "Ina zuwa " Shi ne abin da ta fa a ta juya ta koma cikin gidan, Beelal ta samu ta fa awa mai gadin gidan da suka je ya zo zai tafi da shi saboda Mamarsa tana nemansa, ta tambayeshi zai bishi. Beelal an ambaci Mamarsa ya mi e tsaye.Dan ya san indai Mai tsaron ofa ne to zai kai shi wurin Mamarsa.Hannunsa ta wanke masa ta kamo shi suka taho, amma suna zuwa wajen zauren sai ta ga ya la e yana le awa dan ya ga in Mai tsaron ofar ne dan ba ya so ya ga wanda suka kawo shi a mota. Yana ganin Mai tsaron ofa sai ya fito suka je wurinsa sosai Mai tsaron ofa ya ji da in ganin Beelal godiya ya yiwa matar ya akko dubu aya ya bata amma ta i kar Haka suka tafi tana agawa Beelal in hannu shi ma yana aga mata,dan Mai tsaron ofa aukansa ya yi a kafa a sosai ta ji yaron ya shiga ranta dan ba dan ta tabbayar Beelal ya san mutumin ba da babu yadda za a yi ta bari ya tafi da shi. Tafiya ka an suka yi suka samu napep suka shiga, jin wayarsa na ta neman agaji duk da bai duba ba ya san bai wuce Hajiya La ifa yana dubawa kuwa ya ga ita in ce, take sanar masa gata nan ta fito ta taho za ta kusa zuwa bakin get za ta tafi neman Beelal sai dai ko me zai faru ya faru, nan ya sanar mata ta koma ya Beelal in nan ya samo shi, haka ta lalla a ta koma dan dama Nasira ta bari ko Fatima za ta tashi dan har lokacin baccin take ta kasa tantancewa shin baccin Fatimar ke yi ko kuwa har lokacin a sume take dan dai tana lumfashi hakan ke nuna musu bacci take amma da alama dai ba baccin lafiya bane dan ko baccin ne to ba a hayyacinta take yi ba. Tun kafin su araso ofar gidan ya sanya Mai tsaron ofa dakatar da an sahun suka sauka da afa suka arasa ofar gidan lokacin har an fara kiran sallar isha'i a masallacin unguwar. Cikin fa uwar gaba Mai tsaron ofa ya tura ofar ya shiga bakinsa auke da bismillah sai da ya tabbatar babu kowa ya kamo hannun Beelal in dan dakyar ma Beelal in ya yarda ya shiga dan gaba aya a tsorace yake. Cikin sauri ya yi wuf ya sanya Beelal in a akinsa, a can Beelal ya ga jakar kayansu da Mai tsaron ofa ya akko daga waje. Sai sannan Mai tsaron ofa ya sauke wata ajiyar zuciya tare da yiwa Allah godiya. *BEELAL* NA MAMAN AFRAH FCW
Chapter 17 · 0% Book details