Sashe 9
Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Numfashina ne ya kusan É—aukewa lokacin danaji sautin fitar numfashin sa a dai dai saman fuskata.
Gaba ɗaya ya tsugunna a gabana kamar yadda nake nima a tsugunnen ya zubamin kyawawan idanun shi yana kallona dasu fuskar shi ta ƙara ja ta murje tayi mugun kyau.
Ko kaɗan ban hangi ɓacin rai samanta ba sabida baiwar ɓoye damuwa da kawaici da rabbi ya kimsa mai.
"Aisha kin kyauta nagode! nima bani na É—orama kaina sonki ba Allah ne ya É—ora min, ina rokon Allah daya hanaki kula kowani namiji a yayin da kika aure ni domin a lokacin bazan jure gani ko jiba".
Ɗago kaina nai a tsiwace na dubesa sama har ƙasa!
Sanye yake da baƙar t.shirt mai dogon hannu se dark blue jeans masu saukin kuɗi kayan sunyi matukar yi mai kyau a cikin farar fatar jikinshi se uban kamshin dake tashi ajikinshi na turaren element.
"Kai kana tunanin zan aure ka ni humairah".
NafaÉ—a ina nuna kaina da yatsan hannuna.
"Inma mafarki kake ka farka ya umar niba kalar ka bace nifa bana sonka kona aure ka bazaka sami jin daɗin zama dani ba, ko kaɗan zaran ba kalar yadin bane dan Allah kaji dana cefanan gida ka kula da iya ƙarfin ka kada ka tattagowa kanka jidali".
Nafaɗa ina mai miƙewa tsaye.
Sedai kaifin marin daya ziyarci fuskata shiya hanani tashin sena koma zaune na baje ina kuka!.
Ya imran ne tsaye akanmu yana faman huci wanda kafin wani lokaci ya rufeni da duka gida nai aguje ina ihu wanda anan muka bar ya umar a adashe shiko ya imran bayana yabi yacigaba da buguna wanda ya jawo hankalin sauran mutan gidan suka fito suna tambayar abinda ke faruwa.
Bai saurari kowa ba seda ya tabbatar ya jigatani da mugun duka kafin ya É—ago yana share gumi.
Kallon baba yay.
"Yau baba nai nadamar abin da kunnena yaji gami da humairah wai yarinyar nan ce ta saka umar a gaba tana masa rashin kunya".
Salati su baba suka hau yi suna jimanta abin kana ya imran ya É—ora.
"Wallahi baba da idanuna naga yarinyar a lungun gidan sadi tana zance amman ko rufin asirin da umar yay mata agabanku bata duba ba shine harda kallonshi tace mai talaka".
Ai baba bai tsaya jin sauran ba ya rufeni da duka kamar ya sami jaka.
Seda baffa da umma sukai da gaske kafin su janyeni ranar naga lukutar masifa domin hatta yatsana kasa É—agashi nai sabida azabar duka.
Wanda nike tunanin konai targaÉ—e nema a hannun, haka umma ta kaini É—akinmu taimin nasiha kana tabar É—akin.
Itako anty umma na fita ta shigo É—akin xama tai ta dinga surfamin faÉ—a kamar babu gobe.
Kallona tai tana zabgan harara!
"Wallahi humairah in baki auri umar ba babu ni babu ke! talauci da arziki duka na Allah ne! to waima dame kika fi umar yaro santalele jinin fulani É—an gata gaba da baya makaranci jarumi amman ki zauna kina shuka mai tsiya wallahi humaira ban miki baki ba amman ina guje miki ranar da zaki nadamar abin da kika ma umar ranar da umar ze zame miki É—an hakkin daka raina sabida haka ki zauna ki nutsu duk tsiya wanda yake sonka a rayuwa yafi makiyin ka".
Anty ta faÉ—a tana tashi ta barmin É—akin.
Ko kaɗan dukan su da faɗan su baimin tasiri ba sema wani zazzaɓin daya curemin wanda shiya haddasa min lulluba ina cigaba da kukan kiyayyar shi.
Da ƙyar ya mike yana rangaji ya kama hanyar gidansu kamar ɗan ƙwaya duka ya kaima iska yana mai cije labban sa.
Tabbas yau inda watace tai masa wannan cin zarafin baze barta ba amman aisha ta wuce komi wurin shi haka ya karasa gida tare da shiga É—akinsa kayan shi ya cire yay saura dagashi se boxer kwanciya yayi a saman katifar shi ya kalli rufin kwanon É—akin shi wanda bai yi aune ba hawaye ya soma bin kyakykyawan kuncin shi.
Shikuwa baba hankalin shine yay mugun tashi da jin furucin imran na cewar yaga humairah tana hira da wani sabida haka a daran ya tara baffa da umma da anty da ya imran, batare da ɓata lokaci ba ya sanar dasu ƙudirin shi na cewar gobe insha Allah ze ɗaurawa ƴarsa Aisha humaira aure tare da ɗan aminin shi umar sabida haka kowa ya kwana da shiri.
Sosai su anty sukai farin ciki dajin hakan dan haka baba ya sallami kowa akan se goben da yardar Allah komi ze kammala!
*NAN NA KAWO ƘARSHEN FREE PAGE*
MAI SON CIGABAN LABARIN *ZUMA A BAKI*
Ze biya naira 300 ta wannan acctn numbern. 0078174806 starling bank, shedar biya ta nan 08142105218 marasa amfani da banki kuma zasu É—auki hoton katin MTN na naira 400 su turomin ta lambar dake sama.
*YAYA ZATA KAYA A TSAKANIN ZAMAN TAKEWAR AUREN UMAR DA HUMAIRA* ?
WANDA BAN RIGA DANA BAYYANA SHIBA DOMIN SEMUN SHIGA DAGA PAID SABIDA ABIN MUHIMMI NE.
*SHIN TAYAYA HUMAIRA TAKE RABUWA DA UMAR*?
*DA ALAMU YANZU UMAR YA ZAMA MAI KUÆŠI HUMAIRA KUMA TA KAMU DA MUGUN SON SHI BAYAN SHI TUNI YAYI AUREN SHI*
*SHIN ZE MAYAR DA ITA ÆŠAKINTA? SHIN WA UMAR YA AURA? SHIN TSAKANIN HUMAIRAH UMAR NAZIR WAYA LASAWA WANI ZUMA A BAKI*?
*TAYAYA UMAR YAKE SAMUN KAN HUMAIRA HAR RABO YA SHIGA TSAKANIN SU*?
*TABBAS DAGA PAGE 1 to 8 LASA MUKU ZUMAR LABARIN NAI AMMAN RAGOWAR SEMUN SHIGA DAGA PAID GROUP DOMIN AKWAI TARIN ABUBUWAN DABAN RIGA NA BAYYANA SUBA WANNAN SALON NA DABANNE HAKA NAN TAFIYAR TA MUSAMMAN CE* 💃💃
*KUNSAN SALON LABARINA WANDA YA KARANTA LITTAFINA NA AUREN BARE! YA SANI WANDA BAI KARAN TABA KUMA YA DAURE YABI WANNAN SABON DOMIN KA TSUNDUMA CIKIN TAFKIN KOGIN DAƊIN LABARIN HUMAIRAN UMAR* 💃💃💃
MUJE ZUWA PAID GRP READERS DOMIN ABIN SEDA SHIGA LABULE💃💃💃💃💃
*GABA ÆŠAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
*9&10*