← Book details Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 30 OF 42

Sashe 30

Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Ajiyar zuciya yaja mai ƙarfi bayan ya tabbata daya mata nisan da bazata gansaba, Seda yaje ma ɓoyar kayansa ya ɗauka ya shirya kansa tsaff sannan ya kama hanyar masaukin nasa jikinsa gaba ɗaya a matukar mace.
Dakin daya kama ya yada xango bayan ya bude xama yay dabas a kasan carpet ya dafe saman kansa sautin kukanta yana amsa amo! acikin dodon kunnensa rintse idanunsa yay da karfi yana jin kansa na barazanar sarewa ya faÉ—i batare daya shirya ba.
Da sauri ya mike ya nufi bathroom É—insa a haka ya sakarma kansa ruwa batare daya tube kayan jikinsa ba.
Ya jiƙe jagab da ruwa haka ya tube kayan ya zubar cikin washing machine ya fito shirya kansa yay tare da ɗaukar wayarsa da system ɗinsa ya fita falo, zama yay ya mike kafafunsa a saman sopa ya ɗora system ɗin da agogon dake hannunsa wanda ya cire tun a lokacin daxe shiga wanka bayanan cigaban da aka samu ya soma turawa ya jima yana aikinsa kafin yakashe kayan nasa ya nufi toilet ya dauro alwala ya ɗauki abin sallah ya data sallar magariba.
*******
Kamar mahaukaciya na nufi bakin titi ina tafe ina haÉ—e hanya, har Allah ya haÉ—ani da É—an sahu, hawanta nai tare da kifa kaina ina cigaba da kukana.
"Hajiya ina muka nufa?"
Naji muryar mai É—an sahun cikin kunnuwa na.
"ÆŠorayi".
Nabasa amsa cikin kuka! har muka karasa unguwarmu ina kukana seda yacemin mun karaso sannan na É—ago kaina gabana ne ya faÉ—i tunawar danai ashe da maganin da jakar duka na watsar dasu garin gudun É—azu.
Dabur cewa nai bayan na sauko ina faman kame kame ina raba idanuna na rashin makama.
"Kinga nasan abunda ke damunki, kije gida Allah ya kyauta kibar kudin kawai"
Ajiyar zuciya na saukar mai karfi tare da yimai godiya sannan na kama hanyar gidan inna kai tsaye.
Tundaga bakin kofar gidan nake faman ƙwalla mata kira.
Kafin na karasa a hargitse na kutsa kaina cikin gidan batare da nayi sallama ba.
"Innah! innah!! nafaÉ—a a furgice cike da É—imuwa ta karaso gabana tana mai cewa.
"Humaira lafiyarki daga ina kike haka naga kayanki duk ƙasa?".
Ban bata amsa ba illah gaban frij ɗinta dake tsakar gidan dana nufa na bude ruwan faro na ɗauko babbar roba seda na bude sannan na kafa kaina a cikinsa na shanye shi tass sabida bushewar da maƙoshina yayi sannan na yarda jarkar duk tana tsaye tana kallona babu ko ƙiftawa.
Fashe mata da kuka nai ina mai ɗora kaina saman ƙafaɗunta.
"Wallahi inna shina gani kizo muje na nuna miki shi wallahi shine".
NafaÉ—a ina kuma cigaba da kukana.
"Waye shikuma humaira?".
TafaÉ—a itama agigice.
"Ya umar innah nagani kamar baya hayyacinsa da kayan datti amman wallahi shine innah duk da nagansa a tsananin hauka nai iya yina domin ganin na kamosa ya gujemin innah kixo muje wajansa kar a sabauta miki rayuwar É—anki domin a yanzu dani dake da Æ´aÆ´ansa mukafi mahimmanci agaresa".
Naƙarasa ina mai fashe mata da kuka!
Ajiyar zuciya ta mayar tunawa da bayanin umar dayay mata akan ya shigo kano kan wani case amman baya son ma kowa yasan da zuwan nasa.
Cikin tsanaki ta jawoni jikinta sannan tai hanyar É—akinta dani se lokacin na karewa É—akin inna kallo ashe haka aka narka dukiya cikinsa.
Akan wata haÉ—aÉ—É—iyar royal chair ta zaunar dani sannan ta nufi É—akin gadonta wayarta ta É—auko tazo gabana ta zauna daga gefena.
Layinsa ta shiga kira amman harta katse ba'a É—auka ba, sedaga baya wayar tata tashiga ringing! handsfree ta daÉ—o tare dayin sallama a nutse.
Ajiyar zuciya na sauke jin dakakkiyar muryarshi acikin wayar yana gaisar da inna sannan yana mai bata hakuri akan yana sallah ne yasa bai É—auki kiran nataba.
"Humairah ce gata zaune tazomin da maganar ta ganka awani hali, dafatan dai kana cikin koshin lafiya ko?".
Ajiyar zuciya ya sauke wadda najita har ɓargona kafin naji yace mata.
"Lafiya kalau inna kinganni ma sallah na idar,amman wace humairan?"
HaÉ—e rai inna tai kafin ta soma masa faÉ—a.
"ta gidan ubanka ja'iri kawai dan ubanka yarinya taganka cikin wani hali tazomin agigice sannan kanemi ɓaɗa mata yaji cikin idanunta, to humaira matarka uwar ƴaƴanka in baka ganeta ba ai zaka shaida islam ko?"
Dariya ya saki yana mai cewa.
"Haba innata mayar da wuƙar seki cemin ƴarkice ta ganni, to kice mata bani bane ba tama daina wahalar da kanta".
Wata irin kunya ce ta kamani nan da nan naji na muzanta da wannan yarfin dayay min.
Amman kafin nai yunkurin furta wata kalma naji muryar inna nacewa
"Ai waƙa abakin mai ita tafi daɗi marar mutunci gata ai seka gaya mata da kanka ni sallah zanyi"
TafaÉ—a mai tana mai mikon wayar saman cinyata.
Wata irin mummunar faÉ—uwar gaba naji acikin dukkan ilahirin jikina lokacin danaji sautin............

*ZUMA A BAKI* _Is not for free book domin neman ƙarin bayani seki tuntubi wannan numbern 08142105218_

*Albishirin ku masu son karanta ƙayatattun labaran soyayya masu narkar da zuciya gami da ilimantarwa da faɗakarwa to gada ma ta samu ki nemi waɗannan zafafan littatan waɗanda aka baje soyayya mai tsayawa a zuƙatan makaranta cikinsu*👇🏼

*AUREN BARE*
*H A S K E*
*KOBA SO*
*DA IZZATA*
*ÆŠAN MAJALISSA*

_Nemi wannan numbern 08142105218 duk É—aya akan farashin naira 300 ne amman idan siya zaki gaba É—aya xaki biya naira 1000 É—aya ne_
*GABA ÆŠAYA SADAUKAR WANE GA*

*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹

                          *43 & 44*
Chapter 30 · 0% Book details