Sashe 27
Babban Yaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin murna Waheeda ta rungume shi tareda manna masa kiss agoshi, tafice daga d'akin
Tana fita yazube akan gadon nasa, duk yanda yake jin dad'i idan jikinsu yahad'u yau baiji komai ba kasancewar yasan cewa akwai Babban aiki a gabansa, idan yarinyar ta amince da auren sama Tofa bata sonsa, soyaiyar jini take masa,ba soyaiya ta masoyi da masoyiya ba
wani irin huci yayi yafitar da iska daga bakinsa,kwanciyar da baiyi ba kenan, ya wuce toilet duk da safiya ce, ya d'auro alwala yafara kaiwa ubangiji kukansa.
Washe gari da safe Bayan sun gama break fast, compound suka fita buga ball, kowa yana Nan banda Waheeda data tafi makaranta
Sun dad'e sunayi sannan suka koma ciki, abinci sukaci kowa yakama harkar gabansa, Babban Yaya kuwa shirya wa yayi zaije wajan abokinsa mashkur, Wanda Dama can shine de abokinsa guda daya, sun dad'e tare, hatta 6angaren sana'ah ma Shima mashkur ball yake bugawa, saide kowa da Club d'insa, Amma duk a England suke rayuwar su, yana barin d'akinsa anan falo yaga baqi maqota suna shigowa gidan nasu, Sai a lokacin Ummah take fad'a masa kayan lefen Waheeda ne za'a kawo, ba qaramin kokari yayi ba wajan saita Kansa, daga qarshe yafice yabar gidan, domin kuwa abubuwan qara ta6ar6are masa suke 😖
Baidawo gidan ba saida yamma, a lokacin baqi Wanda sukazo aka kar6i Kaya dasu suntafi, daga Sa'ad da Sa'eed Sai 'yanbiyu da Hajiya Anty da Ummah ne a falon, ga akwatunan Nan agefe hajiya Anty tana duba kayan da aka zuba aciki, Sai kuma uwar gayya wato Waheeda tana zaune kusa da Hajiya Anty tana shan tea da waya a hannun ta tana karanta saqon Huzaifa Sai murmushi take, gabansa ne yafad'i, ganin da gaske de ankawo kayan lefen Nata, lokaci d'aya ransa yayi baqiqqirin
Shigowa falon yayi duk da yanda yake ganin duhu-duhu kamar Idonsa yana son rufewa 🙆ðŸ»â€â™€ï¸?
Adede lokacin daya qaraso tsakiyar falon yaji hajiya Anty tana cewa "Hajiya yaushe zamu saka rana akai na Naufal ne? Tunda sunbar mana komai a hannun mu ai yakamata mukai musu kokuwa?"
Cikin sauri yayi hanyar d'akinsa, Babu Wanda ya lura da yanayin sa Sai hajiya Anty, ta Kalleshi cikin tsananin mamaki, yashigo falo babu Wanda yayiwa magana Kuma ya wuce cikin d'akinsa da wannan sauri haka,tasake juyawa ta kalli Waheeda, kanta ta jijjiga tareda cizon lips d'inta, yau d'aya de yakamata ace tayi wani abu akan wad'anan 'ya'yan nata a matsayin ta na uwa 😳(tofa)
Kallan Waheeda tasake yi, tana jin qaunarta acikin zuciyarta, koda wasa bata son abinda zai ta6a lafiyarta balle yasaka ta cikin wani Hali, Amma Yaya zatayi.....?
Ahankali tatashi tabi Bayan Naufal, tana tura kofar 'Dakin tana shiga ta ganshi a tsaye yana Kallan p.o.p din d'akin, Kansa ne yaji yasara lokaci d'aya jiri ya d'ebeshi zai fad'i, cikin sauri hajiya Anty ta qarasa tatareshi yafad'o kanta
"subhanallah....Naufal lafiyarka kuwa?"
Idonsa ya runtse, yasaka hannu yadafe goshinsa, but kwata kwata yakasa magana, janyo shi tayi ta kwantar dashi akan gadon, itama ta zauna sannan tad'ora Kansa akan cinyarta
Lallausar sumar Kansa take shafawa, saida taji yad'an nutsu sannan tasake tambayar sa
"meyake damunka?"
Hawaye ne yafuto daga idanunsa, mamaki yakama hajiya Anty, Naufal ne da Kuka yau? 🤔
Tun yana hawaye harya dawo yana kuka harda shashsheka,bata hanashi ba, rabuwa tayi dashi bata hanashi ba, saida yayi me isarsa, sannan yayi shiru Sai Jan zuciya yake, ajiyar zuciya tayi akaro na biyu tace "meyake damunka?"
Cikin rawar murya tamkar ba Babban Yaya ba, yace "Allah idan na rasata mutuwa zanyi....."
Gaban Hajiya Anty yayi wata irin fad'uwa, cikin sauri ta Kalleshi tace "what....? Wacece?"
Sai a lokacin Babban Yaya yatuna abinda yafad'a, hawaye ne yazubo masa, Sannan yace "Anty ni bazan iya rayuwa da wadda banaso ba, bazan iya Zaman aure da'ita ba...."
Ajiyar zuciya tayi, Amma maganar sa ta farko Sai yawo take mata acikin qwaqwalwarta, karfa tunaninta ya zama gaskiya.....idan hakan ta tabbata Yaya zasuyi da wannan tsohon al'amarin da wannan Yaron yake son tado musu shi?
Kallan sa tayi tace "shine damuwar?"
Kasa magana yayi, Sai Kansa daya d'aga mata kawai
Tace "to shikkenan, zan samu ummanku muyi magana da'ita, ka kwantar da hankalin ka banason wannan kukan"
Sake d'aga mata Kai yayi, Ajiyar zuciya tayi, sannan ta rungume shi sosai ajikinta, ta sunkuya tayi kissing goshinsa, sannan tad'ora masa Kansa akan Fillo tafita daga d'akin
Tana futowa daga d'akin taga yaran basa Nan,Sai Ummah kad'ai tana kallo, godia tayi wa Allah cikin ranta, sannan ta qarasa wajan ta tace "Yaya a Kwai matsala fa, nasamu yayansu yanzu, maganar gaskiya baya son auren Nan har yanzu"
Cikin tsananin damuwa Ummah tadafe kanta 🤦ðŸ»â€â™€ï¸?"nashiga ukuna,Yaya zanyi da wannan Yaron ne, banaso Naga Naufal cikin damuwa, Bari inje in sameshi...." tafad'i haka tana kokarin tashi
Cikin sauri hajiya Anty tace "Zauna Yaya, Wai meyasa bazaku zaunar da Yaron Nan yafad'a muku wadda yake so ba?"
Ummah ta kalleta cikin damuwa tace "to inda zai fad'i wadda yakeso d'in ai zanji dad'i Nima...., idan an tambayeshi fa cewa yake shi har yanzu babu wadda yakeso, ayi namiji baligi Amma ace kullum babu wadda yakeso?"
Anty tace "to yanzu ya za'ayi?"
Cikin damuwa Ummah tace "tunda ke yafara sakewa dake har yana fad'a miki damuwar sa, kifad'a masa zai iya qarawa da yarinyar dayake so d'in, yanzu su Alhaji sun Riga sunyi magana tayaya zamu ce a banje wannan auren mu maida su qananan mutane?"
Hajiya Anty tace "Eh hakane Kuma, tunda yanada damar dazai iya qara auren shikkenan, Allah ya tabbatar musu da Alkhairi, Allah ya basu Zaman lafiya Kuma"
Ummah ta jijjiga kanta kad'an, ba tareda tace komai ba.
Bayan kwana biyu aka shirya aka Kai lefen Babban Yaya,su Daddy sunyi magana da iyayen kowa daga cikin su, Ummi dakuma Huzaifa, danhaka aka tsaida date din 'Daurin aure sati hud'u masu zuwa😢
Su kuma su Sa'ad da Sa'eed aka tsaida nasu bikin Bayan shekara d'aya 👌ðŸ»
Yau duk suna zaune afalo gaba d'ayansu,yana jin yanda intisar take cewa "akai musu wannan uban kayan Amma abada tukwicin dubu ashirin?"🤔
Ihsan tace "ai sai kiyi tayi, kanki akeji, tunda sude bazasu qara komai ba, ni dazu danahau Instagram ma kayan nagani anata turawa, mutane Sai cewa suke anyi almubazzaranci dayawa, Kuma nasan Yan gidan sune suka saka kayan a internet"
Babban Yaya Ko Kallan su baiyi ba,bare ya tanka, yasan suna magana ne akan 'Yan gidansu ummi, wayarsa ce ahannunsa yana Kallan pictures din Waheeda, wasu tun tana zama, wani Kuma ahannunsa take yana bata fida tana Sha, wani Kuma tana cikin baho yana mata wanka, wani Kuma yad'agata sama yana kissing Kumatunta, a lokacin tafuto daga d'akinsu wayar Ummah tana hannunta, Kai tsaye wajan sa ta nufa ta zauna, yana ganin ta yayi saurin rufe wayarsa kartaga abinda yake Gani, wayar Ummah ce tasake qara, cikin 6acin rai ta dauka tace "Wai Dan Allah Didat mekake so nama? Nafad'ama gaskiya kadena kirana anriga ankawo kayan aure na"
Daga d'ayan bangaren Didat yace "wallahi Waheeda idan kika kuskura kika auri wani baniba wallahi saikin kashe auren kin futo kin aure ni...."
Cikin 6acin rai tace "au haka kace?"
"eh haka nace, Dan renin hankali kince min Inturo iyayena baki tsaya kinji abinda zan fad'a miki ba kawai saiki cemin yanzu ankawo miki kayan aure.... A a, sadaki aka kawo miki ba Kaya ba, wallahi idan kika yarda aka miki aure da wanina dagani harke Sai ran kowa ya6abaci "
Dif... Yakashe wayarsa
Waheeda tasaki tsaki ba tareda tace komai ba, tajuya ta kalli Babban Yaya har zata masa magana saitaga ya daure fuska, dolenta taja bakinta tayi shiru 😬
Da daddare abokinsa mashkur yazo,zaune suke akan had'ad'd'iyar motar Mashkur din, wadda yayi parking dinta a compound din gidan, mashkur 'Dan Gayu ne na gaske, akwai d'aukar wanka tamkar Babban Yaya, Ihsan ce ta kawo musu lemuka ta ajiye akan 'Dan qaramin wani dinning table dake gabansu,ta gaida mashkur sannan tajuya, har tayi Nisa Idonsa yana kanta, bata dad'e da tafiya ba intisar takawo musu cups, cikin mamaki ya kalleta yace "kaiii, Wai daga shigar ki har kika sauya Kaya kika futo?"🤔
Murmushi tayi tace "a a, Bani bace, Ihsan ce dazun"
Murmushi yayi tareda shafa qeyarsa,intisar tajuya tatafi, mashkur ya dubi Babban Yaya yace "tsakani da Allah kunada wannan kyawawan yanmatan Amma kabarni Ina shan wahalar neman matar Aure? Gaskiya Allah yamuku kyau Abokina, Wannan kyanta ace zan'iya had'asu duk su biyun, da lokaci d'aya zanyi wuf dasu"
Babban Yaya ya Kalle shi yace "banason is'kanci mashkur...."
Mashkur ya d'auki lemo guda d'aya ya tsiyaya acikin cup sannan yace "to na tambaye ka meyakamata mu tsara na bikin kaqi cewa komai, to bagara inyi abinda ya shafeni ba, Kai kasamu matar ne shiyasa kake mana is'kanci, nikuwa Sai yanzu nagani, Dan Allah Bro wannan ta farkon datazo, Ina ciki...."
Babban Yaya yayi ajiyar zuciya, cikin ransa yafara godewa Allah daba Waheeda ce takawo musu lemon ba 🤣
Yatsani yaji wani namijin yana cewa yana sonta
Ya kalli mashkur yace"ni bazaka Jamin raini awajansu ba, kamusu magana da kanka, sannan babu abinda zamu tsara, ayi bikin haka, mashkur inaji araina matsawar narasa yarinyar danake so, to wallahi mutuwa zanyi...."
Mashkur dayakai cup din lemo bakinsa cikin sauri yafasa Sha ya ajiye, sannan ya Kalle shi da mamaki yace"kasan mekake fad'a kuwa Naufal?"
"yes, bazan iya daina sonta ba"
Mashkur yace "wacce me sa'ar ce wannan? Why not kafad'a mata? Mekake jira?"
Babban Yaya yace "lokaci yaqure min mashkur, bazan iya fad'a mata ba, Amma wani bangaren inaji ajikina ita d'in tawa ce"
Cikin sanyin jiki mashkur ya bubbuga kafad'arsa, yace "kayi hakuri Abokina, yanzu meka yanke akan hakan? Wanne irin mataki ka d'auka?"
Cikin damuwa yace "band'auki kowanne mataki ba, kawai Ina addu'ah de..."
"no, hakan ai yayi kad'an Friend, saura sati hud'u bikinka fa, kamata yayi mushirya muje Saudia, Nima zan tayaka da addu'ah Allah yabaka za6inka, idan har zai kasance alkhairi agareka, idan Kuma ba alkhairi bane Allah yabaka haquri da juriya akan rashinta "