← Book details Babban Yaya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 48

Sashe 10

Babban Yaya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sosai ta nutsu wajan had'a masa abincin, yanda take had'a komai cikin tsafta zaka iya rantse wa mijinta take hadawa abincin, d'auka tayi ta nufi d'akin nasa, daga bakin kofa ta tsaya tayi masa nocking, saida ta dade a tsaye sannan yazo ya bude mata 'kofar, saura kadan tasaki tiren dake hannunta, sakamakon yanayin data ganshi, dagashi Sai wani Dan gajeran wando, da alama ma wanka zai shiga, gabanta yake faduwa ahankali, cikin nutsuwa ta qarasa gabansa tayi azamar ajiye abincin saboda hannunta rawa yake tsaf zata Iya zubarwa, tarasa meyasa Babban Yaya yake abinda yakeso agaban ta, kwata kwata bayajin kunyar cire Kaya agaban ta, bayajin kunyar su zauna tareda ita dagashi Sai towel din wanka, tasan inda yanbiyu ne cewa zaiyi raina shi zasuyi idan suka ganshi Ahaka, to meyasa ita yake mata haka? Wata zuciyar tace da'ita, may be Dan kun shaqu ne, tunda yana iya hira dake Amma ba yayi da Yanbiyu, ajiyar zuciya ta sauke tafara zuba masa abincin, saida tagama sannan tanemi waje ta zauna, Kallan ta yayi yace "Lafiya?"

"Babban Yaya Dan Allah kayi hakuri" tafad'i haka hawaye yana silalo wa daga idanunta

"laifin me kika aikata dazaki Bani hakuri?"

"Babban Yaya nasan na takura ma, wallahi Nima ba laifi na bane, yarinyata ce take damuna kawai" 😥

Yace "are you serious?, 18 yrs Amma kina cewa yarinta ce take damunki, me kikayi a school din suka koreki?"

Shiru Waheeda tayi, tayaya zata masa bayani? Ce masa zatayi tana yiwa malaman makarantar rashin kunya kokuma dayan maganar zata fada masa? Tayaya zata Iya fada masa magana me nauyi irin haka? Yayanta uwa d'aya uba d'aya shi zata kalla tace wasu suna ta6a mata nonuwa Aida kunya

Hawaye ne suka zubo daga idonta, tasaka hannu ta share tace "kayi Hakuri Babban Yaya"

Kallan ta yayi cikeda mamaki, kawai daga tambaya Sai kuka? Ajiyar zuciya yayi yace "shikkenan, tunda haka kika za6awa rayuwar ki, kina ganin yan'uwanki, banta6a zuwa gida ta dalilin matsalar suba, koda yaushe kece sanadin zuwana, Kuma tunda kika girma kikai wayo babu ranar farinciki dakikamin sanadin zuwanta, kullum matsalar kice takesa nabar aikin danake nazo, kwata kwata bakya tausayi na kamar sauran yan'uwanki,duk zuwan da zanyi Sai iyayena sunmin maganar aure, Bayan kinsan banaso,to saboda me danna Sai musu Kaya zakiyi fishi "

Kanta aqasa tace" kayi hakuri Babban Yaya"

Yace "hmm kamar gaske, Bani abinci na kitashi kitafi"

Abincin tabashi, Amma takasa hada ido dashi, kar6a yayi yafara ci ahankali kamar yaro qarami Wanda baisan abinci, d'agowa tayi ta Kalle shi, ahankali tatashi tahau kan gadon, ta zauna dab dashi, spoon din hannun sa tariqe, ya kalli yanda tariqe masa spoon din yace "miye haka?"

Cikin shagwa6a tace "to Babban Yaya bakacin abincin fa sosai" wani irin abu yaji tundaga Kansa har zuwa tafin qafarsa,kamar bashi ba, Sai gashi ya gagara yimata musu, sakar mata spoon din yayi, tafara bashi abincin yanaci,Kallan ta yake yana mamakin yanda tayi kama dashi sosai, komai nashi ta Dauko, babu wani qarin bayani idan kaganta ka ganshi kasan cewa jini daya ne.

Yace "kishirya da wuri gobe"

Maimakon tabashi amsa Sai tace "Babban Yaya induba rigar danake so a internet saina kawo ma kagani?"

Yace "kiduba"

Mamaki yahanashi kasa yimata wata maganar ta makaranta, tunda yaga alamun akwai abinda take 6oye masa

Saida tagama bashi abincin haryana mamakin yawan abincin dayaci,fita tayi da kwanukan, shikam toilet yashiga yayi wanka,yayi sallolinsa, sannan ya kwanta

Waheeda kuwa wayar Ummah ta d'auka tabud'e data, daga Nan tashige dakinsu tafara browsing din rigar datake so, Sai wajan shadaya nadare taga rigar, da'inda zaka tura musu kudin su aikoma da rigar,Hankalinta yanakan wayar tace "Ihsan Dan Allah kalli rigar Nan batayi kyau ba?"

Taji Ihsan tayi shiru babu amsa, tana juyawa taga duk sunyi bacci ita kadai suka Bari, tashinta ta farayi tace "Ihsan, Ihsan tashi kigani"

Ihsan tabude idonta ahankali cikin bacci ta kalli photon rigar, ta kalli Waheeda, tace "wannan yar'iskar rigar duk nonuwa awaje zaki nuna masa? Shi Babban Yayan mahaukaci ne zai siya miki irinta?" taja tsaki Takoma baccin ta

Waheeda tace "to ai saiki hanashi siya"

Takoma wajan intisar tafara tashinta, Bayanta tafara duka tace "inti, kinga rigar danake so Babban Yaya yasiyo min, tayi kyau ko?"

Intisar tabude idonta tace "waike Waheeda Dalla Sai mutum yana bacci kibi kidameshi"

Waheeda tace "maida wuqar, niba masifa ce ta kawo ni ba, duba rigar kigani"
tsaki intisar taja sannan ta kar6i wayar ta kalli rigar tace"waheeda bakida Hankali riqe wayar Nan Dan Allah "

Fizge wayar tayi tafice daga Dakin ta nufi Dakin Babban Yaya, zuciyarta d'aya tatura kofar Dakin tashiga, duhu ya mamaye ko'ina, Sai sanyin esi dake ratsa ko'ina acikin Dakin, Lumshe idonta tayi sakamakon qamshin data shaqa me dadi, fitilar wayar ta kunna, ta qarasa gadon, ta zauna adede Kansa tana qare masa kallo, Babban Yaya yahadu sosai, babu macen da zata qi yayanta, tarasa meyasa yake gudun aure? Inama ace Allah zai bata Miji, Mai kamar yayan Nata, ta tabbatar datafi sauran mata sa'ah,baccin sa yake Hankali kwance, duk wannan sanyin esin dayake ratsa Dakin shikam babu riga ajikinsa, gajeren wando ne ajikinsa Amma ba Wanda ta ganshi dashi dazu bane, ya sauya wani.
ajiyar zuciya tayi, sannan tafara bubbuga Fillon daya d'ora Kansa tace "Babban Yaya, Babban Yaya ga photon rigar nakawo"

Cikin baccin sa yaji kamar a mafarki Ana Kiran sunansa, hannunsa yasa ya fuzgo ta tafad'o Kansa, wayar Ummah dake hannunta tafad'i can Gefe kan kafet d'in dake malale atsakar 'Dakin nasa

Gabantane yafad'i, idanunta yayi tsilli tsilli, ta zubawa qwayar idonsa ido tana kallo,Sanyi yana ratsa tafin hannunta data Dora akan lallausar farar fatarsa
Shima anasa 6angaren kallon ta yake cikeda mamaki

Kowa yana jin yanda bugun zuciyar dan'uwansa yake gudana, sunkai kusan minti biyu Ahaka, sannan yabude pink lips dinsa, cikin wata irin murya tamkar bashi ba yace "meyakawo ki Nan?"

In-ina tafara tace "Babban Yaya... Dama... Dama rigar nazo in nuna....." kafin ta qarasa magana yace "Shiiiiii" tareda Dora hannun sa akan lallausan lips dinta hakan yasa tajita kwance akan fatar jikinsa da babu riga

"mugani" shine abinda yace

Wayar Ummah dake Gefe ayashe ta Kalla, sannan tasaka hannu tazare nasa hannun daya rufe mata baki tace "kayarda wayar ai"

Idanunsa ya Lumshe yace "d'agani"

Yana jin yanda take sake had'a jikinsu tana kokarin tashi, runtse idonsa yayi tareda sakin wani irin zazzafan numfashi, wayar ta Dauko ta nuna masa photon, ya kalleta yace "nagani,tashi kitafi"

Babu musu tafice daga Dakin nasa, Hankalinta kwance

Tana fita ya runtse idonsa, hannunsa yad'ora akan mararsa tareda rungume fillon dake gefensa, daqyar yazubo qafafunsa qasa, yabud'e bedside drower ya dauki wani magani yazuba cikin bakinsa, gorar ruwan da Waheeda ta kawo masa abinci d'azu ita ya d'auka yakafata a bakinsa saida ya shanye ruwan tas, sannan yafara maida numfashi kamar Wanda yayi gudu, Idanunsa suka kad'a sukai jajir, ahankali yakoma kan gadon yayi kwanciyar rub da ciki,wata irin muguwar sha'awa yakeji, maganin Nan ne kawai yake taimakon sa, rufe idonsa yayi sannan yasamu bacci yayi nasarar sace shi.

Baisamu sallar asuba ba, saida gari ya waye sannan yayi, alokacin Waheeda harta gama shirya wa, kawai hanyar guduwa take nema, to Ummah kamar tasan shirin da take, danhaka takira ta dakinta tasakata gyara mayukan dasuke Saman mirror dinta kafin yayansu ya shirya

Duk yanda taso guduwa gaba daya tarasa mafita, Sai wajan karfe goma da rabi yafuto, Sanye yake cikin qaramar Riga, dakuma wando three quarter, zama yayi afalo ya Lumshe idonsa, yanayin jiyane yake dawo masa, gaba daya jikinsa a mace yake, koda yaushe yana mata umarni Amma bata son bin dokarsa, kullum idan yayi mata fada yace ta daina rashin kunya dakuma laifi to saita sake aikata wani laifin, but meyasa jiya yana cewa tatashi daga jikinsa tatashi? Meyasa bata bijremasa ba taqi tashi?meyasa tabi umarninsa Akaro nafarko? 😳🙆🏻‍♀�

Cikin sauri ya kawar da wannan tunanin nasa tareda dafe Kansa yana jijjiga Kai 🤦🏻‍♂�

"kaikuma lafiya ka zauna anan kana jijjiga Kai kamar marar lafiya?" cewar Daddy daya shigo tareda Uncle Usman

Uncle Usman yayi murmushi yace "to inbanda abunka Alhaji, Ina za'a samu lafiya ga tuzuru? Ai duk abinda yayi saide ayi masa uzuri, rashin aure ne yake damunsa"

Firgigit yad'ago da Kansa ya kalli iyayen nasa, cikin kunya yafara Sosa qeyarsa, sannan ya sakko daga kan kujerar yana gaida su

Uncle Usman yace "Baku tafi bane?"

Cikin girmamawa yace "uncle Ina jirantane"

Daga murya yayi yace "Waheeda me kike jirane tun dazu yayanki yana jira?"

Gabanta ne yafadi dataji muryar uncle din Nata yana kira, kode ta fada musu gaskiya ne? Kai bazata iyaba, Gara tasamo wata mafitar kawai
Futowa tayi jikinta a sanyaye, idanunta na taruwa da qwalla, Ummah ta riqe hannunta tace" kiyi shiru mana Auta, ai kamar yaune zakiga kinga ma, ko so kike Nima nayi kukan? "

Cikin sauri ta girgiza kanta, lokaci daya tafashe dawani irin kuka, daga Daddy har Uncle Usman, Babban Yaya, Ummah, su Sa'ad da shigo war su kenan, babu Wanda mamaki bai kamashi ba, haqiqa akwai abinda take 6oyewa, Babban Yaya ya tashi zai futo daga falon, Uncle Usman ya Kalle shi yace "Da wannan wandon zaka tafi makarantar ne?"

Kansa ya kalla, shi Yama manta three quarter ne ajikinsa, kafin yace wani abu Daddy yace "tosuda suke ball da gajeran wando duniya tana Kallan su, surukansu suna Kallan su Ahaka, inane ba zaije da Wando three-quarter ba?"

Babban Yaya ya sunkuyar da Kansa tareda shigewa d'akinsa ya sauya Kaya zuwa wani lallausan yadi milk colour, yad'ora wata had'ad'd'iyar hula wadda ta kar6i kyakykyawar fuskar sa, ba qaramin kyau yayi ba kasancewar baya saka manyan Kaya, idan ka Kalle shi tsaf zakace wani hamshaqin magidancin ne
Sallama yayiwa iyayen nasu yafice zuwa compound, wani Dan qaramin remote ya danna motar ta kawo wuta, Ummah ta rako Waheeda har gaban motar, sannan tajira saida taga tafiyarsu sannan Takoma cikin gida ranta duk babu dadi.
Chapter 10 · 0% Book details