Sashe 9
Zumuntar Kenan Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaya Aliyu ya dubi Aunty Hauwa cikin bacin rai ya ce,
Gaskiya-gaskiya ba a kyauta ba
Aunty Hauwa ta harare shi ta ce,
Saboda me baka gayawa wanda ya fita ba?
Ko kuma kana so ka kara da ta biyu ne?
Ya yi tsaki ya girgiza kai ya ce,
Ki bar maganar wasa Aunty Hauwa, ko kadan babu wannan tsohuwar ajiyar a zuciyata, illa gaskiya duk inda take dole in fade ta, ba a kyautawa Fa
izah ba!
Ko babu komi yanzu Fa
izah matar Fa
izu ce, kinga kuwa ai babu sauran zance
Aunty Hauwa ta yi murmushi, ban ga alamar ba a kyauta min din ba a fuskarta.
Yaya Aliyu ya ce,
izah bani da ilimin (psychology) amma ina da tabbacin yadda kika ki auren nan haka Fa
iz yake kin shi ko ma fiye.
Haka na dauka kafin ya dawo tun sanda iyayenmu suka fito da zancen.
Amma Fa
iz ya zo da wani sauyi mai ban mamaki da na kasa fassarawa, he
s completely a changed person, unpredictable.
Hajjah kanta yanzu ba ta son zancen auren ganin halin da kike ciki, haka Baban Kaduna da Baba Barau.
Baban ABU da Baba Na
ibi da sauran hadin sune kawai, kuma su kadai ke son abin a yanzu.
Yanzu Baban Kaduna ya gama fada da Baban ABU a kan a raba auren tunda yanzu ya fahimta abin da babu wanda ya fahimtar da shi a baya.
Don haka ki kwantar da hankalinki ki saki ranki ki koma cikin nutsuwa da walwalarki, babu inda auren nan zai je tunda kaso mafi rinjaye kuma (most powerful) yanzu basu so.
Ki bisu da duk abin da suka umarceki da dadin rai, ki kwantar da kai ki roki Fa
iz in har baya sonki ya baki takardar saki, na rantse miki in har yanzun baya sonki zai baki ko don maslahar kansa, ni kuma idan har ya baki, ni kuma na yi alkawarin duk yadda zan yi zan yi in ga kin auri zabin ranki, wa ma kika ce yake da suna?
Maimakon kalaman Yaya Aliyu su faranta mini ji na yi sun bakanta mini kamar akwai rainin hankali a cikinsu, musamman da na ga Aunty Hauwa ta bamu baya tana danna waya, ba shakka dariya take.
Na dubi Yaya Aliyu a hankali da rinannun idanuna jage-jage da hawaye.
Akwai wani irin yanayi a tattare cikin kwayar idonsa wanda ban saba gani ba in yana magana.
A duk sanda Yaya Aliyu ke magana, kwayar idanunsa kan nuna gesture wanda ke tabbatar da abin da yake fadi.
Amma a yau, ina shakka, Ali Na
ibi ya ki mu hada ido in hango wancan gesture din dake cikin kwayar idanunsa, ya juya wani bangaren ne daban baya kallon idanuna, kuma fuskarshi ta yi jawur abinki da farin mutum, farin Bafillace, Bamalle.
Tsagin Mallacin ya fito rada-rada a gefen fuskarsa, kamar wanzamin A.B ya tisa.
Idona a kanshi bana ko kiftawa na ce,
Yaya Aliyu ka rantse min da Allah ba da yawun Fa
iz aka daura mana aure ba
Yaya Aliyu ya dan rikice kafin ya ce,
To Fa
izah me ya kawo rantsuwa, baki yarda dani ba kenan?
Za ki dora min kaffara a kan abin da bani da tabbacinsa
Na ce,
Duk ba haka bane Yaya Aliyu.....
Aliyu ya dubi su Ummi da su Aunty Hauwa kowacce sai ta sunkuyar da kai aka rasa mai yi min rantsuwar da nake so ya yi min din, duk da na san basu da masaniya a kan komai, musamman Ummi.
Aunty Hauwa ta ce,
izah ki saurare ni, duk kin bi kin ta da hankalinki a kan abin da bai kai ya kawo ba.
Fa
izu dan
uwanki ne ko babu aure tsakaninku ba zai cutar dake ba, ko baya son naki aure Ibada ne ba don biyan bukatar rai ake yinsa ba ko soyayya kadai.
Ki dubi girman zumunci da nonon da iyayenku suka tsotsa tare ki kwantar da hankalinki ki manta da kuruciya..... daban take da GIRMA!
Dukkaninku jiya ba yau ba!!
Babu wanda bai mallaki hankalinsa ba, abin da kuke yi a da duk kuruciya ce.....
Wani irin kallo na yiwa Aunty Hauwa wanda ita kanta ya tsoratata.
Ya kuma ba ta mamaki a yadda dai matsayinta yake a gare ni da yadda muke girmama su.
Na ce,
Uhm!
An daura fa!
Nima shaida ce a kan hakan.
Sai dai wallahi yadda aka daura haka za a sunce.
Wallahi-wallahi in har ina numfshi babu inda auren nan zai je daga kaina ba zaku sake ba A.B.
Da in yi zaman aure da Fa
iz na gwammace in kare rayuwata haka nan single!
Da in zauna da Fa
iz gara min zamana a kabarina, gara na ga mutuwata, gara min zama da bakin kumurci.... gara na rasa rayuwata dungurugum!!!
Wani irin juyi da barin kaina ya shiga yi ya tabbatar min (migraine) da likita yake magana ya tabbata.
Na dafe kaina na shiga kuka sosai.
Na ci gaba da fadi cikin gunjin kuka.
Ya ya ma hakan zai taba faruwa?
Wallahi ba zai yiwu ba!
Ni kadai kamar mahaukaciya nake ta wannan sambatun sun yi min shiru.
Wannan ya kara tunzura zuciyata.
Tunanin halin da bawan Allah.
Dr.
N zai kasance a ciki idan ya tsinkayi wannan labarin ya kara sanya ni tsandara kuka da kara duka a tare.
****
Kwana biyu kacal duk na rame fiyet na zabge na fita a hayyacina.
Sai ka rantse na yi shekara ne a kwance.
Likita ya bamu sallama tare da kashedi iri-iri ga su Babana.
Baban Kaduna ya ce,
Af!
Ai aure ba makawa za a kwance shi me ya yi zafi?
Wata sabuwa in ji
yan caca!
Hajjah ta dawo ta girgije ta sanya ranar biki kwanaki bakwai masu zuwa, kasancewar ana jiran Basheer da zai dawo kwanaki uku da zuwan Fa
iz.
Ashe daman rudewar ganin halin da na shiga ya sanyata canza alqibla a baya?
Uhm!
Zan ga wanda za su yiwa bikin kuwa.
Babban rangwame ga zuciyata ban sa fuskar azzalumin ko sau daya a idanuna ba balle keyarshi.
Wannan ya tabbatar mani lallai ne shima yana tsoron haduwar mu which I believe must be the most dangerous approach bayan gushewar shekaru masu dama.
Ummi kam ta rungumi kaddara, ta bi umarnin iyayenta, a cewarta, iyayenmu ba za su taba zaba mana abin da zai zama cuta garemu ba.
Ba za su taba kaimu mahalaka ba (Ummi fa ba ni ba).
Karfe tara na dare na kadaice kaina cikin (store) kuka nake kamar raina zai fita.
Irin shirye-shiryen da na ga A.B baki daya na yi ya tabbatar mani biki babu fashi za su yi shi.
Ba ruwan kowa dani, ba mai shiga sabgata don da alama basu ma dauke ni a cikakkiyar mai hankali ba.
Da na yi na gaji, babu mai rarrashi, babu kuma abin da kukan zai tsinana mini, sai na daura dukka hannuwana biyu a ka na shiga kwarara ihu tun karfina, ina bubbuga hannuwana jikin buhunhunan masara da shinkafa dake lode a store din.
Jama
ar gidan duk suka baro abin da suke yi suka taru a kaina ban ga alamar akwai mai shirin lallashi na ba ko tambayar ba
asin ihun da nake yi.
Kallo na suka tsaya yi tamkar masu kallon talabijin.
Ummi ta yi tsaki ta ce,
Allah wadaran rashin tawakkali da rashin hankali da sakarci wallahi!
Shin cikinmu don wa kike wannan haukan Fa
izah?
Aure dai baya wurinmu kuma bamu muka daura ba balle mu warware miki, don haka ki kyale mana kunnuwanmu su huta
Hajjah ta fito daga kitchen ta ce,
Don son Annabi wanda duk ke son gamawa da duniya lafiya ya tafi a wurin nan ya kyale Fa
izah!
Na sake sheko ihun tun karfina, na ce,
Hajja kun cuce ni, ku doke ni ku hanani kuka?
Ku kulla min igiyar aure da mutumin da na ki jini a duniya fiye da mutuwa ta, bayan kin raba ni da wanda nake so da farko da na karshe, sannan ki ce ba zan yi kuka ba?
Shin in ban yi kuka ba ya rage min radadin da zuciyata ke yi kashe kaina kike so in yi don bakin ciki ko me?
Baban Giwa ya ratso mutane bayan ya karyo reshen dalbejiya ya ce,
Uwar waye ta cuce ki ba dai uwarmun ba ko?
Ja
irar yarinya har nake daga hakarkari nake son ayi miki son ranki don a zauna lafiya, ashe baki da mutunci baki da da
a?
Hajjah kike cewa ta cuce ki?
Ya zuge ganyen baki daya ya shiga dankara min dukan da ake kira dukan mutuwa, wanda tunda nake a rayuwata ko makamancinsa ba a taba kwatanta min ba, amma bakina bai mutu ba, bai huta ba da fadin
Hajjah kin cuce ni.... kin raba ni da burin da na ciwa rayuwata.... ba zan taba yafewa ba muddin rayuwata.....
Hajjah ta soma kuka da idonta a yayin da ta kama hannun Barau ta ce,
Kyale ta haka nan, Fa
izah ba ta cikin hankalinta, ka kyaleta na ce kada ka yi abin da za ka zo kana nadama, in kuma baka bari to ka sauke zuciyarka a kaina ka karasa min dukan
Baba Barau ya yar da tsumagiyar ya yi waje fuuuu!
Kamar kububuwa, jikinsa har tsuma yake.
Na tabbatar da Babana ne yau sai dai a dauki gawata in ya so shima a kashe shi.
Hajjah ba ta yi fushi ba ta kama ni za ta mikar dani, cikin kurarin kuka na ce,
Kada ki kuskura ki taba ni.....
Daga yau ba zaki sake ganina ba balle ki yi iko dani.
Ki tuna Ubana kika haifa ba ni ba, don haka ko kashe ni aka yi babu ruwanki......
Zaneerah da Ummi suka saki kuka,
izah kina da hankali?
Na ce,
Kwarai, Baba Muntari da Aunty Hauwa ke rabon ciwon hauka har na je Kaduna na samo.
Ko me za ku ce ku ce wallahi banni zaman aure da Fa
izou......
Jini ke bulbula ta hancina yana shiga bakina inda Baban Giwa ya shauda min dalbejiyarshi a kan hanci.
Na kai hannu na share a yayin da na zaro jajayen idanuna suka kumbure suka suntume suka yi luhu-luhu jajir.