Sashe 40
Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Nikuwa da ƙyar yay min hakuri mukai wanka sakayau amman fa kirjina yasha matsa, bayan min fito wannan ledar daya shigo da ita ya mikon koda na duba kayan baccine kala biyar masu shegen kyau, da taimakonsa na kuma shiryawa ina tura mai bakina naya ɓatan kwalliyar ɗazu shima jallabiya ya saka dark blue mai adon golden ɗin zare muka kashe kammu da turare mai kamshi seda muka biya ɗakinsu islam na ɗauko aslam shikuma ya ɗaukota mukayo falo.
Duk inda na gifta domin haÉ—a mana abinci idanunsa nakaina dayake rigar dana saka irin mai santsin nance mai hannun shimi seta lafe ajikina musamman daga wajan kirjina kuma bawani tsayi gareta ba, domin dukkanta iya gwiwatane.
Seda nai sarving É—in yara na tura musu gabansu sannan, na juyo kan daddy shima na haÉ—a mai, sannan na haÉ—a wani plate É—in daban.
"Ƙawata"!
"Jeki kira anty tazo muyi dinner".
Na umarci islam, ga mamakina senaga yarinyar ta sauya yanayinta amman bata musamba seta mike.
"My happiness koma ci abincinki".
Ya faÉ—a cikin kulawa.
Kokarin tashi yake yaje ya kirata na ɓata fuskata tare da danne hannunsa na hanashi tashi da ido na nuna rashin amincewata.
Murmushi ya sakarmin mai ƙayatarwa kana ya zaro wayarsa daga aljihun rigar ya lalubi layinta.
Cike da yanga ta É—auka batare datai magana ba.
"Ki fito falo muna jiranki".
Yana faɗin haka ya katse kiran wallahi seda naji babu daɗi domin nifa ina da zafin kishi akan abinda nakeso bare na buɗi idanu naga ƙawata a matsayin kishiyata wadda na bawa dukkan yardata.
Idanuna na lumshe batare danai dogon nazari ba hawaye mai É—umi ya soma zubomin batare dana bari yagani ba.
Tun kafin ta shigo turarenta mai kamshi yay mana sallama gabana ne ya yanke ya faÉ—i ganin Æ´ar iskar shigar datai da nononta kamar na bare taci wata uwar vest mai karamin hannu se guntun skirt kanta babu ko É—ankwali.
Agabansa ta tsugunna ta kamo hannunsa ta sumbata sannan ta nemi guri ta zauna a kusada kujerar dayake kenan mun sakashi a tsakiya yara kuma na ɗayan ɓarin.
Bata kalli inda nake ba bare taimin magana.
Murmushi nai mai ciwo rayuwa kenan wai sakina kemin haka amman sena share tashi nai ina rangwaÉ—a tare da nufar gaban plate É—in dana haÉ—a mana abincin na tura mata nata gabanta.
Murmushin mugunta nai tare da cewa.
"Anty sakina ga naki wannan kuma zamuci da daddy".
NafaÉ—a ina mai jefa masa kallon da tun ina yarinya idan nai masa shi yake manta dawa yake tare.
Harshena nake juyawa acikin bakina ina ɗan tsotsa kaɗan kaɗan ina kallonsa a shagwaɓe.
Jikina naÉ—an matsar gabansa ganin yaran sun gama cin nasu har sun nufi gaban tv suna kallon tom and jerry,tattausan hannuna nakai saman sajensa naÉ—an shafo tare da hura mai iskar dake bakina kaÉ—an abincin na matsar gabansa sosai, sannan na É—auki spoon na É—ibo madai daici na soma ciyar dashi, babu shiri yahau amsa yana ci yana lumshe idanu kamar babu halittarta a garemu haka na zage na ciyar dashi wanda rabin soyayyace seda nagama basa sannan nima ya soma bani.
Tunda suka soma soyayyar agabanta taji komai ya fice mata akanta tayaya tai sake humaira ta dawo? bayan tasan daman yadda humaira take a zuciyar umar hawayen bakin ciki ta share amman tunowa da target É—inta akansu yasa ta saki ranta batare dataci abinci ba ta mike.
"Hy ina zaki kijara nagama bawa beby abincin akwai magana"
Taji muryar umar akanta wadda take rawar jarabar bukatar humaira.
Ba damar musu domin ta tuno matsar jiya dan haka seta tashi tsam ta koma kujerar falo tai kasa da kanta tana nadamar zuci.
Seda na ɓata lokaci ina jansa da soyayya seda na tabbatar kafarta ta gaji da zaman jiranmu sannan na bashi damar mikewa still hannuna na kasan mararshi ina masa tausa wadda yaketa faman miƙa.
A kujera É—aya muka zauna dashi muna kallonta wadda take kai gaba É—aya rabin jikina yana jikinsa hannuna yana jikinsa ina mai wasanni.
Lumshe idanunshi yake cike da ƙarfin hali ya dubi yaransa.
"Ku tashi maza aje ai alwala a kwanta a kashe ƙwai".
Ba musu suka mike da sauri na kirasu suna zuwa na É—aga kowa nai masa kiss sannan nace.
"Ayi balaƙi da nasi maganin miyagu"
Da sauri ta É—ago muka haÉ—a ido na kashe mata É—aya ina jefa mata kallon dani kike zancen.
Shiko bai fuskanci komai ba illah murmushin dayay yaran suka amsa dato.
"Mammah"
"Kuyiwa anty sakina seda safe as from to day ta koma anty nikuma mammah kunji yarana?".
Da to suka kuma amsamin sannan suka nufeta sukai mata seda safe amsawar yake tai musu sannan suka wuce.
Seda ya dai dai ta nutsuwar sa sannan ya dubeni.
"Humairah ga sakina nan ku zauna lafiya kece babba amman anan kece karama domin ta rigaki zuwa nan É—in nasanki bakida matsala dan Allah ku kwantar min da hankalina".
Tura bakina nai gaba naki cemai komi.
Baibi takaina ba.
"Sakina ga matata nan ku zauna lafiya zanyi kwana uku a É—akinta yakama litinin zaki amshi girkin ki kamar yadda ake kwana uku a É—akin wadda ba budurwa ba".
Ga mamata nan ta mai maita wannan furucin ya kona ranta har seda ta nuna.mai a yanayin maganarta.
"Ni daman ai bance ba matarka bace Allah kyauta".
"Look sakina bana son dogon turanci nagama magana ta sannan kuma ina miki godiya ga abinda kikaiwa yarana amman komai yazo karshe tunda ga mahaifiyar sunan nasan zata basu dukkan kulawar data dace wallahi kin bani mamaki ban taɓa tunanin zaki haka ba".
Rau rau tai da fuska.
"Kayi hakuri wallahi kuskure nai amman bazan kuma ba".
Tafaɗa ranta a ɓace.
"Babu komai komi ai na rayuwa yiwa kaine".
YafaÉ—a tare da kamani muka tashi sallama yay mata muka nufi É—aki.
Zame jikina nai anasa na raɓe nai bayi nayo alwalar sallar isha wadda banyi ba amman yara sukam sunyi tasu shima yacemin yay tasa awaje.
Na shinfiÉ—a abin sallah na tayar ina idarwa nai addu'oina na koma na dauro ta kwanciya sannan nazo na wuceshi nai kwanciyata.
Yana zaune saman sopa dagashi se É—an guntun wando ya biyoni bayan ya gama komai nasa ya kwanta abayana yana gogamin sajenshi a bayana.
Banza nai masa hannunshi yasa ya jawoni.
"Mai akai mikine naga kamar kin sauya".
Doke mai hannun nai na koma na kuma juya mai bayana.
Harshen sa yasaka yana lasar fatar dake bayan kunnena yana min tafiyar tsutsa da hannunshi.
"Bakai kace wai ita na sama a gidan nan na to amman waya fara ɓareka a leda?".
Nafaɗa ina kukan ƙarya.
Jikinsa na wata irin rawa ya janyoni jikinsa akuma rude yace.
"Wato nida ke kamar bansan wayafi kishin ɗan uwansa ba hakika naiwa Allah godiya daya nuna ranar da Aisha take nunan so mai zafi tare da kishi haka nan muka kwanta tare muna faranta ran junanmu tabbas wannan rana ta daban ce, ki ɗauka sakina kamar ƙaddararta ce ta rabamu wallahi inda ina tare dake babu macen data isa ta shigo rayuwarmu amman kaddarar rabuwar mu ta shigo da aurena da waccan badan ina sonta ba kauna zallah ke nakewa ƙanwata ina maki mahaukacin son dayake tafiya da dukkan bugun numfashina"
YafaÉ—a yana tura harshensa a cikin kunnena.
"To nuratu fa?"
NafaÉ—a a bazata.
Murmushi yay mai sauti.
"Aishata rigima nifa nuratu itake haukan sona ammani nagaya mata gaskiya idan na aureta zumuncinmu xe lalace sabida matiƙar kina tare dani wallahi babu macen dazanwa adalci ki tayani da addu'a naiwa sakina adalci domin harga Allah kece da zuciyata".
Hawayen daÉ—i na zubo sannan nace to mai tace?"
"Ta fitar da miji nan da two weeks bikinta amman badan taso ba tace ni takeso".
YafaÉ—a cikin zolaya.
"Ai seka aureta mayan mata".
Hannunshi yakai saman kirjina yana shafosu.
"Mata ababan sone kokinga laifina amman dai serious nur zatai aure nan da two weeks nima innah ke gayamin domin tunda nai mata maganar bazan aureta ba bata kuma kirana ba".
Juyowa nai ina fuskantar sa.
Nakai hannuna kan kirjinshi na shafo nippy É—inshi.
"Wai dan Allah bayan rabuwar mu wani hali ka shiga?sannan tayaya kai tunanin mayar dani gidanka? sannan tayaya ka iya sakina duk da tarin son da kake min?".
HaÉ—eni yay da jikinsa É—umin jikinmu na kuma haduwa.
"Bayan rabuwar mu wallahi har ciwo na kwanta kafin na dangana da rashin ki kuma wallahi duk abinda nake maki ada kawai dauriya ce amman har ƙasan raina bana so musamman ranar dana koreki kin tuna ranar da kika kawowa yara sabulu munzo hutu wallahi ganin kina kuka nima seda nai ranar seda nasha maganin zazzaɓi sabida damuwar hakan ta haifar min da zazzafan zazzaɓi akanki na daina zuwa hutu kano sannan na zuba securities masu yawa akan shige da ficenki hatta school ɗin da kike zuwa koyarwa na sani ke sau uku maza na biyoki bakya sani nike saka waɗanda kemin gadinki na korarsu, Hatta wannan tsohon nasan da zuwansa kuma dalilin zuwansa yasa nazo kofar gidanku ranar, duk da yadda kema na hango sona a idanunki ranar danaje wani bincike nai shigar mahaukata kokin tuna yadda kikaita kuka akaina? to wannan ma ta karamin ƙarfin gwiwar tunkarar auranki duk da daman na barkine ki ɗan gasu amman daman nasan zan mayar dake domin da shirin hakan nake kwana nake tashi nadai barkine ki gasu da sona kamar yadda lokacin danaga wannan guy ɗin na kasa samun nutsuwa wanda har yau ina hango hoton komi ki dauka kaddara ta rabamu amman bana zarginki da komi face sharrin shaiɗan dayay nasara sarrafa zuciyata a lokacin na sakeki sorry my dear".
Atakaice hatta yadda ya auri sakina seda ya gayamin alokacin na kara shan mamaki da rashin amanar É—an adam lallai sakina ta nunan darasi arayuwa.
"Wallahi nima banson ina maka mugun soba seda muka rabu kasan nima kullum senai kuka akanka hatta anty tausayina take ji akan yadda taga ina damuwa dakai dayawan tunaninka kai hakuri sharrin shaiÉ—an yasa waccan lokacin naita munana maka amman wannan karon na shirya tsaf domin neman aljanata".
"Nima ban rikeki ba domin lokacin harda kuruciya akanki sannan nafi zargin akwai mai zugaki domin ada ba haka kike ba".
Ban bashi damar cigaba da maganar ba na jefa bakina ana sa na soma bashi hot kiss mai narkar da zuciyar masoyi.
Ranar mun jiyar da kammu daÉ—in aure da asuba ma seda akai kafi shayi sannan muka koma bacci.
Tsawon kwana uku muna kashe kammu da love domin ko falo bama fitowa seda ya more missing É—ina dayay wanda kullum buga harka muke ba dare ba rana ba yamma dayake mun shiga week end.
BAYAN KWANA BIYU.
yakama litini makamar aiki da wuri ya mika yara school shima ya wuce office wanda inya dawo ze wuce É—akin sakina wadda tundaga sau É—ayan nan ban kuma ganinta a gidan ba domin bata fitowa falon.
Tsaf na gama gyara ko ina na gidan na koma ɗaki na gasa cinyoyina domin yadda ya hanani sakat a kwanaki ukun nan, dagani se tawul na fito na kwanta, sabida baccin gajiyar danake ji, jinai ana taɓa kofar ɗakina sena tashi naje na saka key na koma na kwanta banjima ba bacci ya kwasheni.