Sashe 29
Zuma A Baki Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Islam kin bani mamaki tun a yanzu kin soma ban bantani nida mamanki wato kinfi sonta dani ko?"
YafaÉ—a yana zaro mata idanunshi.
Rufe fuska tai da hannunta.
"Daddy kaima muna sonka mana sosai ma daddy itama haka"
Baice komi ba haka ya tashi ya nufi kicin ya wanko tire yazo dashi wannan abincin daya siyo musu ya É—ora akai, seda sukai sallar magarib sannan ya zuba musu ya ajewa sakina nata yarasa mai yasa tama tashi daga wajan nasu.
Abincin su sukaci suka koshi sannan suka sha ruwa.
"Daddy naga mama tana kuka ranar dana kwana wajanta, bata san ina kallonta ba, setai ta share hawaye ita kaÉ—ai".
Shafa kanta yayi.
"Islam iya magana ko idanunta ke ciwo ne?"
Murmushi tayi domin bata ma gane nufinsa ba abinka da yaro.
Sema kara nitsa masa wata hirar tata data kumayi a ranar haka islam ta hana ubanta sakat abu kaÉ—an mamanta kaza da kaza seda ya zare mata idanu ya fatattake ta sannan tai É—aki tana dariya.
BAYAN KWANA BIYU.
Kwanansa biyu yana faman shirye shirye kafin ya nufi kano bayan yaje gidan wannan dattijuwar data taɓa masa aiki kwanakin baya ya daukota akan tana kwanar mai da yaransa domin yafi jin yarda da ita akan sakina.
Masifa ma sakinar tahauyi, akanme ze kawo mata wata tsohuwa gida cemai akai tsoron gidan takeji, baibi ta kanta ba haka ya saka kansa yabar gidan.
Tunda yasaka kafa kuwa ya taho kano sakina ta bude fai fan rashin mutunci wanda ta uzzirawa baba da yaran nasa kamar xata dafasu É—anyu.
Rashin mutunci salo salo kaaar zata kashe mai yara haka take garasu.
KANO
Shikuwa tunda yazo kano baima sauka a ɗorayi ba hotel ya kama anan kusa da inda aka turashin bayan ya kintsa shirinsa na komi ya fara gudanar da aikinsa cikin ƙwarewa.
Alhamdulillahi yau yake kwana biyu ciff a garin na kano kuma babu wanda yasan ya shigo garin idan ka cire inna,
Yauma kamar kullum seda ya fito daga hotel ɗin daya saukan bakin wani guri ya samu marar hayaniya kayan jikinsa ya sauya daga masu kyau zuwa wasu yagaggu masu datti sannan ya adana waɗan nan nasan baƙi ya samu ya shafa a fuskarsa nan da nan ya ɓadda kamarsa kamar ba Umar ba.
Tafiya yake ko takalmi babu a kafarsa bazaka taɓa kallonsa kace mai yana da hankaliba haka zalika duk shaidawarka dashi bazaka ganeshi ba.
Wajan dayake hasashen suna yawan wucewa yabi kan gwanar kwaltar layin yaje ya zauna yana faman sosa jikinsa kamar mahaukaci.
Unguwar babu wata hayaniyar jama'a idan ka cire motocin dake wucewa tsilla tsilla.
Wajan mintuna goma ya dauka anan a zaune kafin motocin sutaho ajere kamar yadda yake ganinsu idan zasu wuce.
Tashi yayi da gudu yana bin motar kamar wani mai hauka tuburan harya cimmasu kafin ya sami dutse ya buga a bayan motar.
Cikin sauri drivern yay revars kana ya kashe ya fito yana nufo wajan umar wanda ya sheke da dariya wadda ta nunawa drivern kamar umar mahaukacine sedai shi umar bayan dariyar haukan dayake harma data cin nasarar aikinsa, sabida wannan drivern daya fito shine ɗayan abokin aikin wannan ɗan garkuwan daya ma alhaji wada mai wake! Gaba da yaransa, wanda bincike ya nuna shi wannan mutumin na nan kano ɗin mai suna habu ɗan ƙwai, shine abokin aikinsa amman shi yafi zama anan kano inda shikuma wanda ake xargin ya kwashe ƴaƴan wada mai waken yana garin minna, inda aka tura wani jami'in can minna ɗin shikuma umar aka turoshi nan shida sauran abokan aikinsa mutum huɗu sedai kowa da ɓangaren da aka ɗorashi.
Cikin tsanaki mutumin yabi umar da kallo.
Sannan kuma yaÉ—an girgiza kai ganin alamun hauka a tare dashi É—in kana ya koma motarshi yaja ya tafi.
Sosa kai umar yayi yacigaba da bin mutumin har inda yaga yayi parking anan yaga ikon Allah domin sosai yaga mutumin yana gaisawa da makotansa cikin mutunci kafin a bude mai katon gate É—insa ya danna motarshi.
Juyowa yayi domin a yau ya shaida gidan mutumin sekuma aiki nagaba.
Dakatawa yay maganar ogansa na masa amsa kuwa acikin kunnensa.
"Umar sekayi a hankali ka iya takunka domin binciken mu ya nuna mana cewar habu ɗan ƙwai shararren ɗan garkuwa da mutane ne wanda yay ƙaurin suna a cikinsu sedai abinda ze baka tsoro da lamarinsa shine yadda yake ɓadda kama wajan nuna shiɗin nagartaccene kai hankali dashi umar domin mutumin hatsabibine yana da manyan yara ƴan daba dayake aikawa gari gari kaga acikinsu wannan wanda yay awon gaba da ƴaƴan wada mai wake yake, kuma kaga muna da tabbacin ma yaran suna nan gidan habu ɗan ƙwai ɗin a ajiye wannan dalilin ma yasa muka turoku kano, yanzu aiki nagaba akansa yake da kuma na naija ɗin sekuma maganar fitowa da wancan bawan Allahn ƴaƴansa, lallai lallai umar ka tabbata ka gano mana inda aka boye wannan yara, domin habu ɗan ƙwai ya wuce tunanin ka, yana da mugun wayo sekai a hankali".
Nisawa yayi tare da waigawa yaga babu kowa a wajan agogonsa na iphone wanda yake recording komi na aikinsa ya dauko ya gyara mai zama sannan ya nufi masaukinsa, akan ya xauna ya tsara shirin gobe.
Yana gab da shiga hotel É—in nasa ya É—aga idanunsa karaf.
Nima na É—aga nawa idanuna ina kallon tsallaken titin danike na wajan arean by pass domin naje asibitine akan yatsana kuma sena sami napep wanda ya kawoni nan ya sauke yanzu ina neman wanda ze kaini gidane sabida yatsan ya tukuramin kullum da zazzabi nake kwana wannan dalilin ne yasa na yanke shawarar zuwa ganin likita wanda naje ya bani magunguna yanzu haka gasu a hannuna.
kamar ance na waiga na haÉ—a idanu da wani kamar ya...............
*GABA ÆŠAYA SADAUKAR WANE GA*
*HAJIYA ZULAIHAT* ( *MRS DR BASHIR*)
*Kainuwa dashan Allah, Rabbi ya ƙara lafiya da wadata mama*🌹
             *41 & 42*
Umar da sauri na kuma murje idanuna still wanna mutumin mai kama da ya umar nagani yana kokarin juya bayansa, tsananin mamakine yasaka ƙafafuna sagewa da kuma sauri najasu na nufi tsallaka titin batare dana lura da manyan motocin dake shawagi a kan titin ba nidai fatana na isa gareshi,Cikin sauri na ɗage zanin jikina na ƙarasa da sauri lokacin yana kokarin barin wajan, seda na ɗaga ƙafata kafin na kamoshi yana gaf da nufar wata hanya mai dauke da yawan jama'a awajanta na ƙara ƙaimin saurin danake har ALLAH yasa na cimmasa ina hucin gajiya nasha gabansa.
Gabana ne yay mugun faɗuwa ganin wani riƙaƙƙen mahaukaci mai tsananin kama da ya umar, ya tsaya cak yana kallona, ƙasa nai da idanuna gabana yana cigaba da faɗuwa, haka xalika ina tsareshi da ido ina kallon sa tundaga sama har ƙasa, babu yadda za,ai kataɓa cewa ba baban islam bane sabida kamar ta ɓaci sedai wannan baƙine ƙirin haka na bisa da kallo a tsorace kamar kacemin katt na arce.
Shikuwa Umar ya tsaya É—inne domin yaga wani irin condition zata shiga sabida haka ya dakata cakk yana binta da kallo haka zalika zuciyarsa na tsananin dokawa da sauri-da sauri wanda inda tana gabb dashi dazataji sautin bugun zuciyar nashi.
"Abban.......i....s....l...a...m"
NafaÉ—a a rarrabe cike da zulumi a jikina.
Dariya naga ya sheƙe da ita alamun babu hankali agareshi.
Da sauri na matsa wajansa batare danaji tsoro ko fargaba ba.
Kama hannunshi nai kokarin yi amman seya doke nawa hannun yana cigaba damin dariya.
"Wallahi kaine garin yaya kazama haka zomu tafi gida nasan su baba basu san yadda ka koma ba ina su islam É—in?"
NafaÉ—a da É—an saurina alokacin gaba É—aya hankalina ya gama fita daga jikina mijina uban Æ´aÆ´ana nagansa cikin wannan yanayi ai dole na shiga damuwa duk da bama tare amman dai ai darajar haihuwa ba wasa ba.
Gaba É—aya duk wani tsoro ya fitarmin araina tunkarar sa nai ina kuka ina jan hannunshi shikuma yana doke nawa hannun yana min dariya.
Amman cikin ransa sosai yay mamakin yadda humaira tai masa ganin xata fara tara mai jama'a yasa ya soma kokarin fusgewa daga rikon datai masa domin ya nufi masaukinsa.
Nikuwa ganin hakan yasa na daddage na kurma ihun neman taimakon jama'a da mugun ƙarfina.
"Wayyo Allah jama'a na shiga uku kuzo ku taimaken baban Æ´aÆ´ana ne wallahi shine ze gudu kuma karna je yay wani wajan"
Nafaɗa ina mai daka uban tsalle na janyoshi jikina na rungume ƙugunsa tsamm ina kuka!.
Wata ɓoyayyar ajiyar zuciya ya sauke tare kuma da lafewa ajikinta batare daya bari ta fuskanci hakaba tsohon tsumin mayatar tane yake bijiro masa haka xalika wata haɗaɗɗiyar ƙwallace mai yawa ta soma karakaini acikin kurmin idanunsa, tabbas ayanzu ta sami wani mahalli mai kyau acikin rayuwarsa wace macen ce xata ganka a haka ta tsaya dakai har ta haɗa jikinta da naka? ada yana mata kallon maƙiyarsa amman wannan kaɗai ta saka ta wanke dukkan wani tabo na cikin rayuwarsa, Ganin kukan nata na ƙaruwa jama'a sun soma isowa wajansu wanda bai shirya bayyana kansa a gareta a hakanba, yasa ya zameta da ƙarfi ya tureta daga jikin nasa sa'annan kuma ya arta aguje yabar wajan.
Cikin zafin nama nima na take mai baya ina kiran"Dan Allah jama'ar annabi ku taimakeni kada ya tseremin wallahi baban Æ´aÆ´ana ne wayyo na shiga uku ya Umar Ya umar" haka na shiga nana tawa.
Amman ina tuni ya tserewa ganina yama kulen na daina ganinsa ko kaÉ—an.
Wata irin faɗuwa nai a wajan ina birgima ina kuka! wanda nafi awa awajan ina yinsa kafin na mike jikina yay futu futu da ƙasa na nufi hanyar gida hankalina a tsananin tashe....