← Book details Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 42

Sashe 15

Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

NOTE: _Humairah tana da shekaru goma sha shida (16 yrs ) aka mata aure sedai ta'taso a mai girman jiki wanda tun tana da shekaru 12 ta zama mai jikin girma,haka zalika tana aji É—aya a sakandire yanzu haka aji biyu zasu shiga, shikuma umar yana aji uku (lavel three) a jami'a wanda nan da Æ´an watanni ze tafi aji huÉ—u ( lavel four ) haka zalika yana da shekaru ashirin da tara a duniya ( 29 ) dafatan makaranta sun fahimce ni_
*******
Da shigarmu muka tarar dasu anty uwani sunata faman gyaramin saitin jeren kayan ɗakin, su nafisa zama sukai a ƙasan leda nikuma na zauna a bakin gado ina ɗan cije bakina sun ɗauki kusan a wanni biyu suna gyaramin kayana na ɗakin domin hatta akwatunan kayan ya umar seda suka gyara musu wajan zama,Sannan anty zulfa ta ɗauko tsintsiya da abin kwasar shara ta share tsakar ɗakin tass sannan ta fita da sharar tazo da kaskon wuta.
Gaushine cikin shi se faman huci yake, haka ta É—ora a saman madubin da seyau suka É—aura masa ruwan shi kana ta É—ebo turaren wuta ta zuba aikuwa nan da nan kamshi ya gauraye É—akin.
Ita kuma anty uwani kicin ta nufa ruwan zafi ta É—ora seda yay É—umi sannan ta zuba É—an gishiri kaÉ—an sannan takai banÉ—aki sabida tun zuwansu suka fuskanci umari ya kashe arna a daren jiya.
Ina zaune ta shigo ɗakin lokacin anty zulfa ta shinfiɗa sallaya a ƙasan leda duk mun koma samanta mun zauna.
"Humaira sauya kayan jikin ki'kizo banÉ—aki ina jiranki, ku'kuma nafisa kutafi gida kucewa anty ta bani dahuwar nan danai É—azu da duku dukun safiya".
Amsa mata sukai da.
"To"!
Sannan suka miƙe suka fita nikuma gaban siff da aka jeran kayana yanzu na bude, zani balle ɗaya na atamfa leda na ɗauka sannan na tube kayan jikina na ajesu a ɗan wannan kwandon na zube kayan wanki wanda yazo a saitin kayana na robobi.
Bin bayanta nai har cikin bayin.
Hannu taÉ—an saka a ruwan taji baya da zafi zau sannan ta dubeni.

"Tunda bakida jikin kirki maza zauna cikin bahon nan ki ware ƙafafunki ruwan ya game miki jikinki".
Banawa anty uwani musu, bare kuma yanzu daman abinda nake bukata kenan sabida yadda ƙasana yay kamar an tsaga da reza.
Fita tai tabani waje na tube zanina tare da shiga kamar yadda ta umarceni wani sayiyin ɗumi nakeji acikin dukkan ilahirin sassan jikina ina jin ruwan yana min daɗi fiye da yadda yay min a ɗazu wato shidayake ɗan koyone yasa bai ƙware sosai wajan gashin ba.
Tsirawa nippy ɗina idanu nai ina kallon yadda samansu, yay wani irin ja kamar an watsa wani abu mai ja gawani irin ɗan tashi dayay kamar wani abu ya mintsine shi, hawaye ne ya tahomin tunawa da yadda yay budiri dasu kamar wani jariri, ina zaune har ruwan ya salamce sannan na mike ina mai ɗauko butar ƙarfen danaji wani ruwan ɗumin ne acikinta wanda dashi na samu na kuma yin wankan sabulu, sannan na duba saman hangar banɗakin cikin ikon Allah naga sabbin makilin da burush guda biyu, ɗaya na ɗauka na matsi makilin ɗin sannan na soma wanke bakina ina gamawa na ɗaura zani na, nabar bayin.
ÆŠakin na koma a zaune na tarar dasu gawani babban fulas a gaban anty uwani.
Gaban madubi naje na ɗauki man basilin na soma shafawa ƴar hoda na mitsika a saman fuskata sannan na lakato man na goga a leɓɓana, sif na bude na ɗauko pant da bra na koma ƙuryar sif ɗin na sakasu, sannan na ɗauko rigar material na rariya na sakata ɗinkin buba.
Bakin mayafi karami na yafa sannan na É—auki humra na shafe jikina bayan na goga alumun a hammatana sabida gudun wari tare da daukewar gumi duk da ina shebin, amman hakan bai hana zufa taruwa a hammatana ba.
Seda na kammala sannan na É—auki fulas É—in shayin daya dafa na isa gabansu na aje.
Kayan shayi na haÉ—a musu harda kazar jiya na tura musu gabansu.
"Anty zulfa kuyi kari nasan koba kuci komiba".
Murmushi ta saki.
"Ga surukan banza ko? waya gaya miki mu sakarkaru ne? salon mijinki yazo yagammu a haka ai ba'aji, muba wannanne ya kawomu ba".
Rau-rau nai da idanuna zanyi kuka!
kafin na ƙaƙaro muryar shagwaɓa nai amfani da ita wajan yi musu magana.
"Kai anty zulfa,wai anty uwani bazakuci ba? nifa ba yunwa nakeji ba koma kun bari sedai yasan yadda ze dasu inya dawo".
NafaÉ—a ina mai zama gefensu.
Babu wadda ta tanka abinda nike faÉ—a sema wannan fulas É—in da anty uwani ta buden kana ta turomin shi gabana.
Wannan karan ba kaza bace.
Dafaffun ƴan shilane guda biyu waɗanda sukai wani irin baƙi na magani, domin har kaina nikejin kamshin magunguna waɗanda aka masu mis da kayan kamshi.
"Maza cinye tas ki bani fulas É—in amman banda tauna kashi".
Banida bakin musu haka na amsa nacinye da ƙyar ina ɓata fuskana sabida yadda baurin maganin ke hawa kaina.
Dana kammala ta mikon haÉ—in zuma a wani babban cup amsa nai nasha, bayanshi ta bani wani haÉ—in na kayan Æ´aÆ´an itace hardasu markaÉ—aÉ—É—iyar tufa da kankana acikinshi da madara cikina kamar ze fashe na shanye na mika mata cup É—in.
"Amshi wanna farin miski ne wanda kika sha kuma na hadin zumar nan na sanyine dan haka ki kula bana son a kawon kararki".
Anty uwani ta kai maganar tana mai mikomin wata farar karamar kwalba amsa nai kamar kunya zata kasheni haka na sunkuyar da kaina kasa.
Kafin su cigaba damin nasiha akan zaman aure harda min gargadin kula da innah wanda sukace na dauketa kamar anty.
Daman inna bana jinta haka nan maryam amman shikam banjin zan raga mai koda sau É—ayane.
Amman dan a zauna lafiya na amsa musu dato.
Tashi sukai zasu tafi dasauri na ɗauko ledar kazar nan na basu duka domin banajin zan iya taɓa abinda ya taɓa indai ba abinci daya zaman dole ba(kunji fa? wannan shine anyi ba'ai ba)sabida tsananin nacin dana kafa musune yasa suka amsa suka fita akan zasu kaiwa ƴan gidanmu binsu nai sukai sallama da inna sannan muka nufi soro.
"To humaira mukam se munzo suna, domin kinsan mu zuri'armu bama bibiyar gidajen ƴaƴanmu gudun ƙosawa ta yau da kullum, maza kije ki masa abinci domin rana tayi karya dawo da yunwa, domin nasan abinci banajin ki sabida anty ta ƙware anan fannin kuma nasan ta koyar dake".
Cewar anty zulfa domin anty uwani ita harta fita.
Nanma to nace mata kana ta tafi nikuma na koma ciki araina nake cewa ai babu uwar da zan dafawa wani ƙato.
ÆŠakin inna nai tafiya Allah sarki baiwar Allah taita haba-haba dani kamar zata goyani haka ta kawon fura da nono ta haÉ—amin na baje abina nasha muka cigaba da hira da maryam domin daman maryam kawata ce.
Seda akai sallar azahar sannan nai musu sallama inna tana na tsaya na amshi abinci naki.
Aikuwa ina shiga ɗakina sega jerin kwanikan tuwon shinkafa ta aiko maryam dasu godiya nai mata sannan na nufi bayi nai alwala seda na idar da azahar sannan najanyo tuwon na zuba naci mai yawa naci naman, nasha ruwa ragowar nakai kicin na ɓoye na darena, bayan sarai nasan abincin namune taishi nida shi domin inna bata girkin dare ta zarce yawanci takeyi sabida basuda yawa a gidan.
Wayata na ɗauko wadda nai mata mugun ɓoyo na kunnata gabana ne ya faɗi lokacin da nai ido huɗu da................
*GABA ÆŠAYA SADAUKAR WANE GA*

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

*21 & 22*
Chapter 15 · 0% Book details