Sashe 7
Zumuntar Kenan Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
TAKORI ta ce, TUNA BAYA SHINE RIKO!
Yaya Aliyu ya mike rike da
yarsa ya hau Zanirah da fada.....
Wai ke baki da hankali ne?
Kashe min
yar za ki yi?
An girma ba a san an girma ba, kuna abu kamar kananan yara?
Ko su Hanifa ba za suyi wannan shirmen da kuke yi ba....
Zanirah aka kwantar da kai aka shiga lallashin maigida...
Haba Baban Fa
izah!
Shekaru uku currr!
Ni, Fa
iza da Ummi???
Yaya Aliyu ya yi murmushi yana ci gaba da jijjiga Fa
izar don ta koma barcinta da hayagagar mu ya katse mata, don shi dama fadan shi baya nisa.
Ya koma ya zauna ya ce,
izah ya karatu?
Shi kenan an kare ko?
Muka dubi juna ni da Zanirah da Ummi duka muka yi murmushi.
Na mika mishi hannu ya bani diyata kuma takwarata Fa
izah.
Na dauke ta na sumbace ta na kura mata ido.
Allah kareem dani yarinyar take kama sosai, ko da yake dukkanmu kamar tamu daya ce.
Na ce,
Ya Allah ka raya mana little Fa
izah
Kowa ya yi murmushi ya ce,
Ameen
Yaya Aliyu kallona kawai yake, na san ba zai wuce mamakin kyakkyawan girman da na yi ba.
Na samu Yaya Aliyu a kofar gida kan fararen kujerun roba yana yiwa
yar shi wasa, na labarta mishi zuwan dangin manemin aurena Dr.
Nazir gobe.
Yaya Aliyu ya yi shiru yana mai nazarin zancena.
Akwai wani yanayi a tare da shi ya kada min
yan hanji, wani yanayi da na kasa fassarawa.
Yanayi ne mai nufin
BA ZAI TABA YIWUWA BA!
Na yi zugum!
Ina dubansa hannuwa a kumatu zuciya cike da taraddadi.
Ya yi ta maza in ji mata ya ce,
izah kin yi babban kuskure da kika saka soyayyar Dr.
Nazir a ranki, alhalin kina sane da cewa babu auren (na gani ina so) cikin zuri
armu.
Balle auren bare, wanda ba a taba ko da wasan kwatantawa ba.
Tun bayan na mahaifiyarki wanda ko shi tunda ran A.B ne.
Shin abin da ya faru a baya ni dake bai ishe ki ishara ba?
Ki guji mu
amalar soyayya da kowa ki baiwa Allah zabi cikin al
amuran rayuwarki baki daya?
Idona ya cicciko da kwalla kadan ya rage su shimfido a kundukukina, na ce,
Yaya Aliyu ka taimake ni ina son Naziru, ina tsoron halin da zan shiga in na rasa shi.
Fadar A.B ba fadar Allah ba!
Bani da wanda zai taimaka min ya shige min gaba idan ba kai ba.
I cannot afford losing him...
Yaya Aliyu ya zuba min ido na san mamakin halinmu na mata yake yi, a raina na ce,
Har an fika Aliyu Haydar?
Ya saukar da kai bisa yatsun Fa
izah karama dake bisa cinyarsa, ya ce,
To ni dai Fa
izah babu abin da zan iya a kan wannan rigima da kika je kika jajibo.
Zan yi dai iya kokarina in ga cewa ba a yiwa dangin Nazir wulakancin da za su tafi damu a baki ba idan sun zo.
That is all.
Ki jira hukuncin Hajjah a gobe
Tun daga nan jikina ya kara yin la
asar.
Na tashi na bar Yaya Aliyu don a ganina ba shi da abin da zai iya yi min din da gaske kamar yadda ya ce.
Karfe tara na dare na kira Maman Kaduna nake sanar da ita zuwan dangin Nazir a gobe, don na manta ban sanar da ita a Kaduna ba.
Na kare da cewa (cikin murya mai ban tausayi)
Mama na san ko da kowa bai goyi da bayan in auri Dr.
Nazir ba, to ban da ke don ke uwa ce mai son duk abin da
yanta ke so.
A ganina lokaci ya yi da za a kawo CANJI a kan auren zumunci da ake tilasta mu yi, domin ZAMANI YA CANZA.
A duk lokacin da zamani ya canza, dolen al
umma ne ta tafi tare da canjinsa in har tana so ta ci gaba.
Auren zumunci ba laifi bane amma idan akwai son ran ma
auratan, in ko babu na daya daga cikinsu ya zama auren MUGUNTA, domin dole za a zalinci daya.
Ke kadai kika rage min da zan kawowa kukana ki share min hawaye...... ki taimake ni Mama su amshi maganar Dr.
Naziru da muhimmaci da karramawa.
Wallahi ina sonshi Mama ba zan iya hakura haka in barshi ba a kan tsarin Hajjah...
Ki taimake ni Mama don Allah, he
s the stranger that I
m always praying for!
Mama shiru ta yi na lokaci mai tsawo, kamin ta aje wani gwauron numfashi wanda ya kara samun suspence ya sagar da gwiwoyina.
Domin numfashin da Mama ta sauke na nufin ba za ki taba cin nasara a soyayya ba Fa
izah.
Ba za ki cimma ko daya cikin burarrakinki a rayuwa ba.
A karshe ta yi tashin gwauron zabi ta murje jin nauyi da kawaici ta ce,
izah!
Sai dai ki yi hakuri kam.
Amma wannan yaron BA ZA KI AURE SHI BA!
An riga an yi muku mazaje ba tun yau ba
Da maganganun Mama na kwana zuciyata jagule ta kasa sukuni.
Wadanne irin mazaje Mama ke ikirarin an mana?
Mu bamu sansu ba?
Mama na nufin ba zan auri Nazir ba?
Mama na nufin ba zan taba cimma burirrikan rayuwata ba?
Ya ALLAH ka sa kada shima in rasa shi kamar yadda na rasa Aliyu-Haydar.
Ya Allah kada ka nuna min wannan ranar..... ranar da za a ce shima Dr.
N na rasa shi.
Ni sai yanzu ne ma na san ina son Dr.
N, hankalina ya yi matukar tashi da al
amarin dake shirin faruwa dani.
Ya ya zan yi iyayena su amshi Dr.
N?
Na yi tunani iyaka tunani bani da mai mara min baya cikin dangina kakaf, kowa tsoro yake kada in shafa mishi kashin kaji.
Na yi kuka na yi kuka har na ji babu dadi, idanuwana suka shiga yin wani yaji-yaji saboda kuka.
Tunanin halin da Dr.
N zai kasance in ya tsinci labarin ba za a bashi ni ba, da wanda nima zan kasance da abin da iyayena ke nufina da shi, shine babbar damuwata.
Shin me ya mantar dani matsalar gidanmu tunda fari?
Na yi zurfi a son Naziru?
Me ya mantar dani rigimar gyatumar mu mai ran karfe?
Babu ko tantama SO ne, SON NAZIRU ne.
Ya makantar dani ya kurmantar dani har bana iya tunanin me zai je ya zo, har bana tuna baya balle abin da gobe za ta haifar.
A wannan rana na yi fatan a ce ina ma ban fito daga A.B family ba!
Ina ma ban kasance cikin zuri
ar Abubakar Bamalli Giwa ba
[6/3, 4:13 pm] Takori: Surutun Hajiya kara kular da shi yake.
A kufule ya ce,
To na ji Hajjah, in ta farfado din sannan ki san abin yi ko ba yanzu ba da lafiyarta ake nema ba komai ba
Hajjah ta wuce tana fadace-fadacen ta da mita wanda Fa
izu bai saurari ko daya daga cikinsu ba.
Pilot Fa
iz Giwa babu abin da ya gama shi da asibiti.
Amma tsabar kishin kada Aliyu ya daukar mishi mata ya gwammace kada a kaita asibitin.
Shi kam yanzu ya fara son Fa
izah ma da damarar rayuwa da ita.
Sai dai ta mutu su je lahira suyi aure su zauna tare, amma Hajjah ta canza masa farat daya kamar ba Hajjar shi ba wadda ta fi kowa son shi a duniya including iyayenshi, ta fi shi son duk abinda yake so, ta fi kowa farin ciki da ya ce a aura mishi Fa
izah ba.
Ta yi murna, ta sa mishi albarka har da kukan farin cikinta.
Amma da ya dubi halin rai kwakwai mutu kwakwai da Fa
izar ke ciki sai ya yi mata uzri.
Firjin dake gefe ya bude ya fiddo ruwa mai sanyi ya zuba a kofi ya tsugunna ya karanto Ayatul-Kursiyyu, Falaqi, Nasi da Ikhlas.
Ya karanto karshen Suratul Al-Imran wato daga (Rabbana faghfirl lana wa af-anna) ya karanto ayoyin karshe na suratul Hashri tare da addu
ar Yusuf (A.S) a lokacin da ya shiga kunci a kurkuku, da addu
ar Yunusa (A.S) duka ya tofa a cikin ruwan, duk wata addu
ar yayewar kuncin zuciya da ta zo bakinshi ya tofa a ciki.
Ya shafe min fuska da ruwan har cikin kirjina dai-dai santar zuciyata.
Na lumshe ido a hankali amma ban motsa daga yadda nake ba, Fa
iz ya samu kanshi cikin tsananin rudewa da firgita, bai san sanda ya kwalawa Ummi da Zanirah kira ba.
Dama suna falo suna ta tsuma.
Zanira a guje Ummi da sassarfa suka fado dakin.
Ya ce,
Shi kenan da gaske ne ta mutu, ku ce da su Baba su zo su binneta....
iz kuka yake sosai da hawaye da zuciyarsa.
Haka Ummi da Zaneerah.
Ko kusa da Fa
izar sun kasa karasawa.
Aunty Hauwa ta shigo dakin da saurinta, da alama zuwan ta gidan kenan.
Tana ta fada kamar ta ari baki,
Wane irin hauka ne wannan Fa
iz?
In ka hana Aliyu kai Fa
izah asibiti me kenan ka yi?
Ko meye ribar ka cikin hakan?
Wai ma tukunna Fa
iz da na sani ne kuwa?
Crying for the sake of Fa
izah
s unconsciousness?
Ta yi murmushi, duk ita daya ta ciccibeni gaba daya ta yi waje.
Fa
iz bai ce komi ba, illa rakamu da kyawawan idanunsa dake cike da hawaye sun kuma kada sunyi jair.
Sai kuma ya tashi da hanzari ya bita.
Aliyu ya yi dariya ya aje little Fa
izah ya bisu ya ja motar zuwa asibitinsu wanda ke bayan gidan duka cikin A.B Estate wato A.B Clinic and Maternity.
Likitoci biyu ne suka rufu a kaina suna kokarin ceto numfashina.
Fa
iz ya shiga kai kawo tsakanin gabas da yamma, kudu da arewa.
Ya yin da Aliyu ya jingina da kofar (Emergency Room) da nake ciki yana hango fuskata cikin (oxygen) da aka makala mini.
Aunty Hauwa ta yi tagumi a kan kujera ta rasa abin da yake mata dadi.