Sashe 31
Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Amon! muryarshi acikin dodon kunnena yana cewa.
"Tsananin soyayyar tawace ta saka nake miki gizo? to inma mafarki kike seki maza ki farka domin niÉ—in nan nai miki nisa yarinya".
Yaƙarasa faɗin maganar yana feson iskar bakinsa ta cikin wayar.
Wani malolon takaicine ya zomin wuyana nai matuƙar nadamar jin furucin nasa agareni.
"Hellow! nasan kina jina shuru kikai, to da kika cewa inna kinganni a wajan by pass ke uban mi yakai ki wajan? nasan dai nan ba arean mu bane ba, nidai dan ALLAH ki rufawa ƴaƴana asiri kada ki soma kule kule domin nasan halin jarabarki ba lallai ki iya riƙe kanki ba ko wancan lokacin keki ke ribata na".
Yafaɗa dawani irin salo na rainin hankali kafin ya katse wayar ƙitt! yabarni a dashe.
Tsanin tashin hankali zulumi fargaba da tarin nadama sune suka saka numfashina fitar wucin gadi.
Wani irin kukane mai karfi ya tawomin cikin azama na saka hannuna na toshe bakina kafin na kumajin wayar tai ringing.
Ban É—auka ba kuma bani da niyyar É—agawa illah kukan dana cigaba dayi na tarin nadamar mai ma ya kaini wajan shiga hurumin da yanzu nasan ba nawa bane.
Umar dariya ya kece da ita yasan tana can tana kuka domin Allah ya bata arhar hawaye, cikin mugunta ya kuma kiran wayar domin ya kuma hargitsa ta a karo na biyu.
Nikuwa hararar wayarma nake ina cigaba da kukana.
"Humaira É—aga wayar nan lazumi nake".
Najiyo muryar innah daga cikin É—akin gadonta.
Babu yadda zanyi, inyi mata musu dalilin hakan yasa na É—auki wayar na kara a kunnena batare dana tanka masa ba.
"Nasan kina jina kuka kikeyi sabida nace nai miki nisa ko? Aisha mai matata tai miki kika mareta tsabar bakin ciki da hassada ne na ta aure miki tsohon mijinki yasa kika ɗaga samudawan baƙaƙen hannayenki masu kama dana mai walda kika zuba mata a fararen larabawan kumatunta, ko? to wallahi kinci bashi domin ki tara karonmu dake bazeyi daɗi ba.
Da sauri na miƙe tsam na fita waje takalmina na zira a ƙafata, nama fice agidan gaba ɗaya wayar tana kare a kunnena nayi hakanne domin kada innah taji raina a tsananin ɓace nace masa.
"Dakata ya umar! na buga masa tsawa.
"Dafarko maganar da kake akaina ta wai karnai kule kule sabida yaranka, shin ka manta magajiyar gidan karuwai ka aura ne karewar kule kule , sanin kankane yaya tarbiyar gidanmu take kasan hakan baya cikin tsarina".
Na numfasa sannan na É—ora...........
"maganar matarka kuma dakai da ita duka bakwa gabana bana ta taku domin witsiyar rakumi tai nisa da ƙasa har abada nai maka nisan da bazaka taɓa.kamoni ba, kuma bana fatan ma na kara wata rayuwa dakai, abu nagaba ko a ɗazu darajar ƴaƴana kaci dahar na nuna damuwata akanka nayi hakanne sabida makomar yarana amman ba dan kai ba kuma ka saka ka aje aranka ba'a sauyawa tuwo suna har abada ƙiyayyar nan danake maka bazan dainata ba haka zalika ni aurena ma ya kusa sabida haka se anjima".
Bai bari na katse wayar ba naji sautin masifarsa kamar ze faso wayar ya fito dan jaraba.
"Aisha dan ubanki ni sa'ankine? Aisha kijirani nazo nai miki rashin mutunci ni xaki duba ki faÉ—awa maganar banxa data wofi?".
Mamakine ya kamani to mai ya jawo abun xagi anan?
"A,a magana kaifa aka baka amsa nikam kadaina zagarmin ubana in kai baka ganin darajar sa naya haifa ya baka itama ta haifa ta barmaka toni nasan ciwonsa ya isheka haka malam ya isa kuma kaxoÉ—in in kacika kai É—an........."
Baibarni nakaiba ya kuma katseni.
"Humairah zagina xakiyi nace zakigana xakiyi sabida kina taƙama da mai mata da ƴaƴa takwas yazo ya tayaki sabida fa tsabar bakin jininki tunda kike xawarci ba uban daya tayaki hakanan zaki hakuri naxo ki koma ɗakinki kiyi rainon ƴaƴanki dana kishiyarki domin bana hango alkairi ga wannan dattijon daya fito miki".
Takaici mamaki zulumi fargaba sune suka dirarmin a zuciyata.
"Ya umar waya gaya maka wanda zan aura?".
NafaÉ—a cikin tuhuma.
"Hmm wayace miki komi naki ba,a tafin hannuna yake ba shima ɗin dayaya aka cusa miki shi? to albishirinki babama hango bakin jinin da zakiyi yay shiyasa ya laƙabamin ke a wancan lokacin".
YafaÉ—a yana kunshe dariyarsa sabida jin sautin kukanta dayay a fili.
"Wallahi Allah Seya sakamin dik abinda kake aikatawa akaina kaida Allah, aikin banza inba tsabar saka idanu da bakin ciki ba maye bama tare ma seka bi diddigina tokaje baza,a koma gidan nakanba kuma ƴaƴan ma bana so kaje ta rikesu wallahi ko a hanya na gansu bazan kula suba kuma kaima ko a hanya ka ganni kada ka nuna ma kasanni ko gidanmu kada ka kuma takowa tunda ba gidanku bane".
Awannan karon yakasa saita dariyarsa seda ya dara sosai lallai ƙuruci dangin hauka ƴaƴa biyu amman har yau bata sauyaba ashe da kwanto tai masa halin nan na nan.
"Hmm gidanku tun kafin kisan zakizo duniya nike rayuwa acikinsa haka zalika ko a yau nacewa baba zaki koma tofa ze kara bani sabida ba mai iyawa da cin abincinki ai seni ɗin,kuma ni ba bin diddiginki nike ba sedai ko kece kebin nawa marar kunya kawai, kuma nasan bazaki taba kallona a hanya kiƙi kulani ba tunda kika iya rungumar mahaukaci mai kama dani nasan ko iya nan aka tsaya da wasan wallahi nayi miki illah".
Kitt ya kuma katse kiransa yabarni da takaici.
*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_
*Albishirin ku masu son karanta Æ™ayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faÉ—akarwa to gada ma ta samu ki nemi waÉ—annan zafafan littatan waÉ—anda aka baje soyayya mai tsayawa a zuÆ™atan makaranta cikinsu*👇ðŸ¼
*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ÆŠAN MAJALISSA*
_Nemi wannan numbern 08142105218 duk É—aya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba É—aya xaki biya naira 1000 É—aya ne_
*GABA ÆŠAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
             *45 & 46*