Sashe 33
Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Dakatawa motar tai adai dai saitinmu domin tayar motar ma ta kusan takamin ƙafafuna da sauri najanye ƙafafun nawa na ɗagesu nai saman dakalin dasu ina mai kallon baƙar motar dataji uban baƙaƙen glass waɗanda ba,a ganin na cikinta, tsabar yadda motar ke sheƙi yasa ina kallon hoton fuskata ajikinta.
Tajima a tsaye batare dana cikinta ya fitoba haka nan ba,a kasheta ba, gaba É—ayanmu nida Alhaji daka tawa mukai tare da zubawa motar idanu muna kallon wanda ze fito daga cikinta musamman ni danakejin bada ban alhajiba da wallahi senaje na buga mai glass É—in koda É—an gidan ubanwaye domin rainin hankalin yakai ya komo ai.
Kamar daga sama naji anbude murfin motar da ƙarfi, gabana ne yay wata iriyar faɗuwa wanda yasa jinin dake zuwarmin na al'ada ya kuma zubomin aguje kamar an koroshi.
Sanye yake cikin wata ɗanyar gezner kalar sky blue anyi masa ɗinkin halp jamfa,babu hula a saman kansa se uban baƙin glass ɗin daya kafta a saman fuskarshi baƙin takalmi sau ciki ya saka aƙafafunsa, Ganin yana tunkaro inda mukene yasa nasha jinin jikina babu abinda ilahirin jikina yake face mazari yana kaɗawa da ƙarfi da ƙarfi,tsananin dokawar da kirjina keyine ya tsoratani domin da ƙarfi yake dokawar tamkar ze faɗo ƙasa.
Cikin nutsuwa naji sallamar sa acikin kunnuwa na.
"Amin wa'alaikassalam".
Cewar alhaji sa'eed.
"Ranka ya daÉ—e baka san da matar aure kake zaune ba in ita bata da hankalin gaya maka tana da aure ni gashi na gaya maka".
Da sauri na É—aga idanuna na dubeshi yawani tsaya agabanmu ya harÉ—e hannunshi a saman kirjinshi.
"Ko kaÉ—an ban sani ba kuma bayan haka ni ai É—an gida.......,
Bai barshi ya karasa faÉ—ar maganar ba ya tari numfashinsa.
"Stop! malam kai wani irin mutum ne bada ban kaci darajar furfura ba da babu abinda ze hana na gaya maka magana marar daɗi, zaka wani kawo baki fal goro kana wani cewa kai nagidane karewa kaine raɓa,ƙarewar gida kekuma dallah tashi ki bawa mutane waje uban me wannan tsohon ze zuba miki inba majina ba".
YafaÉ—a a tsawace.
"Wallahi ni ƙarya yake ba wani auren dake kaina kuma.......
Ya saka haɓar hannunshi ya bugemin bakina tare dajana ya wurga cikin motarshi wani irin razanannan kallo yake aika min kafin ya sakawa motar key yaja mubar wajan baki ɗaya.
Kifa kaina nai a tsakanin cinyoyina ina rafka kukan takaicin abinda yay mini.
Tafiya mukai mai ɗan banzan nisa kafin naji yayi parking alokacin na ɗago kaina naga ashe wajan wani shaƙatawa ya shigo damu wanda bansan sunan wajan ba sedai yadda naga jama'a ɗaiɗaiku suna shawagi abakin wata bishiya ya gyara parking ɗinsa sosai.
Amai makon naji maganarsa sedai naji tattausan hannunsa a saman haɓata ya ɗago fuskata.
Fuskarsa jajir da alamun zafin rai naji muryarsa.
"Aishahhh mai kike cewa a waya? zuwa nai mu fiƙe raini nida ke sekuma naga wancan tsohon, ke yanzu in banda abin kunya ki rabu da yaro sabon jini ki koma tsoho mai baki fal goro idan ramawa zaki ai seki auro ƙaninki kamar yadda na auri ɗanya jakaf, amman dai anci baya wato shiyasa naga kinci wannan farin hijabin kamar fatalwa, ke mai yasa har yau yadda nasanki haka kike ne".
Tsananin takaicin maganar tasane yasa na doke hannunsa ina yunƙurin fita daga motar ya saka hannu ya dannen cinyata ya kan kame alamun baze barni nai wani yunkuri ba.
ÆŠago fuskata nai na zuba mai idanu.
"Ya umar mai na tare maka? katuna komi bawa zeyi ya tuna akwai mutuwa akwai hisabi nidai nasan baka da matsala dani a yanzu tunda bana aurenka".
NafaÉ—a ina mai fashe mai da kuka!.
"Kabarni naji da abinda nakeji arayuwata kabarni naje nai rayuwata nima kamar kowace mace,ba tsohoba ko sa'an kakana zan aura ina tunanin a yanzu bakada da matsala da hakan ko kana da ita?".
NafaÉ—a ina zaro mai idanuna waje.
Rintse idanunshi yay tare da zare glass ɗin idanunshi gaba ɗaya idanunshi ya haɗe da wani irin ja kamar gaushi wanda ya bani damar sunkuyar da kaina ƙasa domin bazan iya jurewa kallonshi ba.
"Bani da izini Aisha amma a yadda kike yakamata ki koma É—akinki kiyi gadin Æ´aÆ´anki".
Share hawayena nai sannan nace mai.
"Tun suna yara kake rainonsu wani abun bai cisuba se yanzu? nima aure zanyi bazanje gidan wani da agololi ba haka zalika xan koma makaranta nai ilimi na zama mace kamar kowa".
Dariya ya kece da ita wadda nake ganin kamar da biyu acikinta.
"Aisha baki dace da duk abinda kika lissafo ba haka nan bakin ki kaÉ—ai ne yake furta hakan amman zuciyarki ta karyata hakan".
Kallonsa nai ina hango tsantsar rikici acikin idanunsa.
"Nidai na gaya maka koma dai maye kai kasani kaji dashi kuma nidai bana sonka kuma bazan koma gidanka ba ko mazan duniya sun kare".
Shafo tulin sumar dake kansa yay tare daÉ—an kallon gefensa kaÉ—an.
"Koda nai miki haka?".
YafaÉ—a yana mai rungumoni ya hadeni da kirjinshi.
Ƙoƙarin tureshi nake amman hakan ya faskara sema kuma mannenin dayake da kirjinshi kamo cikin kunnena yay da mugunta yana cewa.
"Aisha!Aisha!! tawa duk duniya babu mai iya zama dake wallahi seni É—in,haka zalika kem bazaki iya rayuwa da kowa ba seni nine na fara buÉ—e miki ido akaf mazan duniya baki da first love kamar ni, bazan ce ina sonki ba a yanzu amman ina son ki koma É—akinki kodan kiyi gadin Æ´aÆ´anki".
Yafaɗa domin son ya ƙular da ita.
Tureshi nai ina kuka! gashi bai bani damar maganaba.
Sema yamutsamin jikina danaji yanayi da hannunshi É—ago kaina yay tare da tsiran idanu yana kallon yadda fuskata ta jike da ruwan hawaye.
Tsintar bakinsa nai akan fuskata yana mai fito da harshe yana lashe hawayen nawa dashi.
Seda ya lashen tass sannan ya fito da harshen nasa sosai, ya haÉ—e da bakina yana kissing lip's É—ina kamar babu gobe.
Wata ajiyar zuciya na sauke jin haÉ—aÉ—É—an tattausan bakinsa acikin nawa yana sumbata yana zuban miyaun cikin bakinsa acikin nawa.
Gaba É—aya mun shagala da hakan musamman shi danaji yay min rikon tsauri da karfi na fusge fuskata na cure waje É—aya ina kuka! ina neman yafiyar ubangijina.
Shiko jikinsa a matukar mace naga ya mayar da kansa back seat na kujeran yana mai faman huro iskar bakinshi kamar mai cin yaji.
Munkai kusan mintuna biyar a haka sannan yaja motar muka bar wajan.
A kofar gidanmu yay parking tare da bude motar batare dayay magana ba sema rintse idanunsa dayay kamar mai jin kunyata.
Ina fitowa mukai kiciɓus da baba da baffa zasu fito daga gida.
Cak baba yatsaya yana nazarina.
"Humaira daga ina kike".
Tun kafin ma nai magana yay saurin bude kofar side nasa ya fito da sauri naji baba yana cewa.
"A,a Auda umari kuke kenan?"
Da gudu nai cikin gida batare danai tunanin komi ba nai É—akinmu na barsu a wajan.
Haka na wanzu ina faman tunani abu guda har dare ban fitoba seda anty ta gaji sannan ta leƙo anan naji tana ta min tsiya wai daman nasan umar zezo nacewa alhaji yazo dama ai tasan munafurcine shiyasa jiya naita kuka ashe da biyu nake.
Bance mata komi ba na koma É—akinmu wajan karfe goman dare anisa tazo take cemin baba na kirana.
Hijabi na saka jikina yana rawa na nufi É—akin nasa.
Zama nai ina mai kallon baba kafin na mayar da kaina kasa.
"Humaira ranar ita yau lahadi zaki koma gidan tsohon mijinki mun gama magana gobe za,a daura aure idan ya kammala aikin daya kawosa nan zaku wuce tare bana son doguwar magana kije ki rike Æ´aÆ´anki sabida naga alamun kema kinfison hakan sabida yadda kika share alhaji É—azu kika tafi wajan uban Æ´aÆ´anki to Alhamdulillahi maganar makaranta babu bare maganar wani auren domin haka ki koma É—akinki yafi miki alheri".
Kukane ya kufcen da sauri nai É—akinmu ina mai cewa.
"Burinka ya cika umar nasan kasheni zakuyi kaida sakina daman nasan plant ka haÉ—a a É—azun yasa ka É—auken a motar ka".
NafaÉ—a ina mai fashewa da kuka............
***************
Cikin nutsuwa ya ƙarasa gabansu baba adake kamar wani soja,yana kuma kunshe dariyarta aransa na yadda yaga tasaka gudu kamar wadda ta fito daga gudun hijira.
"Baba barka da yammaci................
Gamai buƙatar karanta littafina sabo wanda zezo a farkon sabuwar wannan shekara mai zuwa ze biya
*BAƘAR FATA*
(Romantic story)
Norma grp#300
VIP#500
Sp#1000
Complt#1000
Accnt#0078174806 starling bank then show me your evidance of payment ina maraba da masoyana Æ™ashin bayan nasarata one loveâ¤ï¸ðŸ’¯
*GABA ÆŠAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
             *49 & 50*