Sashe 35
Babban Yaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya Anty tace"mun shiga uku Yaya, yaran yanzu ka haifesu baka haifi halinsu ba, to ai yanzu saitaje ta wanke ta yayansu" 😂
Ummah tace "shiyasa na dage akan ayi mata auren, Hankali na zaifi kwanciya"
Babban Yaya yadinga dariya ad'aki shi kad'ai,yana mamaki Waheeda ce tafad'i irin wannan maganar? 🤔Shiyasa daya tambayeta laifin me tayiwa Ummah tayi shiru taqi fad'a masa?
Ummah bata Bawa yanbiyu abincin sun kawo ba, Sa'eed tabawa yakai musu,Bayan tafiyarsa Babban Yaya yaje yayi nocking d'akin tanajinsa taqi bud'e masa haka ya haqura yajuya
Abu kamar wasa kwata kwata Waheeda taqi bud'e d'akin, inde taji alamun yana gida saita rufe d'akin ta, babu abinda take a gidan, tanajin yafita, saita futo tayi harkokinta Takoma d'aki, abinda tasa aranta shine itade bazata iya wannan rashin kunyar da Babban Yaya ba, domin kuwa rayuwar aure daban, rayuwarsu kafin aure daban, Gara suci gaba da tafiya Ahaka
Babban Yaya tun yanabi takanta harya dawo ya share ta, yau tanajin qaran TV afalo tafuto daga d'akin, lemo ne a gabansa dakuma computer yana typing, d'agowa yayi ya kalleta sau d'aya yamaida Kansa ga rubutun dayake
Zama tayi aqasan kujerar dayake zaune, ta sunkuyar da kanta qasa, batare daya kalleta ba yatashi daga wajan zai wuce d'akinsa, cikin sauri tatashi tabi bayansa, d'akinsa yashiga zai rufe kofar saigata kamar an jefota, d'aure fuska yayi yace "menene Kuma? Inace gudu na kike?"
Wasa tafara da yatsun hannunta, idonta yaciko da qwalla tace "Dan Allah Babban Yaya ka temaka ka sakeni...."
Cikin sauri ya kalleta, Kansa ya Sara kamar an doka masa guduma, cikin sauri yace "meyasa?"
Hawaye ne yazubo mata, tace "haka Nan..."
Yace "hakanan? To kiyi hakuri, bazan iyaba, because.... I luv you, sannan karki kuskura kisake min wannan maganar"
Yafad'i hakan tareda juyawa zai shige d'akinsa, kuka tafashe dashi tace "Dan Allah Babban....." kafin ta qarasa maganar Tata yajuyo yahad'e bakinsu waje d'aya
Lumshe idonta tayi, hawaye masu zafi suka silalo daga idanuwanta, tanajin yanda yake tsotsar lips d'inta kamar yasamu sweet, daga baya yakama harshen ta yana musu wata irin tsotsa kamar ba Babban Yaya ba, bud'e Idonsa yayi yaga yanda take hawaye kamar anbud'e famfo, ahankali yasaka Hannunsa yakama kanta yariqe,ya Lumshe idonsa yacigaba da kissing d'inta, abunda yadad'e yana mafarkin samu Sai gashi yau yayi mata shi, tana cikin hayyacinta Kuma a matsayin matarsa
saida yasha bakinta sosai sannan yasake ta, yana sakinta Tajuya d'akin ta da gudu tana kuka, Shima jingina yayi da jikin kofar d'akin yana sauke numfashi, ga wata irin sha'awa datake taso masa, jiyake kamar yaje wajan Waheeda
Mararsa ce ta murd'a yasaka hannu yadafe, ahankali ya qarasa kan gadon, tareda d'aukan wayarsa, yarasa wazai kira Ummah kokuma Hajiya Anty? Wazai fad'wa matsalar sa? Ummah de da'ita yasaba, yasaba fad'a mata komai, Dan haka yanzun ma ita zai nema, Ahankali yayi Dialing number ta, tana d'auka ya Lumshe Idonsa yace "Ummah, Waheeda taqi hakura har yanzu, Ummah me zanyi mata tasoni?, Ina sonta Ummah, yanzu cemin tayi insaketa fa Ummah... "ya qarasa maganar cikin rawar murya
Ummah tayi murmushi tace "kashirya katafi England, zanyi maganin komai son"
Kai tsaye yace "to Ummah" sannan yakashe wayar
Waheeda ma anata 6angaren cikin kuka takira Hajiya Anty, saboda tasan Kota kira Ummah ba goyon baya zata samu ba 😃
Anty tace "Daughter lafiya?"
"Anty Allah nagaji...." abinda tace kenan, tafad'i maganar cikin kuka
Anty tace "subhanallah, meyafaru ne? Kimin bayani Waheeda duk Hankali na yatashi"
Hawayen tashare tace "Anty ni bazan iya zama dashi ba, haka kawai saiya dinga min wasu irin abubuwa, aishi Yaya nane, meyasa zaimin haka"
Anty ta dafe kanta🤦ðŸ»â€â™€ï¸tareda murmushi tace "to kiyi hakuri yadena, zanyi masa magana karya sake 6ata miki rai, kinji Daughter"
'Daga kanta tayi kamar ba waya take ba, sannan tace "to" tareda kashe wayar
Kamar yanda Ummah ta bashi shawara rabuwa yayi da Waheeda, washe gari da safe ya shirya zai koma bakin aikinsa
Driver ne yad'aukeshi, Kai tsaye yace "muje gidansu Maya"
Suna zuwa driver yafuto da sari yabud'e masa motar, yaro yatura Akira masa Maya, babu 6ata lokaci kuwa Sai gata tafuto, tana ganinsa ta qarasa wajansa tace "Babban Yaya Ina kwana"
Idanu yazuba mata yace "Lafiya Maya, zuwa nayi inyi miki godia"
Murmushi tayi tace "babu komai wallahi, Allah yabada Zaman lafiya"
Envelope yamiqa mata cikeda kud'i yace "ga wannan ki kaiwa mamanku, sannan ki shirya Bayan qawarki tagama fishi zaku tafi Saudia tare insha Allah"
Cikin murna Maya tace "Babban Yaya mungode, Allah yasaka da alkhairi"
Yace "Amin, idan kinsamu lokaci kije gidan ki lallasheta, kibata shawara" yafad'i hakan yana Sosa girarsa d'aya 😃
Tace "to insha Allah zanje"
Murmushi yayi yashiga motar, yana fatan ace ta fahimci shawarar dayake nufi abawa Waheeda, fatansa d'aya Allah yasa tabata shawara irin wadda Ummah taji suna fad'a awaya 🙊🙈🙊🙊
Kafin su qarasa Airport yaga text yashigo wayarsa daga Ummi naban haquri, shareta yayi baiyi mata replay ba, ya goge number ta daga wayarsa, ya tabbatar taji labari ne cewa Waheeda lafiyarta kalau, shiyasa takeso ta lalla6o tadawo 😂
** *** **
Sai wajan azahar Maya takira wayar yanbiyu suka kwatanta mata gidan da Waheeda take, sannan ta shirya tatafi, tana zuwa megadi yatareta yana mata tambayoyi tayi masa bayani sannan Yabarta tashiga
A falon ta dinga doka sallama Waheeda tana kwance ad'aki tana jinta taqi futowa, Maya dataji shiru saita fara bud'e qofofin tana dubawa sannan tayi nasarar bud'e na Waheeda
Mamaki ya kamata ganin Waheeda idonta biyu, qarasawa tayi ta zauna akusa da'ita tace "qawata kiyi haquri, nayi tunanin kin huce shiyasa nazo, ashe har yanzu Ina Nan acikin ranki"
Ba tareda ta kalleta ba tace "aina fad'a miki NI DAKE har abada Maya"
Maya tace "subhanallah, Waheeda me yayi zafi haka?nad'auka namiki gata ne akan aurenki da Babban Yaya, ashe Bahaka bane Wai Waheeda harni kika shaqe duk qawancen mu"
Tashi tayi zaune, cikin masifa tace "eh na shaqe kin, kiyi abinda zakiyi, ai wallahi Maya Kin bani mamaki, banta6a tunanin dake za'a had'a baki a auramin Babban Yaya ba, kin cuceni kuma kin gama Dani"
Cikin sanyin jiki Maya tace "ban cuceki ba Waheeda, temakon d'an'uwanki nayi, Duk Wanda ya zauna daku zaisan cewa Babban Yaya yana sonki, Kuma nasan cewa bazaki ta6a samun masoyi kamar saba, Babban Yaya yana qaunarki Waheeda, Kuma kun dace da juna sosai"
"yanzu ke Maya idan kece akace ki auri yayanki Safwan zakiji dad'i?"
Maya tace "to menene aciki? Abu d'ayane zai dameni yanda zan sake inyi masa abubuwan soyaiya na aure, Kuma Shima lokaci ne ahankali zan saba, kema kuma idan wannan ce damuwar ki toki daina,Babban Yaya zaisa ki manta da cewa shi yayanki ne, sannan karki manta da qaddara, kowa da irin tasa,Kuma munyi alqawari zamu yarda da'ita me kyau ko marar kyau"
Waheeda tana jijjiga qafa cikin damuwa tace "shikkenan ya wuce, Amma karki sake min irin haka, ni banaso, Shima Kuma bazan iya zama dashi ba, saboda tsabar abun kunya rannan har kiss yamin, Ina zan Kai wannan rashin kunyar?"
Maya tasaki dariya tace "yakaiki rashin kunya ne? Keda kowa yasan halinki ne haka bakida kunya? To menene ma danya miki kiss? Haka zakiyi haquri ki yarda, kema kiyi masa, wannan shawarar dakika Bani de akan za'amin aure itace zata dawo kanki, haka Zaki kama abun mijinki ki wanke"
"Dan girman Allah Maya kidena min wannan maganar, kodan kinga na kulaki? Ni banason jin wannan abun kunyar,inrasa wazanyi wa hakan Sai Babban Yaya?"
Maya tace "aikuwa saiki maraba da kishiya"
Cikin rashin damuwa tace "kofa abud'e take, tazo ta zauna ban hanata ba"
Kafin Maya tace wani abu yanbiyu suka shigo d'akin, sunci kwalliya iri d'aya ko ganesu bakayi, abinci suka ajiye mata Ihsan tace "ke ga abincin ki Nan inji Ummah"
Kallan abincin tayi tace "wannan ai yayi mana kad'an, ko Babban Yaya zai iya cinyewa, yanda yake cin abinci idan yasamu waje to wallahi shi kad'ai ma zai cinye wannan"
Intisar tace "wanne Babban Yaya Kuma shida yatafi England? Ni jinake ma dake zai tafi, ashe shi kad'ai yatafi, ke yanzu Waheeda ba abun kunya bane wannan? Sabon aure Amma kibar ango yatafi shi kad'ai? Kyaje yakula wasu matan acan wallahi, tunda yanzu ya d'and'ana yaji dad'in mace "🙊😂
Cikin 6acin rai Waheeda tace" uwar me ya d'and'ana? Inti banason rashin mutunci wallahi, ba England ba, yatafi kafi England ma,dayau yafara huld'a da mata? Da idona na ganshi mata suna yanyameshi Sai yage musu baki yake, da idona nagani "
Ihsan tace" to babu so menene Kuma yakawo kishi? Keda kike cewa bakya sonsa miye dankinga mata suna yanyameshi? d'an ball nefa, ba mata ba mazama yanyameshi zasuyi, malama kinaso kina yiwa mutane ihu ke bakya so "
Tace" eh banaso, ba Kuma zan so ba, da yau yafara kula matan dazaku zo Kuna cewa nabarshi yatafi, inda ace nasan baya gidan ma da tuni Nima na kama gabana, Zaman me zanyi yanzun Ina masa gadin gida? Saikace wacce batada galihu, Nina tafi gida idan kun gama kwa taho "tafadi haka tana Jan hijabin ta tafice daga d'akin 😂😂
Babu yanda suka iya haka suka futo suka biyo bayanta, saida sukazo gida sannan Maya tamusu sallama tatafi gida, sukuma suka shige cikin gida, megadi Sai tsokanar Waheeda yake yana fad'in"Amarya kinsha qamshi"
Yau kwananta hud'u agida, Amma kamar bata gidan, Dafarko tayi tunanin zasu kulata, shiyasa take wuni ad'aki, dataga babu Wanda yake shiga harkar ta, saita fara futowa tana abin gabanta, daga Ummah har Daddy idan ta gaishe su daga sun amsa basa qara cemata komai, haka yanbiyu ma tun lokacin dasuka mata fad'a tamusu rashin kunya suka tattara ta suka watsar, Hajiya Anty tahad'o mata magungunan mata masu kyau, ta zaunar da'ita ta mata bayanin yanda zata dinga amfani dasu, sannan tabata haquri akan Takoma gidan mijinta, Amma Waheeda tayi mursisi taqi komawa, magungunan ma ta ajiye su taqi shan kod'aya aciki.
Yau satinta uku agida, Kuma har zuwa wannan lokacin bata kira Babban Yaya ba, Shima bai kirata ba, Kuma babu Wanda yace tattara kayan ki kikoma, kowa yazuba mata ido kawai.
Yau suna break fast afalo gaba d'ayansu, banda Daddy, Sa'eed ya kalli Waheeda sannan ya kalli Ummah yace "Wai wannan yarinyar Zaman me take a gidannan Ummah?"