← Book details Babban Yaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 48

Sashe 38

Babban Yaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zaro ido tayi 😳"bakaji ba? Yanzu yanzu inji qara kacemin Kai bakaji ba?to d'an bud'e ka duba kagano mana waye"

Wata irin dariya yasaki yace "nizaki yiwa wayo?ke Kifita kiduba mana,nasan ma babu wata qaran qofa dakika ji, kawai kunnanki ne, kije kiduba mana may be ma basa falon"

Qafafunta tafara bugawa aqasa cikin shagwa6a tace "to wayace kabiyoni? Allah saide ka duba, ni nace kabiyoni?"

Murmushi yayi yahard'e hannun sa a qirjinsa yana Kallan ta yace "matata tana d'aki sainaqi binta? Kinga yanzu de abinda za'ayi shine, tunda kince kinji qaran bude qofa, kawai kiyi fuska kifita, tunda ai bamusan waye yashigo ba, idan kinada kayan dazaki d'auka kije kid'auko kawai mutafi gidanmu"

Kanta ta d'aga masa, sannan ta nufi qofar takama handle d'in ahankali kamar wata 6arauniya

Hajiya Anty ta kalli Ummah tace "Yaya, yanaga kin dawo? Lafiya kuwa?"

Ummah tace "hmm, 'ya'yanki ne a d'akin, Dan Allah kije kifad'a musu suzo sutafi gida, Zaman ya'isa haka" 😂

Hajiya Anty tayi murmushi, ta tabbatar akwai abinda Ummah tagani, shiyasa tafad'i haka.
tace"yaya Aida kin fad'a musu, tunda ke kin Riga kinshiga"😂

Cikin sauri Ummah tace "A a, a a, mezai maidani Kuma? Idan sun gaji da zama zasu fito sutafi"

Kafin Hajiya Anty tayi magana, Waheeda tafuto daga d'akin kanta aqasa, sum sum ta wuce tagabansu tayi d'akinsu, ummah ta kalleta tayi ajiyar zuciya, bata Jima da futowa ba Shima yafuto, hankalin sa yana kan wayarsa yana danna wa, ya maze kamar ba Shiba, Ummah ta Kalle shi, cikin ranta tace oh kamar bashi ba,ashede Yaron nawa yanada lafiya da alama😂

Wajan su ya qaraso ya tsugunna sannan yace "Ummah zamu tafi"

"to Son Allah yakaiku lafiya, idan kunyi mantuwa basai kun dawo ba, za'a biyoku dashi"

Hajiya Anty tayi murmushi ba tace komai ba

Ahankali yatashi yana Sosa Kansa cikin kunya, yafice daga falon, yana fita yasaki ajiyar zuciya, a fili yace "Allah yasa de basu gane ba"☺️

A wajan motar sa ya tsaya yana jiran Waheeda

Hajiya Anty tamiqe tsaye tace "Bari intura ta sutafi" tafad'i hakan tareda wucewa d'akinsu Waheeda

Tana shiga ta gansu suna hira Sai dariya suke kamar basu ba, afili tace "yau 'Yan zumuncin ne akusa kenan, Waheeda taso"

Waheeda tatashi tabiyo Bayan ta, Hajiya Anty takama hannunta suka nufi compound, kafin su qarasa wajan Babban Yaya ta kalleta tace "Kina amfani da magungunan Dana baki ko?"

Cikin sanyin jiki tace "inayi Anty"

Hajiya Anty tace "to shikkenan kidinga Sha kullum, Kuma karki Bari yasani"

'Daga mata Kai tayi sannan tace "to Anty"

Itama tace "to shikkenan Daughter Allah yakaiku lafiya kudinga haquri kinji ko?"

Waheeda tace "to"

Saida suka kusa zuwa wajansa Sannan tasake ta tareda juyawa, Waheeda Kuma ta qarasa wajan Babban Yaya daya zuba musu ido tundaga nesa yana kallonsu, yaso yaji me ake fad'a mata haka suke tafiya ahankali kamar basaso

Kanta aqasa har tazo kusa dashi ta tsaya takasa had'a ido dashi, Kuma mamaki yaqi barinta Wai Babban Yaya ne mijinta, shine yabud'e mata qofar tashiga sannan yarufe yashigo suka tafi, a hanya ma kasa nutsuwa tayi, kwata kwata taqi Kallan inda yake, Sai window take kalla, Shima anasa 6angaren baiyi mata magana ba, wani irin nishad'i yakeji, Sai juyawa yake yana Kallan ta yana murmushi, yanzu Kam yana jin Kansa a matsayin kowanne ango, abu kad'an yarage masa,👌🏻

Suna qarasawa gida, megadi yabud'e musu, Babban Yaya yayi parking suka futo, yabud'e booth d'in motar yad'auko wata babbar jaka, megadi yana hango su daga nesa, mamaki ya hanashi magana, dazu dazu fa Hajiya tafita tana kuka Kuma yanzu ikon Allah gata tadawo lafiya, dama ance mata da Miji Sai Allah 🥰

Babban Yaya yaja kayan suka shiga ciki, afalo ya zauna, ya ajiye jakar agefensa,Waheeda kuwa tunawa tayi d'azu zata d'ora abinci wannan abun yafaru bata d'oraba, danhaka tayi sauri zata wuce kitchen
Hannun sa yasaka ya fuzgota, ta fad'o Kansa, kunya ce ta kamata, ta6oye fuskarta a qirjinsa

Kallan ta yayi yace "Ina zakije kibar mijinki?"

Cikin qaramar murya tace "Babban Yaya zan dafa mana abinci ne"

"no, karkiyi komai, nine zanyi mana, waye ya fad'a miki amarya tana abinci?"

Cikin rashin fahimta tace "tana yi mana, Toni tun yaushe nake yi? Tun lokacin daka tafi kabarni"

Murmushi yayi yace "ai yanzu qafata qafarki, kibud'e wannan kayan, tsarabar kice keda Ummi, nataho muku dashi" yafad'i hakan cikin sigar tsokana

6ata fuska tayi tace "Babban Yaya banso"

Mamaki ya kamashi,yanda lokaci daya take nuna kishin sa qarara, da gaske de tana sonsa itama, hannun sa yahad'e waje d'aya 🙏🏻yace "Tuba nake, ni wasa nake miki, nakine ke kad'ai"

Cikin murna tace "duka gaba d'aya cikin akwatin?"

Yace "yes, kiduba, zanje wajan megadi in dawo"

Yana fad'ar haka ya ajiye ta d'am akan kujera shikuma yafuto, Yabarta tana bud'e jakar

Yana zuwa compound, yakira megadi, cikin sauri ya qaraso wajan sa yana fad'in "yalla6ai Gani, akwai aikene?"

Hannu yasaka cikin aljihunsa, yamiqa masa kud'i masu yawa yacey"ga wannan kaje gida kaga iyalanka, idan kagama hutawa idan zaka dawo saika min message "

Hawaye ne yafuto daga idon megadi, yafara yimasa godia, har Babban Yaya yagaji da amsawa yajuya, Shima megadi yanufi d'akinsa yana fad'in"dole intafi gida wallahi, irin wannan kud'i haka? Ai ko baka turani gidaba, dole ne inje inbarku kusha Amarci" 😂

Waheeda kuwa akwatin kayan tasa agaba tayi tagumi hannu bibbiyu 🙉Ahaka yazo ya sameta yace "lafiya?"

"Babban Yaya wannan kayan fa dukansu sunyi shara shara dayawa,Kuma...."

Cikin sauri ya katseta yace "Kuma me?, ni su nakeso kina Sakamin, kefa yanzu ba yarinya bace, kinfi su Ihsan, kawai abinda yarage kizama cikakkiyar mace, saboda haka kindena saka Kaya masu kauri, inde Ina gidannan"

Waheeda taji ya kurantata,yayabeta yabata girma Sai kanta yaqara nauyi, ita Ala dole tafi su Ihsan,😂
Cikin sauri ta d'aga kanta tace "to shikkenan zan saka"

"kizo muje muyi wanka, nasa megadi yatafi"

😳Zaro ido tayi tace "wanka Kuma?"

Kansa yadafe da hannunsa🤦🏻‍♂�
ya manta da sabon shiga yake tare, yace "eh, akwai kayan wanka aciki, kisaka ki sameni a swimming pool, Ina jiranki..."

Yana fad'in haka ya tsugunna yaduba cikin kayan Nata yad'auki na wankan yad'ora mata akan cinyarta, sannan yafita

Waheeda ta bishi da kallo cikin ranta tana fad'in wannan mutumin bashida kunya Allah🥺

Tad'auki kusan minti talatin tana tunanin fita da wannan kayan

Rigace me launin ja, tsawon ta iya gwiwa, batada hannu Sai d'an siriri, gaban rigar normal wuya ne, saide daga wajan Boobs d'in anyenke wajan, anyi d'an qaramin round a wajan, Ana Iya ganin Boobs d'in sosai

Futowa tayi tana tafiya Sai Kalle Kalle take kamar tana jin tsoron wani yaganta Ahaka, tana zagayawa baya inda swimming pool yake ta hango shi dagashi sai d'an qaramin wando dakad'an ya wuce pant, yana kwance cikin ruwan akan katifar roba, waya tana kange a kunnansa yana magana ahankali, gabanta ne yafad'i ganinsa haka, tasan de koda yaushe tana ganinsa da gajeren wando tunda a TV ma kowa haka yake ganinsa, Kuma idan yazo gida ma shi yake sakawa wani lokacin idan zasuyi ball tare, Amma bata ta6a ganinsa da wannan d'an fificin wandon ba, cinyoyinsa ta kalla farare tas kamar sauran jikinsa, Sai gashi dayawa daya kwanta me laushi kamar na qirjinsa,kamar wacce batada laka haka ta qarasa wajan taja ta tsaya,tareda sunkuyar da kanta qasa.

d'agowa yayi da Idonsa ya kalleta,hannu ya miqa mata, babu musu tasaka qafarta a matattakalar dazata kaika cikin ruwan, tana shiga ya janyo ta zuwa jikinsa tareda Lumshe ido, ahankali yace "mashkur zansa yarinyar Nan takira ka Dan Allah, banda lokacin turoma number, inaso na Gana da amarya ta Sai anjima" yafad'i haka tareda kashe wayar

Waheeda ya kalla yaga tacusa kanta cikin qirjinsa, yad'ebi ruwa ya watsa mata a fuskar, cikin sauri tabud'e idonta, murmushi yayi yace "kinyi kyau sosai, idan kinaso ki hanani fita kiyimin irin wannan shigar" yafad'i haka yana kissing wuyanta

Cikin shagwa6a tace "Babban Yaya babu abinda zamu cifa"

"zanyi mana oder abinci, Naga alama mecin abinci na aura"

Bakinta ta turo gaba tace "Allah kafini cin abinci"

Dariya yasaki yace "Alhamdulillah tunda kinsani, kinga saiki sake d'aura d'amarar girki, natural duk d'an qwallo yanada cin abinci, Bani kad'ai bane, nasan kin iya girki irinna Ummah, so banda matsala akan haka"

Murmushi tayi ba tace komai ba,hanunsa yasaka yaruqo fuskarta yace "Waheeda,Ina sonki dayawa, nikaina bansan irin son danake miki ba, natsani inji kina min maganar wani,Ina shiga cikin tashin Hankali sosai, please ki riqeni, ki mallakeni ke kad'ai, banaso daga yau idan Zaki fita ki yarda wani namiji ya Kalle ki, zan'iya masa wata illar Allah...."

Waheeda tasaki ajiyar zuciya, Sai yanzu ne take tunanin duk lokacin data kawo masa maganar wani yake 6ata mata rai, bata Isa takula wani ba Sai yafara fishi da'ita yana 6ata rai😂
Ashe wannan ne dalili, to amma Kuma soyaiya lokaci daya haka? To kode dama can yana sonta? Bata tambayeshi ba, tayi murmushi tace" to Babban Yaya, insha Allah zan kiyaye, kaima Kuma ka kiyaye kula mata, da idona na gansu Sai rungume ka suke "

Murmushi yayi, ganin tafara sakewa dashi tana zance, yace"to matata taqi ta rungume ni, yanzu ma ki kalli yanda kika takure waje d'aya, kamar ba jikin mijinki ba"

Cikin sauri Waheeda ta matsa ta rungume shi, wata irin ajiyar zuciya yasaki, yasaka hannunsa yasake rungume ta sosai

Cikin kunnansa tace"Babban Yaya nide nagaji da ruwan Nan"

yace"toki Bani abun dad'i saimu fita yanzun Nan"

yafad'i hakan yana sake shigar dasu cikin ruwan, sake riqeshi tayi tace "mekake so to?"

Hannun sa yad'ora akan nashanunta yace "gasu"

Kunya ce takama Waheeda, tasaka hannu tarufe idonta, tace "ai suna cikin Riga"

Inda aka yanke tagaban rigarta Nan yad'ora hannun sa yace "to hannu baya shiga?"

Wata irin kunya tasake kamata, ahankali tace "baya shiga"

Murmushi yayi yace "saide in ba'a Bani damaba, Amma zan'iya sakawa ta Nan"

ya qarasa maganar yana tura hannun sa cikin rigarta,bebata damar motsi Bama bare ta qwace jikinta, yakama nipples d'inta yana murzawa ahankali, tsikar jikinta ce tatashi, taji wani irin dad'i, ahankali taja wani irin numfashi, Kallan ta yayi, yaga yanda take Lumshe ido, cikin rad'a yace "Kina jin dad'i? Kobakya ji na daina?"
Chapter 38 · 0% Book details