Sashe 41
Babban Yaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Afalo Ummah da Hajiya Anty suna zauna, suna Magana akan abincin da za'a tsara wa Babban Yaya, sukaga Waheeda tafuto, Hajiya Anty tace "Ina zakije Daughter?"
Cikin qasa qasa da murya tace "gida"
Hajiya Anty ta girgiza kanta alamun batajiba, sannan tace "mekika ce?"
Ummah tace"cewa tayi gida zata tafi, tana nufin gidanta, gidan mijinta"😂
Turo baki gaba Waheeda tayi cikeda shagwa6a, batace musu komai ba,Hajiya Anty tace "to kije driver yakaiki, Allah yakiyaye hanya"
Daga musu Kai tayi, sum sum tafice daga falon, Hajiya Anty ta kalli Ummah tace "Zamani,mu muna shirin tar6arsa anan, kinga ita Kuma tatafi gidanta"
Ummah tayi dariya tace "hmm ai kad'an kika Gani" 😃
Kafin Hajiya Anty Tayi magana, wayar Babban Yaya tashigo wayar Ummah, cikin sauri ta d'auka tana fad'in "kinga ma yana kirana,inaga sun sauka"
Dauka tayi tareda fad'in "Son kun sauka?"
Daga nasa 6angaren yace "eh Ummah, Gani tareda su Sa'eed...."
"a a, to me kuke jira? Ku qaraso gida mana, karka tsaya mutane su dameka dayawa nasan idan kahad'u da mutane bazaka qaraso dawuri ba"
Cikin kunya yace "a a Ummah... Dama... Dama zan fad'a miki ne, na wuce gida, idan nahuta zanzo" 🙊😂
Ummah tasaki baki tana Kallan Hajiya Anty, ita batayi masa magana ba, ita bata kashe ba, Sai can taji yace "Ummah bakya ji?"
Cikin mamaki tace "inaji yayansu, to Allah yakiyaye hanya saika shigo d'in"
Cikin farinciki yace "Amin Ummah, I miss you" dif yakashe wayar
Hajiya Anty data gama jin komai ta kwashe da dariya tace "Hajiya, yaran nanfa Dama bakinsu ahad'e yake, gaba d'ayansu magulmata ne, kinga Shima damuke shirin tar6a ya wuce wajan matarsa,kinji magulmaci harda cewa I miss you, ai shikkenan Nima Bari intafi gidana, babu amfanin Zaman" tafad'i haka tana miqewa tsaye
Ummah bata iya magana ba Sai cewa tayi "to Antynsu Sai munyi waya" 😃
*** ** ***
Tana zuwa gida tagama gyara komai, gida yayi fes ko'ina yad'auki qamshi, tasaka doguwar Riga ta leshi me mutuqar tsada, ta zauna ta tsara kwalliya, tasaki dogon gashinta gadon Bayan ta, abinci ta had'a masa d'an kad'an dede yanda tasan idan yagani zai birgeshi, sannan ta zauna afalo tad'auki littafin addu'ah tana dubawa, wajan minti talatin taji tsayuwar mota, littafin ta ajiye tatashi ta nufi qofa, tana bud'ewa suka kusa cin Karo da juna cikin tsananin murna tayi wani irin tsalle ta rungume shi, murmushi yasaki, Shima yasaka hannu yasake rungume ta tsam ajikinsa tareda Lumshe ido yana sakin wata irin ajiyar zuciya
Sa'eed yayi murmushi tareda shafa sumar Kansa ya ajiye masa kayansa yajuya yafice daga falon
Wani irin kukan shagwa6a tasakar masa, ita kanta batasan dalilin kukan nataba, kona murna ne ta ganshi lafiya? Oho
Ahankali yafara bubbuga Bayan ta, yad'ora bakinsa asetin wuyan ta ya sakar mata kiss, sannan yad'ora harshansa yana tsotsar wuyan Nata
Wani irin yarrr taji ajikinta, batasan lokacin data sake rungume Shiba, yajima yana tsotsar wuyan ta, Sai numfashi yake sauke wa, tanajin yanda yake gangarowa zuwa qirjinta,tasaka hannu ta d'ago da Kansa, cikin shagwa6a tace "Babban Yaya muje kayi wanka mana"
Yatsina fuska yayi ya kalli gefensa yaga babu Sa'eed yace "Ina Sa'eed d'in?"
Tace "au tare kuke ne?"
"tare muka shigo, ai duk kece kika rikitani, shikkenan yanzu kinsa girma na zai fad'i a'idon yayanki"
Tace "yayana Kuma? Kamarya?kaiba Yaya na bane?"
Murmushi yasaki,yasan cewa har qarshan rayuwarsu Waheeda zataci gaba da kallon sa ne kamar yayanta, ahankali yace "a a nikam mijinki ne ba yayanki ba"
Murmushi tayi tarufe idonta da hannunta cikeda kunya, taja hannun sa zasu qarasa ciki, cikin shagwa6a yace "Auchhh! Kina Jana ahankali mana, qafata ciwo"
Yafadi hakan da niyya bawai Dan yaji ciwon ba, lokaci daya ta rikice, cikin damuwa tafara tatta6a jikinsa zuwa qafarsa tana fad'in "sannu, na Fama ma ciwon ka ko? Yi hakuri to taka ahankali"
Wani irin dad'i yaji acikin ransa, yafara d'ingisa qafar yana tafiya daqyar, suna zuwa d'akinsa yafad'a kan gadon, tace "Babban Yaya wanka fa"
Cikin shagwa6a yace "nifa bazan iya ba....,saide in zakimin"
Cikin sauri ta kalleshi, murmushi yasaki sannan yamiqa mata hannu, babu musu takama hannayen nasa tana jansa, Amma takasa d'agashi, ahankali ya fuzgota tafado Kansa, yariqe fuskarta da hannun sa yace "I love you Waheeda"
6oye fuskarta tayi a qirjinsa cikin kunya, cikin rad'a yace "bazaki iyamin wankan ba?"
Ahankali ta d'aga masa Kai, murmushi yayi,yace "nayi tunanin zakimin, har abar kikama ki wanke"😃
Rufe idonta tayi da hannunta, kunya ta kamata, tana tunanin Ina yaji wannan maganar?
Murmushi yasaki sannan ya kwantar da'ita akan gadon, yashiga wankan cikin sauri, satar kallon sa tayi, mamaki yakamata, ba yanzu taga yana d'ingisa qafarsa ba? 🤔
Daya futo daga wankan ma lafiya kalau yafuto ya manta dawani d'ingisa qafa dayake, kawarda kanta tayi Gefe, tad'auki wayarsa tana Kallan photuna, tayi mamaki sosai ganin photunan yawanci duk Nata ne aciki, wani tasan anyi mata, wani kuwa bata Sani ba, lotion yad'auko zai shafa ya zauna akusa da'ita, ahankali ta ajiye wayar tatashi zata bar d'akin, hannunta yaruqo yace "Ina Zakije Kuma?"
Kanta aqasa tace "zan had'a abinci ne..."
"to wakikeso ya shafa min man? Bayan kinsan banajin dad'in jikina ba komai zan iyaba?"
Cikin mamaki ta Kalle shi tace "Dama baka warke ba?"
"ni ban warke ba, kawai daurewa nake Ina komai, Amma idan zan takura miki shikkenan, Bari in shirya naje mu gaisa da Ummah kar tace nadawo banjeba"
Waheeda tayi shiru tana nazari, wata zuciyar tace kyaje kina zaune agida daga wajan Ummah kiji shi a wajan Ummi 😂
Cikin sauri tadawo ta zauna, tad'auki man ta shafa a hannunta, sannan tafara shafa masa ahannunsa zuwa kafadar sa da wuyansa
Laushin hannun ta, da Laushin jikinsa, yahad'u da Laushin man hakan yasa Babban Yaya ya Lumshe Idonsa, tana shafa masa a qirjinsa yaji wani irin dad'i, ahankali yasaki wani Dan qaramin numfashi, man tasake lakutowa ta murza a hannunta sannan tad'ora hannun dede nipples dinsa tana shafa masa man, wata irin qara Babban Yaya yasaki yace "ohhhhh......"
Kallan sa tayi da sauri tace "harda Nan ciwon?"
Cikin sauri ya daga mata Kansa yace "harda Nan mana, da qafata da qirjina, da cinyata"
Mamaki yakama Waheeda, to ai ko lokacin da yaji ciwon iya qafarsa taga yana riqewa, cikin sanyin jiki da tausayawa tace "sannu, Bari inyi sauri Kaci abinci saika kwanta ka huta"
Daga mata Kai yayi, taci gaba da shafa masa man harda su fuskar sa, Amma bata shafa masa acinya ba, ta Kalle shi tace "yayi?"
Murmushi yayi mata yace "yayi" sannan yatashi yanufi toilet, yanxu kawai tsarki zai sake, ya tabbatar idan akaci gaba da shafa man Nan to gaba dayama saiya sake wankan
Da daddare suna zaune afalo suna kallo, Waheeda tana zaune shi kuwa yayi matashi da cinyarta, wayarsa ce tayi qara, yana dubawa ya runtse Idonsa, Waheeda tace "menene?"
"Anty ce take kirana, banje ba, kunya nakeji wallahi, kullum nazo a ranar nake zuwa"
Tace "toka dauka mana kaji menene"
"um Um bazan iya dauka ba, ke ki dauka Sai muji"
Waheeda tad'auki wayar, Hajiya Anty tace "Yaya jikin Naka?"
Waheeda tayi murmushi tace "Anty bacci yake fa, Amma da sauqi jikin Alhamdulillah"
Naufal ya gyara kwanciyar sa a cinyarta yana Kallan ta Sai murmushi yake dimples dinsa suna futowa, Hajiya Anty tace "to Alhamdulillah, kina Jina ko? Karkiyi wasa da magungunan ki, kici gaba da amfani dasu, idan Kuna buqatar wani abu saikimin magana"
Ahankali tace "to shikkenan Anty, saida safe"
Wayar ta ajiye ta Kalle shi tace "kawai cewa tayi yajikin naka, nace mata kayi bacci ma Kuma da sauqi"
"Tome tasake cemiki? Naji ai tanata magana kekuma kinyi shiru" 🙊😃
Murmushi tayi tace "cewa tayi na kula dakai, Kuma duk abinda muke buqata nayi mata magana"
Jijjiga Kansa yayi, sosai ya gamsu da bayanin Nata, beyi tunanin ta6oye masa wani abun ba, cimak ya d'auketa suka nufi dakinta, suna zuwa yakashe musu wutar Dakin, sannan yasaka ta ajikinsa sukai shirin bacci
Waheeda tayi shiru tana jin wani irin dadi Wanda batasan dalilin saba, Amma ta tabbatar hakan baya Rasa nasaba da zuwan dan'uwan Nata, nipples dinta ne taji yana mata Dan qaiqayi tasaka hannu ta Sosa, sannan tasake gyara kwanciyar ta
A kunnan ta yad'ora bakinsa, cikin rad'a yace "mezan samu ne?"
Murmushi tayi cikin kunya tace "babu komai"
"kin tabbata?"
"eh"
Hannun sa yad'ora akan nashanunta yashafa yace "wannan basuyi kewata ba?" ya qarasa maganar yana murza mata kan nonon ta
Ahankali Waheeda ta Lumshe idonta tana hamdala acikin zuciyarta, kamar yasan Dama qaiqayi suke mata, cikin fitar hayyaci tace "sunyi"
Sake murza matasu yayi yace "sosai?"
Ahankali tace "um"
Kissing din wuyan ta yayi yace "Nasha?"
Daga masa Kai tayi ahankali, cikin sauri yajanye mata rigar tayi sama, sannan yad'ora harshansa yana tsotsar su ahankali, lokaci daya Waheeda tafita hayyacinta, Sai shafa lallausar sumar Kansa take, hannun sa yasaka cikin private part dinta yashafa wajan, cikin jin dadi tace "wayyo...."
Murmushi yayi, yacire mata pant dinta, yaci gaba da shafa wajan, kwata kwata Waheeda sakin ihun dadi take, tamanta da Babban Yaya take tare, shi kuwa Babban Yaya, haqqin sa yake son kar6a awajanta, cikin dabara yafara neman hanya, tanajin abinda yake kokarin saka mata tadawo hayyacinta, kuka tafashe dashi, cikin wata irin murya yace "bakyaso?"
Cikin sauri ta amsa masa, ahankali yafasa abinda yayi niyya, yajata jikinsa ya rungume ta sosai, kamar zai maida ta cikin jikinsa, cikin sauri tace "Babban Yaya zafi"
Ahankali ya sassauta mata ruqon, sannan tasamu bacci me dadi ya d'auketa, shi kuwa kasa baccin yayi, daqyar da Fama sannan yayi sa'ah bacci ya dauke shi
Da asuba, shine yafara wanka, sannan yatasheta tayi wanka, suka gabatar da sallah, yayi musu addu'o'i sosai, sannan yacire rigar sa, itama tarage kayanta, suka koma gado suka kwanta, Amma duk wannan abun da ake Waheeda taqi hada ido tashi, Shima yana lura da hakan, kwata kwata yau bayajin zai iya fita ko nanda bakin get, saboda mararsa wani irin murdawa take tana masa ciwo