← Book details Beelal Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 25

Sashe 18

Beelal Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

Da sunan Allah mai rahma mai jin
ai.Godiya da yabo sun tabbata ga Allah ma
aukaki da ya bani ikon fara wannan littafi Allah bani ikon kammalawa cikin aminci amin.
*This book from the beginning to the end is a dedication to BEELAL YUSUF MUHAMMAD May God bless us and bless our lives with all Muslim children.I love you my child so much*
Page 2
_HAMEEDA_
Tun da su Beelal suka tafi take ta faman kuka Ummarta tana ta lallashinta amma ta kasa yin shiru saboda so take su tafi da ita kuma bata son rabuwa da Beelal kwata-kwata. Tun Umma na bata baki a kan ta yi shiru har dai ta gaji ta barta, haka Babanta ya dawo ya sameta tana ta kukan duk idanunta sun kumbura sai ajiyar zuciya take.
"Haba Hafisa ya zaki bar yarinya ta yi kuka har haka ji yadda fuskarta duk ta sauya" Baban Hameeda ya fa
a lokacin da ya
auke ta ya
ora ta a kan cinyarsa yana sate mata hawaye.
"Wallahi Baban Hameeda na yi iya yina amma yarinyar nan ta
i yun shiru, kuma duk a kan su Beelal sun tafi Kano shi ne take ta faman kuka ka dai san yadda sha
uwarsu take dakyar ma yau in ta yarda ta ci abinci, ka gan ta nan wancan takalmin da Mamar Fatima ta shigo da shi a hannunta lokacin da za su tafi na Beelal ne da ya cire shi ne aka bashi aron na Hameedar ya sanya, suka bar wannan
in a nan amma wai takalmin ta
auka ko ajiyewa bata yi wai saboda shiririta takalmin ma take yiwa kuka tana kiransa da suna Beelal" Ta fa
a tana kallon Hameeda da ta kwantar da kanta a kafa
ar Baban nata sai faman ajiyar zuciya take yi.
"Allah sarki Hameedan Baba da ace ina nan suka tafi da sai sun tafi da ke saboda ba na son abinda zai saka ki a damuwa ba" Ya fa
a yana shafa kanta.
"Ikon Allah to ai ka san dai da ace da dama babu yadda za a yi Fatima ta tafi ta barta saboda ita ma ko ka
an bata son raba Beelal da Hameeda yanzun ma dole ce ta sanya ta yi haka, kuma kwana biyu ka
ai za su yi su dawo"
"Tun da kin ce haja shikenan amma kin san ko da ace wuni
aya za su yi dole ta shiga damuwa" Ya fa
a yana kallon Mamar Hameeda da ke linke kayan wanki.
"Yaushe suka taf...
Sallamar da aka yi ne ya katse masa maganar da yake
arin yi, a tare suka amsa mai sallamar ne ya shigo cikin gidan yana wani
aga kai tare da hura hanci.
"Sannu da zuwa Yaya" Ummar Hameeda ta fala cikin girmamawa.
Maimakon ya amsa sai ya maida kallonsa kan
an uwansa ya ce
"Shin baka samu sa
ona ba Hamisu na ji ka shiru kokwa wannan ce ta hanaka zuwa " Ya fa
a yana kallon Umma da ta sunkuyar da kai.
"Ka yi ha
uri Yaya wallahi shigowarsa gidan kenan tun da ya tafi gona da sanyin safiya sai yanzu ya dawo kuma ban kai ga fa
a masa sa
on ba ka shigo, amma ka san da ace na fa
a masa da tuni ya zo" Ta ce har lokacin kanta a
asa saboda girmama wan mijin nata da take.
"Sannu ishashshiya da mai wato baki ma fa
a masa ba saboda kin raina ni, kuma kina son rabani da
an uwana"
"Haba Yaya ya za ka ce haka, baka ga yadda jikina ma yake ba ko kayan jikina ban kai ga canjawa ba, wallahi shigowata kenan" Cewar Baban Hameeda yana ta
arin nunawa Yayan nasa gaskiyar matarsa.
"Ni kwa na ga ko kayanka baka kai ga canjawa ba amma ka iya
aukan
ar gwal ka
orata a cinya kana wani shafa kanta kamar wanda ka samu jikin zomo" Ya fa
a yana sanya hannu a babbar rigarsa yana kuma aikawa Hameeda wani mugun kallo dan ya tsani yarinyar a rayuwarsa, yana ji a ransa duk duniya babu wanda ya tsana sama da ita saboda tsallan ba
aken da ta yi na dirowa duniya ta shiga tsakaninsa da gadon da yake so ya yi na
an uwansa saboda jahilci irin nasa ba ma ya tunanin bai san gawar fari ba.
"Dama da ace ke namiji ce da tuni na da
e da aika ki lahira, to saboda ke mace ce kuma na san dai mace ba za ta samu gado ba kamar yadsa namiji zai yi babakere da gado ba amma duk da hakan kema ina jin tamkar in sha
eki in aika da ke inda ba a dawo wa" Ya fa
i hakan a zuciyarsa har lokacin bai daina hararar yarinyar ba duk da a kan idanun mahaifanta duk da an ce wai mutuwa ma na tsoron idon mahaifi.
Shiru Baban Hameeda ya yi tare da sunkuyar da kansa
asa ganin irin kallon tsanar da
an uwan nasa ke jifan
ar tasa
aya tilo wannan abu na bashi mamaki da
aure masa kai maimakon a ce ya samu irin wannan
iyayyar daga wajen wasu amma sai gasho daga wajen
an uwansa da yake da shi tilo a duniya yake samun
in jininsa kuma masoyiyarsa
arsa Hameeda wacce ita ka
ai ya haifa ita ka
ai kuma yake gani ya ji da
i, amma bai san mai ya sa Yayansa yake nuna mata
iyayya haka ba duk da shi
in ma ba wai ya tsira bane yana nuna masa
iyayyar daga shi har matarsa Hafisa amma yana jurewa sai yanzu kuma da Allah ya azurtashi da haihuwa bayan irin shekaru da ya
auka yana neman haihuwa bai samu ba amma maimakon Yayansa ya
aunace ta ko dan shi ma bashi da
a ko
aya amma sai ya
auki karan tsana ya
ora mata "Wallahi Yaya na dawo ne na samu tana bu
atar kulawar saboda tana ta kuka a kan Beelal yaron nan na wajen Idrisu sun tafi Kano, ka san ta sha
u da yaron sosai shi ne nake lallashinta"
"Eh lallai fa a lallasheta, yaron wajen Idrisu ko yaron Fatima, Idrisun da ya ce ya bar mata yaron ta ri
e ita ka
ai saboda nakasar da ke jikin yaron, ko ma ba haka ba yanzu ina Idrisun yake da kake danganta yaron da shi, mutumin da ya yi watsi da su kowa ya san yafi shekara ba
i zo garin nan ba kai sai dai ma an danganta da sama da shekara ba ya yi shekara biyu baya garin nan ka ga kuwa sai dai ka kira shi
an Fatima ban da ma rashin hankali ku bar yarinya tana kusantar yaron da babu mai
aunarsa duk garin nan daga uwarsa sai ku, yaro da
afa kamar ta
adangare duk a lan
washe hannu...
"Haka Allah ya halicceshi" Cewar Hameeda da ta
ago kan ta daga kafa
ar mahaifinta.
Da sauri mahifin nata ya sanya hannu ya rufe mata baki.
"Barta ta fa
a koya mata aka yi tarbiyar da uwarta ta bata kenan raina na gaba da yiwa na gaba rashin kunya, idan ka ga dama ka aika min buhun gero da na wake zan siyar in yi amfani da ku
in dama shi ne kiran da nake maka" Yana kai
arshen maganar ya juya fuuu ya fice daga gidan ba tare da ya jira cewar kowa ba.
Gaba
aya sai aka rasa mai cewa komai a cikinsu, Umma da ke
arin yiwa Hameeda fa
a a kan abin da ta yi duk da yarintar ta amma akwai bu
atar a nusar da ita fa
awa babba magana haka duk da cewa dai dai ta fa
a kuma Fatima ce ke kowa musu cewa idan ana tsokanar Beelal
in su fa
i hakan. Baban Hameeda kwa mutuwar zaune ya yi jin bu
atar da Yayan nasa ya zo masa da ita, saboda sauransa gero da wake kowanne buhu
ai kuma shi ma niyya yake ya kai su kasuwa saboda yana so ya siyi taki saboda aikin gona da zai yi, amma babu yadda zai yi haka zai
auka ya bashi saboda gudun magana da kuma son zama lafiya, in ya so ko rance ya yi ya kashe wutar gabansa.
_HAJIYA LA
IFA_
Tana ta faman gudu -gudu sauri-sauri ta iso
angarenta cikin ikon Allah bata ha
u da kowa ba, dan tsoronta
aya kar a ga fitarta ace wani mugun abu ta fita yi saboda hana haihuwar Hajiya Nuratu lafiya dan wannan yana cikin dalilin da ya sanya aka hana su fita daga gidan saboda kar wata ta je ta yi wani mugun
ulli a kan cikin da Hajiya Nuratun ke
auke da shi. Tana shigowa falon ta samu Nasira na ta kaiwa da komowa alamar tana cikin damuwar fitar da Hajiya La
ifa ta yi saboda matsala sannan tana tsoron tonuwar asirin nasu ma saboda wani dalili.
Ganin Hajiya La
ifa ya sanya ta taho wajenta tana son
arin bayani.
"Hajiya ya na ganki haka? Ya kika dawo? Ko an ga Beelal
in" Ta jefa mata tambayar da son za
uwar jin amsar.
Gya
a mata kai ta yi tana
arin bata amsa sai suka hango Fatima a mugun ki
ime tana sakkowa daga saman benen tana ha
a matakala bibbiyu. Da sauri Hajiyar ta nufeta ta kamata ganin duk ta rikice
"Yaya ki sakani na tafi neman Beelal, shin ya aka yi har aka barni nake bacci shin ina na samu dama da kwanciyar hankalin da bacci ya samu nasarar
aukana?" Ta fa
a tana sakin kuka tare da
arin
wace kan ta daga ri
on da
ar uwar tata ta mata.
"Ki kwantar da hankalinki Fatima b...
"Haba Yaya ta ya zan kwantar da hankalina bansan inda Beelal yake ba wallahi sai na fita koma me zai faru ya faru, in yaso daga can ma idan na samu Beelal
in mu koma inda muka fito hakan zai fi mana kwanciyar hankali" Ta katse Yayar tata cikin kuka da
araji.
"Fatima ni kain
a yanxu daga wajen nake har na fita domin tafiya nemansa Mai tsaron
ofa ya sanar da ni ya samo shi, shi ne dalilin da na dawo domin ya sanar da ni yana tare da Beelal
in kuma baccin da ya
aukeki suma kika yi da kika farfa
o numfashinki ya dawo gangar jikinki shi ne kuma baccin ya
auke ki muka kai ki
aki"
"Dan Allah da gaske an ga Beelal?" Ta fa
a tana kallon Nasira dan ta tabbatar mata dan kar Yayar tata ta
oye mata dan hankalinta ya kwanta.
"Wallahian ganshi ni ma yanzu ta shigo nake tambayarta" Cewar Nasira har da murmushin farinciki.
Rungume Yayar tata ta yi, sannan ta sake ta ta je ta rungume Nasira saboda farinciki, dan yanzu ganin Nasira take kamar
ar uwarsu saboda yadda ta rufa musu asiri kuma ta damu da damuwarsu.
_Mai tsaron
ofa_
Yana bakin get da butarsa yana ta alwala da ba dan ya yi sallah yake yi ba dan dai kawai yana so kowa ya fice ya barsa aikuwa daga ya hango wani sai ya fara wankin fuska wani sa'in idan wani ya zo sai ya fara shafar kai, kowa zai fice daga cikin mazan masu aiki sai ya masa magana, sai da ya tabbatar kowa ya fice sannan ya dangwarar da butar.
akinsa ya shiga ya
akko wata babbar riga da yake shimfi
a da ita jakar kayan su Beelal
in ya sanya a ciki, Beelal dai kallonsa yake kawai dan har abincinya bashi amma ya ce masa ya ci abinci a gidan tsohuwar wannan. Sai danya sanya takalman Beelal
in da ke ajiye a inda ya sille, sai kuma ya ce
"Taso ka kwanta a kan rigar nan" Kallon rashin fahimta Beelal
in yake masa sai ya ce cikin in'innarsa.
"A ka zan yi bacci?"
"A'a a ciki zan kai ka wajen Mamarka"
"Mama?"
"Eh
ulleka zan yi dan kar a ganka, ko da an ganmu za a
auka ko kayan wanki ne, sauri zan yi kafin a fito daga sallah in kai ka"
Jin haka Beelal ya tashi ya kwanta a kan rigar haka Mai tsaron
ofa ya
ulle rigar da sauri ya le
o sai da ya tabbatar babu komai sannan ya sungumo Beelal haba wa
afa me na ci bam baki ba, haka ya ringa zabga sauri gaba
aya a ki
ime yake, yana tafiya addu'a tana ta kai kawo a bakinsa kamar zai ari baki.
Yana shiga part
in Hajiya La
ifa ya zuba a guje har sai da ya ga ya danganta da
ofar falon.
"Assalamu alaiku" Ya fa
a yana ta waiwayen bayansa, da hanzari suka taho su duka ukun Hajiya La
ifa kawai ya mi
awa
ullin hannunsa bai jira komai ba ya kuya cikin sauri, su ma da suka kar
a sai suka shige ciki ba ma su tsaya a falo ba sama suka haye da shi suna ta murna.
Da sauri har ana rige -rigen bu
e rigar da Hajiya ta kunce
ullin. Zabura Beelal ya yi yana kilkila dariya, su ma dariya suka shiga yi Fatima har da
wallar farinciki.
"Mama kin ga an kawo ni a
ulle?" Ya fa
a cikin in'innarsa yana ri
e hannunta.
"Kamar kayan wanki ba" Ta fa
a tana dariya. Rungumeta ya yi yana ta farinciki, sannan ya sake ta, ya rungume Hajiya La
ifa ya ce.
"Ammi na da
e ban ganki ba" Ya fa
a yana rungumarta.
MAMAN AFRAH
*BEELAL*
NA
MAMAN AFRAH
FCW
Chapter 18 · 0% Book details